Sashe 65
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mumcy ta katse shi Akan base sun Zo ba ,dady ya Fara fada Yana cewa Dole fa matar shi tazo taga Halin da mijinta yake ciki Dan tunda taji labari hankalinta ya tashi har yanzu be kwanta ba Dan Haka zuwa kamar tazo ta ganshi kibar Bata bakin ki ma Tana iyalin shi guda.
Dole mumcy tace "toh ALLAH ya nuna Mana sai kunzo"
Jameel yaji haushin zuwan da dady ya dage sai yayi ,sai da mumcy ta dinga Mai fad'a sanan ya hak'ura ya kyale su.
Tun da mumcy taji labarin rashin samu ko ganin Husna hankalin ta yake a tashe,ko da yaushe Tana sake sawa a binciko Mata Halin da Husna take ciki Amman shiru har yanzu.
***********
Sosai aunty huwaila ta dage akan matar Nan da duk wani Abu na kula da lafiyar ta tare da taimakon sadeeq da su Husna.
Affan ma ya Fara koyama Husna karatu sosai ya fahimci kwanyar ta tana ja ,wani lokacin su muhibbat na hira su Kuma suna lesson din su.
*********
Gobe dadyn sanaya zasu Zo shida sanaya ,ya Gama tursasa sanaya sosai Dan sai da ya Mata wuta_wuta kafin ta amince zata je Amman ba ason ranta ba.
Washe gari kuwa suka zuba tafiyar su ta sarararin subuhana jirgin su be tsaya ko Ina ba sai India suka Kira Yaya Jameel yazo ya tafi dasu yanata mita a zuciyar shi."
Tunda sanaya taga FU'AD sai ta d'anji tausayin shi kad'an,shiko dady cewa yake meye result din da suka bayar babu hawan jini kuwa? Adai duba da kyau.
Sai ko Yaya Jameel cikin Jin zafin kalaman dady yace "Babu wani alamu ko hawan jini atare da d'an uwana,kawai tsautsayine ya same shi ta hanyar shak'ar turare Dan Haka ya samu matsala ,Amman ankusa gano matsalar shi insha ALLAH.
Sai dady yace ,toh Alhmd fatana ya dawo hayyacin shi ni inajin gobe Zan koma na barku da me dak'in shi ta tayaku jinyar shi Dan Haka ku kula da lafiyar shi da kyau.
Ranar dady bema tsaya a asibitin ba wasu harkokin shi kawai ya tafi sai dare ya dawo musu , mumcy da sanaya suka tafi hotel suka kwana shima dadyn ya tafi hotel din d ze kwana Yaya Jameel Yana tare da FU'AD a asibitin.
Washe gari dady da wuri yazo ya musu sallama ya bar kasar yanata ma sanaya hudubar banza Bayan ya kirata gefe.
*******
Affan sosai yake Bata lokacin shi Akan Husna da koyar da ita ita hushan duk ta d'auki hakan matsayin 'yan uwantaka da k'aunar juna kamar yadda su muhibbat suke Mata Dan ji suke kamar su shige jikinta Dan nuna kulawa da k'aunar juna ,suna janta jikin su sosai itama ta saki jiki sosai da su ,ita Kuma ammyn su Bata fahimci wani Abu ko zargin wani Abu ba tsakanin su."
Affan kulin da tsarabar da zema Husna har su Husna karama dake al'adar shi ce dama can shi yisa kowa be kawo komai ba a ranshi haka sadeeq ma gaba d'ayan su yake sai musu Abu.
Wasa_wasa yau kwanan sanaya 7 a India tuk jinta take a takure burinta ta koma Egypt har ta gaji da jinyar ,da ta buya take ma dady waya akan zata dawo Egypt ita sai cewa yayi indai har ta sake tabar India to tayi hanyar 9ja d'akin mijinta tunda ita ba yarinyar share hawaye bace Yar cikar buri Dan Kar ta dawo Mai Egypt ya Abu ya kusa fadawa zata har gitsa Mai komai ,be tsaya jin me zata ce ba ya katse wayan shi y barta da turo baki da buga kafa.
Sosai FU'AD ya Fara samun sauki Yana gane kowa a yau Yana magana kadan_kadan bame tsayi ba farin ciki ya cika mumcy da Yaya Jameel shiko FU'AD burin shi su koma gida 9ja ya sa anemo Mai Husna Dan ta amsa Mai wasu tambayoyi Akan mugun turaren da yasa shi a mumunan yanayi Dan d'aukan mumunan mataki Akan kowaye.
Sosai FU'AD yake Kara samu sauki har sun Fara neman sallama ,Dr yace ba yanzu ba se sunga jikin zuwa Nan da sati 1 sanan zasu sake dawowa ko Bayan ansallame shi Dan Mai check up, mumcy ma nason komawa Dan ta dage da neman Husna da kanta ko zata ganta.
*******
Aunty huwai nata shirye_shiryen tarban abban su Affan Dan yau ze dawo Dan Haka yau kowa murna yakeyi a gidan har Husna da ta ara ta yafa wai Dan ta tayasu farin ciki ,aunty huwaila da kanta ta Shiga kitchen tare da taimakon Husna suka kammala komai sai muhibat da ta d'an tayasu aka jere kokai Ana jiran oga kwata_kwata head of d house.
Affan da sadeeq ne sukaje d'auko shi.
Suna zuwa Husna taje da gudu ta hugging abban ta ,sai muhibat tamai nata sannu da zuwan sanan husnan FU'AD ma tamai sannu da zuwa cike da girmamawa ,shima cike da yabawa da kulawa ya amsa Yana tsokanar ta dafatan ta Saba da india zuwa yanzu dai ko?
Husna tace eh babu laifi kam k'asar Akwai dad'in zama ,sai yace Amman ba kamar mahaifar mu ba ko?
