Sashe 30
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
FU'AD ne ya Sami mumcy ranshi duk Babu dad'i yace Mata"shifa ba yanzu zasu tare daatan da aka k'ak'aba Mai ba sai Nan da sati 2 ,ya tashi yayi hanyar ficewa , mumcy ta dawo dashi cikin fad'a ,wlh son bazaka watsamin k'asa a ido ba ,wajen ajiyesu ne baka dashi ko Abin da zaka ciyar dasu ? Sai ko Yaya Jameel ya shigo dama duk yaji me akecewa ,sai ya dafa kafad'un FU'AD yace "k'anina Rabin Raina ,kayi hak'uri kowacce ta tare Nan da sati 1 kacal kaji karkace komai kaji Rabin Rai na? Sai ko FU'AD Yama yayan nashi kallon k'auna irin na d'an uwa da d'an uwa ,Yana ayyana yayan shi yafi mumcy fahimtar shi ,sai ya kalli mumcy ya kalli Yaya yafice a d'akin da alamun ya amince da maganar yayan.
Sosai Yaya Jameel da mumcy suka tatauna Akan Auren ,sun Jima kafin Yaya Jameel ya tafi wajen sa'adiya ,suko Aisha da mufeeda suna tare sunata tataunawa Akan Auren da akama Asma'u da k'ananan shekarun ta har suna shirya gobe za a rakasu suje su dubota ...
Maman shaheed😍😘
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
_RUBUTAWA DA TSARAWA_
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AB*
(Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg 27
Sosai FU'AD yakejin b'acin Rai akan Auren da akayimai da Mata har biyu duk Babu zab'in ranshi shi .
Shiko Yaya Jameel da kanshi ya nemi Alhaji Yaya Akan maganar sai Nanda sati 1 FU'AD ze tare da matan shi inyaso sai Ayi ko waleema ce ranar don ahad'asu gaba d'ayan su ,sosai Alhaji Yaya yaso bijirema maganar Jameel sai da Jameel ya fito ya Gaya Mai gaskiya akan Kar aja da Abin da FU'AD d'in yace inba hakaba Abin bazema kowa dad'i ba ,yayi k'ok'ari na bin umarnin su shi FU'AD d'in Dan haka ya kamata shima abashi damar shi Babu Abin da ya rage fa da yau da gobe duk 1 ne wajen ubangiji ,sanin da Alhaji yayi FU'AD yafi Jameel kafiya da taurin Kai yasa yace" to abarshi zuwa satin ,sanan Jameel ya tashi ya fice ,yanajin duk Babu dad'i aranshi Akan Auren d akama k'anin nashi.
Bayan dady ya gama sanar ma d su sanaya da mamy Abin d FU'AD yace ,sanaya ce ta Fara Jan dogon tsaki tace "be birgeta ba da Bari yayi sai Bayan shekaru biyar masu zuwa ,afusace dady y juyo zai mareta ,mamy ce ta dakatar dashi Tama janye shi daga d'akin suka koma wani ,sai ta Fara koramai jawabin kalamin da sanayan ta farayi Kan Auren ,taji Tana cewa ko abita a hankali ko tayi duk Abin da zatayi Dan har barin 9ja zata iyayi ko da sanin mu ko Babu sanin mu Dan kiris take jira ,kaga inhar muka k'ureta komai ze iya faruwan Kar akai matakin da bazamu iya Shawo kanta ba tunda ta yadda an d'aura mubita ahaka shima mubi shi zuwa satin ,Amman ka Dena yink'urin dukan ta Kar Abin ya Mata yawa ga mari ga tsinka jaka ,sosai yaji shawarar mamy yace su Fara shiri sun kusa komawa Egypt bayaso oder shi ta rigashi Isa Egypt ,sai ko mamy tace Nima duk nagaji da k'asar wlh ,Amman Kuma kasan Akwai rigima in zamu tafi ko wacce zamu fuskanta daga sanaya ko? Yace banni da ita na shirya Mata ,tafiya Nan kusa tazama dole in baziki tafi ba sai ki zauna ki dinga d'ebe Mata kewa ,mamy tace Nima tafi dolece agare Ni ,yace to ki gayama su mufeeda su Fara shiri bance kuyi yadda sanaya zata sani ba Kuma nafison sai Ana saura kwana 2 sai na sanar Mata,mamy tace "toh"..
