Sashe 77
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shima Affan sallama sukayi da Husna yanata rarashin ta Fu'ad ya Gama cika , Affan ne ya mik'a Mai hannu yamai sallama, adole FU'AD ya bashi hannu Yana cin magani ,sai Affan yace haba abokina sai kace kububuwa wanan irin tashi sama Haka? Ai komai yazo k'arshe ,kasana ranka sallama ,Kuna k'anwata Amana gata Nan ,in ka kasa rik'e amana sai kaba masu rik'ewa waje na barka lafiya,Affan ya wuce yabar FU'AD na huci yaso mayar Mai da martani wayarsa ce ta dakatar dashi har Affan ya b'ace Mai...
Bayan ya Gama amsa wayar mumcy ya sanar Mata suna hanya har mumcy taba sanaya wayar sukayi magana da FU'AD ,itama yace suna hanya sai ko sanaya ta mayarma mumcy wayarta ta koma sashinta da kyakyawan shiri Dan ayanzu Abin da takeji yafi na ko yaushe ma."
Umarta Husna FU'AD yayi da su Shiga jirgin ,toh kawai tace Mai ta d'auke kanta.....
Bayan sun Shiga sun zauna ga kujerar ta gata FU'AD , FU'AD nata kallon ta ,har Husna ta gaji ,tace "ya da kallo mallam ko naji ma bashi ne?
Sai ko FU'AD ya saki wani kasalallen murmushi yace "kwarai kuwa Kuma Zaki biya soon Mara kunya Mai Hali ai baya fasa Halin shi"
Suna Haka aka sanar musu da jirgi ze tashi ,yako tashi ya Lula sarararin subuhana inda ya harba k'asata tagado Nigeria Abin Alfahari na..........
Wash!🤦🏼♀
😍😍
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
(Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg60
*Wanan Pg d'in sadaukarwa ne ga masoyan RIK'ON KWARYA Musamman 'yan RIK'ON KWARYA FANC*..........😍😍😍😍😍😍😍😍😍
Gidan mumcy ko Ina ya d'au gyara da kamshi Musamman mumcy tasa aka gyarama Husna samanta aka feshe da fresheners masu dad'in kamshi masu wajen kawai ake jira....
Sanaya ma t Gama shirinta tsaf da duk wani abun da takeson aikatawa Dan hak'urinta ya k'ure da Tana mamakin kanta da kanta sai taga ai she's mature.dan ta buk'ata ba laifi bane Tama yi hakuri over.
Around 2:45pm jirgin su FU'AD y landing a Aminu Kano Airport.
Suna fitowa FU'AD ya Kira mumcy yace "sun iso a turo driver d wuri ya d'auke su"
Mumcy da murna tasa driver ya tafi d'auko su,taba su Harri umarnin cika musu dining da kayan da aka girka domin su.
Driver na Isa ya hango FU'AD a gefe da alamun ya Fara k'osawa da jiran ,da sauri ya k'arasa Yana cewa"Afuwan yallab'ai Ana fad'amin wallahi komai banyi ba na taho d'aukan ka affuwan Dan.......
Be k'arasa ba FU'AD yace"ba wani Abu kwashi jakankunan Nan muje,ya juya Yana cema Husna "taso muta tafi malalaciya kamar akafa kikazo Naga kamar kin ga kamar kin gaji.
Husna kallon shi tayi tace"bada kafa nazo ba Amman kasan nayi sammakon tashi ai? Kuma duk Kai kaja min.
Sai driver yace"ah wai hajiyace ? Tab Amman india ta mugun karb'anki ai sai anyi da gaske ake sheda ki badan naji murya ba zata zanyi wata ce.
Hararar shi FU'AD yayi cikin takaicin maganar shi yace "toh da ka zata wacece? Had'a kasa rabawa ko wani Auren kaji labarin na sake?
Da sauri driver yace"a yallab'ai ko d'aya ai nasan su biyu ne kawai dai can dinne ya k'arb'eta.....
