Sashe 78
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"A abokina Dole Zan Dan d'ana kaima ka sani ,Amman maganar gaskiya kuje yau k'asata farin ciki da mayaifinta sanan kaima zaka samu nutsuwa ta bangarenta ,ita Kuna mumcy ka barni da ita gobe ai kana gida ko zanzo sai mu k'arasa aikin da Kai ba inda zata da ita Bari sai nazo zaka gani.
FU'AD sai cewa yayi toh ,Amman kar kazo da wuri nasanka da sammako kamar me Kama Fara,sai B2k yace "au Ni d'in ko? Na gide kana angwanci baka so zuwana ba ai nama fasa zuwan asha angwanci lafiya Husna Amarya kuma uwargida ayi amarci lafiya kabi Yar mutane a......
Be k'arasa ba FU'AD yace "munafikin ALLAH kaji da gulmar ka Kuma wallahi baka Isa kaki zuwa ba in kazo kamin iskanci kuma wallahi agaban mumcy da Husna zamu raba Abin fad'a.
B2K cewa yayi "ai mun Saba indai agaban Husna ne ai da sauki ko kamanta in tuna ma?
FU'AD sai cewa yayi "Kai dallah share Kai baka mantuwa ne ,lokaci ze bani damar Rama Abin da kake min fa.
B2K sai cewa yayi ALLAH ya nuna Mana Kai inda na biyema ai da kowa ya Kama gaban shi ,wai Kaine yanzu har da neman shawara Akan mace? Macen ma Husna .......
Be k'arasa ba FU'AD yace "ya isheka Haka Kuma kayi na mutunci neman shawara be zama iskanci ko tone_tone ba ,Kai yanzu gani kayi na mutu akanta? Nafa Gaya maka duk yadda Abin ya faru ,Kar kamin fassara Kuma wallahi badan inajin tausayinta ba ko kallo Bata ishe Ni ba Dan Kar kaga k'ofa kace zaka zak'e da yawa.
B2K cewa yayi hmmmm gaskiya fa sarkin taimako uban gajiyayu baya goya marayu me ubanma se ka goya ,zanga ranar da zaka amsa Dan wallahi adaidai wajen kake bansan wanne irin kafiya bane da Kai abokina Abu yes kawai ka tsaya kaki amsawa, I see fa sai fa su taimako taimakon ne ya kaika kogin tunani da ka Bari mumcy ta kaita gidan su gibe ai ,acan baza a Rasa Mai taimakon ta ba ai....... FU'AD cewa yayi kaifa mutumin banza ne ga kin yadda da Abin da na Gaya ma dallah Ni tafi kabar min kunena ya huta goben dai Ina juranka, B2k yace anki azo goben sai mumcy ta kaita kaje Biko Dan rainin wayo kawai sai ya kashe wayar.
FU'AD wayar yabi da kallo ,Yana cewa Dan wulak'anci kamar shi ya kirani ,sake Kiran shi yayi amman B2k yaki D'agawa ,sai FU'AD yayi murmushi yace shegen Kaya Bayan nasan Kai nawajena ne Akwai fad'a da cikawa anjima mayi magana.
FU'AD masallaci ya tafi yayi sallah ,Bayan ya idar ya dawo ya Sami mumcy a falo ,ya Mata sannu ze haura sama ,tace "ya Kira Husna taci abunci ,har yace "Bari ya d'iban Mata ya tafi Mata dashi"
Sai mumcy tace "wai hanata sakkowa kayi ne ,ko Bata iya tafiyane da kafafun ta banfa Gane nufin ka ba?
Jin mumcy na son ballo Mai Ruwa sai yace" toh barin kirata" FU'AD sama ya haura....
Yana Shiga ya Sami Husna ta idar da sallar Tana ninke sallaya ,sai yace "mumcy tace kizo kuci abinci"
Husna yamutsa fuska tayi "Ni ko yunwa fa banaji nafison ganin baba da komai"
Sai FU'AD yace nace zamu ai ko ke meyasa kikeda son maimaita magana ne? Husna kallon shi shi tayi Tana Shirin kuka tana cewa "toh fad'a zakamin sai in tafi wallahi Ni kad'ai kasan Zan aikata ko kana musu?
