Sashe 81
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zama yayi a falon Yana b'ud'e ledan d ya siyo drinks Yana rabawa gida biyu.
Husna Bayan tayi shigar bacci sai ta fita zuwa Kiran FU'AD ,batare da tace komai ba FU'AD yace "ga ledan Nan d'auki kije da ita Naga kin barta Baki cinye ba Yana mik'ewa da nashi ledan Yana nufan room d'in shi.
Husna d'auka tayi ta tafi tana son sanin meye aciki da har ake Mata gargad'i kamar wata babyn shi.
Bayan Husna ta Shiga ta bud'e tayi tozali da masu maik'o da kyalkyali har seda ta had'iye yawu Dan sha'awar da suka Bata,gashi karyewa tazo Kan gab'a Dan ji take kamar seta d'an k'ara abinci kafin ta kwanta.
FU'AD ma zama yayi yaci nashi yabaci Yana chart da B2k akan zuwan shi na goben.
Husna ma zama tayi Tama kazar Nan cin ALLAH ya tsine uwar Mai k'arya ta k'oshi ta Kira da milk sanan ta tatara ragowar Tana mita Akan ai ba jaka bace ita da zece ta cinye tas.
Bayan ta d'an huta ta samu ta kwanta tanata mitar Akan Abin da FU'AD d'in ya mata na gwada Mata kalan imanin shi da tunanin FU'AD bacci yayi gaba da ita.
Washe gari Bayan gari ya waye sunyi Karin safe , FU'AD nata Addu'a ALLAH yasa mumcy Kar ta sake tsokano maganan tafiyar husna gida Dan besan da wanne Ido ze kalli baba ba datijo Mai Halin kirki kamar shi.
Bayan wasu awanni suna zaune a falo sai ga wayar B2k ta shigo wayar FU'AD.
FU'AD da k'arfin gwiwa ya d'aga Yana cemai ya shigo Mana ya tsaya a wace ko sallon munafurci ne yau yazo dashi.
Mumcy ce take dinga yimai dariya Tana cewa munafircin ma harda salo?
Sai FU'AD yace ,toh mumcy kinsan fa shigowa yakeyi Amman yau ya mak'ale a waje Yana jiran izini na besan Nima katawa nakeyi a gidan ba Dan ba nawa bane yanayi Yana kalon mumcy da Husna ,ita Husna kallon shigarta yakeyi Kar B2k ya ganta a wani yanayi sai yaga Ashe da gyale ajikinta Kuma ya rufe Mata jiki.
Mumcy ta katse Mai tunanin Husna da shigarta da cewa "gidan ne ba naka ba harda rabawa kakeyi?
Sai FU'AD yace "eh Mana yanzu inza'ayi kwatance ko da Alh yake Raye da gidan ki ake kwatantawa gashi fa shi ya Gina gidan Amman gidan hajiyar Alhaji ake cewa ,Kai Mata Akwai kace basai mutum ya mutu ba da ranshi ake Mai kwace yanayi Yana murmushi.
Mumcy sai cewa tayi "hmmmm yau Ni kakema biki ko?
Sallamar B2k besa mumcy ajiye maganar ba ,Bayan ta amsa tamai sannun da zuwa tacigaba da cewa "kaima Nan da wani lokaci zakaji Ana gidan su Husna da sanaya yanzu ma saman husna ake cewa Dan ya tashi daga na Fu'ad.
Sai ki Fu'ad ya gaisa da B2k Yana cewa kaji ko abokina da Raina an mallakama wata sashi na tun ban mutu ba.
Sai ko mumcy tace Aiko ma'aikatan gidan Nan saman husna suke cewa wajen sanaya ma suce sashin sanaya sai sashin sa'adiya ma ace nata bana Jameel ba.
Husna dariya tayi Mara sauti Bayan sun gama gaisawa da B2k.
