Sashe 61
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aka dinga Kiran number Husna a kashe ,sai cewa mumcy tayi abari zuwa da safe a sake gwadawa,sun Jima suna tataunawa akan maganar har Yaya Jameel yazo ya same su suna maganar ,shima yaso sanin laifin na waye har number ya karb'a ya gwada Kira shima ya akashe da ya gaji da gwadawa sai ya hak'ura zuwa da safe ,dama adare mumcy ta nemi akawo ma FU'AD taimako na Addu'o'e da maganin musulunci Wanda zasu tafi dashi can adinga hadawa dashi Ana hadawa da na asibitin.
Mumcy kwana tayi da Husna a zuciyar ta sai take ganin tayi gagawan bin ra'ayin FU'AD da ta hanyar nuni da yake Mata akan tafiyar husnan.
Washe gari su mumcy sun Gama shiryawa tsaf ,aka sake gwada number Husna shiru ankira yafi so 20 Amman zancen dai akashe yake sai hak'ura sukayi, mumcy ta barma sa'adiya sak'on tacigaba da gwadawa Dan ALLAH a wunin yau in Bata kunna wayar ba watakila fishin zuciya tayi tayi barar zuwa gidan su ta tambayeta,aunty sa'adiya tace toh insha ALLAH zatayi hakan.
Bayan sun Gama shiryawa har ansha kayansu a mota driver ze kaisu Airport tare da Rakiyar aunty sa'adiya,suna Isa sukayi sallama da aunty sa'adiya mumcy nata jadaddama sa'adiya tafa je intaji shiru sai ta kirata ta sanar Mata yadda akayi.
Ba'a Jima ba jirgin su FU'AD ya shilla sarararin subuhana inda ya nausa k'asar lndia.
*Nagode da Addu'o'e ku gareni da my son Muhammad Mai babban suna jikin mu da sauki,but now Alhamdullilah*
*Kumin sorry inbakuga post ba Gobe kumin uziri*🤦🏼♀
*Kuyi hak'uri da wanan*🙃
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg48
Maman hafeeza cema Husna tayi taje ta d'auko kayanta ta zauna a gidan kafin komai ya daidai ta Amman Kar ta nunama su mama habee a gidan zata zauna.
Husna na kuka takema maman godiya ,fita tayi taje ta d'auko kayan mama habee nata jifanta da munanan kalamai Tana cewa ta ALLAH zata kasance lokacin da yayarki zata maye tabi gurbinki agidan attajiri indai Ina Raye ,kekuma wuya da taskun rayuwa bakiga komai ba wallahi ,Husna Tana Kuka take cemata mama habee duk Abin da zakiyi ki dinga sanin hukuncin ALLAH acikin shi .....Husna sai saukan Mari taji humaira ta sakar Mata ke Dan uwarki b'ataciya kina nufin mamance Bata tsoron ALLAH kome? Kina sake furta wata kalma zanyi k'asa_k'asa dake inkin Musa kice Tak! Husna shiru tayi tasan kad'an da aikin su sumata daron dangi haka ta fita ko haidar Bata samu damar gani ba tun zuwanta gidan, wani layi tabi Dan Kar su gane inda ta nufa Dan kad'an da aikin mama habee tasa abiyota ,Aiko sai da tasa humaira ta bita abaya wai taga inda tayi ,aka samu akasi badan ta canja layi tayi shataletale ba da zasu had'u ,har Husna ta Isa gidan maman hafeeza humaira Bata ganta ba tanata bilayi a unguwar d ta gaji ta koma gida.
