Sashe 11
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ma'u tace ,zuwa tayi shekaranjiya , baba ya nisa Sanan yace "eh nasanta huwaila sunan ta ai " Kuma mutumiyar maman kice 'yan uba suke ,dake mamanki ita kad'ai ce wajen mahaifiyar ta sakamakon Yan uwanta da suke Rasuwa d an haife su babu wanda ya zauna araye sai ita ..
Baba yayi shiru alamun tunanin wani Abu yake ,Ma'u tace baba cigaba Ina sauraron ka na Jima Ina buk'atar wanan Rana ta tarihin Rayuwar manana da dangin ta Koda yaushe nama mgn sai kace nabar wanan mgn Dan ALLAH baba karka ki bani lbr komai ...
Baba yace ,ma'uta ,wai me matar ta Aiko ki ki tmby Ni ? Wanan ba tunanin ki bane , Ma'u tace "wlh baba babu abin d ta turo Ni in tmby ka ,nice dai nake son sanin wani Abu kamar yadda ta shigo rayuwata kwatsam .
Baba yace Ma'u ,banaso kisa komai aranki ,mamanki dai ba Yar Nan bace ta taso cikin Yan uwanta kamar yadda n Gaya Miki babu masu k'aunar ta in Kika cire mahaifinta da mahaifiyar ta sai wanan huwaila Dan sauran Yan uwanta duk tsangwamar ta sukeyi ,Nasha wuya kafin n Sami aurenta ,babu Mai zuwa wajen ta sai huwaila itama ba'a sani ba take zuwa ,tun Bayan aurenta ta Dena zuwa Dan ban k'ara ganin ta ba ,nadai San zuwanta so 1 ,sai lbr d ake cewa Tana yoma mamanki aike aki Bata ,to tun Bayan Rasuwar maman ki sai yanzu a bakin ki na sake Jin lbr ta .
Ma'u tace baba kamin tsalake cikin lbr ...
Baba yayi murmushi yace Ma'u ta karki k'ureni Mana, me kikeson ji Kuma? Ma'u tace cigaban lbr ,Ina kakata da kakaba yanzu?
Baba yace ,sun Rasu tun Bayan Rasuwar mahaifiyar ki sakamakon hatsarin mota ,wacce ta rage yanzu kishiyar kakar ki wacce tafi kowa tsanan mamanki a Nan duniyar ,ko inda maman ki ko kike Bata tab'a kallo ba ,kuma Tana Raye gidan ko dama ita ko wani nata be tab'a zuwa Nan gidan ba ,suka tatara gado suka cinye ,mahaifin ki da mahaifiyar ki dama ba wani dangi ne dasu anan ba sosai ,ita mama ki iyaye ta Y'an yamen shiko kakan ki d'an Mai duguri Ne ,bansan wasu dangin mamaki ba sosai shiyisa nacigaba da ganin ki da tatalin ki da rik'e amanar ki tamkar yadda na rik'e amanar mahaifiyar ki shine sakamakon da Zan Mata na nuna soyayya ga Abin da ta Bari tun Bayan Rasuwar ta ...
Ma'u tayi narai narai da ido kwala na son fitowa ,tace "toh baba bani lbr raduwar mahaifiyata ?
Baba sai da wani mumunan fad'uwar gaba ta ziyarce shi ,ma'un ma ta gano yanayin d y Shiga yace "Ma'u mamanki ta rasune tun Bayan haihuwar ki da shekara 1 akamakon mutanen b'oyen ta (aljanu) da suka tashi ta fita cikin dare ta barki ,taje mota ta bigeta shikenan ta fad'i atake Rai yayi Halin shi Bata ko shura ba ,baba ya fashe d kuka ,itama ma'un kuka takeyi sosai ,sai taji ta gamsu da bayanin mahaifin ta Amman zuciyar ta nason k'aryatawa adole ta hak'ura da son k'aryata baba da zuciyar ta keson yi ..
