← Book details Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 79 OF 95

Sashe 79

Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Toh" kawai Husna tace Mai ta koma ciki.

Bayan Husna ta shigo ta samu humaira nama mama habee gulmar wai da FU'AD muka zo har anleka angani.

Husna zama tayi agefen tabarma ,tace "mama Ina wuni?

Mama habee sai cewa tayi lafiya keko Ina Kika makale har aka dinga nemanki kikaso jazama mutane masifa da bala'i?

Bud'ar bakin humaira dai cewa tayi ,Tana can yawon tazubar d'inta Mana bakiga ta cika ta tinbatsa ba waya sani ma ko ta kunso.........

Bata k'arasa ba taji baba yace "shashasha wawiya wacce Bata iya kalami ba, bazanga wanan fatan ba yarinya Tana gidan mijnta tare da samun kulawar al'umma masoyanta na gaskiya.

Humaira shiru tayi ta had'iye sauran maganar ta.

Sai baba yace "ma'un baba yanzu Naga mijinki mun Fara magana dashi nace ya Bari na Shiga na fito Dan burina nayi tozali dake kawai ko hakan ze zama Abu na k'arshe a Rayuwata.

Sai Husna ta saki murmushi Tana cewa ,aa baba insha ALLAH ba yanzu zaka mutu ba, baba Ina wuni?

"Lafiya ma'un baba"

Baba ya komai da komai da fatan komai lafiya baba?

Eh Ma'u ko ba lafiya ba ai yanzu lafiya tunda ga ma'un baba tare da baba.

Ashe kina wajen huwaila a k'asar India?

Husna tace eh wallahi baba ai tun korata da sukayi na kirata na sanar Mata sai gashi tamin komai har muka Isa wajenta nida wata Mara lafiya.

Baba cewa yayi Yar uwarta ce?

Husna sai cewa tayi aa kamar yadda tace ai aunty huwaila tayi Nisa wallahi taimakon ta kawai tayi har yanzu Tana can Tana ta neman Mata magani acan.

Baba yace" ALLAH sarki ai Akwai kirki halinta daban Dana kowa a d'akin su har hajiyar su"

Mama habee sai zungurar Baki takeyi harda habaici.

Husna ko sai Hira sukeyi da baba ,can baba yace "Ma'u Bari naje mu Gama gaisawa da yaron Nan Kar yace na nuna Mai 'yan ubanci.

Mama habee sai cewa tayi ,yo na nawa Kuma ance da kuturu a Gama lafiya.

Har baba ze tanka Mata sai Husna tace "Dan ALLAH baba kayi shiru"

Sai humaira tace "munafuka Ina ruwanki manya na magana kinasa Baki"

Baba ne yace "kece munafuka ai Kuma wallahi ki rik'e lisafi na kusa sadakar ki Dan ko kolo ko me kwalabe ne Baki zanyi lokaci nake jira Kisha mamaki.

Can d'in batayi arahar Haka ba ,Inji mama habee.

Baba be kulata ba ya fice ,sosai baba sukayi Hira da FU'AD haidar na mak'ale a hannun FU'AD yanata zuba Mai zance.

Husna ko musayar kalamai suka dingayi da su humairan da mama habee na tare ma yarta ,Dan Husna tace ta Dena raga musu.

Bayan baba ya shigo sukayi sallama da Husna ya dinga sa Mata Albarka Yana Mata Addu'a Yar mama habee taji haushi, har waje ya raka ta ,mama habee Tana cemai za'aje maulan ne Allazi wahidin? Dan tanan kafi kauri Dan Haka kayi cinikin ta ka dangin attajirai Amman kake kirarin ba kolo tawa Yar to da izinin ALLAH itama Mai danshin zata aura Wanda zeyi daidai da lokacin ka da ka d'ibar Mata uban hotiho.

Husna taji ciwon Abin da mama take gayama baban Amman Dole ta hak'ura ta danne Dan ba fitina bane ya kawo ta gashi da FU'AD suke bare ta biye musu su raba Abin fad'a.

