Sashe 76
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai Husna ta musu godiya harda kuka , muhibbat ce to dinga share Mata hawaye Tana nuna Mata ai sun zama d'aya ,yauce ranarta ta k'arshe a india har se in ALLAH ya sake kawota ,Dan Haka kukanta ya sake k'arfi ,su duk sun zata kukan rabuwane ,ranar Affan d sadeeq ko Aiki Basu fita ba ganin Husna duk a takure sai suketa d'ebe Mata kewa da kutsawa cikin walwalarta har suka d'auketa suka fita harda aunty huwaila akafita yau dasu husna sunata zagaye gari Dan su saka Mata farin ciki Dan ta bark'asar batare da wani baccin Rai a zuciyarta ba....
FU'AD ma ya Gama shiri Dan har ji yake kamar yaje gidan Dan ya tabbatar Husna bazata bijirema tafiyar ba ? Amman tunawa da cewa abban ba k'aramin mutum bane Kuma sunyi waya Akan insha ALLAH tafiyar Tana Nan da yazo zasu tafi shi yisa ya d'an hak'ura Amman yanason zuwa yaji daga bakinta Kuma Yana tsoron ballo liki Dan yasan kusan Dole aka Mata."
Su Husna ba'a dawo ba sai yamma lis Dan sai da abban su Affan ya dawo ya kirasu a waya yace "ya dawo" sanan aunty huwaila ta bashi hak'uri tace "sun fita da Husna ne Amman yayi hak'uri gasunan zuwa"
Bayan sun dawo gida still suna parlour anata Hira Ana dariya cikin raha da k'aunar juna tuni Husna ta manta da komai Amman lokaci zuwa lokaci Tana tashi taje d'akin matar Nan Tana dubawa sai taga tanata bacci.......
Har dare babu Wanda ya tafi kwanciya tun aunty huwaila d Abban su Affan na kyale su suna cewa suna Taya Husna Raya Daren Ne har suka ga Abin nasu bana sauki bane suka musu magana suna nuna musu ko Husna ta tafi Akwai waya fa ba rabuwa akayi ba Kuma baza'a rabu ba Ni nayi muku Al'k'awarin Husna zata kawo muku ziyara inhar na samu amincewar mijinta FU'AD zatazo kusake ganinta itama ta ganku hakan ya muku? Duk sukace "yes our dady" Musamman Husna k'arama da ta rungume Husna babbah suna dariya da murna sosai Abin ya birge su Dan sun saka musu farin ciki aransu yanzunan uban su Affan kenan Wanda ya iya tafiyar da iyalin shi."
Sanan suka tashi kowa ya tafi makwancin shi ,husna d muhibbat d Husna small d'akin su guda Hira suka sake kafawa raba dare sukayi suna hirar rabuwa.
FU'AD ma kusan a matse yake ,burin shi kawai yaga Gobe tayi yaje ya d'auki Husna ya kaima su mumcy d baba ita ya Shiga harkokin office d'in shi.
Washe gari FU'AD da wuri ya tashi yayi sallah asubahi ya shirya cikin shigan suit Mai tsada da tsari dama ya Gama had'a kayan shi komai ya musu buking flight d Husna Dan jirgin safe zasu bi......
Su Husna Kam tun tashin ta da asuba tayi sallah tayi Addu'o'e ta tasake koma Dan ji take tafiyar kamar ba gaske bane ,su muhibbat ma suka rufa Mata baya Dan dama baccin ba isarsu yayi ba....
Da gari yad'an waye ne har masu Aiki sun Gama breakfast Ana Shirin taso su husba,sai wayar Abban su Affan ta d'au k'ara ganin sunan FU'AD ya bayyana Abban y d'aga ya mishi sallama ,shima ya amsa Mai ,yake sanar dashi lokacin da jirgin su ze tashi Dan asanar ma Husna,
Shi Kuma ze Zo kafin lokaci Ana sauran awa daya da rabi.
