Sashe 17
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana Shiga yayi tozali da Short niker na we'll coming d'in shi a window ,Aiko sai ya k'arasa wajen Ciro ya dinga jijuyawa Yana tunanin ai ba wankewa akayi ba ,to meya kaishi jikin window ? Wanan aikin Yar k'auyen Nan ne _dirty girl_ to meya kaita ma tab'amin ,zuciyan shi na tmby shi ...
Can Kuma yace ,Kash! Girmana ya fad'i yarinyar Nan ta gane min shorty ,to inyi Mata mgn ma ya zama ,na nad'e tabarmar kunya da hauka ! Kawai na kiyaye gaba ,Kuma na sake tsare gida Kar ta Raina Ni .....
Washe gari Ma'u tazo ta gama aikin ta sun had'u da FU'AD Amman be ce Mata uffan ba ,har ta dinga cewa Ashe karyar banza kake na gama da Kai ai ....
Sa'adiya fama takeyi da laulayi sosai komai taci sai ta amayar gashi Bata iya tab'uka komai sadai Ma'u tayi Mata ga tafiya saura sati 1 ,Yaya Jameel ya rasa yadda zeyi ,don Haka ya shawarci momcy yadda za'ayi sai ko tace ko da Ma'u zasu tafi Amman fa sai in iyayenta sun yadda sun amince da dakaina zanje neman muku Alfarma ,Amman ka tmby sa'adiya kaji,sai ko yace momcy ai amincewa zatayi ita d za'a taimakawa Kuma Kinga tasu tazo d'aya ma ,momcy tace "toh yanzu Zan shawarci ma'un na Fara ji daga gareta in Babu matsala ,kafin na doshi gidan su ,Jameel yace toh "ALLAH yasa muji Alkhairi.
Koda ya gayama sa'adiya dad'i taji ko Babu komai ta dinga d'ebe Mata kewa in jameel Ya tafi Aiki .
Washe gari Ma'u na zuwa momcy ta Mata bayanin yadda suka shawarta ,Ma'u tanason tafiya Tana tunanin baban ta batason nisa dashi ,Amman Tana son nisa d su mama habee ,gashi ta Saba da momcy ma Bata son barinta ,amman wata k'ila baba ya amince in momcy taje d kanta ,Kuma itama t huta d wanan mugun fu'aduuun ....
Ma'u da momcy sun yanke shawarar yau zasu tmby baba ko ze amince .
Da yamma momcy tasa ma'un a mota Mai numfashi Basu tsaya ko Ina ba sai gidan mama habee d gudu haidar yaje y sanar ma mama habee ga aunty Ma'u da wata Mata da wata arniyar mota Mai kyau ,itako humaira taba tsaye a waje d wani saurayi taga ma'un da wata hamsgak'iyar Mata can ta gano hajiya babba Ashe ta k'ara tabbatarwa lalai hajiya babba ta kwanta cikin arziki da wada Sam batasan Babu ba .
Koda hajiya da Ma'u suka Shiga ,idon mama habee idon Mai kud'i da sauri ta amsa sallama ,tunanin ta abata kawai kamar ta bada ajiya , harda shimfid'a akama hajiya ,Bayan sun gaisa aka mik'o Mata wani pure wata guda 1 2 da aka siyoma humaira zataci Fara da manja ,hajiya suna gaisawa ita Kuma Ma'u ta Aiki haidar Kiran baba .
Ba'a jimaba baba da haidar suka taho .
Bayan baba sun Gama gaisawa ,hajiya babba ta Koro Mai jawabi da Alk'awarin rik'e Ma'u Amana insha ALLAH tare da neman amincewar shi Babu alamun tirsasawa ko iko da dukiya .
Mutuncin ta ,kimar ta ,darajar ta ,shigowa ta gidan ma kawai Abin Alfahari ne ,Bata da girman Kai Amman ba'a fiye ganin ta a irin gidajen wajen ba , gashi tamai Alk'awarin riketa amana ,da tunanin zataji dad'in tafiyar fiye da yadda mama habee take galaza Mata don Haka ya amince yace shidai indai an rik'e Mai Ma'u Ammana bashi da matsala ,sosai momcy taji dad'in karamcin da baba ya nuna Mata .