Babayan baba ya rako su ya musu fatan Isa gida lafiya , FU'AD cema haidar yayi jibi ze dawo ya kawo Mai sweet's da su biscuits haidar ya dinga murna, FU'AD da Husna suka tafi ran Husna fal farinciki.

*Maman shaheed ce*👌🏻
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*

```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman shaheed)

💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥

Pg61

*Husna tace duk Bata gaishe ku Dan..............*🙊🤭🤣🤣

Mumcy na fitowa daga d'akinta taga sanaya ta shigo Fallon asukwane Dan ko zarafin sallama Bata samu ba.

Mumcy Abin mamaki ya Bata yanayin da taga ta Shiga,Amman sai t cire shakku tace "lafiya sanaya?

Sanaya babu kunya Dan a wani yanayi take Mara misaltuwa ,sai cewa tayi Fu'ad fa hajiya yasa injirashi ya Shanyi shine nazo naji ko lafiya?

Sai mumcy tace ai ko Yana sama ya haura ya d'an ci abinci ya watsa Ruwa....

Atake ran sanaya ya sosu Bata tsaya mayar ma mumcy amsa ba sai ta haura saman Dan Ayi duk wacce za'ayi.

Da ta haura sai ta Fara buga k'ofan bugu na rashin nutsuwa ,sai da tayi kusan so 5 ba'a bud'e ba kuma babu alamun za'a bud'en.

Mumcy ce ta aika Harri Akan ta Kira sanaya ta sakko maybe ya kwanta ne Dan yace kwanciya zeyi.

Ko da Harri ta isar da sak'on mumcy sai cewa tayi "toh naji muje" tanayi Tana hararar k'ofan Falon.

Bayan sun sako ne , mumcy take cemata "yayi bacci fa tunda har kikaji shiru.

Sanaya Rai a bacce tace "Amman sai ya shanya Ni ai ya kirani ko awaya ,Bata jira me mumcy zatace ba ta fice Tana hucci ta tafi d'aukan wayarta ta kirashi ko magiya tamai Dan ya fitar da ita daga sammatsin da take ciki in ba Haka ba komai na iya faruwa.

Mumcy binta tayi da kallo Tana tunanin ko lafiya take yau? Mumcy batasan Tasha ya fi k'arfinta bane.

Sanaya na Isa ta sungumi wayarta ta Fara dannama Fu'ad Kira sai da tamai Kira 8 be d'aga ba tayi jifa da wayar a kujera Tana Kama marar ta tana tsinema Fu'ad da Husna Tana cewa"uwar me sukeyi da sukaki bud'e k'ofa har da ita munafuka da ake ganinta Haka ,Aiko wallahi ze fuskanci fushina da rashin mutunci in ita ya juyewa had'ina Dan wallahi sai yasan yamin Haka Dan Isa banza da ya samu ma Zan rage zafi dashi inbadan inason sake jin yanayin baya ba mezanyi da wani FU'AD bare buk'atuwa dashi.

Tana rik'e da mararta ta d'auki waya ta nufi d'aki ta fad'a gado ta Shiga social media ta Nemo blue film ta Fara gani Tana ragema kanta zafi ko ta samu ta samu sasauci ta dawo hayyacin ta , FU'AD da Husna Kam sun Sha tsinuwar Husna yau.

FU'AD kasa had'a ido yayi da Husna ,Husna ko kuka kawai takeyi ji tayi ya sake tabbatar Mata da shi mugune yau atake ta karajin ta tsane shi , FU'AD dai Yama Rasa me zeyi kunya ce ta rufe shi da kokwanto yakeyi Anya shine kuwa?

Ganin ga shi ga Husna a shimfida d'aya yasa ya gaskata ga wani kuka Mai cin Rai da takeyi ,yanaji sanaya ta dinga buga k'ofar yaki bud'ewa Dan ko mumcy ce baida kuzarin mikewa ya bud'e bare yasan sanaya ce.

Haka Yana gani ta dinga jera Mai Kira shima yak'i D'agawa,ga kukan Husna har ranshi yakeji ,ba tare da ya juyo ya kalleta ba yace "kibar kukan Nan Haka Mana ni ya kamata nayi kuka bake ba"

