Sashe 52
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiko FU'AD ya cukule Rai da fuska har me take nufi Ana Mata Addu'a samun zuriya Tana dariya Mai nuna Jin Dadi? Har Tana tunanin zata haihu dama? Sai ya sake tambayar kanshi to da wa zata Sami yaran? Sai zuciyar shi ta amsa Mai da Kai Mana ,ta sauri yayi a'uzubillah! Kamar yaga shed'an Yana ayyana hakan ko amafarki baze faru ba har me akayi akayi Husna? Da ze malaketa a matsayin Mata? Har ta haifarmai yaran da zeyi alfahari da cewa nasa ne matar so ta haifar Mai ,Kai Ina......
FU'AD ma fitowa yayi ranshi fal wasi_wasin kalaman mumcy akansu hankalin ta kwance.
Shiga mota yayi Yana jira Husna ta shigo ,sai ta tambayeshi ta window mota Tana cewa "gaba ko baya Zan Shiga? Sai kawai ya juyo yace sama Zaki hau ko boot d'in motan sai ki zab'i 1 ciki ya d'auke kanshi ,Abin be bama Husna haushi ba tasan za'a runa Dan dole ta fuskanci abubuwa sai dai tayi hakuri har ALLAH ya dawo dasu gida.
Sai kawai ta marairace murya tace ,Dan ALLAH Yaya FU'AD ,har ilahirin jikin shi yaji sautin sunan da Husna ta kirashi dashi a yau dama Bata taba kiranshi ba,sai ya tsinci kanshi da Satan kalon ta ,sai ta Kama shi sai kawai ta sake cewa Bari na zauna a baya Dan Naga hankalinka yafi kwantawa na Shiga Bayan ,sai ta Kama marfin k'ofar baya zata bud'e sai kawai yace "malama ki dawo gaba" murmushi ta sakar Mai tace "to Yaya FU'AD nagode" sai ya Fara tambayar kanshi godiyan me take Mai? Ko da yake d'abi'ace Mai kyau ,koma dai meye ita tasani dai.
Tunda FU'AD yaja mota be tsaya ko Ina ba sai danja inda traffic ya tsaida su ,anan ya hango want mutum Mai shirgegen ciki Yana karema Husna kallo ,idon FU'AD yakai kanshi ,har harara ya maka Mai (harara a duhu inji masu iya magana) sai da aka basu hannu ya fizgi mota sai da Husna ta tsorata Dan kiris ya bigi Bamba wani mota ,sai da tace "hazbinallahu .....tafi a hankali Yaya FU'AD , ALLAH ya tsare ku da tsarin karfe ,Kalonta yayi ya ce bake Kika ja Mana ba.
Husna tamai wani kallo tace "da nayi me? Sai ya wayence da cewa "Ameen" ya amsa Addu'a da tamai yaki Bata amsa.
Bayan sun Isa bank d'in ya Kira wani abokin shi yace sun iso ,Tana zaune aka Mata komai sai Abin da ba'a Rasa ba aka cike meta har form ATM aka Bata ta cike Abin da Bata gane ba shi FU'AD din ne yake Mata ko ya Gaya Mata ,yanata cewa taci sa'a Bata mishi kauyis ba ,suna Shirin tafiyane shi FU'AD d'in sun tsaya suna Hira da abokin nashi sai wani had'ad'en Gaye ya kawo ma Husna farmaki da tayin soyayya shi ,tanata basarwa har juyawa tayi Dan ya rabu da ita ,Tana sane Taki cemai matar Aure ce ita Dan tasan da FU'AD suke tare ,har sai da FU'AD ya hango su babu sallama ya bar abokin ya saki Baki Yana zuba kamar laya ,yazo ya same su ya Fara cema gayen ,lafiya malam? K'anwar kace? Ko yayarka?
Shire
Nd
Comments
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIKON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*
Pg42
Gayen kafad'a yad'aga ma FU'AD yace ko d'aya kawai dai waje na gani shine nakeson isar da sako Dan na Raya furena da kyau.....be rufe Baki ba FU'AD yace furen uban agidan uwar wa zaka Raya furena da matar Aure? Ko agarin mahaukatan ku Haka ake yi ? Ke Baki Gaya Mai ke matar Aure bace?
Husna hankalinta kwance tace ,Ina Shirin Gaya Mai ne kazo ka same mu.
Sai ko FU'AD yace ,to mahaukaci da aurenta ka aikata haramum aje Ayi istigifari,ya Kama hannun Husna ko sallama bema abokin ba sai waje ,suna fita ma yaci Karo da wani Yana kallonta har kamar Yana Mata murmushi ma sai Fu'ad ya Harare shi ya sata a mota Yana cewa "kinsan mumcy ta aurar dake in Kuma kin gaji da auren da ta Miki ne kiyi gagawar sanar Mata ,Amman ba kizo kina d'aukan hankalin mazan waje ba.
Ran FU'AD a b'ace ya ajiye Husna ya cilla Mata ATM card d'inta ya fice zuwa office ran Nan babu dadi.
Shigar shi harabar office din keda wuya B2k ya hango motar dama yazo yanata jiran shi ,da sauri ya k'araso wajen shi da yaga ya fito daga motar.
FU'AD ya ganshi Amman ya d'auke kanshi ,sai da B2k yasha gabanshi tukunna FU'AD ya kalle shi yace "malam bashi ko Tara?