Sosai Husna takeson tuno wata kalma da taji humaira ta ambata Akan mahaifiyar ta Dan tayi fashin Baki akai ,Amman wayar da aunty huwaila ta sake Mata ita ta tafi Mata da wanan tunanin ,jiki na rawa husna ta d'aga wayar"murya na rawa tace "Assalamu Alaikum aunty"
Aunty huwaila tace "Husna kibani nutsuwarka Nan kinji ko komai yazo k'arshe da yadda ALLAH yanzu ki shirya a yau d'inan kije gidan masu tabin kwakwalwanan dake unguwar chiroma ki Ce nuna Miki aunty tanni to ita zata had'aki da wacce zata Miki bayani ta nuna Miki wata baiwar ALLAH wacce nakeso kuzo Nan India tare da ita na muku buking flight Gobe da Rana around 2:00pm ki kula kinji Akwai wani Yusuf ze kiraki yanzu shi ze shige muku gaba na komai da komai kinji har tasowar ku in kun iso sai ki kirani a waya ,kafin haka ma Zan k'ara Miki bayani da yadda komai ze tafi anjima da dadare in muna chart kinji ,yanzu kije can d'in na Gama magana dasu......
Husna kuka ta fashe dashi Tama Rasa kukan dad'ine kona meye Tama Rasa ,da sauri ta kashe wayar ta Fara yima maman hafeeza bayani ,da maman hafeeza taso su tafi tare Dan shige Mata gaba ta Bata kariyar da inda ace mamanta nada Rai zata samu fin Haka Amman sai aka bugo Mata waya Akan zatayi bako Dole ta hak'ura ta umarci Husna da tayi wanka ta kintsa ta tafi ,Husna Dan sauri_sauri da bazatayi wankan ba gani take lokaci ze k'ure sai da maman tace haba keko kinsha kuka kin k'oshi ga Rana da Zaki d'iba Banda Wanda Kika d'ebo daure ki watsa kiyi ki fito kije ki dawo kafin lokaci ya k'ure maki......
Bayan Husna ta fito ta canja Kaya zuwa Riga da skirt na atamfa da hijab ta fito Tana maman sallama ,maman ta mik'o Mata d'ari biyar daga cikin kud'in masu adashe tace gashi ze isheki kuwa kiyi na mota?
Sai husna tace ,laa ki barshi mama da kud'i a wajena ,sai maman tace toh yi sauri karki zauna Dan ALLAH.
Bayan Husna tabi wani layi duk Dan ta gujema ganin wani daga gidan mama habee Tana cikin tafiya ta samu nape ya d'auketa ,kafin ta Isa gidan Yusuf ya kirata ya Mata bayani Akan sai gobe su had'u a gidan marasa lafiyan na laying chiroman Dan daga can zai kaisu Airport d'in ,Husna tace toh ta gode zata kintsa komai zuwa gobe ze sameta acan insha ALLAH.
Husna na Isa ta samu wani ta tambayeshi aunty lantana ,aka had'ata da ita ,sai ta Mata bayani itama ta kaita wajen babban likitan da yake kula da maralaiyan ya Mata bayani sosai har akaci sa'a Alhajin da yake d'aukan nauyin kula da ita yazo Dan ya samu Kiran gagawa daga hukumar gidan ,yazo suka Mai bayani ,yanzuma suka Kara ma Husna da Alhaji bayani Akan zasu Mata transfer zuwa India bisa sa hannun hukumar masu kula da masu tabin kwakwalwanan na India bisa sahanu da taimakon aunty huwaila an turo musu da komai ta Gmail sun gamsu Dan Haka suka amince ,Alhajin ma fatan Alkhairi yayi Akan ALLAH yasa su Dace har ya karbi number Husna Akan ze dinga Kira yaji lafiyar ta tunda yaga tare zasu tafi,duk wanan abun da akeyi Husna bataga matar ba har yanzu k'arshe Mai sai cemata akayi Tana bacci ba'aso a tasheta Kuma sai dai ta l'ek'a ta window ta ganta kafin goben tazo tafiya da ita ,ta window ta ganta kuwa Bata wani rarabe da kamanninta ko kalar ta ba bak'ace ko farace Sam Bata gane ba tadai Mata fatan samun lafiya ,har ta k'osa ta tashi taga irin rashin lafiyar da take ciki.
