Sashe 80
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan FU'AD ya fito ya shirya cikin wata jalabiya Mai kwaliya da shek'i ,yanaso yaje ya duba Husna Yana tunanin da wanne Ido ze kalleta? Yarinyar da ya Raina yake d'aukanta kazama wai itace yau me afkuwa tasa ya afka Mata? Ta dalilin wanan Mara mutuncin Yar iskar da tanemi halaka shi ALLAH yasa ma akanta na tsaya ,itako me ze hadashi da ita tunda Abin da takeso kenan Aiko bazata taba samu awajen shi ba wawiya kawai waya sani ma ko ta Saba ne inba Haka ba ya mace zata buk'aci namiji? Banza maybe tayi irin Halin na wasun su masu zama a kasashen waje marasa ji irinta, inma tayi ita tasani,daga yanzu Kuma Zan dinga kiyaye duk Abin da ta bani insha ALLAH.
Ganin zaman d'akin da tunanin ba shine yafi dacewa dashi ba ga Husna can besan Halin da take ciki ba yasha Jin labarin irin Haka in ta faru da abokanen shi wasu har sai andangana da asibiti ko Kiran likita toh shima ya kamata yasan ahalin da take ciki Dan nema Mata lafiya tunda nine da alhakin hakan duk da bada son Raina bane.
Haka ya samu ya fita ya nufi d'akinta,Yana Shiga bakin shi d'auke sallama ya shiga.
Ciki_ciki ta amsa cikin fushi.
FU'AD sai cewa yayi " kin ci abinci? Be damu da ta juyowarta ba ,
Husna"a" tace Mai kawai agajarce.
FU'AD "toh ya kamata ki tashi kici naje na zubo Miki?
Husna "a nifa nakoshi nace"
FU'AD sai cewa yayi "toh tashi muje wajen mumcy" sai cewa tayi"nifa Banda lafiya sanyi nakeji bazan iya zuwa ba Tana turo baki Kuma ta juya Mai baya.
FU'AD sai cewa yayi toh tashi muje asibiti ko Akira likita?
Husna sake cewa tayi "Dan ALLAH ka rabu dani Kuma Ni Babu inda zani sanan karka kiramin kowa Dan wallahi bazan kulashi bama Tana Shirin yimai kuka Dan muryarta ta raunana sosai.
FU'AD har ranshi yaji ta Fara bashi tausayi sai yace "toh ke wacce irice Ana Gaya Miki Abin da ya Dace kinama mutane gardama Haka ko a kyale ki ne?
Husna a fusace ta juyo Tana zubda hawaye Dan ta Gama gajiya da maganar da take amsa Mai "eh ka rabu dani din tunda ka cimma manufarka mugu naka na amsa ma Abin da hukunci ya Kama kamin kaji ko zazzabine ajikina da wanne zanji da zalincin ka zanji ko da Abin da yake damuna mayaudari har kana cewa Dan baba ka taho Dani Ashe Dan mugun kudirinka ka taho Dani........
Bata k'arasa ba FU'AD ya d'agota Yana cewa ke uwar tsiwa karki tsallake iyakarki ba lalab'aki nakeyi ba shawartan ki nakeyi......
Be Gama fad'a ba ,Husna tace "nice shedar ba lalab'ani kakeyi ba Dan nagani acikin zalincin da kamin ta dunkulle hannu ta buga Mai a k'irjin Tana sake cewa Kuma wallahi wajen baba na Zan tafi ,ta kwace daga Rik'on da ya Mata dama ba wani sosai ya rik'eta ba ,ta nufi wajen da hijabanta suke Tana Shirin d'auko wani......
FU'AD zuwa yayi ya kwace da ta d'auko wani ,Yana cewa "me zakiyi ke bakida lafiyan zaki fita?
Ido cike da hawaye tace "eh gwanda naje gaban shi nayi mushe yafi min zama da mugu irinka Wanda kanshi ya sani kawai"
FU'AD kamota yayi ta kwace ,ta sake d'auko wani hijabin Tana zurawa Tana Shirin tafiya , Fu'ad yace "ke wai bazakiji me nake Gaya Miki ba? Ni ba mijin ki bane?
