Sashe 4
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Humaira ma bak'ar yunwa takeji ta raba Kashi 3 taba haruna y tafi Yana gunguni d jifan d mama ta kawo Mai y goce Yana cin Abinshi Yana Santi,har y Isa wajen baba ,baba yaji dad'in yadda take Basu Suma .
Koda humaira taba mama kinci tayi Dan bak'in ciki ,itako t had'a ta cinye aiko ta ci gori wajen mama .
Bayan haidar ya cinye ya koma ma'u ta k'ara Mai ,harda bashi ragowar pure wata yasha yayi k'at ya koma wajen baba d donut a hanun shi Yana ci Yana Santi.
Girkin Nan be sauka b sai Bayan la'asar lokacin kowa ya toshe cikin d ita sarabar ma'u sai ita uwar gayyar d bak'ar yunwa taketa Mata zak'ule a cikinta ,Aiko tace Babu ita Babu girkin dare wlh ta gama aci a rage na dare ba kowane ma yaci ba Dan ma'u kotakan garau garau d'inta Bata bi ba .
***********
Washe Gari d wuri ma'u ta Kamala komai d zata Taya mama habee tabar gidan Bayan Tama baba sallama ,ya Mata nasihar da ya Saba .
Cikin Nutsuwa d sallama ta Isa parlour mumcy , ta samu mumcy Zane gasu Hari da su hibba tanata Basu umarnin gyaran part d'in Yaya shurem ,Bayan Asma'u ta gaishe ta ,ta ce tayi maza suje can su Fara Aikin gaba d'ayan su.
Zasu tafi FU'AD ya sako ya cema mumcy Ina zasu? Mumcy ai Bata Gama aikinta ba Zaki turata wani waje ,kamata yayi ta kammala d Nan sanan taje can ta tayasu ,meye amfanin ta Yana Galla Mata harara d nuna tsana atanun shi mugunta ya Mata .
Mumcy tace to shike Nan ku kuje ku Fara kafin t Gama d Nan d'in ,su Hari suka tafi ,suko y bita d wani mugun kalo .
D'akin mumcy ta Fara gyarawa ta sakar Mai Kam shi ,sanan ta dawo parlour , FU'AD ganin har t Gama d d'akin mumcy yace Anya Babu Algus cikin Aikin Nan har anyi me?
Mumcy ta bashi amsa da bana son hakafa Son Bata d laifi kuwa wajen gyara ko Kai nasan ka yaba d gyaran d jiya Tama a saman ka .....kafin FU'AD Yayi mgn ... Asma'u tace har Albarka yasa min hajiya ya yaba gyara Kuma sosai .
FU'AD Ido ya zaro Yana mamaki Yana cewa kuji min yarinya karama da makirci ,yace "a Ina na yaba d wawan gyaran d kikamin Wanda koni d nake Namiji sai nayi Wanda yafi shi kyau masharanciya?
Mumcy d sauri ta katse shi ,tace "banason sake Jin kalmar Nan abakinka son ,nasan halinka na yabon abinda y birgeka ka yaba kawai na yadda ..
Takaicin mumcy ta katse shi t hanashi cin Zarafin ta ,yasa yace ki koma yauma ki k'aramin wawan gyaran inma kinayi Dan karnace ki Kuma gyarawa to Baki Isa ba ke Zaki dinga gyarawa _as 4rom today_ tace _Weldon sir_ tana d d'aga kafad'a Tana cewa ,bani da matsala d kowane irin gyara ne ai ,ta Fara gyara parlour y daka Mata tsawa Kan cewa Kar da zuba musu k'ura shida mumcy Bata d hankali ne suna parlour zatayi shara? Ta tafi sama d fara gyara can Kuma inbeyi ba sai ta sake .
Mumcy tamai fad'an tsawan d yayi Mata ,tace Asma'u jeki ki Fara gyara Mai inyaso kafin Nan mun tashi Kya gyara Nan din kinji?
