Sashe 20
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Saura kwana 3 su tafi Sam FU'AD besan d Ma'u zasu tafi ba don be tab'ajin anfad'a ba ,don Haka yanata kulama Ma'u irin mugun kamun da zai Mata ....
FU'AD yanata cema yayan shi zeyi kewan shi ,sun Jima suna Hira a falon don saura kwana 2 ya rage musu ...
Ma'u nata Shan sabon wulak'anci wajen mama habee akan maganar tafiyar ta da baba ya Gaya Mata wai zata yawon neman mazan Abuja dai don ta kawo ma ubanta kud'i to su sani kwayar cutar side (k'anjamau) Tana Nan Tana neman Rai ankasa samun Mai kashe ta ,baba yace ALLAH y tsari ma'uta daya dukan Sharin Abin ki da Abin Halitta ,mugunji mugun gani ALLAH ze tsareta ,mama habee a zahiri ta sake bayanama baba tsanar da Tama Ma'u akan tafiyar Nan Don da Tana b'oye Mai wani Abu ,baba ma yanata mamaki ,ma'un ma tanata neman tsari da jafa'in mama habee ,sosai mama habee ta k'ara jefama Ma'u Karan tsana da takura ,Ma'u nata jurewa don tasan ta kusa samun Isa badan baban ta ba da bazata taso dawowa ba ma ...
Ana gobe su Jameel d sa'adiya d ma'un zasu tafi , mumcy d yaranta sun Jima suna hirar zumunci , FU'AD da jameel sunata kewar juna ,Ma'u ma tayi kewar mumcy sosai mumcy ta fahimci hakan atare d Asama'un , Asma'u ce ta cema mumcy Inna Miki wani Abu hajiya ki yafeni ,mumcy tace bakimin komai ba Asma'u , ALLAH ya kaiku lpy ,Naga kinason karatu zansa a samo Miki me koya Miki darasi a gida don ki taimakawa karatunki da ya kwanta kinji ,sosai Ma'u taji dad'in,ta dinga ma mumcy godiya ,ranar d wuri Ma'u tabar gidan Bayan Tama mumcy da su Harri sallama ,ta wuce gida don k'arasa shirinta ga Kaya da mumcy ta siya Mata harda jaka Mai kyau ta zuba kayan tafiya ...
Tunda Ma'u ta shigo d jakar mama habee take Mata habaici da Gori wai zata yawon ta zubar shegiya me Halin uwarta Ana musu magana suna shiru kamar sunfi kowa hak'uri a duniya ,Ma'u dai ko ufan batace ba ...
Haidar ne yaketa cewa Yaya Ma'u karki tafi wlh kamar na biki ,sai ma'un ce ta dinga bashi hak'uri ,da kyar ta Shawo kanshi da d'ari 200 tace ya kaima dije Mai awara yace Mata kulin zezo ya dinga karban ta ishirin har kud'in ya k'are da gudu da murna ya fita zeje Kai kud'in ,humaira na Kiran shi ma yak'i ko sauraranta ,tace sheke me Kama da d'an rik'o ,Aiko mama habee ta wurgo Mata muciyar da take talge tako sameta a kusa da Baki ,humaira tasa ihun da sai d Ma'u da baba suka fito daga d'aki suna tmby lpy ?
Humaira dafe wajen tayi ,itako mama habee cigaba d sababi tayi wai ita Bata haifi shege ba da zata sheganta Mata yaro Kuma ita ba rik'o aka Bata shi ba ....