Husna da takaici da haushi suka d'ebeta tace "da na maka me? Ka kusa kashe Ni Amman kace Kar nayi kuka? Toh Bari nace wajen mumcy na sanar Mata sai ta bambance Mana Wanda ya fi dacewa da kukan......

Husna da kyar take motsi Amman k'arfin Hali ahaka ta Fara k'ok'arin sauka daga gadon zata tafi har ta zura kafarta bakin gadon ta sauke daya zata sauke ta biyun FU'AD ya fuzgota ta fad'o jikin shi Yana cewa "ke yanzu sai kije?

Husna da gunjin kuka tace eh wallahi zuwa zanyi mugu kawai Kuma bar maka gidan Nan zanyi kasan wacce zaka dinga zalinta ......toshe Mata Baki yayi da hannu.

Kiciniyar kwacewa takeyi Tana ka barni naje na Gaya Mata ,ya rik'eta ya matse a k'irjin shi ,ze sakko daga gadon ta samu ta kwace ta nufi k'ofa abinka da tafiyar Mara sauri har ta fita daga d'akin ya biyota ya kamota.

Kwacewa taso yi Amman ta kasa ,sai kuka takeyi Tana dukan shi har da mintsini Amman ya matseta a k'irjin shi atake wani tausayinta ya dinga ratsa zuciyar shi sai ya Fara rarashinta Yana shafa Mata baya sosai yake Bata hak'uri da Al'k'awarin baze k'ara ba Kuma bada niya ya Mata ba inya sake ta fad'ama mumcy.

Cikin kuka Husna tace "ka tabbata?

FU'AD da sauri yace "eh indai Zaki daina kukan Amman"

Bayan yayi fama da ban Baki da rarashi ya zaunar da ita a kujera sai ya Fara rarashinta ta Akan taje tayi wanka shima zeje yayi da kyar ya samu ya lalab'ata har ta yadda yadda yadda had'a Mata ruwan kusan kala biyu ma ,Bayan ya kaita d'akinta har bathroom d'in ya rakata Amman ya tsaya a bakin k'ofa......har ya juya ze tafi sai yace "kin iya wankan ko?

Husna wata uwar harara ta wugo Mai da idon ta Mai cike da hawaye babu bakin magana FU'AD ya kashe shi.

Hak'uri ya Bata yace "afito lafiya"

FU'AD na Shiga d'akin shi ya wuce bathroom Yana jikin shower Yana tunanin aika_aikan da yayi ga wani kinyar yarinyar da yake lulub'e shi sai yaji inama kasa ta tsage ya shige.

Iya tunanin shi da be gano musababin faruwar hakan ba ,sai da ya tuna da Abin da sanaya ta bashi Aiko ji yayi kamar ya fito yaje ya sameta yaci Mata mutunci ,Amman ya Adana rashin mutuncin da ze Mata zuwa wani lokaci Dan yanzu yafi son ya Gama rarashin Husna Dan har yanzu tausayi take bashi....

Husna ma wanka takeyi Amman tanata tunanin meya Sami FU'AD ko ya Fara shaye_shaye ne ? Dan kamar ba ahayyacin shi yake ba San da ya mata hakan.

Dan Haka daman ya dinga nacin taho dani? Mugu kawai wallahi bazan Kuma yadda ka cutar dani haka ba ,dake yasan ya zalince ni ai har hak'uri ya dinga bani ya sauke girman Kan nashi Ashe karyar banza ne jinkan da kakeyi.

Husna dai da tunani kala_kala ta samu tayi wankanta ta fito ta Fara murzama jikinta mayuka masu tsada da dad'in kamshi da turarukan jiki duk da tabajin jikinta babu kwari,ta d'auko wata atamfarta Mai kyau d'inkin Riga da skirt peach color tayi masifar kyau d'inkin ya karb'eta Bayan ta Gama shiryawa sai ta koma gadonta tayi kwanciyarta ta juya baya ta rufa da bargon dake gadon Dan ji tayi kamar zazzabine yakeson rufeta.
Chapter 79 · 0% Book details