B2K yace ko d'aya Amman ya zama Dole ka tsaya muyi magana ,Kar 'yan baka su samu Abin yi Mana ,dama suna neman sugammu a rana suji dad'in yimana dariya da shewa, sai Fu'ad yace to waye ya jawo sai me Dan sunyi kamawa hakan tayi ,sai B2k yace Bata kamaba abokina ka saurare ni ,sai Fu'ad yace bani da lokacin ka yanzu Dan Kai da kanka kasan ba iyanzu nake zuwa office ba na makara Bari na k'arasa mayi magana in kaso yin hakan letter.
FU'AD Yana tafiya B2k na biye dashi har office d'inshi dake Hawa na biyu , office had'ad'en sai na'urar sanyaya waje da take bada sauti ga wani uban kamshi komai dai yaji na Alfarma , FU'AD zama yayi sanan ya kalli B2k ya watsar ya d'auke kanshi Yana Shirin zama a kujerar milkin shi in Yana Kan Aiki.
B2K cewa yayi ai ba bak'on zafi bane nid'in ,in yau ba'a bani masauki ba ai abaya anbani barin zauna muyi magana.
B2K yace "FU'AD lafiya naganka sai Hawa kake kamar Akwai Abin da ya faru dakai na baccin Rai ALLAH yasa ba Akan wanan pretty bane.......be rufe Baki ba FU'AD ya d'aki table d'in gaban shi yace "karka maimaita min Abin da kamin Ni fa banga amfanin bita da kullin da kake min ba ,Ina ruwanka da baccin Raina ko kunci na meya shafeka computer sarkin naxari?
B2K sasauta murya yayi sanan yace "ALLAH ya huci zuciyar abikina cool ur mind ,duk Bata Kai Haka ba manta da komai please ,I don't mean 2 hut u guy , ALLAH ya baka hak'uri komai ya zama pass tens ,Amman ya kakata ka min dogon bayani akanta Dan na kiyayi gaba Dan Naga da an tabota kake fita a giya.......be rufe Baki ba FU'AD yace "naji jeka latter will talk about her ,not right now,Yana nuna Mai hanyar waje alamar ya fita.
B2K ne yace "ok" nabarka lafiya ,in Mai kasancewa ta kasance dai ka yafeni in na hurting d'inka Dan ........bai k'arasa FU'AD ya bar inda yake ya k'araso inda B2k yake ya kamo kafad'un shi yace meye Haka abokina? Kasan banason irin wasan Nan ko? Mutuwa dama ai tunda mu musulmai ne muminai mun yadda da ita Kuma mun San Dole ce Amman kafi kowa sanin banason irin wasan Nan kasani Kuma.
B2K ne ya saki murmushi ciki ciki sanan yace bacin ka Bari na gano lagon ka acikin zuciyar shi Dan tun da wani aminin su ya tab'a Mai irin Haka sai ko Abin yazo akan dadai ALLAH ya karb'i ranshi suna Rabuwa da FU'AD da B2k Bayan ya Gama musu maganar mutuwa duk sun d'auki Abin Wasa ko minti talatin Basu samu a tsakanin su ba ya gamu da hatsarin mota ya mutu a take tundaga Nan FU'AD ya tsani wasan mutuwa Dan ji yake kamar hakan ze farune babu makawa bawai mutuwar yake tsoro ba tashin hankalin lokacin yake tsoro.
Dan Haka B2k ya tuno Mai duk da bada gayya yayi ba sai Dan ya Rasa hanyar Shawo Kan abokin nashi sai da dabarar hakan ta fad'o Mai yanzu gashi har ya sakko.
FU'AD cemai yayi ka dawo ka zauna muyi magana ,sai B2k yace kace na dawo letter ,ka Bari when u are free sai muyi magana ,sai Fu'ad yace eh naji Amman ka zauna ko kallon ka nayi 4more 30mnts ma sai ka tafi ma had'u anjima ,sai B2k ya zauna Yana cewa banaso nayi jayaya ne da bazan sake ko 1mnt ba , FU'AD yace eh naji dai shegen abokina ,shi Kuna B2k yace Dan iskan abokina dai sai e ya k'ara cewa a ka manta d'an guguwan abikin ka dai tunda har iska tayi d'a guguwa ma zata d'a sai suka sa dariya dukansu har fira jifa_ jifa ya Shiga tsakanin su.
Shigar Husna keda wuya ta Sami mumcy sunata Hira da su Harri itama ta zauna anayi da ita anata nishad'i , mumcy ta tambayi FU'AD Husna tace yace ace Mata ya wuce office, mumcy tamai Addu'a dawowa lafiya.
Bayan hirar husna d aunty huwaila a waya ta sanar Mata FU'AD ya bud'e Mata account d'in ,har ta tura Mata account number, sosai aunty huwailan Taji dad'i har Tana sama FU'AD Albarka ,Husna har ranta taji dadin musamman da ta Mata Addu'a samu albarkar Aure wato haihuwa ,Amman daga baya tace wama yasan lokacin koma mutuwa zanyi bazan samu masu yimin Addu'a ba , ALLAH masani nidai ganinan banma sani ba ,jin Shirin yayi yawa ne Aunty huwailan ta dawo da Husna daga duniyar shirmen da takeyi ,suka cigaba da hirar su tanata d'orata Akan hanyar mallakar miji ta tsaftataciyar hanya Kuma a sauk'ak'e.