Sashe 13
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan y haura y Fara mita momcy n jiyo shi ,hmmm ALLAH yasa _dirty girl_ d'inan batayi abinda n bata umarni ba laifinta ya doubling kenan harda rashin kunyar d tamin d'azu ,Yana bud'e k'ofan Fallon shi wani sasanyan kamshine ya Doki hancin shi gami d sanyin easy dake mak'ale a yalwatacen Fallon ,Kuma yaga ko Ina very clean and neat ,Amman Haka be bashi damar yabo ba sai ma sukar wadda tayi aikin ya sake kutsa Kai bedroom ko zai gano Abin k'orafi ,shima sai tashin kamshi yake ,sanan ya koma bathroom zai taking bath shima sai kyali da kanshi ,Mai makon godiya sai kwafa d tsaki da yayi Yana ayyana ,dama batayi ba d ta karbi gwagwab'an hukunci harda rashin kunyar d tamai ga bijirema umarnin shi ,amman hakan ma tanada hukunci Mai tsoka na fitsarar d tayi Mai .
Bayan y watsa ruwa y saka k'ananun Kaya ,ya feshe jikin shi d turaruka masu dad'in Kamshi n saudiya ,ya sakko k'asa ..
Yana zuwa ya kwanta kusa d momcy ya d'ora kanshi Kan cinyan ta ,momcy tace toh yau Abin ya motsa shagwab'ar ta taso .
FU'AD ya yamutsa fuska yace ,yaushe rabon d kimin tayin cinyan ki uwa tagari Mai Albarka ,Sam kin dai na ji Dani sai wani fad'a ma da kike min a kwanakin Nan .
Momcy tace inaji da auta na ,fad'a Kuma In kaga bayi maka Akan gaskiya nayima , Kai Kuma yanzu Naga ka canza bakason fad'an gaskiya ,amman son aduniya Wanda y Rasa Wanda zai Mai fad'a yayi kuka ,fad'an ma gata ne .
Sai ko FU'AD yace yauwa momcy ,Kan mgn Alhaji babba ,wanan shirmen d yazo Miki dashi nifa wlh sai dai y aurar d wanan bushashen yaron nasa Amman bani ba ,Dan ban Isa rik'e iyali ba .
Momcy tace yayan mahaifin nakane yake shirmen? Son ,
FU'AD yace ,toh momcy inba shirme ko takura ba tun dady na Raye Basu barmu mun huta ba har ALLAH y karb'i rayuwan shi suka dawo kanki ,daga baya suka sako Yaya Jamil agaba sai da yayi Aure suka hakura sanan yanzu ze dawo kaina me muka tare musu a Rayuwa ne?
Momcy tayi ajiyar zuciya tace ,bamu tare musu komai ba .
FU'AD yace duk dady ne y ki kwatan Mana 'yancin mu ,Bayan ya Rasu Kuma zamu kwata d kanmu Kika dakusar damu ,shine har yanzu abun yak'i karewa ....Ni wallahil Azeem.......momcy tasa hannu ta toshe Mai Baki .
Son bana son Jin wata kalma Mai had'e da Rantsuwa Kuma tsakanin ka d Alhaji mala biyaya matukar bece karkabi ALLAH da manzon sa ba,ka zuba Mai Ido Akwai shirina Nima na k'arshe Akan shi ,inace Auren ka shine final? Babu wani Abu d zasuce Kuma?
FU'AD yace tunda sun Saba sunacin bulus ba'a tab'a musu komai ba ,Bayan Auren nawa ma sai sun billo d wata fitinar wlh momcy ...
Momcy tace na maka Alk'awari daga Auren ka anyi na farko Kuma anyi na k'arshe ,biyayya iya biyayya munyi musu .