Sai Husna tace "gaskiya tafi mahaifar mu kawai dai sai de ace zamuyi kishin k'asar mu ta haihuwa Haka babu laifi ,sosai anty huwaila ta dinga musu dariya Tana ta nan_nan da mijinta kamar ta goyashi Dana wanan ba sabon Abu bane agare su.
Affan ya d'an ja baya da Husna tun dawowar mahaifin shi daga tafiya Dan yasan Babu Wasa atare dashi ko sake Akan yaran shi da Abin da ya danganci tarbiyar su."
Bayan aunty huwaila ta gabatar da Husna ga mijinta da wanna baiwar ALLAH sosai ya zaro Ido Yana mamakin ganin matar sai aunty huwaila tamai nuni da karyace komai ta dinga Mai magana da Ido ,ya hadiye Abin da yakeson furtawa,su Affan sun lura da hakan Dan sadeeq sai da ya tambaye shi da sauri ya waske Akan mamakin ganin nitsuwarta yayi gashi ance Bata gane komai har an kaita gidan mahaukata Amman karsu damu kowa yaje yayi Abin da ya Dace tunda dare yayi shima zeje ya huta,sai kowa yabi maganar abban su muhibbat suka tafi da Husna d'akinta,su sadeeq ma kowa ya tafi nashi d'akin.
Sosai aunty huwaila Tama abban su Affan bayani yadda ze fahimta ,ya fahimce ta sosai."
FU'AD Yana ta samun sauki hankalin mumcy sosai ya Fara kwanciya har Yaya Jameel din ma ,sanaya ko Babu yabo Babu fallasa Amman takan nuna kamar ta damu da rashin lafiyan shi ga bin didigi da takeyi na son sanin Abin da ya faru da FU'AD har yakai ga Shiga wanan Halin,sai su mumcy sukace komai dai ya faru ya wuce fatan samun lafiyan FU'AD shine Abin da zasuyi kawai."
Sanaya badan taso ba tabar zancen kullin Tana makale da usee a chart Yana d'ebe Mata kewa."
Duba da yadda FU'AD ya samu sauki yaji dad'in jikin shi har likita yana Shirin sallamar su sukoma gida After 4weeks sai ya dawo asake duba shi.
Mumcy har take cewa da Haka kawai ne a Halin lafiya suka shigo India da ta nemi aunty husna kodan su sada zumunci Amman yanzu Ina ita Ina dosan aunty husna inta tambaye ta Husna wacce amsa zata Bata? Ta Mata k'arya? Inta gano fa Nan gaba? Girmanta ya fad'i? A Bata da idanun ganin huwaila Dan Haka tama bar zancen zuwan burin ta inta koma 9ja tasa anemo Mata Husna aduk inda take .
Sosai FU'AD Yana magana Yana cin abinci Yana gane komai kamar bashine mara lafiya ba ,har yanzu mumcy Bata ce abar Mai Addu'a ba Dan yau za'amai saukar al_Qur'ani na k'arshe ma Akan lalurar da ta same shi Dan yau sun jima sunata Hira da mumcy d yaya Jameel har sanayan da take sako Baki jefi_jefi."
FU'AD ya Sami sauki sosai har an sallame shi daga asibiti yau ,Dan Haka sun koma hotel suna hutawa gobe ma zasu Dan zagaya a k'asar India shi da Yaya Jameel ya danga gari sai jibi su koma 9ja, sanaya ko gobe zata koma Egypt acewarta Bayan 2weeks zata biyo su 9ja , mumcy tace "ALLAH ya nuna musu tare da taimakon Yaya Jameel ya Gama Mata komai Akan Gobe zata tafi su Kuma su Shiga gari.
Washe gari suka raka sanaya ta tafi suka Shiga gari sosai FU'AD yaji dad'in jikin shi har , mumcy ma suka fita gaba d'ayan su da yammah tad'anga wasu gurare cike da nishad'i farinciki family ya dawo gobe sai 9ja.
Sa'adiya tanata musu shirye_shirye da tarban mijinta da tayi missing,dama so take kawai mumcy ta dawo Susan Abin yi Akan maganar husna Dan kanta ya Fara kullewa Akan al'amarin."
Washe gari da safe suka dau hanyar 9ja ita da iyalanta, FU'AD ko da burin ido biyu da Husna ya nufi 9ja Dan amsa Mai tarin tambayoyin da yakeson sanin amsar su daga gareta kafin ya zartar da komai."
**************
Karatun Affan da Husna yanata tafiya har Affan ya siya Mata layin can ya sa Mata a wayarta ,su muhibbat nata nuna Mata wasu abubuwan, har yawo suka kaita da amincewar aunty huwaila kusan kwanan su 3 suna fita da ita.
Husna ta saki jiki da kowa na gidan ta Fara ja baya da Affan sakamakon wani kallo da yake tsareta dashi Wanda Bata gane Mai ba ,sosai ya Fara fahimtar hakan shima Amman be nuna mata ya fahimta ba.
*********
Sanaya Tasha masifa wajen dady akan dawowanta Egypt wai danme bazata koma d'akinta ba sai da mamy tamai da gaske har suka Sami matsala sanan ya fita harkan su yace su zuba Ido suga Abin da ze biyo baya.
Su mumcy sun sauka lafiya ,sun Sha tarba wajen mutanen gidan ,tunda FU'AD y maida layin shi ake Kira Ana dubashi daga baya sai kashe wayar yayi ya haura saman shi Dan ya huta ,Yana Shiga ya fara gane tabbas babu mutum a d'akin uwa uba da ya Shiga bathroom d'in shi Sam yasan ba irin gyaran da aka Saba yimai bane ko kadan gyaran be birge shi ba.
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg53