Sashe 26
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Jameel ko takan Alhaji yayan bebi ba ,Haka shima FU'AD din kwanciyar su kawai sukayi Bayan sun Gama Hira da mumcy,itama ta tafi ta kwanta ....
Sanaya kuwa ranar kwanan bak'in ciki tayi tana tuna samarin ta na k'asar su ,in ta tuna wai FU'AD ne ze zama miji agareta Amman shima ai ya cancanci taso shi da gagawa take kawar da zancen ,Tana ganin Auren ma gaba d'aya be Dace da ita yanzu ba ,ranar kwana tayi Tana gaba da kowa ....
Washe gari, Bayan an karya an had'u a parlour anyi zaman sauraren Alhaji Yaya ,cikin Isa da tak'ama yake magana ,ya yanke Auren FU'AD da sanaya Nan da sati Mai zuwa kacal ,ya d'an k'ara ne don su fahimci juna ,na yanke hukunci Kuma Babu gyara tun da ya Rasa matar da ze nuna amatsayin wacce yakeso har sak'o nace abaka ,Amman ka nuna ban Isa ba Kai da mahaifiyar ka ...... Fu'ad ko motsi kyakyawa ya kasa ,sai Jameel ne ya iya cewa ,to dady abashi iya satin Mana ya Nemo wacce yakeso .....be idar ba dady yace kunyi kad'an wanne ubanne ze bada 'yarsa cikin sati a garin Nan ,Nima tsananin zumuncin dake tsakanin mu da k'aninane yasa Dan Bata da masaniya itama sanayan hak'uri tayi .
Mamy ce tace ,hak'urin dole ba ,Amman itama da anbata zabi da ta fito da mijin da takeso Wanda ya Dace da ita ,sai ko dady yace hafsa d'an d'an uwan nawane be Dace da 'yar da na Haifa ba? Da sauri mamy tace ba Haka nake nufi ba ,ganin ya harzik'o....mumcy ce ta katse zancen da cewa nidai Alhaji Yaya Abu d'aya nakeson kamin Wanda ze tabbatar min da inada hakki Akan FU'AD Wanda nakeson zartarwa batare da ka k'i karbar Abin da nazo dashi ba ......Bata idar ba yace "jeki daidai zancen ki ,meye buk'atar ki Naga kinason cewa wani Abu ,inajin ki .
Mumcy tace "amatsayina na mahaifiya ga FU'AD na Amince da auren da kamai na gata da nuna so da k'auna ,Nima don in k'ara tabbatar da gata da nuna so ka k'auna ga FU'AD d'in Zan k'ara Mai Mata amatsayin tukwuicin biyaya da ya Mana inyaso a d'aura Auren tare Dana sanaya ........ FU'AD arazane ya d'ago ya kalli mumcy Yana cewa mumcy Mata biyu? Lokaci d'aya ? Noma zasu min ko me? Haba mumcy.....be k'arasa ba mumcy tace son kayi biyaya Kan wacce ka Saba yimin Dan ALLAH kasan dai bazan cutar dakai ba ko? To banaso kace komai sai k'arb'an Abin da Nima nazo dashi ,Mata biyu karsu saka cikin fargaba namijine Kai ,ka d'auki Haka matsayin rabo Mai Amfani , ALLAH ya bama Mai sa'a sa'a kawai .
Sosai Alhaji yaji maganar mumcy tamai banbarakwai ,Amman tun farko ta gama danne shi da godiya Akan Auren da ze hada na sanaya da FU'AD d'in ,don Haka bayaso Amman ya hak'ura yasan babu yadda za'ayi a aura Mai wacce takai sanaya kyau,ilimin boko,wayewa,martaba da dukiya ,Kuma ze dinga juya FU'AD d'in son ransa daga baya ma ze iya sawa asaki wacan d'in 'yarsa ta zauna ita kad'ai agidan FU'AD d'in ,da wanan tunanin ya hak'ura ya karb'i buk'atar mumcy,itako mamy nason magana Tana tsoro ,sanaya takaici ne ya hanata motsi gani take kamar ba gaske bane Abin ta Shirya yima dadyn ta tijara Bayan sun tashi daga meeting din Dan Basu suka had'a Abin ba da su zata ma tijarar ,Dan Haka ta zama kurmar dole ,mamyn ta ko nata Jin haushin shirun da tayi Alamar ta amince da auren harma da wata kishiya amatsayin tukwuicin yadda da auren da tayi tirkashi......
FU'AD mik'ewa yayi ze koma saman shi sakamakon tsaka me wuya da mumcy ta k'ara sakashi don dogon nazari Kan wa mumcy zata k'ara jona Mai Kuma ?
Alhaji ne ya tambayi mumcy wa zata bashi matsayin ta biyun? Bud'ar bakin mumcy sai tace "wata Yarinya ce Asma'u ,insha ALLAH nasan zasu zauna lpy ,sosai sunan ya d'aki kunnen FU'AD Amman Yama Rasa gane me sunan ya kasan tantance wace ma Asma'u da mumcy ta k'ara Mai da ita ba tare da shawara da shi ko iyayenta ko ita ba ,shidai ya Shiga shekarar sa'a aure uku duk Babu Mai so duk Auren Cushe da had'in dole ,Kai Abin yamai yawa ,Yana Shiga ya wuce room d'in shi ya fad'a gado da ribda ciki kansa yamai wani nauyi Yama Rasa ta Ina ze Fara ....