Baba ne ya harareta yace ,toh ai barewa bazatayi gudu ba d'anta yayi rarafe don duk daga wajenta takejin kalaman tun Tana yarinya har gashi ta haddace ,sai ko ta koma kanshi ,yace Ni bazakiyi Tani ba Kinga ficewata yayi tafiyar shi masalaci don Kiran sallah d yaji anayi ,sai t dawo Kan Ma'u ,to uwar munafukai d ankunshe a d'aki Ana had'a kayan d za'a ji dad'in bin maza dasu ,Amman garorin maza daga Jin ihu anfito tsugudidi ,munafukai wacce take Shirin gujema talaucin d ubanda ya gada ,kije duk yawon duniyar ki indai talauci ne da aka buga muku hatimin shi Yana Nan manne daku kamar fatar dake jikin ku in ALLAH ya yadda kije ki Gama yawon naki ki dawo Mai don wlh sai kin dawo Mai Koda da *kiranye* ne.......sum sum Ma'u ta koma d'aki Tana me mamaki da Jin furucin mama habee *kiranye*? Me take nufi ? Dama mama habee nabin bokaye? Kiranye ai inajin kamar a wajen bokaye akeyi ko wajen malamai kamar naji ance Kuma ,koma dai menene ta Kara bani tsoro a Dole na k'ara tsare kaina da Addu'a don tserema sharinta ....
Ma'u ta gama had'a kayanta tsaf Gobe har gida zasuzo su d'auketa su wuce ,sosai ranar Ma'u suka kusan raba dare suna Hira d babanta da haidar har yayi bacci a cinyar baba ,mama habee nata habaicin ta sukaba banza ajiyar ta ,Abin ya kular d ita...
Washe gari d sasafe FU'AD ya shirya wai zasuyi meeting ne kafin ya Shiga office ,don Haka gudu gudu sukayi sallama da yayan nashi da sa'adiya Diya yace sai sunyi waya Kuma ai zai kawo musu ziyara Abujan ,suka rungume junan su suna kewar juna ,daga baya suka rabu sukama juna fatan Alkhairi ,har wajen mota Yaya Jameel y raka FU'AD har sai d yabar harabar gid'an d mota sanan y wuce sashin su suka Kamala shiri suka fito tsaf suka nufi falon mumcy ,suna Gama karyawa ,Suma suka mik'e sosai momcy tayi musu Addu'a da fatan sauka lpy da tuk'i ahankali don baby, dake cikin sa'adiya taji kunya ,har haraban gidan mumcy d su Harri suka rakasu suka fita suna kewan juna ,Basu tsaya ko Ina ba sai k'ofan gidan su ma'un ...
Bayan sa'adiya ta Shiga don fito d ma'un shikin Shiga Mai tsari d tsafta tun ba'aje garin su buharin ba har naso na kasa gane ta ,tun a wajen d ma'un takema mama habee da humaira sallama , sa'adiya ta fahimci wacece mama habee Aiko ta kashe bakinta da wasu 'yan kud'ad'e har da karb'a Tana godiya ,Amman Basu Sami arzikin Addu'a ba har suka bar gidan dama ba ita suke jira daga gare su ba .....
Har wajen baba sukaje suka Mai sallama ,yayi ta kwarara musu Addu'a ,har Jameel zeba baba kud'i ya fasa Kar yaga kamar cinikin yarsa sukayi inyaso daga baya y Aiko abashi ...
*Yaya jameel*, *Aunty sa'adiya* , *Asma'u* Ma'u sundau hanyar Abuja .........................
[4/23, 4:00 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
_RUBUTAWA DA TSARAWA_
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AB*
( Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITERS ASSOCIATION*💥
Pg 20
Su Ma'u sun sauka lpy ,suna Isa gidan suka nufi sashin su aka nunama Ma'u masaukin ta ,d'aki ne se bandaki aciki ,aunty sa'adiya ta umarce ta da ta Shiga d kayanta ta watsa Ruwa ta huta sanan suci abinci da sukayi take away d'in shi tun daga hanya .
Suma kowa d'akin shi ya tafi ya watsa Ruwa suka sake shiri sanan ,sa'adiya ta kaima Ma'u abincin ta Suma suka zauna sukaci nasu ,Yaya Jameel nata ciyar d sa'adiya abaki Mai d'auke da gudan jinin shi ,lalabata yake sosai .
Ranar haka ma'u ta kwana batare da ta aikata komai ba ,Amman zuciyarta cike da kewan babanta d haidar har da kewan hajiya babba inta tuna d Rayuwar FU'AD acikin gidan sai taji ALLAH ya rabata da wahala na muguntar shi ...
