Sashe 75
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hafeeza "toh baba Nima Ina ganin insha ALLAH ta kusa juyo mu"
Baba "hafiza yaushe Kika dawo?
Hafeeza "jiya baba Ina dawowa mama take bani labari har zuwanku gidan nemanta shine nazo naji ko ta dawo Ashe haryanzu"
Baba "eh har yanzu Amman muna cigaba da nemanta insha ALLAH"
Hafeeza Tama baba sallama ta fice.....
Kafin hafeeza ta wuce gida sai da taje gidan hajiya babba ,Tana zuwa suka gaisa mumcy nata murnar ganinta ,har take sanar mata da Abin da ya faru ga FU'AD da Ma'u har ta tabbatar mata da sun kusa dawowa insha ALLAH.
Labarin Yama hafeeza dad'i sosai ,da murna tabar gidan.
Bayan hafeeza ta koma take ba mama labari mama taji dad'in yadda sukasan inda husnan take....
Maman ce take ma hafeeza magana Akan neman Aiki idan sakamakon ya fito na diploma da tayi in Kuma *RIK'ON KWARYA* Da taba Ma'u zata karb'a toh?
Hafeeza "ahaba mama bawai girman Kai ba ,Amman gwanda na samu wani Abin da Zan dogara dashi ,ita Kuma Ma'u Ina Mata fatan wajen ya zama sanadin share hawayen kukan da ta jima tanayi Wanda hakan ya bayyana insha ALLAH.
Mama ta Mata fatan samun abinyi ....
Sanaya tun Bayan faruwar Abin da ya Shiga tsakanin ta da me sanyinta wani lokaci sai taji Tana son sake kad'aituwa dashi Abin na dawo Mata har ta rasa yadda zatayi Musamman yanzu da ta dawo 9ja gashi FU'AD Bata d'auke shi kokai ba da ko dashi ta rage zafi Amman Tana sha'awar kyan shi da kwarjinin shi Dan intace be had'uba ma tayi k'arya gashi Abin ya Fara cin k'arfinta....
**********
FU'AD tun barin su gidan su Husna kingkhan yake Mai nasiha da gyara kuren shi ta hanyar nunama matarshi kulawa da so da k'auna , FU'AD nata kawo nashi hujjan Wanda bazasu karbu ba da kingkhan yaji hauashi ma tafiya yayi yabarshi.
FU'AD komawa yayi hotel ,be jima ba Yaya Jameel ya kirashi a waya Yana jadada Mai karfa ya aikata ba daidai ba Akan Husna yayi k'ok'arin sanin kimar matarshi Kar ya cigaba da nuna Halin ko in kula irin na da,duk cewa Toh kawai FU'AD yake.....
Bayan FU'AD yayi bacci ya tashi ,yaji gaba d'aya ya gaji da India gashi ya kasa Shawo Kan Husna Kuma bayajin ze iya tafiya yabarta a india Dan Haka yayi shawara da zuciyar shi Akan gobe ze koma gidan aunty huwaila yayi magana da mijinta baban wanan wawan da yake sa matar mutane farin ciki wato Affan.
A dadafe FU'AD ya kwana yanata burin ganin wayewar gari yaje ya kashe boss din shi da Husna....
Husna ko shiri Bata Fara ba sai aunty huwaila cema take tayata shiri ta had'a Mata kayanta da wasu abubuwan da zata buk'ata....
FU'AD na zuwa gidan aunty huwaila be Bari yayi tozali da kowa ba ya nemi ganin megidan ,ba'a jimaba kuwa yamai iso ,Bayan FU'AD ya gaishe shi ya Fara zuwa Mai da buk'atar shi Akan tafiya da Husna Dan wani Abu yazo Mai na gagawa a company d'in shi."