Sosai mumcy taji dad'in k'arb'an Auren Asma'u da Alhaji Yaya yayi don shine masharin hawayen da take zaton zai share hawayan dayake ambaliya a kyakyawan fuskar FU'AD insha ALLAH Dan tamai zabi nagartace Dan baze dawama da bak'in ciki ba matuk'ar Yana tare da ita ,ita Kuma sanaya ta k'araci rashin Tarbiyar ta .......
Sanaya ma da kuka tabar wajen da sauri dady ya bita Yana rarashi ,har d'aki ya shiga Yana cewa haba shalelen dady meye acikin Auren santalelen yaro kamar FU'AD d'an uwanki? Ko meye acikin kishiya irin ta 9ja ? Kucaka duk da Baki ganta ba ,nasan kin Mata zarra ta ko ina kin yaga Mata kina sama da ita Auren ma sai kin zaba naki kikeso a Fara d'aurawa ko na wacan d'in kenaba zab'in da ko shi FU'AD d'in be Isa na bashi ba ,ishiru shalelen dady muyi magana ki fad'amin duk Abin da kikeso na Miki Al'k'awarin shi Ni Kuma ......sanan ta rage kukan tace ,afasa Auren ,Nan dadyn yace nanfa d'aya Banda wanan Dan Babu fashi ,masifa ta Fara yima dadyn Tana gayamai maganganu na rashin tarbiya harda ya yaudareta da ya kawota 9ja ya kyautar da ita ze gudu k'asa mafi 'yanci ya barta da jagajaga ai zalinci ne wanan ,ko rashin Jin dad'i beyi ba da tace Mai zalinci ne wanan tsabar lalacewar tarbiya Koda yake daman ba'a bada ita ba bare asameta ,cigaba tayi da nuna rashin tarbiya ta tsaurara lafuzanta ga mahaifinta ......be tsawatar Mata ba sai da yaji ta Fara sauka ahanya sosai kamar Tana neman zagin shi har ta Fara cewa wlh bazata aure shi ba sai dai duk Abin da zeyi yayi ,shine fa ya Fara Mata masifa sosai har sai da ya mareta ,Kuma ya tabbatar Mata ko mutuwa yayi in Bata auri FU'AD ba be yafe Mata ba ,ya fita ya bar Mata d'akin yayin da mamy ,mufeeda,uzaifa, suka taho da gudu jin Anaya musayar muryoyin tsakanin dady da sanayan da ta karb'i la'adar Mari Kuma ta rushe da wani wawan kuka,afusace ya wuce su ,su kuma suka Shiga d'akin suka Sami sanaya ta rik'e kumatu Tana kuka Mai cin Rai ,ta gama amincewar dady baya son ta ya Kuma tozarta ta yau Dan Haka neman mafita kawai takeyi ....
Mumcy ce tace Jameel yaje ya ganin Mata Halin da d'anta yake ciki ,da sauri Yaya Jameel ya tafi .
Mumcy tanata tunanin yadda zata bulloma lamarin Taya zata doshi gidan su Asma'u da maganar Auren asma'un? Tunanin me mutane zasuyi da iyayen Asama'un , itama Asma'u zata Amin ce kuwa ? Kai Akwai matsala fa ,kodai ta janye had'in Auren ?
Sosai jameel yake rarashin k'anin nashi da Shirin korar Mai duk wata damuwa da ta baibaye shi ,atake ya Kira su sa'adiya ya sanar Mata Halin da ake ciki sosai taji b'acin ran abun tayi tir da Halin Alhaji yayan ,shi Kuma ta tausayama k'anin mijin nata ,da ze auri Mata har 2 Kuma ba zab'in ransa ba ,gashi taci buri a Auren shi inya tayi yi yanzu komai nata ya wargaje don inta nuna murnar ta sai aga kamar Bata damu da abinda ya faru ba ,sosai suka tatauna da junan Kan maganar .
Tunda sa'adiya ta sanar ma da Aisha da Ma'u maganar sai hankalin Ma'u yayi mugun tashi Wanda ta Rasa dalilin hakan ,ta Kuma tausayama FU'AD sosai ,daga baya saboda rashin sanin dalilin tausaya masan da haushin Abin da taji ,dole ta k'irk'iro Jin dad'in da bekai zuciya ba tace gwanda amai hakan ai mugu d'ayar matar ma Babu Wanda yasanta shi ya sani gwanda abashi koma waye can ya gane ,be kamata na tausaya Masa ba ma ,su sa'adiya da Aisha suna ta magana Kan Auren amman Ma'u ta kasa cewa komai tadai janjanta da nuna tausayama FU'AD d'in afili gabansu ,Amman zuciyar ta najin wani iri game da lamarin ta kasa gano komai Kuma .......
👏🏼Allah kasa mu cika da kyau da imani😭
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
_RUBUTAWA DA TSARAWA_
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AB*
(Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg 25