Aunty sa'adiya batasan waye mijin Ma'u ba Haka zalika batasan matar FU'AD ta biyun ba sai da ta Fara k'orafi akan ba'ama FU'AD adalici ba da aka zab'amai sanaya matsayin Mata ga shi basuyi tarayya a abubuwa da dama ba ,ganin tanata sababi ,har Tana cewa ALLAH yasa d'ayar ta zamo sanyin idanun shi duk da hakan baze zamo lallai ba Dan itama ba zab'in shi bace zab'in kuce ,sai Jameel ya fito Mata amutum ya Mata bayanin da ya gigita tunanin ta daga baya ya seta Mata tunanin ta da sata cikin farinciki , Amman duk da Haka gani take FU'AD beze so Ma'u ba, yadda taga basa ga muciji ,sosai jameel ya Mata bayanin komai da dalilin da yasa ya b'oye Mata ,ta Kuma fahimce shi dake Akwai ta da fahimta .
Da sa'adiya ta gayama Aisha sosai ta Taya ma'un farinciki , sa'adiya ta haneta da sanar ma ma'un ,tayi Al'k'awarin bazata sanar mata ba .
FU'AD kullin Kulawar mumcy Dana yayan shi Jameel yake samu harma Dana sa'adiya ta ninka Kulawar da take Mai da ,shiko Yana k'ara takaicin Auren d suka Mai ,ko an tambayeshi Ina matan shi sai yace "suna inda suke sosai wasu daga abokanen shi suka San baya farin ciki da auren"..
Sanaya ko had'uwa tayi da FU'AD babu maganar da take had'asu ,Kuma mamy ta Mata fad'a ta nuna Mata yanzu Mijin tane ,shima FU'AD ko takanta baya bi .
Koda dady ya tambaye FU'AD inda zasu zauna sai cewa yayi atambayi Yaya Jameel ,dady beyi k'asa a gwiwa ba ya tambayi Jameel ,Yamai bayanin da mumcy tamai Akan wata ta zauna a part d'in dake waje wata Kuma ta zauna a sama inda yake kwana ,in Kuma hakan be Mai ba ya koma tagwayen gidajen shi da suke gefen GRA sai kowace ta zauna a 1 tunda iri 1 ne sak ,sai ko dady yace hakan yayi .
Sosai mama habee taci uwar sabada taga kudin banza ,sukasha shagalin su ta ciki Tana ciki Tana bak'in ciki Tana farin ciki har Tana Addu'a ALLAH yasa d'an mafiya akaba ita ,duk da Bata Gama sanin asalin kudin d akaba baba ba tadai ji ance basai ankaita da komai ba shine take Addu'a tafad'a mugun hannu ,ita da humaira.
Ma'u taci kuka kamar babu Gobe ,kishiyar kakarta tazo bikin da kyar Bata koyi awa 1 ba tatafi Kuma Babu Abin d ta sinanama Ma'u ,sai ma Ma'u da ta cikasu da Abin rabo Dan tasan sune dangin mahaifiyar ta duk da Babu mutunci tsakanin su ,Kuma tayi farinciki zuwan Basu ,sai dangin baba d Suma ta kwashi kayan rabo da kanta ta Basu ,sunata Mata Addu'a ,Bayan sako ya iso gareta daga angonta zuwa babanta da yake sanar Mata sai Bayan sati 1 zata tare ,taji dad'i sosai ,suko su mama habee masu tsinin Baki cewa suke anzo wajen maye yayi Amarya , ALLAH ya raka Taki gona,itako ma'un ko ajikin ta Dan tanada yak'inin baba baze bada ita ga Wanda ze cuceta ba duk da biyaya Tama Auren kawai ,sosai kawayenta na makaranta suka d'ebe Mata kewa duk da Babu wani walwala atare da ita ,Bayan baba y sanar Mata d tarewar Tata sai tace ALLAH yasa Haka shine mafi Alkhairi , baba yaji dad'in furucinta yayita Mata nasihohi da Addu'a .
FU'AD da sanaya kamar abokanen gaba sai da dady d mumcy suka musu fad'a shi FU'AD yaji sama sama ,itako sanaya yashiga Amman ya fita ,in agaban mutane ne zata Mai magana in Bayan mutane ne ta share shi , FU'AD ko dama gidan ta tarar Bata gaban shi ma,Dan ma aunty sa'adiya namai nasiha Kuma Yana d'an shigar shi .