Abban su Affan "toh babu matsala ai Babu Abin da ya rage da ya wuce ta wuce ku tafi ,sai dai inaso na Kara tunama matsayin Amana take a gareka Dan tunda ka aureta take Amana agareta Ina nufin Kar ka sake Wasa da damar ka yanzu ma badan na lura na Kuma yadda da irin son da kake Mata ba da bazata koma ba Dan zuwanta dinan har ta samu Mai sonta tun kafin ya tunkareta da maganar akace Mai tanada miji Dan ko ita har yau batasan maganar ba."
FU'AD "hmmm wai ya lura da son da nake mata waya gayama inason ta? Kuma baze wuce munafikin d'anka bane yake sonta mayen Mata kawai ya zama Dole tabar gidan ma kodan shi.....Yana mita cikin zuciyan shi.
Bud'ar bakin FU'AD sai yace "za'a kiyaye faruwar hakan agaba insha ALLAH ,yanzu dai nafison kasa min ranar da zanzo na d'auketa mu tafi Dan Kar nayi asarar abubuwa da dama saboda jiranta sanan Kuma kaga har yanzu hankalin baban ta atashe yake sakamakon baida labarin ansan inda take ,nafison na surprising d'in shi yadda Zan maye gurbin damuwar shi ta baya da farinciki in ya ganta a zahiri ba wai_wai ba.
Sai ko Abba yace "hakan ma kayi tunani mekyau kodan hakan bazan Bari Abin ya sake d'aukan kwanaki ba kamar yaushe kake ganin zaku tafi?
Da sauri da zumud'i FU'AD yace "ko jibi ma Gobe ta gama komai jibi sai nazo mu tafi,dad'in June bayanan Abba FU'AD har number shi ya karb'a yamai godiya,Yana cewa ze iirashi yaji yadda ake ciki ya tafi batare da yasa husnan a idon shi ba duk ta idanun shi nason ganin ta Amman ya Hana zuciyar shi.
Aranar da daddaren ranar Abban su Affan ya Kira Husna ya Bata umarnin shiryawa zuwa gobe Dan jibi mijinta zezo su tafi kodan a cirema babanta shakku asaka Mai farin ciki be tsaya jin Abin da zatace ba ya maye gurbin kukan da take Shirin yi da yi Mata Addu'a da shima Auren su Albarka....
*Sharhin ku nasani nishad'i*💃🏼🌹💃🏼
*Addu'o'e Kuna karamin k'aimi Ina godiya*👏🏼😍
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg59
Bayan Husna ta karbi maganan Abban su Affan Abin be Zo Mata a yadda taso ba Amman ya ta iya Dole tamusu biyayya shida aunty huwaila ,Amman taci Alwashin tsatsafema FU'AD aduk lokacin da yaso wulakanta ta ko cin zarafinta Dan ta Gama jurema tozarcin shi."
Sosai Husna ta fara Shirin tafiya 9ja duk da asanyaye takeyi Babu kwari a jikinta ,su muhibbat ne ke tayata had'a kayan."
Ranar Affan y d'auketa da su Husna k'arama y dinga yawo dasu a stores Dan ta zab'i Abin da takeso ,iya gata ya nuna Mata ita Yar gata ce ,Amman duk Abin da FU'AD yake Mata Tana zargin kamar Yana son tane ,itako Bata tabajin Koda sata iya son shi ba Dan so Tana son Affan batasan Tana son Shiba sai da tayi nesa dashi ada Tana tunanin yafi k'arfin ta sai daga baya ta gane Ashe shine daidai da ita Dan asoyayya Babu fin karfi ko Dan so d'ayane Tak yakan Burma duk zuciyar da yaso asanda yaso kamar yadda son FU'AD y afka Mata duk da Tana zargin shi din cushenta akamai ,Amman ayanzu ko ya yadda ko yaki yacigaba da girman kansa da izzar sa ,tasani Kuma ta amince Yana sonta ko ya Fara sonta Koda ace Dole aka Mai kuwa ,inko har haka lokaci yayi da inhar ya bada Kai bori ze hau Dan ita zata zama borin a nuna Mai kulawa inhar shima ya amince Yana sonta Kuma Yana nuna Mata kulawar.