FU'AD yace toh Ni momcy ai ban Isa ajiye iyali ba ,banma San me Auren ke nufi sbd yarinta ta ,momcy sai da ta Dara sanan tace "son kenan autan momcy wato Auren ma baka San manufarshi ba tunda yazo kanka? Bare kasan ma'anar iyali ,ga yaro sabon mutum Wanda aka Haifa yanzun Nan ko?
FU'AD ya fututuke yace ,eh Mana Ni yaro ne wajen uwa ta gari Abin share kukana .
Momcy tace Kai dai kayita Addu'a ,idan Auren yazo Meka Rasa ? Mahali? Aikin yi? Ko Arzikin bikin? Babu ko d'aya fa ,wani ma yanzu zaka iya aurar dashi ka bashi muhali da jari acikin Arzikin ka da ka gada da Wanda kake nema na kanka yanzu son ,kawai dai tsarin Auren ne Babu shi a gabanka yanzu .
Da sauri FU'AD yace ,yauwa azo wajen momcy hakane ban shirya ba gaskiya .
Momcy tace Kuma Aure Dole afareka ko cikin shiri ko ba cikin shiri ba ,don Naga Alamar kaima ba lokaci zaka Samar ma kanka ba ko anbarka zuwa gaba .
FU'AD yace ,sbd me zakice Haka momcy?
Tace "yanzu kamar Nan d yaushe kake ganin zaka iya Auren?
FU'AD sai d yayi nazari sanan yace "Nan da 15 years haka .
Momcy ta zaro ido ,tace "kaji shirmen ba? Lokacin jikoki sun cikamin gida insha ALLAH in ina Raye ,wlh bana tare da Kai a wanan tafiyar nidai kaji abinda yayan mahaifinka ya sanar maka ,Ni Kuma itace damar d Zan Gama Basu ta k'arshe a Shiga sha'anina d iyalina .
FU'AD cewa yayi badai shi za'ayima Auren Dole ba ,momcy tace shidai y Fara Nemo Mata in ba hakaba yace d kowa ma zai iya had'a shi .
Sun Jima suna tataunawa ,in momcy ta b'illo ta Nan FU'AD ya b'ille ta can ,har ya tashi y tafi masallaci .
Washe gari , Ma'u bataje Aiki ba sbd baba bayajin dad'i tun da taga baze fita itama ta hak'ura d nata aikin ,Mana habee ta dinga Yar Mata d mgn wai munafuka kamar ta fita iya jinya ,itako humaira ta bad'ad'a yawon ta wai Kai d'inkin wani anko da wani saurayinta suka tafi .
Koda momcy taji shiru ,sai tayi tunanin ko jikin ma'un ne ,Dan Haka bata saka komai cikin ranta ba ,shiko goga FU'AD harda barin sak'on inta Zo ta gyara Mai shi fiye da gyaran jiya (samun waje tusar asuba) momcy ta mik'o Mai hannu tace a nawa?
FU'AD yace ta fad'i ko nawa ne in wata yayi zai bata kudin boyin ta ,momcy tace tafi k'arfin boyi ,Ni taimako ne tsakani na da Asma'u son ,ta taimaka min Nima n taimaka Mata .
FU'AD yace ,Kai momcy bansan matsayin d kike son Kai _dirty girl_ d'inan ba ,nidai nasan ke kike taimaka Mata kawai ,nidai t gyara min ,na tafi uwa ta gari .
Momcy ta bar zancen ganin Yana sauri tace "adawo lpy ,sai d y biya yama Yaya Jamil sallama kafin y tafi .
Ma'u taji dad'in kayan d aunty sa'adiya ta bata duk kayan English wears ne masu kyau d tsada wasu d skirt wasu dogayen riguna har d Mai wando ma ,kusan kala 10 Bata nuna ma baba ba wai sbd kunyar kayan takeji saidai d Baki d ta fad'a Mai ,ya musu Addu'a .
Kafin magriba baba yayi dama dama Dan har ya fita sallah ,Ma'u tafi kowa Jin dad'in ganin baban ahaka .