Asma'u tace to hajiya ,ta faki idon mumcy ta murgud'a Mai Baki ta haura sama ,batayi zaton ya ganta ba shiko Yana kalonta d gefen Ido ,yaci Alwashin hukuntata inya hau sama Dan Dole ma ya hau sama kodan yimata hukuncin akan Rainin da yake Shirin Shiga tsakanin shi da ita .
*F.A.S*........😍😍
[4/23, 4:00 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
_RUBUTAWA DA TSARAWA_
BY
*Fatima Abubakar Shu'aib*
(Maman shaheed)
_shafi na 6_
_Dedicate to oll Rik'on kwarya fanc_
❤❤❤❤❤❤
Washegari da wuri ma'u ta Kama aikin gida tun kafin mama habee ta farka ta Fara yi Mata tijara Akan aikin gidan ta Kama kayanta ,duk aikin da tasan zata iya taimaka musu dashi agidan ..
Bayan ta Kamala komai ,ta je ta gaishe d babanta y amsa cikin kulawa d yi Mata addu'o'in d ya Saba yi Mata .
Ta koma ta fesa wankanta a rugujajen bandakin su ,da kiris yake jira y tuntsure .
Bayan ta fito ,ta shafa fauda Fara Bata dauka d zafi ba ta sa man shafawa a lebenta ba wata kwaliya tayi ba Dan babu su kayan kwaliyar ma bare ta caba .
Ta Ciro dogayen rigunan d mumcy ta Bata ta shiro wata dg cikin su blue Mai adon yellow ta matukar amsan jikinta data sa ,ta dinga juyi Dan gani take matsayinta be Kai na ace tasa ba ,Amman yau gashi Yar Aljanna wato mumcy ta gwangwajeta tashi ,tsakanin ta d mumcy sai Addu'a ,shiko FU'AD tsakanin ta dashi baram baram mugu Mai kinjinin talaka Mai izza d ukuba kawai, tanata k'ara yabon Rigar ta Ciro karamin hijab yellow ta saka ta fito Shar da ita ,Amman tanata deciding bazata iya fita d guntun hijab Haka ba ,gashi Bata d wani hijab d ze Shiga d rigar Wanda za a kaleta akara kalonta ,shidai wanan din dai shi yafi match d rigar ,badan taso ba tayi shahadar sakawa tunda b yawo zata ba Kuma wuni zeyi a jikinta ai ba cirewa zatayi ba .
Bayan t Gama shirinta ,su mama habee d humaira sunata baccin asara ,ita mama habee t d'an farka taga alamun ma'u ta Kama aikin shine ta sake likimo tabi lafiyar yalolon gadon ..
Ma'u tunawa d mumcy ta rok'eta Kan tazo d wuri yasa ko karyawa batayi ba Tama babanta sallama ,ya Mata fatan Alkhairi d nisaha ,ta nufi gidan mumcy Tana GODIYA g ALLAH d y Bata uba kamar baba..
Tana Shiga cikin sallama falon mumcy babu kowa sai masu hidima d gidan ,cikin girmamawa ta gaishe su ,suka amsa cikin sakin fuska ,suka ce mata ta Fara aikin ta yau ba'a jiran order kowa yayi abin da yaga ya dace kawai da ze faranta ran momcy ..
Ma'u ta Shiga gyara falon yayi d suka nufi kitchen su Kuma suna cemata inta Gama t biyo su kitchen d'in ,Jin shiru hajiya babba ba'a fito ba ma'u tasan tabas Akwai Abin d takeyi cikin d'akinta .
Cikin tsafta d Kula ma'u ta dinga gyaran falon ,Tana gyara yadda kowa yagani sai yayaba d tsarin har wasu abubu take canzama position Dan ta k'awata falon yadda za'a yaba ..
