← Book details Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 93 OF 95

Sashe 93

Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Bayan magriba Husna ta umarci FU'AD da ya taimaka amayar dasu muhibbat gida daga Nan itama zataga mamanta Dan ALLAH!
FU'AD yaso cewa driver ya kaisu Amman ganin Yana k'ok'arin canjawa daga FU'AD din baya zuwa na yanzu sai kawai ya amsa ,ya umarci d su taho su tafi Husna d murna suka tafi har gidan hajiyar mu Tana Shiga ta Fara rungune aunty huwaila sanan mamanta tanajin wani shaukin sonta ba shigarta sanan hajiyar mu ta bud'e hannu Tana cewa"nifa bazakimin oyoyon ba? Kodan ban nuna Miki kulawa da so irin na jik'a d kaka ba? Ki d'auka komai y wuce sai sabon babi na rayuwa Kuma wallahi inasonki kamar sauran jikokina kisa haka aranki kuka na Shirin zuboma hajiyar mu d gudu Husna taje ta rungumeta Nan Abin Yama kowa Dadi"
Hajiyar mu ce ta cema Husna "kije ki shigo min da me gidan nawa inkuma Rowarshi akemin toh" sai Husna tace "karfa kimin kwace Dan naki ya jima da tunkuyar birji " sai ko mamanta ta Mata dakuwa aunty huwaila tasa dariya su muhibbat ma suka tarena husna anata dariya, sadeeq ne yaje ya shigo d FU'AD yazo ya kwashi gaisuwar surikai anata Wasa da dariya Ana raha kafin su tafi ma har baba ya lalabo yazo husna murna kamar tayi Yaya Kai tsaye hajiyar mu ta bada shawarar mayar da auren maman Husna da baba amman a gidanta zata zauna Dan Akwai gidanta na gado da hajiyar mu da ta cinye Mata Dan Haka aka tsaida magana Nan d sati 2 za'a mayar musu da auren su baba d maman Husna sunyi murna sosai ,Husna ma kusan tafi kowa murna harda kukan Dadi ta sakar musu aunty huwaila d hajiyar mu suka dinga rarashinta d su Affan , FU'AD ji yayi kamar yaje ya rarashe ta sai d aka Gama magana sanan FU'AD ya d'auki baba ya mayar dashi gida adaren kafin ya dawo ya d'auki Husna suka tafi d rarashi Dan shagwabace ta motsa abinka da dacan babu Wanda za'ayima sanan tabi FU'AD d Al'k'awarin FU'AD ze sake kawota.
Washe gari FU'AD ya Shiga wajen sanaya Tana ganin shi ta gaishe shi y amsa ya wuce d'akin shi yayi Abin da zeyi ya fito sai ya sake fita wanan fitar ce taba sanaya damar Kiran mamyn ta suka dinga gulma tana kashewa dady y kirata Yana Mata bayanin planning din d ya shirya Akan FU'AD Dan ya Gama tsara yadda kidnappers zasu daukeshi su bukaci biliyoyin kud'i inyaso ko gayyar Auren ta watse yaci riba ya cimma manufar shi g uwar bashi Ana binshi.
Sanaya bataso ba ta Fara nuna Mai illar hakan Dan yanzu d gaske takeson FU'AD Aiko dady ya dinga surfa Mata bala'e harda zaga Yana cemata ta cire soyayyar shi maza Dan babu Wanda ya Isa ya hanashi cika birin shi inba hakaba wallahi zatayi takaba ko tabi umarnin shi duk abinnan da suke tataunawa FU'AD Yana bayanta Yana sauraro tare da recording a wayan shi batare da ta sani ba tabbas ya fahimci akanshi ake magana Kuma da mumunan manufa Dan Haka ya fito da dabara salon jiyar da sanaya daga dabarun shi Dan ya samu ya karb'i wayar ta ya Danna recording Dan ya zamar Mai evidence.
Cikin sanda ya har gab da ita ya sakalo hannun shi ya Kama kugunta Yana Mata wani kalon so da shak'uwa ,muguwar firgitace ta kawoma sanaya ziyara idon ta na nuna salon razana Amman sai FU'AD ya manna Mata wani mugun kiss da ya tafiyar da mamaki da tsoron da taji har tayi shiru da wayar FU'AD ya Mata nuni da tacigaba da magana ya Mata dabarar karban wayar Bayan y juyar da ganin ta y kunna wayar ya Danna recording yace taci gaba da magana Yana rungume da ita yanata kasheta da salon da Bata tabaji ba har wani yawo yake Mata da hannun shi a jikinta kusan shidenawa sanaya tayi yau ga FU'AD a banza Dan Haka ta saki jiki dashi sai magana da take taunawa kafin ta mayar ma da dady amsa Dan da yaji yanayinta ya canja har tambayanta yayi ke kad'ai ce Kuma kina fahimtar bayani na? Da sauri tace" eh dady duk yadda kace Haka za'ayi"
Jin ta amince sai ya cigaba da Mata bayanin yadda komai ze wakana tunda a d'akinta yake tabar k'ofa a bud'e cikin dare za'azo a tafi dashi a nisanta shi d garin har sai anbiya kudin fansa ko a kashe shi Dan yasan ma zasu iya biyan kudin , FU'AD d Ido da sallon shi yake sanar ma sanaya tayi waya babu komai Kar ta damu yasan akanshi ake maganar,ita Kuma sokuwar ta zata ya dawo gareta ne ta saki jiki tanata jin Dadi har gado ya kaita ya zaunar da ita a cinyar shi tabata nishad'i Tana waya,d dabara d salon FU'AD Mai jiyar da sanaya Dadi har suka Gama waya da dady Tana cemai zata kirashi kafin ta dire waya FU'AD yayi gagawar karban wayar ya rungumeta yanata Mata wani salon dabarun gyarana recording dinshi zama wayar na hanun shi yanata yaudarar ta harda hurt kiss ya dinga Mata sai da ya Bari takai kololuwa a zaucewa sai ya Fara tambayar ta dawa take waya? Still y sake Danna recording a wayar shi Yana d'aukan bayanin da zata Mai ,sai sanaya ta Fara barin Baki jikinta na rawa Tana bashi labarin manufar dadyn ita Kuma ganin kamar FU'AD din ya canja sai take cemai wallahi Daman bazatayi Abin d dadyn yakeso wallahi ya yadda da ita tanason shi wallahi bazata Bari acutar da shi ba Tana had'a hannu Tana bashi hak'uri Akan ya yafe Mata Kuma ya yadda da ita.
Dabara FU'AD ya Mata ya nuna ya gamsu da baya Nan ta Kuma ze duba yagani in Akan kudine ai ko ba'abi hakaba shi me iya bayarwa ne ,sai ko wawiyar tace shikenan ma sai ka bashi mucigaba da Rayuwar mu tana sake makalkalo FU'AD jikin ta shiko k'ok'arin yakiceta yayi Yana cewa Bari yaje ya dawo sai sucigaba ,sikuwar yadda tayi gashi ya tafi d wayarta da tashi.
Dakinshi ya Shiga ya mayar d recording din wayar shi y goge na wayar ta sanan ya d'auki wayarta y mayar Mata tanata yaudarar shi ya rungumeta Yana cewa tayi hak'uri Yana zuwa mumcy ce ke kiranshi Amman baze jima ba Yana Bata hak'uri ganin be tab'a Mata saukin Kai irin Haka ba sai ta yadda dashi.
Bayan FU'AD y tafi sashin mumcy Kiran Yaya Jameel yayi sukayi magana sosai Akan matsalar suka fito da dabarar zuba jami'an tsaro yau agidan Dan tabbatar da hujja.
Mumcy d husna duk basusan me ake ciki ba har suka gana magana d jami'an tsaro.
Sanaya dai FU'AD ya Gama tsara Mata karta gayama dady komai ta ,sanaya ta yadda ta amince Tana zuba idon ganin Abin da FU'AD zeyi gashi ya Fara k'ular da ita sai ja Mata Rai yakeyi Dan Haka har ya Fara Bata haushi ma damma Yana nuna Mata kulawa har awaya Yana kiranta ya Bata hak'uri Akan gashinan zuwa gareta Dan yau a d'akinta ze kwana murna d Dadi kamar su kashe sanaya.
Husna ma ta Sami kulawar FU'AD a ranar Amman ba sosai ba Dan hankalin ya tashi da Jin kudirin dady mumcy ma nata ba Husna kulawa.