Mama habee kuwa kamar ta had'iyi zuciya ta mutu Dan bak'inciki zata tafi Abuja taji dad'i da humaira aka Basu duk d shegiyar humaira girman Kai baze barta tayi aikin ba ,Amman da zasu amince ko da bala'i da masifa da sai ta tursasata tayi ...
Sosai momcy Tama baba godiya ,ta Ciro wasu kud'ad'e taba baba kamar tasan Halin shi na girma ba lalai ya karb'a ba ,ta Shirin 10k only Dan Koda yak'i karb'a taba waccan da taga tanata lek'a Mata jaka jikinta nata rawa na abata kawai , sai ko baba yak'i karb'an kud'in ,yin duniya d magiyar momcy Amman yak'i karb'a Dan Haka ,sai tace "to ke gashi asai ma su haidar biscuits ,hannu na rawa mama habee aka fuzge kud'i sai godiya ake Ana ma momcy Addu'a ..
Baba ya koma wajen sana'ar sa da Jin haushin karb'an kud'in da zalamamiya ta karb'a ,Ma'u ma ta raka momcy har mota taba CE Mata sai Gobe zata Zo ,momcy tace ALLAH ya kaimu lpy.
FU'AD duk besan anshirya tafiya d Ma'u ba ,atunanin momcy tunda ya tsaneta in ta barmai gidan ai shikenan Dan Haka ba sai anyi shawara ko hirar dashi ba ,Dan Haka su kad'ai suke Shirin su ,gashi saura kwana 5 su tafi ,yadai San da tafiyar yanata cewa Dana Kar suce sun Saba da yayan nashi iya dawowar shi dinan .
Wata Rana Ma'u nama momcy Aiki FU'AD sai hararar ta yajeyi ,ko ta kanshi Bata bi ba ,tazo fitowa daga d'akin momcy ya kusa gwara Mata Kai da bango ,Amman wai ya kama Mata masifa wai Bata gani kamar makauniya,itako tace kokuma shine makahon ba ai ya ganta sarai ,ran FU'AD ya sosu ya Fara Gaya Mata kaifafan kalamai masu tsayawa a zuciya Yana huci kamar zai mareta ,sai ga momcy ta taho ta Fara yimai fad'a sbd kalaman shi taji marasa d'ad'i ga duk bawan da aka fad'ama ,momcy ta jashi d'aki tamai fad'a tunda yace Adena yimai fad'a agabanta ,sosai momcy ta Mai nasiha ,amemakon ya gyara sai ma haushi da yaji ...
Itako Ma'u dama momcy ta umarce ta da taje d gyara Mai saman shi ,Dan Haka sauri sauri gudu gudu don tayi ta gama ta sakko kafin ya Zo ya sameta ,kafin ta Kamala har y bar wajen momcy y hauro saman , ma'un tayi lakwaf aikin ta kawai takeyi Tana tsoro ,ya harareta yace wa d'azu take mayarma da martani?
Ganin y rutsata kartaci bugu afita da gawar ta Dan ta rad'a Mai mugu Mara tausayi ,yasa tace Ni ai ba dakai nake ba! Yace "Ni Zaki Raina ma hankali wlh ko ki fad'i gaskiya ko na lahira ya fiki Jin dad'i ganin Kar ya cuceta ,tace "toh Allah baka hak'uri" ya sake cewa Ni sa'anki ne? "Tace to nace ALLAH baka hak'uri ai" yace wa kikeson rainawa? "Tace wai ba na baka hak'uri ba "ALLAH baka hak'uri nace " ta ajiye Abin da take goge falon Tana Shirin arcewa ,shiko duk ya gano manufarta guduwa zatayi ya Gama d'ana Mata ,ta ajiye kenan zata gudu ya sa Mata k'afa ya tad'o ta ,har kusan fad'o Mai tayi Amman FU'AD ya koce wai Kar ya had'a jiki da _dirty girl_ Dan Haka ta fad'a Kan wani lalausan carpet dake malale a falon ,har k'asa ta fad'i ganin ta ak'asa yasa shi fita harkar ta ya nufi bedroom d'in shi ,itako tayi ta maza ta mik'e tace "wlh bazan k'arasa gyaran ba mugu ban yafe ba Kuma wlh " ta zura da gudu ta sauka ,afusace ya dawo kafin ya cafkota ta fece.......