Sai ko FU'AD yace "shi kenan na zama d'an rakiya? B2K yace "tunin mah"
FU'AD cewa yayi "a da sake anba me kaza Kai"
B2K mumcy ya gaisar sanan ya cigaba da Hira Yana sako hirar taho da Husna da FU'AD ya tsaya yayi har akazo gabar da mumcy ta magantu da fadin cewa husnan ma ai tafiya zatayi gidan su Dan FU'AD har yanzu be d'auketa Mata ba......
B2K ke ne ya Shiga tsara mumcy da nuna Mata irin so da nuna alhinin rashin ganinta da ba'ayi ba akazo aka ganta yaki barin ta har sai da ya sakota gaba wanan kad'ai ya Isa ya ba me son sanin inda aka kwana amsa ,Dan Haka kowa ya zuba Ido yanzu wasan ze Fara.
Mumcy taso ta tirje Amman B2k ya dinga haska Mata hanya da bayanin shi masu kashe zuciya duk da FU'AD yanaji kamar duk B2k duk ya Gama bada shi agaban Husna ,da kyar B2k yace a bashi only 4 months in anga yanayin zaman kamar na bayane sai mumcy tayi hukunci da Abin da ta gani ,da kyaru mumcy ta amince Albarkacin B2k.
Bayan anyi Yar Hira mumcy ta Aiki Husna wajen su Harri Dan ta kula da girkin da suka d'ora ita Kuma ta tafi d'aki.
FU'AD cema B2k yayi sannu baba uban zance ,fad'i ba'a tambaye ka ba har da sakin layi a bayanen naka...
Sai B2k yace "au wanan shine godiyar da zakamin? Ko tun da na Gama maka komai ko?
FU'AD sai cewa yayi haba mutumina tamu Bata bacci ,share kawai kaidai kayi jihadi ladanka Naga ALLAH.yanzu muje mud'anci wani Abu sai mu fita mu lek'a office Amman fa ba jimawa zamyi ba Dan inaso na dawo na turk'e Mara mutuncin yarinyar can naji uban da ya sa ta gabzamin magani na afkama Yar mutane Haka kawai......
B2K ne yace "have abokina ka share kawai ka manta Ni hakan dad'i yamin wallahi Dan yanzu nasan kayi Aure Kuma da Abin ya tsallake kanta ba k'aramin nasara bane gareka da Husna ita Kuma ai tayi kwanan wuya da wanan kawai ka barta tasan babu nasara a lamarin ta, please Kar ka d'aga hankalinka bare kuyi hayaniyar har yakai ga mumcy ka zamo namijin duniya Mai rufe asirin gidan shi Mai warware matsalar iyalin shi ta sauk'ak'iyar hanya kaji ko?
FU'AD cewa yayi ,kasan dai bazan bar wanan yatafi a banza ba Dole na tauna tsakuwa Dan Aya taji tsoro don akiyaye gaba inba hakaba tayi gaba Dan nama gaji da auren ta.
B2K bud'e Baki yayi Yana cewa"Kai mutumina yaushe akaci talatar bare laraba ,daga abinan sai kace .......hmmmmm har ka Fara sanin dad'in Auren kana nufin Husna har ta gamsar dakai kanajin da ita kawai ma zaka'iya rayuwa har anzo wajen da gagawa haka?
FU'AD wani mugun kallo ya bi B2k dashi Yana cewa "Dan is .....Mai tashen bakagar tsuntsaye baka da m Meka d'auke Ni? Ni cema nayi na fahimci wani abuma Abin da mutum yayi bada niya ko shiri ba Kai nifa har yanzu yarinyar Bata gabana kawai dai matsalar ta k'arama ce absa ta sanaya ,Dan ita ko banza Ina amfanuwa da ita ta gyaran d'akina sanan Tana d'ebema mumcy kewa Kuma Tana son duk Abin da ze faranta ran mumcy shine kawai Amman har yanzu bawai sonta nakeyi ba ko ince wai Ina sha'awar Kara jin ya take ba wacan ma na dalili ne da me ze kaini wanan aikin Kai Abin ya dama shegen gayen abokina Dan iss..iss...kwai!
B2K dariya ya dinga yi Yana cewa "hmmmm wallahi Zan tunama kalaman Nan naka Kuma ko ka amince ko kaki anzo wajen Kuma wallahi u fall in love with husna.