Humaira Bayan asuba Alh y watsota sashin d yace zata koma cikin sauran matan shi ,Aiko aka dinga Mata habaici da yaba magana Abin duniya Yama humaira zati jira take ta Shawo Kan Alhaji ya hak'ura su zauna haka da tuni taje ta dubo Halin d mama habee take ciki Dan tun samuwar tashin hankalinta a gidan da take rawar kafan akawota hankalinta y koma Kan uwar.
Mama habee ko anata fama babu sauki cikin al'amarinta tanata tonama kanta asiri ,shiko baba yanata murna matarshi abar doyuwa a gareshi zata dawo gareshi.

Hafeeza bikinta ya matso taje gidan Husna sun Fara shirye_shiryen bikin danma Tana fama da cikin da yake tare da ita.

B2K ma d Aisha manya sun Shiga ankusa bikin saura kadan.

Bayan FU'AD sun Gama komai dare yayi FU'AD sai dare yabar wajen Husna yanata nuna Mata kulawa itama ta saki jiki dashi sosai takejin ya zama jigo arayuwar ta ,hakan ba karamin faranta ran mumcy yakeyi ba Dan hankalinta ya kwanta yanzu burinta ya hak'ura ya karb'i sanayan ma a matsayin Mata sai ya gyarata yadda yakeso Dan yanzu yakin dedetasu zatasa a gaba Dan ya zama adali acewar mumcy.

Bayan FU'AD yabar mumcy y Mata sallama Yama Husna ma y Gama waya da jami'an tsaro har baba me gadi yasan planning din su FU'AD din har aunty sa'adiya ma tasan meze wakana kusan kasa bacci sukayi ita da Yaya Jameel Amman FU'AD d Jameel sukanyi ma junan su magana ta sak'on karta kwana Dan Jin Halin da kowa yake ciki.
Chapter 93 · 0% Book details