Sashe 82
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiru ta sake Mai ,ya sake d'agowa ya tambayeta Karo na biyu ,shima babu amsa sai da yayi na 3 shima ba amsa ,dakan table d'in da take cin abincin yayi Yana huci Yana furta" ke badake nakeyi ba? Wato ga mahaukaci na haukan shi ko?
Yana niyar shak'ota tayi saurin mik'ewa tayi baya Tana cewa" ban sani ba ,namijin hoto kawai wai sunan kana namiji babu Abin da kake tsinanawa a gidan Auren inba k'addara ba me ze had'a dutse da kwai? Wallahi sai k'addara da tursasawar dady.
FU'AD cewa yayi ,toh kice bakyayi Mana? Ko ance kiyi Dole ne jarabus banna Kuma da Abin da aka dawo kenan ,wanan 'yanya ma ba hoto aka aura min ba? Sosai gaban sanaya ya fad'i Dan ta fahimci manufar shi,Amman ta dake tace "Kaine hoto wallahi Amman bani ba Dan zanyi manage da Kai ma kaci sa'a?
FU'AD kasalalan murmushi yayi yace "hmmm babu Rami meya kawo Rami? Ta Ina kikasan wani Abu irin hakan inba sabawa kikayi ba ? Toh Nan gani Nan Bari sai lokacin da nayi niya Dan wani tuggun ki babu Abin da zemin gwada kibini a hankali ko ashekara Kya samu round innaji tausayin ne ma fa keda kikace babu amfanin da zanmiki a iya zamana dake ko kin manta?
Sanaya ta Tama zuwa wuya ,kuka take Shirin yi Tana Shirin tafiya d'aki "wawa Mai sharri zakasan kayi da sanaya Kuma wallahi bashi kaci na duk rashin mutuncin da kake min ,Wanda besan mutuncin wani ba bare nashi Mai girman Kan tsiya duk kauda kanka wallahi nasan kanaso munafuki ai ba waliyi bane Kai Dan daganin ka za'asha fama dakai macce 1 bazata isheka ba hakan yasa aka had'ama biyu lokaci guda ,Ni Kuma nayi Al'k'awarin kurema gudu.....
FU'AD nufarta yayi ,da sauri ta goje tace Abin ya motsa Nima ban shirya ba zaka fake da Kai hannu jiki ba ko ka k'oshi Dan daganin ka a yunwace kake sai dai kaje wajen waccan badai Ni ba ban naso Nima ,ta wuce d'aki ta bugo Mai k'ofa.
FU'AD mutuwar tsaye yayi Yana mamakin kalaman sanaya ,Amman ta Gama dashi Musamman dabe Bata amsa ba ,barin falon yayi ranshi a bacce atunanin shi ta Gama cimai mutunci yau Kam.
Maman shaheed😍
Comments and share👌🏻ku rik'e stikers din ku😝🥰
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
By
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
(Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg66
Bayan FU'AD ya rufe k'ofar shi y barta, itama tafiya tayi Tana Mai mita.
Washegari da FU'AD suka had'u d sanaya wani kallon shek'ek'e tamai ta watsar,shima bebi takanta ba sai tambayanta lafiyan ta da tambayan Tana buk'atan wani abune?
Sanaya ko kukashi batayi ba ,saima cewa da tayi me Zan buk'ata a tare da Kai?
FU'AD murmushin takaici ya jefeta dashi sanan ya fice ya barta ,wani irin mugun kwafa sanaya ta sake me cike da manufofi da yawa.
Bayan FU'AD ya fita wajen mumcy ya nufa ya gaishe ta ya haura ya duba Husna y tambayeta ko Akwai abin da takeso ,tace "babu " ya sauka ya wuce office.
Yau ne ranar zuwan su Yaya Jameel tun safe suka Gama shiri d baby Mami su suka taho by road ,sunma su mumcy tsaraban kayan marmari da yawa masu kyau ,Haka mumcy tasa aka shirya musu lafiyayen girki kamar yadda aka Saba,Husna ma murna takeyi d zuwan su Dan Sam Tama manta dalilin zuwan nasu da Abin d Yaya Jameel ya Mata Dan tamai uziri duk da abin bataji dad'in shi ba.