Ma'u tayi nisa cikin gyaran saura k'iris ta Kamala ,taji alamun sakowar FU'AD bada komai take gane Yana sakowa ba sai d'an Aiken turaren shi Mai sanyin kamshi ,itako ma'u ta tsani kamshin sbd yadda shima ya tsaneta ,komai nashi baya burgeta sbd yadda yake Mata ,Dan Haka d gudu gudu sauri sauri tabar falon ta shige kitchen cikin masu Aiki ,Dan ko had'uwa batason suyi .
Tana Shiga t wayence ,ta Kama musu iya Abin d zata iya sunayi suna Hira .
Koda FU'AD ya sauko falon y Fara kalo shide bega munin falon ba sanan be yaba da aikin ba ,Dan Haka room din momcy kawai ya nufa ,Bayan mintuna 5 Naga sun fito tare suna mgn jirgin safe yayan FU'AD d'in zasu biyo Dan Haka dole komai ya zama ready kafin isowar su ,shine tace Bari ta lek'a kitchen taga meke wakana.
Shi Kuma FU'AD d'in y zauna a falo Yana jiran momcy shi .
Momcy d sallama ta Shiga kitchen d'in t Fara tmby break y Kamala afara Basu suyi kafin su fad'a aikin matafiya?
Ma'u ce tazo d himma ta durk'usa har k'asa ta Fara gaishe d momcy ,Aiko momcy ta saki fara'a tace ah Asma'u kece ? Ai ban gane kiba nazata bak'uwa mukayi ,Ashe ta wajenace .
Ma'u taji kunya tace ,Kai hajiya Ina Abin da zesa ki kasa ganenin, tun d'azu nazo Naga kina hutawa ne yasa banje n kwashi gaisuwa ba ,sai n gyara falo na dawo Nan tayasu kafin nazo d'akin ki shima na Mai fes .
Momcy tayi dariya tace ,oh hankali shine gani ban luraba d gyaran falon ,ma'u tace ko Dan ban fesheshi d turarukan freshner bane d zakisan angyara Dan shine y rage Mai kawai sai Abin d beyi ba kice na gyara d gagawa Zan gyare Miki shi hajiyar mu Tana murmushin girmamawa Nan nata .
Momcy tace to sai naje na gani tukun yanzu ku kawo Mana break falo nida son ,hajiya na cewa son ,kirjin ma'u ya buga da k'arfi Tana addu'ar Kar ace ta Kai musu ko k'unar tozali Da FU'AD batason yi wlh ..
Sauran masu aikin ne suka amsa d toh hajiya gamunan ..
Koda akama ma'u tayin Kai musu cewa tayi Bari ta karasa wani Aiki ,ganin zata Bata lokaci kawai harri ta tafi Kai musu ta kwashi gaisuwa wajen FU'AD ya amsa sama sama ya amsa Dan attention d'in shi Naga phone d'in shi
Suna cikin karyawan ,harri ta sake fitowa ta kawo musu wani abincin ,momcy tace y Isa amayar Amman Tama Asma'u mgn tazo ta sa musu turare a falon .....Bata rufe Baki ba FU'AD yace wai har mayyar yarinyar Nan tazo d uwar satiyar Nan ?
Momcy tayi banza dashi don taji ciwon kalmar mayya d ya jefi ma'un dashi .
Ya sake cewa ,momcy d kun barta yau Baki zamuyi fa ,Amman _dirty girl_ D'inan sai d Kika Mata izinin zuwa d ta shawara nane d bazata Zo ba wlh ,zata Bata Mana happiness d'in mu kawai ...
Momcy ta Harare shi tace ,ni nace tazo uban mutane Kuma wlh ka fita hanyar yarinyar Nan ,babu Ruwan ka da ita ,zamana take Kuma Aiki na take banason mu samu sabani akanta da Kai kaji na gayama Tana d'aga mai murya da k'arfi ..
Shi Kuma Abin d ya b'ata Mai rai kenan har yayi fushi be gama break d'in ba ya mik'e zai tafi "momcy tace au Akan mgn Nan Dana ma shine kayi zuciya d break d'in ok,fi Ruwa gudu cikin ka wlh bazan lalab'aka ba tafi d'in..