Abban Affan d'in yace Mai" toh sai kazo kafin lokacin ta Gama insha ALLAH"
FU'AD yamai godiya ya kashe waya....yanaso ya koma bacci Amman ji yake kamar inya koma ze makara ko husna zata guje Mai."
Abban su Affan ne ya tura Ammin su Affan ta taso su don suyi break su samu suyi wanka su shirya da wuri Kar yazo Yana jiranta Dan tafiya ita takeda Kai bakaine da ita ba.
Ammin cewa tayi "toh" ta tafi d'akin su muhibbat ta Shiga bakinta d'auke da sallama....
Husna k'arama ce ta Fara farkawa sanan muhibbat Husna babba kuwa bil'hakki baccin ta takeyi ji tayi kamar karta tasheta ,Amman ya zama Dole ta taso ta kodan ta samu ta shirts a tsanake."
Bayan ta tashe su , brush suka farayi suka wuce dining Dan break Koda suka Isa sun samu su Affan da sadeeq sun Fara cin abincin su.
Husna ce to Fara gaishe da Abba har k'asa, sanan muhibbat sai Husna auta ,sanan suka gaishe da Ammin su sai suka koma Kan su Affan ,cike da walwala suka amsa musu suna masu sakar musu fara'a."
Suna karyawa suna Hira cike da nishad'i har da tsokanar muhibbat sadeeq yakeyi , bayan sun Gama Husna ta tambayi Ammi Ina abincin Yaya? Mara lafiyan nan,sai Ammin tace " pretty ta Kai Mata tun d'azu nace ta kula da ita har ta cinye kinsan yansu Bata son cin abinci sosai Amman inda kulawar wani a wajen takanci da yawa Musamman ma inkece a wajenta.
Murmushi Husna tayi tace "barin duba su na gani" har ta Mike zata tafi sai Abba yace "yauwa Husna kiyi k'ok'arin shiryawa da wuri kinsan jirgin safe zakubi Dan ALLAH Kar ki Bari yazo Yana jiranki nasan Shirin ku na Mata sai ahankali tun yanzu ki Fara shiryawa saura awa 4 yazo ku tafi kinji?
Husna tsayawa tayi ,Bayan ta Gama sauraron Abin da abban ya sanar Mata tace "to Abba insha ALLAH" cikin ranta tanajin kamar tace ta fasa ko ta saka ihu"
Bayan ta amsa ta tafi cikin kamala sadeeq da Affan na yabawa da biyayya irin ta husna ga mahaifin su....
Husna na Shiga ta samu Ana ta rarashin ta akan ta cinye abincin ko tea d'in ma Tasha ,Husna ce ta karbi cup d'in tea Tana Mata magana cikin nutsuwa Tana Bata tana Sha har ta shanye har abincin ma taci yafi rabi ,Abin mama yaba pretty ma.....
Bayan awa 3 su Kowa na parlour anata Hira sai ga Aike ya iso wai FU'AD Yana sallama a d'ayan falon da suka fi had'uwa su zauna ,sai Abban yace ace Mai ya shigo Nan duk suna Nan ......
Ba'ajima ba aka Mai iso zuwa inda suke Husna ko agogon wayarta ta duba taga ai da sauran awa 2 kafin tafiyar su kamar yadda fad'ama Abba,Amman meya kawo shi yanzu?
Bata Gama tunani ba har FU'AD ya shigo bakin shi d'auke da sallama ,Affan da sadeeq sunata Mai sannu da zuwa kowa na bashi wajen zama , FU'AD yaki tayin Affan ya wuce wajen sadeeq ya zauna ya Fara gaishe da Ammi....
Bayan sun Gama gaisawa kowa ma ya gaisa da FU'AD Banda Husna sai da Ammin ta Mata kallon tuhuma sanan tace " barka da zuwa" fuska a sake d fara'a Dole ta ganin idon su Abba yace "yauwa Husna dafatan kin Gama shiryawa ko?