*Maman shaheed ce*
[4/23, 4:00 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
_RUBUTAWA DA TSARAWA_
BY
*Fatima Abubakar Shu'aib*
(Maman shaheed)
_shafi na 18_
```Na Gode Da Kulawar Ku Sosai My Fanc ,ngd Kwarai Da Kulawar Ku Gareni , ALLAH Ya Bar So Na tsakani Da ALLAH```👏🏼😘🥰😍
Tun da Ma'u ta Sha da kyar daga hanun FU'AD ,har yabar gidan Basu sake haduwa ba ,itako ta cigaba da aikin ta dasu Hari ,har taje ta Taya sa'adiya Aiki suka d'anyi Hira ...
Kafin Ma'u tabar gidan taji mumcy na cewa Gobe FU'AD bazeje Aiki ba hutawa zeyi a gida wai ,Ma'u najin Haka cikinta ya duri Ruwa tasan Akwai takun sak'a Dan Dole ya takura Mata itako ta gaji d wanan ta Kura Dan Haka Dole ta Nemo makamin tunkarar wulak'ancin shi ko ta Nemo yadda zata mayar Mai d raddi ,da wanan tunanin ta bar gidan hajiya babba ...
Bayan Ma'u ta gama k'arban wulak'ancin mama habee d gorin da ta Saba Mata ta shareta ,Bayan babanta y dawo ta Sami sasauci ,ranar kwana Ma'u tayi Tana dogon nazari Akan FU'AD burin ta koyaya ya Shiga bacin Rai daga gareta ,da kyar ta samo masalaha ,Aiko ta dinga Addu'a ALLAH ya Bata nasara Akan FU'AD gobe ,da farin ciki fal ranta ta kwanta ..
Washe gari Bayan ta taimaka ma mama habee d aikin gidan kusan ta gama komai har dumamen tuwon gidan ita ta musu ,suna d'aki suna Jin ta ko su lek'o Dan sun San ta Kama aikin ,Dan Haka ,Tana ganawa ta shirya tayi tafiyar ta dama baba ya rigata fita ...
Ma'u nagani da kwalin indomei a hanun ta Tana Shirin Shiga gidan mumcy baba me gadine ya bud'e Mata yake cewa Ina zata d kwali Haka? Tace sak'on mumcy ne ,yace toh babu matsala a mik'amai gaisuwa ga hajiyar ,Ma'u tace in Sha Allah .....
Ma'u na zuwa inada ake Adana motocin gidan ta ajiye kwalin Nan cikin firanin da suka gewaye gidan ta Shiga Haka ita kad'ai
Ko da ta doshi kofan Shiga ,ta samu k'ofan Fallon a bud'e alamun wani ne ya Shiga ko ze fito ,Ashe FU'AD ne yazo fito y koma d'auko Abu ,y sake fitowa ,har Ma'u tasa Kai zata Shiga cikin falon,k'amshin turaren FU'AD ya sanar Mata d Yana nufo inda take ,d sauri ta Adana sallamar da take Shirin yi ta koma cikin furanin da sukayi k'awanya a tsakar gidan masu dad'in kallo d kamshi ta shige tayi luf kamar Babu mutum jiki....
Aiko Tana lab'e cikin firanin FU'AD y fito ya janyo k'ofan falon y doshi motan shi ,duk Ma'u na lura dashi har fitowa tayi taga yanata dube dube a cikin motan da alamu wani Abu yake nema yanata dubawa duk y bud'e k'ofofin motan ,Abin be Mai ba y Shiga ciki y zauna a wajen Mai zaman banza ya d'ebo wasu takadu Yana duba wacce yake nema ...