Sashe 70
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
FU'AD ji yayi ranshi duk ya dagule kamar mumcy ta aikata Mai wani zunibi sai cizon yatsa yajeyi Yana tunanin ko ya tafi ne ya nuna Mata kamar ze fita Shan iska ne sai ya tafi yawon nemota ..........
🙃 *Naga Kunji Dad'in 2 in 1pg din dinan ga wani ma*🤭🤣🙊🏃🏼♀🏃🏼♀🏃🏼♀
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
By
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman shaheed)
Pg56
Da sauri mumcy ta kwace hannun FU'AD d'aga wuyan Affan ,tana daka Mai tsawa Tana cemai "kana haukane FU'AD wanne irin shirme ne kake aikatawa Haka?
FU'AD ya bud'e Baki zeyi magana ........ mumcy ta dakatar dashi.
Duk Abin da akeyi aunty huwaila na zaune Tana hakaito kishin da FU'AD yakeyi Akan Husna a bayyane amman Yana nuna kamar be damu da ita ba, shi yisa batace komai ba har yanzu."
Sallama sukaji ta Abban su Affan shida sadeeq , mumcy komawa tayi ta zauna shima FU'AD ya koma ya zauna ,shi ko Affan gyara wuyan riganshi kawai yayi ya taso yanama Abban su sannu da zuwa
Sadeeq da FU'AD kallon kallon suketama junan su kowa nason Tino inda sukasan juna sai daga baya sadeeq ya tuno agidan da suka had'u ,shima FU'AD ya tuno inda suka had'un ,atake sadeeq ya mik'oma FU'AD hannu Yana cewa Ammi bak'i mukayine Haka?
Aunty huwaila da fara'ar ta sai da tama mijinta sannu da zuwa kafin ta amsa tambayar sadeeq "eh bakin Husna ne damu duk'a"
Abba shima cewa yayi sannun ku da zuwa sun biyota kenan?
Aunty huwaila tace "eh toh sun biyota zumunci ya biyo dasu sai suka taradda ita ,wanan surikar Husna ce sai mijinta gashinan FU'AD ,Ashe Bayan Abin da ya faru indiya suka kawo shi aka dubashi suka koma yanzu Appointment din da aka basune yayi sanadin zuwansu Ashe rabon zamu had'u zasuga Husna ne."
Sai Abba yace "Masha ALLAH jiki dai babu matsala ko surikina ko ince d'ana Danni d'a na d'aukeka kamar yadda husnan take 'yata,ai fushin zuciyane ya hanamu neman ku gaskiya kamar yadda Kuma shi yasa kuka koreta duk anyi ba daidai ba sai ayafi juna agujema gaba ......
Mumcy da fara'a tace "hakane Munfi kowa lefi ai daga baya abin be Mana dad'i ba munyi nema muna Kai Ashe Tana Nan kun sabinta Mana ita.....
Abban cewa yayi Amman zaku barmana ita tad'an kwana biyu ko ta taho daga baya sai Fu'ad ya kalleshi Yana son yin magana ganin mumcy da kowa shi yake kallo Kuma yake saurare sai ya kasa cewa komai.
Sai Abban ne yace "fad'i Abin da zaka fad'a abinka duk mun zama d'aya , FU'AD k'eya kawai ya Sosa Ido sunmai yawa ,sai Abba yace "na gane kana nufin abaka matarka kawai babu laifi ku Gama magana da ita kanada iko da dama sai naji yadda kukayi da ita ya shigo inda katafaren d'akin shi Mai had'e da wani falo yake.
Sadeeq d Affan ma tashi sukayi sukayi ciki suna Hira kasa_kasa.....
Huwaila ma zuwa tayi ta Kira Husna tace takai FU'AD d'akin bak'i sanan ta kaimai duk Abin da ya Dace ko tasa masu Aiki sukai Mai" Bayan ta samu ta fito da kyar
Husna na tura Baki Tana hararar shi tace "muje batare da kowa ya ganta ba bak'in cikinta keb'ewar dazasuyi su biyu Kar hakan ya bashi Daman cin zarafinta."