Husna sai cewa tayi "eh Amman bamuyi wuri ba yanzu? Naga da sauran lokaci...
Sai FU'AD yace hakane ,Amman Kinga lokaci shi baya jira sai dai a jirashi yanzu ko zuwana har naci Rabin awa Kinga kafin ki fito yanzu mu tafi har da isarmu maybe mucinye awa 1 Kinga kuwa befi muyi zaman 30mnts ba."
Abba ne yace eh hakane lissafin FU'AD hakane jeki ki fito gasu yayanki Affan Nan har can zesu rakaku....
Husna Bata da zab'i fakar idon kowa tayi ta harari FU'AD ,ya ganta sarai Amman ya basar a zuciyar shi Yana cewa hmm yarinya Zaki gane ne...
Husna k'ara gyara kanta da fuskar ta tayi tare da taimakon muhibbat ta Mata kwaliya simple bawai Dan husnan Bata iyaba sai Dan kawai Dan ta birgeta sosai Husna ta k'ara fitowa tayi masifar kyau komai nata ya cika ta goge ta k'ara wayewa ba yadda za'ayi kace waccan ma'un ce ko Husna da Dan sosai india ta karb'eta.
Sai da muhibbat ta Gama kasheta da hotuna kafin suka fito muhibbat ta dinga fito Mata da Kaya tare da taimakon Manisha harimar gidan ,itako Husna wucewa yayi d'akin Yaya ta rungumeta Tana son yin kuka Tana cewa "Zan tafi na barki Amman Zan cigaba da Miki Addu'a samun lafiya Ina kewarki nasan shakuwar mu abune min indillahi ,itama k'ank'ame Husna tayi kwalla na fito mata....
Sallama huwaila sukaji ,da sauri tayi wajen su muryarta na rawa takeba kowanen su hak'uri Tana janye Husna da kyar tayi nasarar rabasu da juna tayi waje da husna...
Sai da Husna ta sake komawa d'aki ta gyara fuskarta sanan suka fito da Husna k'arama da take manne da ita."
Bayan sun fito sai da FU'AD yayi suman wucin gadi Dan gani yayi kamar ank'ara yimata halita gani yayi kamar anja komai har girma da kwarjini ta k'ara yimai ganin zuciyar shi nason tonamai asiri da sauri ya k'aryata ta har da d'auke kanshi duk da ya kwad'aitu da sake son kallon ta.
Husna gaban Abba d aunty huwaila taje tanata musu godiya ,aunty huwaila ta d'agata Tana cewa itama yarsuce d'aya suke da Affan muhibbat Dan Haka karta sake cewa komai , ALLAH ya Mata Albarka taje su tafi ,shima Abba Addu'a ya musu ita da FU'AD d Addu'a sauka lafiya ....
Bayan angama fita da komai na Husna sai Abba yace zasu biya ta hotel d'in FU'AD ya sauka ze d'ibi kayan shi sai su wuce Airport ,toh sadeeq yace.
Husna kuka tasa aunty huwaila ma kukan takeson yi Abba ya janyeta suka koma ciki...
Affan na kusa da driver sai sadeeq da FU'AD a tsakiya sai su Husna da Husna da muhibbat a baya ,har hotel aka Isa d taimakon ma'aikatan hotel d'in da driver har d sadeeq suka saka kayan a boot d'in motan Dan Affan ba sosai yake shigema FU'AD ba Dan ya lura da zafin kishin da yake d'iban shi akan Husna ya Kuma cancanci yayi hakan Dan Husna ta dabance shi yisa baya shige Mai shima.
Basu jimaba suka Isa Airport ,suka iso a daidai jirgin da zasu hau ya kusa tashi saura minti 20 Dan Haka su Husna da muhibbat anata bankwana harda kukansu da hawaye sai da Affan ya musu magana suka d'an saurara , sadeeq ya janye su muhibbat zuwa mota Bayan sun yi sallama da FU'AD ..