Husna cewa tayi "yanzu ne kasan Kai miji na ne? Wallahi sai na tafi Ina ruwana da wani Auren ka ai Auren ma ai kace ba naka bane na mumcy ne ko ka manta na tuna ma?
FU'AD rariyace taso kwace Mai yadda ta tsare shi da idanun ta da sukaci ubansu ,sai had'iye dariyar yayi ya kamota ya na cemata , naji ki Bari Gobe sai na kaiki da kaina ya Miki?
Husna take Tana cewa "wallahi ban yadda ba yau zani ina mutu kafin goben fa yadda ka d'auko Ni ai ba haka kace min ba"
Kafin FU'AD ya Gama shiryama rigimar Husna yaga har ta nufi k'ofa alamun da gaske takeyi ,Aiko zuwa yayi ya taro ta Yana cewa "toh tsaya kiji Al'k'awarin da Zan Miki shine Zan kaiki Amman anjima idan munyi sallah magrib hakan yayi?
Jin ya amince ya sakko da wuri Haka sai tace "naji Tana hararar shi Tana Shirin komawa gadon, FU'AD yace kafin Haka taso muje ki karb'i paracetamol Kisha sanan kid'an ci wani Abu sai kizo ki kwanta ki huta" zatayi wata magana ya dakatar da ita da cewa banason musu kawai barin kawo Miki.
Tafiya yayi ya dawo d'auke da tea Mai kyauri da zafi da magani sai snacks a plate ,taso Taki ci Amman yasata a gaba Yana cewa taci sai ta kwanta Dole ta Dan ci sanan Tasha maganin ta kwanta Tana hararar shi.
FU'AD murmushi ya sakar Mata kafin yace ALLAH ya Kara lafiya Ayi bacci lafiya , Husna murgud'amai Baki tayi tace "mamugunci kamin dariya Mana shi yafi cancanta Dani ai ,shine tukwici na....
FU'AD har ya Isa d'aki Yana Mata dariya cikin ranshi Yana jinjina tsiwa da rigimar ta ga k'arfin Hali da takeyi .....
Sanaya Bayan ta Gama gumarzon ta wani bacci me nauyi ne ya d'auke ta......
Bayan FU'AD ya l'ek'a yaga Husna ta samu bacci sai ya sauka k'asa wajen mumcy ya d'auko ma Husna akwatin kayanta ,Nan mumcy take Gaya Mai sanaya tazo neman shi ,sai yace "eh yaga kiranta yanzu zeje yaji" mumcy tace Mai "ya kamata Kam"Inji mumcy.
FU'AD part d'in sanaya ya nufa ko sallama babu ya bud'e k'ofa ya Shiga yaga Bata falo, D'akinta ya wuce ya sameta tanata fama da wani nanauyan baccin da ko sanin yazo ma batayi ba.
Sai da ya Gama hararar surar ta da takaicin Abin da ta aikata Mai ya Gama yima kanshi murna dabe afka Mata ba da har ya mutu baze manta wanan ranar bakin cikin ba.......a zuciye ya d'aki had'ad'en gadon da ta baje akai ,Yana cewa "munafuka hakan ki be cimma Ruwa ba tashi neman me kike min?
Sanaya ji tayi kamar daga sama ,ahankali ta Fara bud'e ido ,ganin kamar FU'AD ne akanta sai tayi yunk'urin tashi ta samu ta mik'e ,Tana mik'ewa ta ci kwalar jalabiyar shi tana cewa"macuci kura da Shan bugu wani da kwace kudin wallahi zakasan ka aikata ba daidai ba indai sanaya ce Tana janyo shi kamar zata kwantar dashi agadon.
FU'AD ganin Tana k'ok'arin kifar dashi a gadon ta turmushe yayi sauri fincike hannun ta ya wurgar gefe "banza Naga har yanzu ba a daidai kike ba abokin mutuwa kike nema sai dai kiyi da wani badai FU'AD din mumcy ba gantalaliya mabuk'aciya kawai,ya juya ya fita Yana cewa inkin dawo hayyacin ki na Kora Miki gargad'in da nazo Miki Dan yanzu innayi ma a banza ba a setin ki kike ba.ya fice Abin shi,itako kifewa tayi tanata kukan takaici.
