Sashe 29
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Allah kayi Mana kyakyawan karshe👏🏼
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
_RUBUTAWA DA TSARAWA_
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AB*
(Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg 26
_kuyi hakuri da jina shiru abubuwane suka min yawa_
Bayan Yaya Jameel ya Isa Abuja ya sanar ma su aunty sa'adiya dasu Ma'u har Aisha suyi shiri Dan gobe zasu tafi ,basuyi mamaki ba domin ya sanar musu tun a waya .
Ma'u jiki Babu kwari take Shirin tare da taimakon sa'adiya da Aisha suka samu ta shirya ,ranar dai ba wani baccin kirki ta samu ba ...
Shima FU'AD b'acin Rai ne fal zuciyar shi duk da abokanen shi suna bashi hak'uri Akan ya bama zuciyan hak'uri ya karbi kaddarar da tazo Mai yayi fatan hakan yazamo mafi Alkhairin k'addara agare shi , yaji shawarwarin su Kuma ya amsa ,Amman cikin zuciyar shi Abin ba yaka yake ba.
Sanaya ma har ji take kamar ta gudu tabar k'asar don ji take ta tsani 9ja da jama'ar ta gaba d'aya ,kullin cikin Bata Baki mamy take ,itako mufeeda nuna Mata matsayin bin umarnin iyaye take don samun tsira ,suyi fad'a Amman mufeeda ko damuwa batayi don tasan gaskiya take Gaya Mata.
Washe gari su Yaya Jameel suka kamo hanya by road Dan Haka mumcy ta umarci Yaya jameel da ya wuce da Asma'u gidan su Kar yayo Nan da ita ,yace "to" suna zuwa ko ya Fara sauke ta gidan su da Mata Al'k'awarin aunty sa'adiya da su Aisha na Nan zuwa su debe Mata kewa , Ma'u taji Dadi sosai yace Mata inda wani Abu Kuma ta sanar ma aunty sa'adiya ta sanar Mai , Asma'u tace toh insha ALLAH ,tagode da Abin da suka Mata ta Shiga gida ,Yaya Jameel be wuce gidan mumcy ba sai da biya ta wajen baban Ma'u suka yi wata magana Mai mahimmanci ,sanan ya wuce dasu gidan mumcy.
Sosai mumcy tayi murnar ganin su sa'adiya ,ta musu tarba Mai kyau tanata farin ciki ,mufeeda ma sosai tayi murnar ganin su Aisha da ta Kuma yi.
FU'AD ma bayan ya dawo gida yaga su aunty sa'adiya yaji farinciki sosai da yaga Aisha sai ya dinga tambayan kanshi itace a pic d'in da ya gani kuwa? Can dai yace ba ita bace to Ina wacan din ya suke da aunty sa'adiya ? Meye alak'ar su? To ma me zeyi da alak'ar su ko sanin wacece meya had'in shi da ita ,da gagawa ya kori tambayoyin ya Shiga Hira Mai mahaimmanci da Yaya jameel da mumcy ....
Tsakanin FU'AD da sanaya Babu wani so ko k'auna ,hirama Bata Shiga tsakanin su gashi Gobe ne da'a daura musu Aure ,sosai suke Jin wai tayaya Auren ze gidana a tsakanin su ,sude Dan anfi k'arfin sune kawai da hakan be faru ba.
Aranar da Ma'u ta dawo baba ya umarci Ma'u da taje gidan aminin shi malam kalla don ganin lefen ta ,taso yimai gaddama Amman ya Bata hak'uri da yi Mata nasiha Akan tabi umarnin shi da sannu zataga Alkhairin Abin ,Babu musu taje don ganin kayan sosai mama hinde ta dinga Mata nasiha da tayi hak'uri ta karb'i Auren hakan ze zama yayewar wahalar Rayuwar ta da yadda Allah ,sosai Ma'u taji Kuma ta d'auki shawarwarin ta ,don ta jima cikin gidan ma kafin ta koma gidan mama habee gidan masifa da bala'i don tun dawowar ta mama habee take Yar Mata da kalamai marasa dad'in sauraro ,harda za'a fake da Aure Bayan an Gama yawon ta zubar sanan aka dawo da ita wai za'amata Aure da wani Mara rabon.....ita dai Ma'u Bata tab'a tankawa ba ,sai ma kukan rabuwa da baba da takeyi da hangoma kanta wata irin rayuwa da zatayi a gidan Wanda ze zamo miji agareta da batasan ko waye ba .