Kafin azahar su Yaya Jameel suka iso ,sunsha tarba daga ma'aikatan gidan da su mumcy har Husna , mumcy ta aika a sanarma sanaya d zuwan nasu Dan har tazo ta musu sannu d zuwa suka gaisa Babu yabo Babu fallasa,da aka raba tsaraba aka Kai mata ta karb'a har ta ci Abin d takeso aciki.
Bayan sun huta FU'AD ma ya dawo gida a d'akin mumcy Yaya Jameel yake ba husna hak'uri Akan akan abinda ya assasa aka Mata agaban kowa.
Husna cewa tayi"babu komai Abu ma ai ya wuce duk anyi kuskure ALLAH ya yafemu Baki daya.
Mumcy tace "Masha ALLAH , ALLAH ya yafemu Baki daya, FU'AD ya amsa da Amin, mumcy ta musu Addu'a da sa musu Albarka cikin Rayuwar su da Abin da zasu Haifa Nan gaba.
Bayan sunci sun k'oshi ,Hira ta samu guri tsakanin aunty sa'adiya da Husna sosai suke Hira cikin birgewa da k'aunar juna Husna nata renon Mimi Shan nono ke maida ita wajen aunty sa'adiya kawai.
Kwanci tashi babu wuya yau kusan watan Husna 3 da dawowa daga indiya sosai baiwar ALLAH Nan ta samu sauki hankalinta da duk tunaninta ya dawo taci kuka kamar ranta ze fita da tayi tozali da k'anwarta har ta fahimci itace silar dawowarta hayyacin ta sanan tayi farinciki da ta rike Mata Husna kamar yarta ta cikin ta taso Dan badan husna ba ji tayi ta tsani Nigeria ma batason asake Mata maganar tashi kirikiri huwaila ta hanata magana da yarta Husna akan hujjarta ta son ta shayar da ita ruwan mamaki Dan taji Dadi sosai.
Baba ma ya cigaba da uzirama humaira Akan miji da kyar ta samu ta shawo Kan wani Alhj birni ya yadda ze aureta matan shi 3 itace ta 4 humaira taso ki ,Amman mama habee ta zugata Akan ta yadda inba Haka ba ta auri kolo ko Dan bakwal Dan babu ruwanta da tijarar ubanta Dan taga alamar ya fita agiya.
Humaira ta turoshi har sun gana da baba ,baba yace ya bashi akasa ranar Aure wata 3 kacal shima Dan ya Gama shirye_shirye ne mutum yace ze Mata komai basai baba yayi ba yanaso arage bikin da kyar baba yace ya Rage wata 1 kacal saura wata biyu biki,Aiko mama habee ta dinga surutu yarta humaira ta samu miji na bugawa a jarida Dan Haka taron biki zatayi na kece raini mutane tun kafin bikin yazo asanar dasu da Baki ance su Fara lissafi.
Husna da sanaya babu wata Hira dake guda atsakanin su sai gaisawa shima sai in sun Hadu, su aunty sa'adiya tuni sun koma Abuja,hafeeza takan kawoma Husna ziyara tare da karatun iya zama da miji Dan itama yanzu ta samu wani da yake sonta har sun tsaida maganar aure Husna nata murnar zatayi bikin kawarta.
Sosai FU'AD ya yake kishin Husna Amman a fili baya nuna Mata tsantsar so da k'auna Dan ya hanata saka hoton ta a dp ko status d'inta sai ya fake da babu kyau sanan wani lokaci intasa hoton ta astatu sosai yake mayar da hoton abin kallon shi Yana cin ta hadu Amman sai zuciyar shi ta hure Mai kunne ya ki yabon kyan nata ahalin yanzu Abin ya Fara fizgar shi da son canja shi.