Be k'arasa ba FU'AD yace"toh zabiyi muje in ka Gama,har ka San yadda take dah da yadda ta canza yanzu,muna zaune Kuna kalle Mana mata Kuna Gane janzawar su ya fad'a ciki_ciki Yana tafiya.
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg62
Kota FU'AD ya koma mumcy nason magana dashi be Bata attention d'in shi ba sai da ya l'ek'a Husna yaga baccinta takeyi bilhaki da gaskiya sanan ya dawo wajen mumcy.
Mumcy fad'a ta Fara Mai Akan Husna Tana nuna Mai inyaci amanar ta ALLAH baze barshi ba sanan ya rik'e sanaya ma kowacce ya dinga Bata hakkin ta.
FU'AD amsa Mata yayi Yana cewa "insha ALLAH"
Har ya mik'e ze tafi mumcy tace "ka kiramin Husna Inka haura, FU'AD har ya amsa sai ya tuna a cikin condition d'in da ya barta sai yace "au namanta batajin dad'i Tama kwanta"
Sosai mumcy ta gano kame_kame yakeyi ,sai cewa tayi"lafiyar ka kuwa auta yanzunan kamin magana biyu?
Sai Fu'ad ya Sosa k'eya yace ai na manta ne wai kanta ne yake Mata ciwo shine na Bata magani Tasha ta kwanta Kuma ko yanzu da na koma baccin take yi.
Sai mumcy tace "ka tabbata ka Bata magani son nasan halinka fa ko naje na Bata da kaina ko ka kiramin ita Nan ,ya d'aga dawowarta zata gara rashin lafiya batare da ta samu kulawa daga gareka ko Ni ba kafin kowa sanin irin wuyar da akaci kafin ta dawo.
FU'AD da sauri ya Mata rantsuwa akan ya kula da ita Kuma ya Bata magani agaban shi Tasha.
Mumcy ta yadda Dan ta Fara gano canji sosai atare dashi Akan Husna ,sai ta sake gwada shi tace "son Ni inaganin har yanzu baka Gama karban Husna matsayin Mata ba da namaka zab'i Dan Haka Gobe da kaina zan kaita gidan su tad'an zauna na wani lokaci inyaso in ka yadda da ita a matsayin matar ka da zaka iya Rayuwa da ita ko Bayan babu Raina kaje ka dawo da ita inbaka karbeta ba sai ka barta gidan su nasan bazata Rasa Darin masoya masu son Auren ........sai ko FU'AD ya zabura ya ma mumcy wani mugun kallo me gad'e da tuhuma irin me kike cewa? D'inan" Yana cewa haba mumcy ai kodan zuwanki gidan da Kuma dawo da ita da aka Bari nayi ta dalilin ki da Abin d ya faru a baya ai na karb'i auren kodan ranki yayi fari.
Mumcy murmushi tayi a zuciyarta ita kanta tanason dasama d'an nata wani Abu azuciyar shi na k'aunar husnan Dan Haka ta rutsashi yanzu Dan Fara yimai gwajin farko da alama ze cinye Amman yak'i bin hanyar da ta Dace,sai tace Mai"au Dan farin cikina ne ma Banda Kai? Dan Haka nace Zan mayar ma da babanta ita gobe tashi ka tafi mun Gama maganar.
FU'AD cewa yayi "haba mumcy ki fahimce Ni Dan ALLAH ki saurare Ni ,in Kika barta a gidan Nan kinsan kasheta matsiyaciya Mata Nan zatayi haka kike so?
Mumcy cewa tayi "nasan babu me kasheta babanta na Raye sanan Kuma bazata Rasa me aurenta ba Dan masoya zatayi kodan kyawawan d'abi'un ta uwa uba tarbiya da iya mu'amala da mutane.
FU'AD da rawar Baki yace "me kike fad'ane mumcy ? Da aurena na fa akanta kike had'ata da wasu kartin mazan da ba'asan ma ko suwaye ba haba mumcy Abin da wani zeyi amai hukunci kikeyi da kanki?