Cikin gagawa Yaya Jameel ya bigo invitation card suka Shiga rabo Wanda ya samu ya samu Wanda be samu ba shikenan ya bisu da Addu'a saboda k'urewar lokaci ,anba Alhaji Yaya nashi ,aka tambayi sanaya ko Akwai wani occasion da takeson yi? Cikin bacin Rai da takaici tace ALLAH ya sawak'e Mata kaf cikar 9ja bataga inda ya Dace da tayi shagali ba ,mussaman da Bata fatin ciki da wanan Auren Dan Haka Babu wani abun farinciki agareta su je su k'arata ,Yaya Jameel yace Mata Bata buk'atar kud'i a hanun FU'AD? Tace baida Abin da ze Bata ,tafi k'arfin kud'in hannun shi ,Yaya Jameel yayi murmushin irin batasan waye yaro da kud'i ba wato FU'AD da ta sani bazata furta hakan ba ,Amman tunda babanta ya sani ai ze Bata labari ko wata Rana ,ganin bazasu Toya wainar arziki ba da sanaya yasa ya rabu da ita ,Dan da FU'AD d'inne ma Bata Isa ya saurareta ba ,shima dama karambani yayi ,bangaren FU'AD kuwa, mumcy ce ta tilasta Mai bama Asma'u wasu kud'ad'e don ko zata buk'ata ,Dole ya d'auka ya bayar ,Yaya Jameel ya kaima baba yace abata ace Inji angon ta ,baba ya raba kudin gida biyu ya ajiye rabi ,ya fito da rabi ya nunama su Ma'u da mama habee yace sai suyi shagalin biki dashi ,gani kud'i mama habee ta d'an saki ranta tace sai Ayi ko 'yar walima ce agayaci mak'ota Kar suji wai wai ,baba yace Babu laifi indai baza asamai kid'a a gida ba ,da sauri humaira tace iya Mata ne sai na rakata kasuwa yau mu buga iv da siyayan Abin da za'a ci da na rabarwa ma ,baba da Ma'u murmushi sukayi baba Yana cewa wato dake kunga kud'i zakuyi yadda kukeso har kunyi naam ,Allah ya shirye ku ,acikin zuciyar shi ,ma'un ma hakan take a zuciyar ta ,Nan da Nan suka shirya da tirsasawar mama habee da na humaira sukasa ta shirya suka tafi kasuwa jakar kudin na hanun Ma'u anba mama habee wani Abin don hidimar gida ,dake humaira tasan takan kasuwa kamar wacce akayi nakudar ta tsakiyan kasuwa ,atake suka siyo kayan da Ma'u zata sa Gobe suka bada d'inki express aka d'inka musu suka bugo iv suka siyo takeaway da kayan rabo su snack ma order suka bayar Akan zasuzo Gobe da safe su karb'a ,ganin kudin banza har wurin gyaran jiki takai Ma'u duk Abin da aka caje su sai humaira tace ma'un ta lisafo abasu dake taga kud'i kamar na banza ,adaren suka Gama rabon iv duk yawanci ma kawayen humaira aka kaima sai Yan uwan mama habee sai kawayen Ma'u da humaira na islamiya d makarantar dare akayi sa'a adaren hafeeza ta dawo hutun karatu ,Nan suka dinga hirar yaushe gamo ita da Ma'u ,da tirsasawar hafeezah Ma'u ta amince zataje gidan kishiyar kakarta gidan su aunty sha'awa wacce ta tab'a zuwa wajen ma'u wacce take Aure a India ,cikin fargaba da tsoro don tun k'iyayar da sukema kakar Ma'u shine yazo har Kan mahaifiyar Ma'u har ya dawo Kan ma'un ,Koda su Ma'u suka Isa ,Haka aka karbesu Babu yabo Babu falasa ,da Ma'u suka bada katin gayyatan bikin ,a wulak'ance aka karb'a kishiyar kakarta tace zata duba tagani in Bata da Abu Mai mahimmanci Gobe ,ko Ruwa ba'a Basu ba har suka tafi ,da aunty sha'awan ta Kira hajiyar su ,sai hajiyar take sanar Mata da auren Ma'u har gayyace su Amman Babu inda zasu ,Nan aunty sha'awan ta dinga ba hajiyar Baki da hak'uri Akan taje da kyar ta amince zata ..
Gida yad'au harama su humaira anga kud'in banza har da k'rkiro kamu a Daren aka feshe Ma'u da turare wai anmata kamu aka gayyato makota kawai ,aka raba musu kaskon wuta da turare ,.
Washe gari ranar daurin Aure ,tun asuba mama habee suka tashi da gyaran gida ,da gari ya waye mak'ota suka shigo don tayasu aikin girki ,aranar bikin aka kawo ma baba dinkin shi da aka bayar jiya Ma'u ce ta bayar itama mama habee dasu humaira anyi sabun dinkuna kusan kala 3 3 har haidar ma anyi Mai ,sosai gidan ya dinke da masu Taya Aiki ,misalin karfe 10 na safe k'ofar gidan su ma'un fal yake da jama' a 'yan daurin dake karfe 11 za'a d'aura Auren a masallacin layin su ma'un inda baba yake kamsu salawat , Ma'u ko inbanda zuciyar ta da take bugawa Babu Abin da takeyi da taimakon hafeeza take samun nutsuwa .
FU'AD da kyar Yaya Jameel ya sashi yayi wanka da taimakon B2k da na wasu abokanen shi suka samu yayi wankan yasa Kaya da yace bazeje d'aurin Auren ba sai da mumcy tamai da gaske yaga ranta ya b'aci sanan ya shirya suka fice .
Alhaji yayane ya ke tambayan sanaya Akan Auren wa takeso afara d'aurawa,nata Kona d'ayar da Basu San ko wace ba? Yana lalamin ta Yana cewa sai ta zab'a ,wani kallo tamai tace ita ohooo suyi duk yadda sukeso ita ai basa neman zab'in ta ,cikin Jin haushi yace ke Kika sani ,sai ko mamy tace abari a d'aura nata daga k'arshe tasama Amarya ,sai ko yace to ,ya sani doguwar malummalum ya tafi ,sai ya d'auki Yaya Jameel suka Fara zuwa gidan su ma'un don afara d'aura nata adole aka tirsasa FU'AD zuwa can din fuska Babu yabo Babu fallasa .
Mumcy ta gayyaci jama'a duk da ba sosai ba ,Amman yayi komai agurguje.
Wake ya dinke ya cika da jama'a ,cikin nasara aka Fara d'aura Auren ma'un da FU'AD daga baya aka koma aka d'aura na sanaya da FU'AD , Ma'u uwargida sanaya Amarya ,sosai waje ya d'auka aka dinga yima FU'AD ALLAH ya sanya Alkhairi ,shiko sai yake kawai yake yi.