Bayan FU'AD y dawo Koda y shigo falon Babu kowa y haura saman shi ,yaga yadda y bar komai Haka ya dawo ya same shi don Haka ,wanka kawai yayi ya sako Jin ba'asi .
Koda ya had'u da hari ya tmby ma'un tace yau Bata Zo ba ,sai y fasa masifar da zeyi ,Yana shakar ya ce wani Abu akanta a gaban momcy don yasan baze Sha ba ,don Haka shi yasan me ya danadar Mata Gobe inta Zo Dan bada wuri ze fita ba Gobe .
Washe gari Ma'u ta shirya zuwa gidan momcy Aiki tasa Riga d skirt da sa'adiya ta bata Babu laifi tayi kyau duk d ko fauda Bata shafa ba ,hijabin ta Wanda yad'an fi dama dama tun Daren jiya ta wanke ta goge duk d ya tsufa amman gugar sai ta kankaro Mai mutuncin shi ,tasa tayi wajen Aiki ,tare suka fito d baba suka rabu a hanya.
Bayan ta shigo ta gashe da momcy ta gaishe da masu aikin da ta taradda su harda Harri .
Ta samu sunata tak'a dama Akan wani k'adan gare d ya shigo kitchen anata korar shi yak'i fita kodan yaga matane ,momcy ma na fitowa ta samu Ana budirin ,Aiko sai ga FU'AD ya sakko cikin Shirin tafiya office ,Yana arba d Ma'u da jikinta yaketa rawa na tsoron k'adangare tanata rab'ewa a bango sai y wurga Mata uwar harara tare da alakoron mugun kallo Mai cike da gargad'i ,yace meye Haka kikeyi kamar me Jin wani abu ? Ki gyara min samana harda aikin d bakiyi na jiya ba ,kuma ki sani kinacin abinda b hakin ki ba matuk'ar Zaki dinga tsalake kwana bakizo Aiki ba ,don kamar Alkhawari Kika d'auka Kuma abaki cikaken Albashi kisa wanan hannun naki ki karb'a jiki na rawa ,sai kin Rama aikin jiya da bakiyi ba Kuma .
Aiko Ma'u ta murgud'a Mai bak'i tace Ni ban tab'a cin Abin d bai zama halalina ba ,k'asa k'asa yadda shi k'adai yaji Aiko ya taho azafafe da niyar Jin da gaske shi ta mayar ma da martani ,ta kwasa ta k'arasa kitchen din d sauri ,ya Shiga kitchen din.
Ganin shi a zafafe ,momcy tace yauwa son Zo ka taimaka musu Dan ALLAH ,nasan kajiyo budurin d akeyi na k'adangaren ,Kora musu shi ko ka Ciro shi a wajen gas d'inan gashi Nan yak'i fita inajin ma dashi muka kwana ,Aiko sai su Hari suka Fara matsawa da baya ..
Ma'u tace to dama ga maza Mata me zasu iya? Taga kamar tsoro yake son ji ,Kuma furucin ta yasa yaji karya kasa agaban _dirty girl_ kawai yayi shahada ,yace "bani wanan k'azamin hijabin tatan kokon naki na d'auke dashi .
Ma'u zaro ido "tace mezai kaika tab'a k'azamin Abu ? Kllin sarkin fidda datti,ya wurga Mata want mugun kalo ,Ashe momcy ta gani tace ,have son hijabin ta d mutuncin shi zaka cire Mata k'adangare dashi ,wlh ka cire Mata dashi ko shakka Babu sai ka siyo Mata sabo wlh ayau d'inan .
Ma'u taji dad'in kalaman momcyn ,sai ta tab'a ta Bayan shi yadda zai jiyo mgn ta ,tace ko na m'iko maka hijabin ? Ya juyo zeyi mgn momcy tace ga tsuma a hanun Hari cire sukama aikin da zasuyi Dan ALLAH son.