Sai B2k yace "Ni muje office Kar ka cikani da Abin da nasan ba gaskiya bane.
Bayan sun Gama FU'AD Yama Husna da mumcy sallama suka fice shida B2k.
Husna lalabawa tayi ta gyara saman ko Ina har d'akin FU'AD Koda mumcy ta Aiko da me gyara cewa tayi "ace Mata ta gyara ma"
Sanaya Shirin cima FU'AD mutunci kawai takeyi ,wani sashin Kuma zuciyar ta na rarashin ta Akan tayi hak'uri ta lalab'a ta samu biyan buk'atar ta.
Mama habee tun zuwan Husna gidan abubuwa suke damun ta ga canji da ta gani atare da Husna bak'in ciki kamar ya kashe ta Dan haushi sai ta Kira humaira Tana zagin ta wai ta fito da mijin kece raini wallahi inba hakaba zata cire hanun ta a maganar ta tabarta da baban ta ko d'an bakwal ya samu ya hadasu.
Humaira kunkuni tafarayi Tana cewa tafi k'arfin Dan bakwal wallahi ,Ade bari Gobe za'ayi bikin kawarta sajida girman Kai tasan abikin za'a kwantale sanan bikin sugars dadys ne Dan wani sakin gara ta samu datijo Mai shekaru da tsufa ga arziki Wanda Yan Mata wayayu suke Kira da aureni ka wuce kabarmin dukiyar, inyaso tayi duk me yiwuwa ta samo d'aya ta manne Mai har ta Aure shi.
Sai ko mama habee tace "toh sai ki tabuka Abin kirki ko aron Kaya kiyi ki samu ki Mai kamu kazar kuku ki fizgi hankalin shi ko bada son ranshi ba Ni Kuma in yaso ki barmin sauran aikin Dan babu Abin da zansa gaba banci nasara ba na barshi ,duk da na had'u da karfen kafa wanan shegiyar yarinyar Ma'u Dan bansan me ta rik'e haka ba da har na kasa galaba akanta naci nasara Kan uwar da ta kawo ta duniya ma bare ita?
Sai humaira tace "yauwa mama kince Babar Ma'u ma kamar Bata mutu ba ko? Toh Tana Ina?
Mama habee ce ta zabiro ,Dan ubanki uwarki zaka Mata Ana ga yaki kina ga kura ban tabatar da Tana Raye ba mafarki nace Miki nayi mafarki Kuma gaba d'ayan shi karya ne ki min shiru da maganar Nan in tana rayema ai ita da ganin wani nata ma ai har abata bare ta mutu har abada.
Sai humaira tace "ance mafarki na tabbata fa"
Mama habee cewa tayi Dan ubanki sai ki tabbatar min tashi Yar Mai naci da kafiya da taurin Kai ,ki kashe wutar gabanki inba Haka ba ki zama matar bakwal cikin kwanakin Nan Aiki ne ja agabanki bezo ba be k'are Mikiba ba Shiga shirgin wasu ba.
Humaira turo Baki tayi "Ni nafikarfin zama matar Mai k'aramin k'arfi ma bare ogan me bakwal"
Mama habee "zagina kike Dan k'anwar ubanki?
Fita humaira tayi ta tafi Jin bayani Akan bikin sajida girmai Kai Dan tasan irin Shirin da zatayi.
Husna sunsha waya da su aunty huwaila d su muhibbat har Husna ta tambayeta labarin jikin Yaya ,sosai aunty huwaila ta sanar Mata da sauki.
Bayan FU'AD ya dawo da yamma lis ,be Shiga wajen su mumcy ba sai da ya Fara zuwa sashin sanaya ,Yana Shiga ya sameta Tana cin abinci ,tun da ya shigo ko kallon inda yake batayi ba bare ta amsa Mai sallamar.
FU'AD ne yace "hmmmm me Hali baya fasa Halin shi ai ,uban wa ya Baki damar cutar Dani ta hanyar wawan planning d'inki Mara cimma gaci?