Bayan Husna ta musu sallama ta koma gidan maman hafeeza.
Da dadare Husna na d'akin hafeeza nada tanata charting da aunty huwaila da aunty sa'adiya harda Aisha Ghana tanata Mata jajen Abin da ya faru ,itama aunty sa'adiya nata Bata hak'uri Tana tambayanta taba gidansu ko ? "Eh" kawai Husna tace Mata Dan gajarta maganar ,itama aunty huwaila tanata Mata bayanin yadda goben ze kasance da Kuma Mata tambaya Akan yadda sukayi da masu duba baiwar ALLAH Nan ,Husna nata Mata bayani har da sanar Mata Basu had'u bama amman ta lekata ta window sai gobe zata ganta sunata ma kwantar min da hankali wai haukanta ba na duk'a ko surutai bane tsabtataciyar haukane duk yadda kakeson sarafata zakayi indai ka iya bida ita kawai dai Tana son labarin ban tausayi ne ayadda suka Gama lura da ita Nan zakaga har hawaye take in tausayin ya tsananta ma harda kuka Dan Haka suke hango alamun nasara a rashin lafiyan ta gashi karamin Abu Wanda suke ganin zai Zo da sauki ya gagara zuwa da zauki sai yayi sauki sai yayi tsanani .......aunty huwaila tace ,hakane duk sun min wanan bayani ki kwantar da hankalinki lafiya zakuzo har inda nake da yadda Mai duk'a burina da fatana naganku a kusa Dani sai burina ya cika.
Sosai Husna take godema ALLAH da ya sako aunty huwaila cikin Rayuwarta da babu Mara gata kanarta a duniya Dan da babu Abin da ze Hana a nad'a Mata sarautar Mara gata da sa'a aduniya ,godiya da kuka ta dinga yima aunty huwaila ta hanyar tura Mata da vn da emojis da ,aunty huwaila nata rarashin ta da nuna Mata babu komai.
Ranar Husna kasa bacci tayi kusan kwana tayi online.
Washe gari da asuba ta tashi tayi wanka ta gyara ma mama gidanta ta tayata had'a Abin da zasuyi Karin kumallo , ATM taje ta Ciro wasu kud'i acikin kud'in da aunty huwaila ta turo Mata ,sai da ta kusa kuka da ta tuna da drama da akayi da FU'AD ranar da ya bud'e Mata account ,tuno da wulak'ancin da suka Mata har Yaya Jameel da mumcy yasa taji Tama tsanesu ji take kamar ta share babinsu a Rayuwarta ,can Kuma zuciyarta tace "karki zamo Mai son kanki" yanzu kinsan Halin da FU'AD d'in yake ciki ? Kuma a sanadinki hakan ya faru dashi fa?
Sai wani sashin zuciyar nata yace "toh ba korata sukayi ba ai da nida matsawa daga kanshi har sai Naga ya dawo hayyacin shi ,Amman yanzu ni takaina nakeyi tunda kowa son kanshi yake.
Bayan ta Ciro kudin ta dawo gida sosai sukayi Hira d mama tanata karanta Mata rayuwa da irin mutunci da hak'uri irin na mahaifiyarta ,sosai Husna taso Jin irin mutuwar da mahaifiyarta tayi a bakin mama amman sai mama tace ke yarnan barni na mutu maza su kaini ba mata ba ,ki dage da Mata Addu'a kedai kinji duk girman gona Akwai kunyar k'ashe ,duk ta inda Husna ta bulloma da mama da tambaya sai mama ta toshe ko ta zille k'arshe dai ta umarce ta da ta tashi ta shirya Kar yaje Yana jiran ta.
Bayan Husna ta gama shirnta tsaf cikin doguwar Riga Mai kyau da tsada ta yane kanta da gyale tayi kyau matuka ,Yusuf ne ya Mata waya yace gashi Nan ze taho itama tace Tana hanya insha ALLAH.