Sai d suka k'oshi d kukan babu Wanda y rarashi wani sanan baba ya rarashi ma'u da kalamai masu dad'i har Yana cewa shi zai zamar Mata jigon Rayuwar ta matuk'ar Yana Raye bazatayi maraici ba duk d yasan Tana cikin maraicin kodan azabtuwar d takeyi awajen mama habee ,to tayi hak'uri ta jure wata Rana sai lbr Yana iya k'ok'arin shi ,ta d'auka hakan shine jarabawar ta ta Rayuwa ,babu Wanda zai ji dad'i d'ari bisa d'ari mahaifiyar shi ko mahaifin shi baya gida sai k'alilan azamanin yanzu sai Wanda yayi kyakyawan Dace da mariki na ALLAH ...
Nasiha sosai baba Yama Ma'u ,taji Kuma ta d'auka ,daga baya ma'u take cemai ,aunty huwaila k'anwar mamanta tace zata dawo ta Mata sallama yau saura kwana 5 ,baba yace indai tazo ko Yana wajen siyar da hatsi ta kirashi ,Ma'u tace toh baba ...
FU'AD bai tashi sanin Mata suna Aiki ba ,sai d ya dawo yaga da gaske momcy take ko tsinke Bata bada umarnin a d'aga daga saman Shiba ,duk d komai kamar yanzu aka siyo shi ga tsafta irin ta FU'AD Amman komai Yana son gyara ,don kwaliya Tana biyan kud'in sabulu ,komai a tsaftace yafi dad'i da sa nishad'i ,...
Har y nufi momcy d k'orafin don me ba'a sa wani y gyara Mai saman shi ba ,duk ma'ai katan gidan kusan 4 ,sai kuma y tuna indai momcy ce tunda har Bata Aiko ba toh da Shirin d tayi ,kawai y kawar d Abin d zai iya kawar wa ya barma gobe sauran ...
Don Haka ya rage kayan jikin shi yabar short niker ya Shiga gyara kafin kace me wai har y gaji , toilet d'in d ya wanke d kanshi ma gani yayi bai fitar Mai yadda yake so ba ,Amman y zeyi Haka ya hak'ura y k'arasa Yana mita ,Yana cewa Dole y Nemo sabuwar Mai Aiki Amman girman shi yafi ace yau first time in history yayi gyaran saman shi d kanshi duk ma'aikatan gidan d matsayin shi wajen momcy shi Amman wata banzar yarinya nason kawo Mai sab'ani tsakanin shi d momcyn shi abar Alfaharin shi uwa ta gari agare shi ?
Ya sake cewa "in ALLAH y yadda ma'u ma ta bar gidan kenan da aikin........
*Maman shaheed*👌🏻
[4/23, 4:00 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
_RUBUTAWA DA TSARAWA_
BY
*Fatima Abubakar Shu'aib*
(Maman shaheed)
_shafi na 13_
FU'AD yayi mita kamar ba gobe ,ya k'ara tsanar Ma'u da ba ita ta kar zomon ba ,ya Gama jagwalgwalon shi ya barshi Haka ,yayi wanka ya saka k'ananun Kaya marasa nauyi ya sauka k'asa .
Yana sakkowa ya Sami momcy da su yayan su da matar shi sunata Hira cikin Jin dad'i da fahimta ,da ya sako da d'an takaicin shi ganin ba Wanda ya tmby shi d sani me ya aiwatar a saman yasa shima ya saki Rai da Fuska ya shiga hiran anata Raha Ana dariya ,har suka ci Abin cin dare gaba d'ayan su ,amaryar (sa'adiya) Yaya dai yanata mgn Akan Ma'u ,momcy na cewa zata aika gobe ak'ara dubo Mata jikinta insha ALLAH.
FU'AD ko wani abune yaji ya tokare k'irjin shi ,Amman yasan Yana furta wata kalma momcy zata mayar Mai d martani wata k'ila ma yafi nashi zafi ,don Haka yayi shiru ya ci gaba da Hira da yayan shi ,Suma sukaci gaba da tasu har suka kammala ...