FU'AD cewa yayi ,naji bance kimin kuka ba me arahar hawaye ,muje mumcy jira take Kar ta gaji ki taho da Shirin ki ,sai Husna tace "Ni nagana shiri na hijab zansa Dan sanyi nakeji har yanzu"
Sai FU'AD yace "toh ki hak'ura zuwa gobe yau ga naci"
Husna sai ku tace "Ni wallahi yau zani ko sarafi nakeyi"
FU'AD cemata yayi "toh dakko mutafi da mungama sai mu tafi,sanan ki sani Naga kina wani Abu kamar wacce kwai ya fashema aciki ki karfafa kanki inba hakaba mumcy tasan Baki da lafiya bazata Bari na kaiki ba.
Husna zaro ido tayi ta fada kujera jagwab Tana Shirin kuka .
FU'AD har ya tsorata yace "meye hakan Kuma?
Sai Husna tace "kace mumcy tasan bani da lafiya kamin mugunta ka kwashe kaje ka sanar Mata da wanne Ido ka iya kallon ta ka Gaya mata sanan Nima da wanne zata kalle Ni ,gaskiya namiji baida ta Ido.......
Bata k'arasa ba FU'AD yace "ke karki yi b'arin zance ,Ni ban nemi dogon bayanin Abin da ya shud'e bisa kuskure ba ,ce mata nayi kanki na Miki ciwo kuma zakici tace Miki ya Kan naki,na fad'a Miki ne Dan Kar kiyi Abin da zata Gane zazzabi ne a jikin ki.
Sanan Husna tayi ajiyar zuciya ,tana cewa "hmmmm ai da ka fad'a Mata mugun abun da kayi"Tana mik'ewa Tana gyara hijabin ta.
FU'AD murmushin Dole yayi Yana cewa kuji kuri ,yanzu ai sai ki Gaya Mata in munje ,sai Husna tace "Ni nayi ?
Sai FU'AD yace "wayi sani Abu duhu" Husna cewa tayi hmmmmm ai ALLAH ze saka min.
FU'AD cewa yayi "bazaki Dena fad'an Haka ba ko? Kinsan kina aikata zunubi ai ko?
Sai Husna tace "eh ai bani kad'ai ce nayi zunubin ba Kaine me babban zunubi ma ai"
FU'AD yace "da na aikata me?
Husna "da ka aikata Abin da ka aikata min"
FU'AD "hmmmmm" kawai yace,sanan yace kizo mu tafi nadai Gama Miki gargad'i inba Haka ba mumcy ta Hana fita.
ALLAH sarki Husna ta yadda da zancen shi ,batasan kanshi yakeson gyarawa ba, Yana gaba taba baya har suka sauka.
Husna wajen mumcy ta nufa ta zauna kusa da ita , mumcy na ta kallonta Tana cemata sannu Husna ya Kan?
Husna tace "da sauki hajiya"
Umarni mumcy taba wata me musu Aiki akan tazo ta zubama Husna abinci ,har FU'AD yake cewa nifa hajiya?
Mumcy kallon shi tayi tace "wa yake takai" dariya me aikin tayi tace "mu muna tashi nasan Dan Asma'u Bata Jin dad'ine ma da ita zata zuba Mai.
Bayan sun Gama ne FU'AD yayi ta maza yace mumcy Zan Kai Husna taga baba ki hankalin ta da nashi ze kwanta da ya Rasa yadda zeyi ya sanar Mata Kar tayi zargin shi ta shirya hakan.
Mumcy ma tayi zargin Shirin shine kuwa ,sai tace ma Husna "wai haka Husna?
Sai tace eh hajiya naso na Bari sai gobe sai Naga nakasa hakuri ,sai mumcy tace "bakiga bakya Jin Dadi ba?
Sai Husna tace "ai da sauki Dan ya ragu sosai da FU'AD yaban magani Dan da dazu ne ma ko sakkowa bazan iya ba,Amman yanzu Alhamdullilah!
Sai mumcy tace "toh a gaishe shi nana zamu sake komawa dake ai insha ALLAH.
K'irjin FU'AD sai da ya bada daram,Amman be Bari mumcy ta gano shi ba ,sai ya mik'e Yana ce mata muje ko, mumcy sai mun dawo har Yana sakin fuskar Dole wai Dan mumcy tace ai ranshi yanaso ze kaita Kuma ya Fara canjawa.
Bayan sun fita FU'AD na gaba Husna na biye dashi ita kanta tasan k'arfin Hali takeyi kuma rigima ce kawai Amman Dan Kar tabar FU'AD ya zauna lafiya shima kamar yadda yadda yadda hanata kwana lafiya a ranar da tazo 9ja shiyisa shima ta dage sai taje, tabbas ta San yanzu ya Fara damuwa da lamarinta koma tace ya Fara son ta Amman b'angaren shi har yanzu Akwai ragowar girman Kai Wanda takeson sauke Mai.
Bayan sun Shiga mota FU'AD yace minti nawa Zan baki?
Husna tace "kamar ya?
FU'AD yace "kamar yadda kikaji na fad'a kinsan ba dadewa zamuyi ba ai Kuma kinji Abin da mumcy tace Kar mu Dade mu dawo ko?
Sai Husna tace "to ai Ni nace ma acan zaka barni da ka Gaya Mata ai,sai FU'AD yace "meya hanaki ke ki Gaya Mata?
Husna tace "toh ai Daman Kai zaka fad'a Mata"
FU'AD cewa yayi "toh mu koma Mana ki sanar Mata waka abakin meshi zatafi d'ad'i ai ko?
Husna turo Mai Baki tayi Tana cewa"ai Dan munriga mun fito ne muje mu dawo gobe na tafi Inna had'a kayana ma" sai FU'AD yace "au Ashe Abu gangan ne ko kayan ma babu yanzu Amman kike neman rigima hmmmm yarinta kenan"
Husna hararar shi tayi tace "wallahi na wuce yarinya ka dubeni da kyau"
FU'AD murmushi yayi ya jefeta da wani kallo samfirin harara a duhu Yana kunna mota yayi hanyar waje Dan tuni gate man ya bud'e Mai gate Yana cewa hmmmmm Ni kuwa nasan kin girma Amman lokacine ze sake tabbatar min da gaskiya"
Husna cemai tayi "kamar Yaya?
FU'AD cewa yayi "in Dan Hali ko lokaci yayi Zaki sani"
Husna Bata sake cewa komai ba Dan Kiran FU'AD akayi a waya ya d'aga ,daga Jin wayar kasan abokanen aikin shine har Yana ce musu baze Zo office ba Gobe.
Suna Isa FU'AD yace ki Shiga kafin komai kimin sallama da baban.
Husna "toh" kawai tace ta fice Tana tafiya cikin nutsuwa.
Sallama tayi a cikin gidan duk babu Wanda ya d'auki muryar ta sai haidar Dan da gudu yayi kutubar da tuwon dawar da yake mai cin Dole ya taso Yana cemata Yaya Ma'u......
Husna cemai tayi "haidar kanina"
Rungume shi tayi shima Yana murna Yana tuhumar ta Ina taje tabarshi baya ganin ta?
Mama habee da humaira mutuwar zaune sukayi Musamman mama habee.
Husna k'arasa Shiga tayi duk da babu Wanda ya Bata izinin hakan Amman tasan ko bulon k'asa d'aya ne tanada gado agidan Dan Haka Tama kanta matsuguni.
Husna Bata tsaya bi takan su ba sai cema haidar tayi "haidar baba fa?
Haidar cemata yayi ,Yana masallaci tuwo yace nazo naci na koma ,Bari naje na Kira shi ,da sauri haidar ya tafi sai Husna tace "Zo ka wanke hannu kaji? Sai ya dawo ya tunjima hannun shi cikin tukunyar tuwon da aka kwashe aka jik'a da ruwan kwasan be tsaya ko Ina ba sai wajen baba a masallaci.
Husna fita tayi ta samu FU'AD a cikin mota tace Mai "baba Yana masallaci Amman antafi Kiran shi,har zata tafi FU'AD yace "toh Amman kinsan kin Fara cin lokacin ki ko? Ki gajarta duk Abin da zakiyi Dan mu koma gida mumcy ta sake min waya wai kar mu dade.