Bayan Husna ta gama dogo zuzurfan tunani komawa tayi wajen Yaya Mata lafiya Tana kare Mata kallo Tana kewan sunzo tare zata tafi ta barta gashi Tana Jin ta kamar want sashin jikinta ,kallon be Mata ba ta matsa kusa da ita ta d'auki wayarta ta dinga masu selfei ,matar kamar ta sani sosai ta tsaya akayi hoton Kuma ta fito d'od'ar ,Husna Tana kalla Tana Jin dad'i har muhibbat tazo ta same su itama ta Shiga akayi hoton da ita ,har Husna tace yauwa "bani phone d'inki na tura pics d'in da mukayi a fitar da mukayi , muhibbat mik'a Mata tayi ta tutura suka d'ora da Hira har aunty huwaila tazo ta same su itama akayi hoton da ita daga baya ta zauna aka Fara hirar da ita itama ,matar kamar zatayi magana sai ta kasa sosai abun yaba su husna mamaki har suka Mata rumfa sunata tofa Mata Addu'o'e ,duk yunk'urinta da son tayi magana gashi a zahiri magana takeson yi Amman Abu yaci tura Dole ta hak'ura ta fashe musu da kuka Mara sauti......
FU'AD ko ji yake ya Gama da case d'in Husna Dan ya Mata Dole ,Dan Haka hankalin shi yad'an kwanta har ya Fara waya company shi Akan ya kusa dawowa ,ya Kira mumcy ya sanar Mata jibi zasu dawo , mumcy nata musu fatan isowa lafiya ,sanan tamai umarni da ya Kira sanaya ma ya sanar Mata zeyi gardama mumcy ta dakatar dashi Dole yace "toh"
FU'AD Kiran sanaya yayi ,ya Saba sai ya Mata Kira biyu kafin ta d'aga Amman yau Kira 1 ta d'aga beyi mamaki ba ,suka gaisa ta tambayeshi yaushe ze dawo ,ya sanar Mata jibi ,tace "ALLAH y dawo daku lafiya" yace "Amin "
Kafin ya kashe wayar sai da ya tambayeta "ko kinada Abin buk'ata a India?
Sanaya "a komai kawai Mai kyau da Aminci Wanda ya Dace Dani ka taho min dashi ,in kasiyo Wanda be min din bama babu damuwa Zan iya kyauta dashi Dan ra'ayin mu ba lalai yazo d'aya ba nasani"
FU'AD har zece wani Abu sai ya fasa yace Mata "toh hakima" be tsaya jin me zatace ba ya kashe wayar y fita siyo Mata Abin da yaga ze iya har Husna ma....
**********
Sanaya sosai take cikin buk'atuwa dacan da wani Abu be tab'a Shiga tsakanin ta da wani d'a namiji ba Bata da matsala Amman yanzu tun da taji maza duk da bama iya tantancewa tayi ba Amman Tana son sake Jin ya Abin yake ne gashi batason had'a jiki da wani ,sai zuciyar ta tabata shawarar ai Babu Wanda ze iya Mata wanan aikin sai Fu'ad cikaken namiji Mai kwarjini kanarsa inhar Bata amfana dashi a lokacin buk'atuwar ta ba kafin su rabu ta koma ta auri Wanda takeso sai yaushe? Aiko ta mutu da yunwa kawai kiyi Amfani da damarki kafin ta guje Miki ,atake ta amshi shawarar zuciyarta Amman ta wacce hanya?
Wani dogon tunani tayi kafin ta d'auko wayar ta ta duba sunan wani magani ta Fara tambayan inda zata samu through online .......
Husna ta Gama shiri tsaf babu Abin da takeso sai ganin babanta Amman ba wai Dan ta koma gidan FU'AD d'in ba ,sosai FU'AD d sadeeq suka cikata da abun arziki Bayan sun Mata Al'k'awarin duk wani buk'atun ta kartaji d'ar wajen sanar musu.