Mumcy tataunawa sukayi Akan gobene tafiyar su ga Husna tak'i amincewar Tana ganin ko FU'AD din ya tsaya ya taho da ita lokacin da yashawo kanta ita ko tafiyarta zatayi gobe Dan gidan babu kowa duk da kishiyar husnan ta koma jiya Amman Nima gara na koma.
Huwaila tace "toh shikenan tunda shi ze tsaya babu damuwa.....
Bayan Husna tasa an cika FU'AD da kayan bawa 'ya'yan hanci me gishiri da me siga be tab'a komai ba sai wani kallo da yake tsare Husna dashi a cewar shi kallon tuhumane d gargad'in....
Husna gajiya tayi da kallon tace "lafiya mallam? Bafa nason kallo Dan inyayi yawa cuta ne in cuta tayi yawa Kuma maganine in magani yayi yawa Kuma mutuwane......
FU'AD mamaki ya farayi ya akayi _dirty girl_ tayi Baki haka? Kuma ta Dena shakka shi ?
Sai yace "Koh Aku? Ko nace magana jari? Kin mantani ne Amman zan tunasheki....
Waye Affan a wajenki tukunna? Meye tsakanin ki dashi? In Kika min karya wallahi Zan gane kuma Zan hukunta ki tun a Nan k'asar babu ruwana kinfi kowa sani.....
Husna wani irin kallo tamai Tana bud'e wani sweet Mai kyau da kamshi ta wurga a bakinta sai da ta tsotsa sanan tace"Affan wani jigone a cikin Rayuwata Kuma jininane tunda d'an uwanane Dan yayana ne........Bata karasa ba taga FU'AD ya taso har yazo gabanta Yana huci Yana cewa"Kar ki rainamin hankali ba amsar da nakeson ji ba kenan inma k'ashin awakai ne ku ke dashi ta shafa ,ce Miki nayi meye a tsakanin ku?
Husna ta sake cewa"ha'a mallam to ai shi nake fad'ama ka katse Ni kawai yayana ne,
FU'AD sai cewa yayi gafaka ne ba mallam ba in Kika sake kirana mallam Zaki sani naka kin k'aro wulak'ancin har kinkai ki dinga wulak'anci da Rai? Yayan ki na kwanannan?
Husna da Isa tace "eh Kuma na har abada"
FU'AD har yakai hannu ze buge Mata Baki ya fasa yace wallahi kinci sa'a innace Zan dakeki b'abb'allaki zanyi da kinga yadda ake maganin rashin kunya ke da Kika samu ragowa ma.....
Sai ki Husna tace ai da ka dakeni kasan yanzu ba da bace dakeni Dan ALLAH ta d'an matso gaban shi kamar zata shige jikin shi sai Fu'ad yaja da baya Yana cewa yarinya Akwai Abin da kike buk'ata abokin mutuwa kike nema ,amman zanyi maganin ki dake da wulak'ancin da Kika k'aro ,Abin da nakeso ki sani ki shirya dake zamu koma goben Nan."
Husna cewa tayi wallahi bazan koma gobe ba Tana Shirin kuka Kai da ka koreni in kaganni a 9ja wanjen babana naje.....
FU'AD ne ya katseta da cewa Toh Daman yarinya can za'a taimaka Miki Akaiki dan shima nemanki yakeyi Amman Ina ruwan wani dake waya damu dake?
Sai Husna tace "ALLAH sarki baba zanzo gareka da nayi fushi da k'asar Amman kodan Kai Zan dawo insha ALLAH Amman ba jimawa zanyi ba ,Bayan ta d'an zubar da hawaye FU'AD nata Mata kallon mugunta irin ya Fara gano bakin zaren ,sai ta share hawayen tace "wallahi fa bazan tafi Gobe ba kamar d'aukan Rai tafiya katsaham bama tare zamuba hanyar jirgi daban na mota daban Kai Ni da su Yaya Affan ma zamu......