Washe gari FU'AD gudu gudu sauri sauri ze tafi wajen Aiki ,yake ba mumcy sautun cewa in ma'ule take ko wa intazo ta gyara Mai saman shi gyara Mai kyau Kuma ,mumcy ta manna Mai ta amsa da toh uban ma'ule ....sai FU'AD ya Sosa keya ya fita Alamar ya gane magana mumcy ta Gaya Mai Akan Ma'u ,ita ko cewa tayi ba sai ka ganta ba ...
Washe gari jameel ya fita yabar su a gida don ganin ma'aikatar da aka kaishi ...
gyaran gidan gaba daya Ma'u ce tayi da aunty sa'adiya ta Fara gyarawa sai ma'un tace "ta barshi zatayi"
Sosai aunty sa'adiya kejin son Ma'u da son saka Mata da irin kyautatawar da take Mata kodan ta fito d ita don ta fuskanci yarinyar lulub'e take da wata baiwa da Baki baze iya furtawa ba ,Dan Haka sa'adiya ta Kira Ma'u Bayan ta gama komai suna Hira ta tambayeta lbr rayuwarta ,ma'un Bata b'oye Mata komai ba nadaga Rayuwar ta ,sosai sa'adiya ta tausaya Mata tayi Alwashin kunna nutso cikin Rayuwar ma'un don tuni ta goge Mata Ma'u ta koma kiranta *Husna* sosai Ma'u takejin sunan , sa'adiya taji Ma'u ta iya wasu hadisai d litattafai Kuma ta wuceta a Qur'ani ,sai sa'adiya tace "Ma'u ta dinga koya Mata Arabin (karatun addini) ita Kuma ta koya Mata English (karatun boko) duk da dai ta iya Kuma Tana ganewa ,duk sun yadda da Haka ....
Sosai Ma'u ta Fara Hawa hanya d'od'ar Amman fa duk inda zata Shiga a gidan da hijabinta karami ko gyale take yawo Dan kunyar su takeji gaba dayan su,har yanzu Bata saki jiki dasu ba .
Bayan FU'AD y dawo yaga angyara Mai komai k'amshin d'akin ba kamar yadda ya Saba ji ba beyi magana ba ,Haka washe gari ya Kuma gayama mumcy agyara Mai saman shi,kusan sati biyu kenan Yana bada umarni Ana bi ,ahaka ba tare da yasa Ma'u a idon shi ba ,sbd dama ba agaban shi take ba ko damuwa beyi da seya ganta ba...
Ma'u sosai takejin dad'in zama da su Yaya Jameel d matar shi gashi duk taba Ma'u Kaya masu kyau harda Wanda Bata sa ba ,Ma'u dai Ashe kyakyawace ,ta zuwa party ,ta gaban mota ,wacce in aka jera Mata dubu Wanda zasuyi gasar kyau ko shakka Babu in batazo ta 1 ba zata Zo ta 2 ,kyanta ya Fara bayyana damma Bata kwaliya sosai ,tanayi Amman sama sama ,koni da kyar na gane ta ,gashi sa'adiya Tana koya Mata abubuwa da yawa sosai na rayuwa da wayewa ga karatun su ya gagara sakamakon yanayin d take ciki na juna2 sai malami sa'adiya tasa Jameel ya d'ako Mata yake koya Mata a gida Kuma sosai take fahimta har malamin yake Basu shawara da takai tsawon wani lokaci in suna karatun tas zata iya zana WAEC Dan kwanyar ta Tana ja sosai har mamaki take bashi d iyayen gidan nashi ,Yaya Jameel yace ta dage ya Mata Al'k'awarin biya Mata kud'in WAEC DA NECO indai tayi k'ok'arin dagewa da karatu ,sosai ta musu godiya da tabbatar musu da cewar zata dage insha ALLAH.
Tafiya nata tafiya cikin aunty sa'adiya yanata girma ,Ma'u ce Mai komai agidan ,wata Rana har fita sukeyi yawon Shan iska da siye siye ,Jameel nata aikin shi ,sosai suke waya d FU'AD Yana ce musu zezo har yau shiru ...