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg63
Bayan tafiyar su FU'AD da Husna ,har FU'AD yayi hanyar gida sai ya juya akalar motar ya d'auki wata hanya.
Husna kasa hak'uri tayi tamai magana "Ina Kuna zamu haka?
FU'AD yace "wani waje zamu bazamu Jima ba"
Sai Husna tace "Dan ALLAH mu wuce gida na gaji wallahi bacci nake sonyi"
FU'AD ko kallonta beyi ba yace "hmmm wato buk'atar maje hajji sallah sallah ko? Tunda Taki buk'atar ta biya kawai atafi gida ,to Nima anada Abin da Zan d'anyi sai mu wuce gidan"
Husna "hummm kawai tace" ta fita harkan shi.
FU'AD a *suya sport* ya tsayar da motar shi yace ma Husna "Ina zuwa" be tsaya jiran amsawar ta ba ya fice ya nufi inda dakwalen kaji suyan 'yan birni sunata gad'a a madafarsu ga wani maik'o da sheki da suke zubawa duk Wanda yayi tozali dasu.
FU'AD cewa yayi a bashi masu kyau d dumi guda 3 azuba mai komai yaji a zuba guda guda biyu a waje d'aya asaka 1 daban, Haka kuwa aka Mai yaka bashi a wata k'ayataciyar leda ya biya ya wuce inda ake sai da juice masu dad'i da sanyi ya zab'i masu kyau da fresh milk masu sanyi ya biya kud'in ya tafi yanata sauri y samu Husna a mota suka tafi gida.
Bayan sun Isa ya Adana motar a inda ya Dace ,suka nufi sashin su ,suna Shiga sukaga mumcy Bata Nan Tana d'akin ta sai FU'AD yace ta haura da ledan sama Bari ya dubo mumcy.
Husna haurawa tayi ta ajiye Mai ledan shi a falo ta shige d'akin ta Tana Shirin canza kayan jikinta zuwa na bacci.
FU'AD sai d ya jira mumcy ta idar da shafa'i da wutiri kafin tayi Addu'a ya tayata shafawa ya sanar Mata sun dawo baba yace agaishe da ,d sakin fuska mumcy ta amsa har take tambayan lafiyan su , FU'AD ya tabbatar Mata da lafiya suke,sanan y Mata sallama , mumcy tace ya gaishe da Husna amata sai da safe.
Bayan FU'AD ya haura yayi zaton zega Husna na jiranshi ko y ganta a falon ,Amman Babu ita sai ledar shi ,Kiran ta yayi Amman Jin Bata amsa ba yasa shi kutsa Kai d'akin ta babu sallama atunanin shi tana jinshi kin amsawa tayi Dan yana sane har yanzu haushin shi takeji.
FU'AD na Shiga yayi tozali da Husna Tana canja Kaya d'auke idon shi yayi daga inda take Yana cewa" kina jina dama na sani"
Husna ta'awuzi ta Fara "a'uzubillah babu sallama ne?
FU'AD sai cewa yayi ,ban koya ba kizo Ina jiranki karkimin Rashin kunyar d Kika Saba,Kuma karki k'ara yimin ta'awizi tunda ba shed'ani bane Ni.
Husna cewa tayi ,Amman ai ka iya fad'oma mutane babu sallama Dole nayi ta'awizi Naga k'ato babu shiri ai......Bata k'arasa ba ya juyo d niyar dawowa Yana Mata mugun kallo Yana cewa "waye k'aton?
Husna shiru tayi Tana bashi amsa d ido amemakon Baki ,Dan Abin da ze sake had'a fatanta da FU'AD ma bataso bare hannun shi ya tab'a jikinta.
FU'AD ganin alamun Taki tsoro sai yace ,da yarinya tayi magana Mana?
Fita yayi Yana cewa inkinga dama kizo yanzu.