Sunjima suna Hira har sallah anan sa'adiya tayi ,sai d sukayi isha'i sanan suka koma sashin su ,shima FU'AD sama ya koma wai zaiyi Aiki a *lap top* d'in shi na office,Amman zai dawo yi ma momcy sai da safe ,tace "asako lpy son"
Ma'u dai anrabu da takaicin FU'AD Amman anata karb'an na iyalan mama habee ,awajen baba kawai take samun sauk'i ,hanun ta Kuma yayi sauki sai Abin d ba'a Rasa ba .
Washe gari mumcy ta Aiko duba Ma'u baba Yana Nan ,har yaji harin nacewa mumcy tace in hanun har yanzu beyi sauk'i ba ko gobe tazo kuje asibiti indai kinajin da saura har yanzu?
Ma'un tace aa hannu yayi sauki ba sai munje asibiti ba .....baba ma yace ai to sai kiyi k'ok'arin zuwa taga lpy hannun tunda Kinga tanata aike _wanda ya damu da kasuwa shike Mata sautu_ Dan Haka ko gobe ne sai ki lek'a kinji ma'un baba? Ma'u Bata zab'in da ya wuce na cewa toh!
Dan baba ya ari bakinta yaci Mata Albasa tare da Bata umarni Kuma a gaban Hari Dan Haka tace "agaishe da hajiyan Kuma Gobe zatazo ta nuna Mata hanun ,Haka Hari ta Mata sallama ta Bata sak'on momcy ta tafi ma da momcy gamsashen bayani daga ma'un.
Ma'u Bataso komawa ba gidan yanzun ma cewa tayi d momcy taga hannun ta zata dawo Kuma bazata koma ba sai Abin d Hali yayi ..
Washe gari ma baba sai da ya k'ara yima Ma'u mgn tafiya gidan hajiyan badan kwad'ayin Abin hanun su ba sai dai kawai Wanda duk ya darajaka kaima ka daraja shi ,Kuma a yadda ya lura Basu da kyamar talaka ahalin gidan Kuma Yana ganin ma'un na samun sauk'i ta hanya biyu intaje Aiki gidan ,farko takan biyama kanta bukata d Dan abun d ta samu Dan ko sisi be tab'a karb'a daga ma'un ba ,na biyu Tana hutawa daga tsangwamar mama habee da wulak'ancin ta intaga baya gidan ,Dan Haka ya dinga Mata nasiha d y fuskanci kamar Bata son zuwa ,taji nasihar Kuma tayi naam da ita ,tace Bari taje ta shirya ma ,baba yace "ALLAH ya Mata Albarka tayi sauri su fita tare Dan d wuri ze fita yau.
Bayan ma'u ta shirya cikin wata tsohuwar atamfa Riga d zani da tsohon hijabin ta daya gaji da duniya ,ta fito suka Fara Shirin fita d baba ..
Aiko mama habee ta dinga Yar musu da habaici Tana ,uba zaije bikon yarsa ,waya sani ma sammaci aka kaso muku kuketa b'oye b'oye ,in tayi wari maji ,Amman ai munsan banza Bata Kai zomo kasuwa ,Haka kawai baza a gurgud'e hanu a banza ba ,da baba zai mayar Mata d martani ,sai Ma'u tace Dan ALLAH ba karkace komai ba yadda mama habee zata ji ba ,Dan inta ji wata sabuwar jarabar ce zata biyo baya .
Ahanya baba da Ma'u suka Rabu ,Ma'u ta nufi gidan hajiya babba ,Tana Shiga ta samu Mai gad'i suna mgn da FU'AD gabanta ne yayi mumunan fad'uwa ,da kyar ta iya karfin Halin gaishe da baba Mai gadi sanan ta gaishe d FU'AD badan taso ba , FU'AD k'in amsawa yayi sai d Mai gadin yace yallab'ai Ana gaishe ka ,sanan yace "lpy nake " Yana Mata wani kallon gargad'i ,sanan ya Gama ba Mai gadin sautun in Mai wanke motar ya k'araso ya wanke Mai farar ya kaimai office ya dawo da jar gida ,baba ya amsa da "to yallab'ai angama insha ALLAH.
FU'AD ya juya Yana tafiya yaji ,baba nacewa sannu ya hanun naki ? Daftn kinji sauki ko ?