Sashe 60
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana idarwa ta mik'e ta karkad'e d'ankwalin ta tafice a gidan suka bushe da dariya suna cewa Rana zafi inuwa k'una bakiga komai ba shegiya Mai k'ashin arziki Kuma cikin tsiya aka haife ki aciki nakeson ki mutu ba a wadata ba ,ko kin bar gidan ba a Haka zanbarki ba muzuba mugani......
Husna gidan su hafeeza ta nufa wacce ta Bata *RIK'ON KWARYA* Aikinta tana kuka take sanarma da maman hafeezar komai har k'arshe ,maman hafeezar ce tace ta barmusu gidan ta nemi wani daga 'yan uwanta ta koma wajen su , ma'un tace ai Bata da wajen zuwa ita ko Akwai ma kanta ya kulle yanzu ,suna cikin Haka sai wayarta ta Fara ringing husnan ma bataji ba maman ce tace "bake ake Kira ba?
Sanan Husna ta d'aga wayar a kasalance batare da ta duba me Kiran ba muryarta fal kuka ,Tana Jin muryar aunty huwaila taji kukan na neman tsayawa ,aunty huwaila ce tace meke faruwa ta Gaya Mata ?
Husna Bata b'oye Mata komai ba ta fad'a Mata Tana Kuka kamar ranta ze fita,aunty huwaila cewa tayi ta share hawayenta ta kwantar da hankalinta matsalar ta tazo k'arshe bak'incikin ta ze yaye da yadda ubangiji ,ta jirata Akwai magana Mai mahimmanci da zasuyi ta jira wayar ta anjima..........
Sharing...........
Comments..........
Urs maman shaheed😍
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg49
*AISHAN Maman AISHA Wanan Pg Din Kyauta Na Baki Shi Kiji Dadinki Keda kawarki Husnan FU'AD Dftn Kuna Tare A India*🙃🥰🤣
Husna Bata Sami matsala da baiwar ALLAH Nan ba har ya landing ,Koda suka sauka Husna nata k'ok'arin yadda zata sanarma da aunty huwaila isowarsu ,tanata neman yadda zatayi agarin waige_waigen ta tahango aunty huwaila da wata sun nufo ta da murna suna Mata sannu da zuwa.
Dad'ine ya Kama Husna batare da Tasha wiya ba ta samu aunty huwaila Ashe Tana jiran su, aunty huwaila sai da ta Fara rungume wanna baiwar ALLAH kafin ta dawo Kam Husna Tana Mata sannu da hanya ya ce ma matar da suka taho tare ta d'auki akwatin su ta saka cikin mota.
Koda suka Gama Shiga motar Basu tsaya ko Ina ba sai a katafaren gidan aunty huwaila da iyalanta irin tsarin wasu gidajen India komai aciki har d'akunan koda ace family house ne.
Suna Isa aka Kai Husna masaukinta itama baiwar ALLAH d'akinta daban sai wanan wace suka taho tare akace itace Mai kula dasu kome suke buk'ata sumata magana,Husna tace "toh aunty"
Bayan su Husna sunci abinci ankaima matar nata ,sai Husna take cema aunty huwaila ya naji gidan Babu kowa ?
Sai anty tace " Affan Yana wajen Aiki sadeeq Kuma ya tafi shop muhibat Kuma Tana makaranta Asma'u Husna takwarar ki da take gidan wani abokin abban su Gobe za'a dawo da ita su Kuma duk Nan da anjima Zaki gansu.
Sai Husna tace "ayya Ashe inada takwara a gidanan"
Sai aunty tace "ai tunda naji yaya tasa sunan naji inason sunan da na samu muhibat abban ta yaki yadda asa da na sake samun macce Dole ya amince akasa.......aunty Bata rufe bakiba Husna tace yauwa aunty meyasa aka raba Mana d'aki da matar can? Da kinbar mu tare zan iya rayuwa da ita Sam bana Jin kyamarta ko tsoronta na Rasa meyasa.
Sai aunty huwaila tace "hakane na raba mukune kawai kowa da d'akin shi a gidanan" muhibban da Husna ne kawai suke d'aki daya Amman ko Affan da sadeeq kowa d'akin shi daban, itama bana raba muku bane Dan Ina kyamarta ,inda Ina kyamarta bazan daukota na kawota k'asar da nake zaune ba Kuma har cikin gidana har na Bata d'aki ba da a wajen zan Bata d'aki kusa da papashango , Akwai Abin da hakan yake nufi ,in kin lura rashin lafiyanta Mai tsafta ne babu duk'a Babu zagi Babu jifa bare surutai babu dariyar rashin nutsuwar Nan Dan nni banma taba d'aukanta a Mara hankali ba sai Mara lafiya zuwa wani lokaci Kuna Ina Mata fatan samun lafiya da izinin ALLAH Dan yanzu Abin da nasa agaba kenan Nemo mata maganin warakar ta indai kud'i da jajurcewa suna Aiki kema ki tayani Addu'a.
Husna cewa tayi "ALLAH yasa mudace , ALLAH y saka Miki da mafificin Aljanna aunty irin ku Basu da yawa aunty ,sai aunty ta rungume ta Tana cewa" inaso kifini kekuma in kin taso da naki d'abi'un Dan mamanki ta fini kyawun Hali da kirki da tausayin na kasa da ita acikin halinta befi rabi nakedashi Dan ita ranta fansa ne Akan Dan uwanta na jini kema Kuma ai jini tace.
Sai Husna tace "Toh ALLAH ya bani ikon koyi da Halin ku da d'abi'un ku" yauwa aunty wai matar Nan meye ita a wajen ki Ina nufin kunada alak'a ne?