Mumcy cewa tayi "eh Nima ai ban wuce hukuncin ba a wajen ko waye ,sanan kaima fa kaji Abin da kace ,sanan har yanzu baka amsamin ba kana nunawa kamar adole kake zaune da ita irin babu so ko k'auna tsakanin ka da ita d'inan na jima Ina sane da wanan abun kyaleka kawai nakeyi ,yanzu ko bazan zuba Ido hakan yaci gaba da gudana ba...
FU'AD zeyi magana mumcy ta dakatar dashi "kawai kaje Abin ka na Gama iya maganar da Zan fad'a gibo Husna sai gaban babanta kad'ai sanni Akwai fad'a da cikawa.
Duk yadda FU'AD yaso Yama mumcy bayani Taki sauraran shi Dole ya hak'ura ranshi babu d'adi ya haura saman da niyar tashin ta Dan yamma tayi sosai.
Bayan FU'AD ya shigo ya Kai kusan minti 5 kafin yad'an bubuga gefen gadon ahankali Yana Kiran sunan ta.
Husna da Addu'a ta farka a bakinta ,Tana bud'e ido taga FU'AD ta had'e Rai ta wurge shi da harara.
Husna "me kazo yi d'akina Kuma? Inji ta.
FU'AD "tashin ki Dan yamma tayi sosai yanzu zakiji Ana Kiran sallah magrib.inji Fu'ad
Husna"toh naji" Injita ta d'auke kanta daga kallon shi.
FU'AD tashi yayi har yaje bakin k'ofa yace "ya zazzabin naki muje asibitin ko kinji sauki?
Husna kamar bazata amsa ba sai can tace "da saukin musulunci dai"
FU'AD "har yanzu dai kenan in munyi sallah maje asibitin" Inji shi.
Husna ,babu inda zani fa sai gidan babana Kuma Inna tafi ba tare zamu dawo ba Dan ma ka sani.
FU'AD a sukwane ya juyo ya kalleta ,sai yace hmmmm naji Amman mu Bari Bayan sallah isha'i maje ko muna idar da sallar inkin k'ara Shan maganin ki.
Husna "toh " tace kawai.
Bayan FU'AD ya fita d'akin shi ya koma yanata tunanin hirar su da mumy ga Abin da Husna tace Mai itama.
Dan Haka kawai ya yanke shawarar ya Kira likita ko maganin bacci ya bashi Dan tayi bacci Akan da tayi sallah bacci yayi gaba da ita Dan Kar suje gidan har sai gobe inta sake samun karfi ajikinta.
Dr tambayoyi yamai Akan dalilin shi na so ya Bata maganin bacci bada sanin ta ba ,karya FU'AD yamai Dan yace baze Gaya Mai sirrin shi ba ,Dan Haka Dr ya hanashi ya bashi shawara , FU'AD yaji ya hak'ura da kudirin shi.
Yana zaune ya dinga tunani Akan mafita ,can sai ya tuno da abokin cin mushen shi wato Wanda suka Saba tsiya da dad'i ,ya kirashi a waya Yana D'agawa ya Fara tsokanar shi aggo_ aggo kasha k'amshin.
Sai FU'AD yayi tsaki kaifa banza ne wallahi Zan kashe wayata,sai B2k yace toh kashe Mana base nazo gidan ba dama ai zuwa da Kai yafi sako.
FU'AD sai cewa yayi Dan iss_iss dallah ka zama mutum muyi magana Akan Abin da ya kunno min Kai a yanzu....
FU'AD komai ya kwashe ya gayama B2k sai k'alilan da ya rage.
"hmmm abokina kace aruwa kake Amman Bari na taimaka ma kafita da kanka,Inji b2k.
Da kabari Gobe Tama da zuwan da kace zaka kaita da kanka da cewar mumcy zata kaita da kanta ,masalaha da shawara gwanda ka kaita Daren yau hakan ze faranta ranta ita amaryar Dan yau amarya Zan kirata tunda kaci wasan,sai FU'AD yace zaka Fara ko? Bani da ikon yin magana ta serious da Kai Koh?