Bata k'arasa ba FU'AD yace "karki sake min maganar wani Affan ko wa yarinya ke kika sanayi gulmamiya da dashi kikazo?
Sai Husna tace ,Ni ba gulmamiya bace Kuma ko banzo dashi ba ai Zan koma dashi ,Kai d'in tare mukazo?
Sai FU'AD yayi subuta kallam yace "Ni ai mijin kine Kuma da aurena akanki Naga ke sai anmiki da gaske ....
Sai Husna ta juyo da mamaki Tana kallon shi tace "barin gyara ma Auren mumcy dai ba naka ba in ka manta na tuna ma" ka taba kirana matar ka ne can ka nemi sanaya itace matarka ba wacce mumcy Tama Dole ba.....
FU'AD Rasa yadda zeyi yayi yau ga Husna Tana cin tuwo akanshi Dan taga bayason Kai hannu jikinta ,Amman da ta k'ure shi zai mangareta,sai ya canja zancen da cewa "ke nutsu kiji Ni da kyau ki Kuma bani amsa daidai da tambayar da Zan Miki kinsan k'a'idata bana son k'arya,waya baki turaren Nan danayi Amfani dashi?
Nan da Nan Husna ta nutsu jikinta yayi sanyi ta saisaita murya ta zauna a kujera , FU'AD ko dariyar mugunta ya Fara yimata cikin zuciya Yana cewa Mara kunyar karya...
Husna cewa tayi "wallahi ALLAH na ranste da Wanda Raina yake hannun shi mama habee be silar faruwar komai sai daga baya na gane duk makircin da suka shirya har yaudarar da tamin Akan cewa na yafe musu sun Gane cewar sun Jima suna muzguna kin Ashe tuban muzuru sukayi wallahi bansan Dan acutar Dani ko wani akayi ba da bazan Bari wani ya gani ba bare ma kayi Amfani dashi....
FU'AD sai cewa yayi ,meyasa kikayi karyar na lefenki ne? Meyasa Baki Fadi gaskiya ba da duk wasu abubuwa Basu faru ba?
Husna sai cewa tayi wallahi tsoro naji Kar baba na ya Shiga cikin Abin Dan in aka kamata ko tozartata gani nake kamar baba aka yima sai daga baya na gane baba daban mama habee makira daban.....
FU'AD yaga Husna duk tayi laushi dama Haka yakeso sai yace "mubar wanan maganar har mu koma 9ja Amman Tana Nan fa sanan abunyi yanzu shine kije ki Gama shiryawa gobe zamu tafi na kaiki wajen baba da hannu na umarni na Baki ba shawara ko zab'i ba....
Husna cewa tayi "duk naji Amman yadda na maka rantsuwa banga Abin da zesani azumin kafara ba Gobe tafiya tamin kusa ban kwana da shiri ba bazan tashi da shirnta ba ko sallama da yafar juna bamuyi ba su Yaya Affan ya sadeeq muhibat,Husna.....
FU'AD sai cewa yayi wai ke Baki da Abin magana ne sai Affan! Affan!! Me Affan!!! D'inan ya Miki arayuwa ne aikin banza aikin hofi mutuwa zakiyi da sai kinyi bankwana dasu Dan wulakanta Kai da Aure ma sunan shine a farko bama a k'arshe ba?
Husna ta fahimci tsagwaran boyayen kishi ne da yake bayyana shi atunanin shi asirtawa yakeyi sai cewa tayi ,toh Kai meye tsakanin ka da shi waya tab'a kashe ma? Naka kamar kana nema ka tsane shi ko ince ma ka tsane shi meya tab'ama a rayuwa? Shin ma ka tab'a ganin shine na sama da awa 24 ?
FU'AD baida amsa Dan da wuri zata Kama shi inyaci gaba da magana ya fahimci yarinyar yanzu ta zama banban Kai yadda ya Santa ada yanzu ta wuce Haka sai kawai yace "toh mumcy kisamin duka sai na fad'a Miki kinji mumcy?