Ganin Husna ta Dena sa hoton ta sai takesa nasu Aisha Ghana k'anwar aunty sa'adiya da su muhibbat d Husna ta taba saka nasu Affan d sadeeq sai da sukayi fada da ita shara'a har gaban mumcy , mumcy ta musu sulhu abun ya mata Dadi Dan ta gano tsagwaron kishi tare da autan nata Amman ta musu fada na tsakani da ALLAH sai ma Affan da tafi ba rashin gaskiya Bayan yayi fushi ya tashi ta sakena Husna nata nasihar Akan ta daina sosai Husna ta fahimci manufar mumcy.
Ayanzu Husna Tana masifar son FU'AD yanzu ta Gane namijine na nunama sa'a Tana tunanin bazata iya Rayuwa da kowanne namiji bama sai shi ,Tana yin duk yadda zatayi ta birge shi da Jan hankalin shi Dan kwaliya ta Fara biyan kudin sabulu indai tayi kwaliya yata binta da kallo kenan ga wasu mayun turaruka da take Amfani dasu masu masifar Jan hankalin FU'AD din badan Jin Kai irin na Fu'ad ba da tuni yabada Kai bori ya hau Amman dai da sanu_sanu inji masu iya magana,Dan ko baida Abin ce Mata in adakinta yake ze kirata falo yata sata Aiki har d'auko Mai Abu a d'akin shi ko ba amfanm zeyi da su ba kawai bayaso tayi nesa dashi.
Yawan ganin hoton Aisha Ghana a status d'in Husna da ganin kawancen su yasa FU'AD yayi k'ok'arin hada B2k da ita ko ze zamo silar Auren su , B2K be watsa Mai kasa a Ido ba ya amshi tayin shi har hoton ta ya tura Mai yamai ciko da kyawun halinta Dana yayarta Dan sun zauna na wani lokaci,ganin B2k ya karni Abin da mahimmanci FU'AD ya dinga tsokanar shi Yana cemai munafuki dama kayi tsatsa badan Kun rabu da wanan joker ba nasan d tuni ka kawota daga ciki yadda kake dinan.......
B2K dariya ya dingayi Yana mayar Mai da martani Yana cewa kaima dai naka kamar baka aikin da aka baka Mata biyu har yanzu babu wacce ta taba ko batan wata Dan nasan abokina ba juya bane Haka suma.
FU'AD naushin shi yayi da Wasa Yana cemai"ka tabbata su ba juyoyi bane? Kanata sheda?
B2K mik'ewa yayi Yana dariya Yana cewa ,Ni ba inda ka nufa naje ba ,Banda sheda Dan iskan abokina mubar maganar Kar kamin iskanci,yanzu dai akarbo min number my A dinan mu Fara cacafkewa Dan tun da wuri Zan Gama gini na na shige no time to play kafadi duk Abin da zaka fad'an Dan is...is...
Suna dariya suka rabu , FU'AD yamai Al'k'awarin turo Mai number batare da sanin Husna b Dan bayaso ta sani sai kumai yayi nisa game d'in ya Gama fadawa sai ta sani yadda zataji Dadi itama.
Dady Egypt Abu ya Fara kaishi mak'ura ganin hak'anshi baze cimma Ruwa ba ga wasu miliyoyin kud'i da yake buk'ata dan zuba wani hannun jari ga shi kudin hannun shi baso ya
Ya kwashe ya zuba Dan sune uwar kudin shiyisa yake neman wasu daban,gashi bayaso ya ankarar da su FU'AD Akan manufar shi hada Auren shi da sanaya da yayi Dan Haka ya Fara sababi zaman sanaya ya Isa Haka babu da babu jik'a bare tayi k'ok'arin Shiga cikin duniyar su FU'AD Kota hanyar kasuwanci ne Dan komai ya dawo hannun ta,maman ma ta goyi Bayan shi sai mufeeda da ta Fara nuna musu rashin halkacin abun Aiko Tasha zagi.