Kafin aunty taba Husna amsa sai da taji daram a kirjinta ,sanan ta daure tace "bamu da alak'a ta kusa ko ta nesa kawai dai na kwadaitu da son taimakon ta ne kinsan na Gaya Miki yadda na Fara ganinta Kuma gani nayi matsalanta ba wata babba bace irin shine in ba'asamu kulawa da dagewa Kan maganin su se matsalar ta zama babban ko tabi jiki har a Rasa maganin ,in kin kula matsalan ta Yana buk'atan Addu'a Kuma Kinga ai bani daya keson taimaka Mata ba harda wani bawan ALLAH bawai Dan tafi kowa buk'atan taimakon ba.
Sai ko Husna tace "Haka fa Dan mun had'u dashi ma har yabada number shi wai in Ana neman temakon shi ashirye yake da ya taimaka Kuma yanaso a dinga bashi update na rashin lafiyan ta.
Aunty huwaila tace "babu damuwa adanata in Zan kirashi sai na karb'a wajen ki yanzu kije ki huta kafin Yan uwanki su dawo abban su dai bai gari ya tafi Germany jiya da asuba 1week kawai zeyi ya dawo.
Husna tace "ALLAH ya dawo dashi lafiya "
Aunty tace "Ameen 'yata"
Bayan Husna ta Shiga d'akin matar tanata janta da Hira Dan son Kara gano kalan Rashin lafiyanta matar sai ta k'urama Husna ido sai ta d'auke babu um Babu um_um duk yadda Husna taso matar tace wani Abu Taki furta komai Dole Husna ta karanto Addu'a ta tofa Mata ta fice zuwa nata d'akin ,Tana Shiga ta kwanta a gado tunanin FU'AD da su mumcy ya dawo Mata arai sosai tayi Nisa cikin kogin tunanin Halin da suke ciki Dan ita bataga laifin su ba Dan sun koreta ta cancanci fiye ma da Haka yanzu in FU'AD ya samu matsala fa? Waye sila? Ai nice ba kowa ba sosai ta k'ara tausayama kanta tana Addu'a ALLAH yasa Abin duk da akayi Dan ita akay Banda wani Dan matsalar tazoma FU'AD da sauki.
Yamma lis gab da magrib su Affan da sadeeq suka dawo ita Kuma muhibat ta wuce gidan da Husna take ace tazo ta kwana washe gari sai su koma gida tare shine ta sanar ma ammyn su aunty huwaila ta waya Kuma dama itama sun kirata kafin suka Kira muhibat din Dan dakyr aka Bari sukaje gidan Dan basa yawo.
Bayan Affan ya dawo da sadeeq sai cewa suke"wai Ina bakin nasu? Ammyn su tace suzo suje wajen matar da take Gaya musu Tana son taimaka Mata ,ko da suka Shiga d'akin affan dake shine babba gabanta yaje Yana gaisheta yaga ta kalle shi batace komai ba ya sake cewa ammy Bata magana ne? Ammyn girgiza Kai tayi alamar a tace " tanayi Amman zuwa zuwa,sai ko sadeeq dake gefe yanata karantar matar sai ya gano wani Abu sai yaca "ammy nifa ganin Kama nakeyi a tsakanin ki da matar Nan,Kai Yaya bayya baka gani ba? Sai Affan yace wai Kai ka rainani sai bayya ya amsama ,sai ammy tasa musu dariya Tana cewa "tunda yace maka yafi son Yaya shi Dan 9ja ne k'asar India zuwa mukayi sai ka dinga Kiran shi da Abin da yafi so.
Sai sadeeq yace to bayya au double sorry Yaya ALLAH ammy suna yanayi da baiwar ALLAH Nan baka lura ba ?
Sai Affan yace " Ni ban gani ba kaima inajin a karatun ka ka hango hakan, jin sadeeq ya dage sai ammyn tace wanan kuma Kai kaga hakan muje na Kira muku Husna.
Bayan sun fito suka zauna a main parlour ,sai ga ammyn su da Husna ,Bayan ta gabat musu da ita ,itama ta gabatar Mata dasu ,sosai suka gaisa da juna cikin mutunci da son junan su ,har dare suna tare a parlour anata hira da ciye_ciye Mai Aiki nata hidima dasu time to time suna zuwa duba baiwar ALLAH Nan dasu da me aikin da take kula da ita ,anan ne sadeeq yake cewa Akwai wani ogan shi Kuma malamin shine zemai magana in ya Bamu appointment sai muje mu ganshi a hospital d'inshi,sai ammy tace "yauwa yamai maganan.
Bayan dare yayi kowa ya tafi ya kwanta Husna tunanin Yaya FU'AD yake ko ya dawo hayyacin shi ? Kashi bataso asan inda take bare ta Kira aunty sa'adiya.
Mumcy angama shirya tafiya Akan gobe jirgin su ze daga zuwa India ,aunty sa'adiya ce tazo take gayama mumcy massage din da Husna ta turo Mata Tana cewa _taba mumcy hakuri Bata da laifi itama turaren Bata akayi Akan tayi Amfani dashi ita Kuma Bata Kai ga Amfani dashi har FU'AD ya d'auka ya fesa wallahi da tasan da wani Abu da bazata Bari ya fesa ba Dan Bata da riba a cikin cutar da wani bare FU'AD wallahi ALLAH shine shedanta Kuma ze fitar da ita_
_Kun kini Waze soni Ina muku fatan Alkhairi inda rabon mu sake haduwa to in Babu ku gafarceni nagode da Alkhairin ku gareni_
Ma'salam.
Ana Gama karantama mumcy tace Akira Mata ita ta Fadi lefin waye?