Sashe 46
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suba sakowa suka had'u da mumcy , mumcy ta fara Jan huwaila da Hira har ta Fara shigo Mata da tambayoyinta Tana Bata amsa har ta fahimce ta sosai sukayi Hira harda labarin zaman da su mumcy suka tab'ayi a Indiya kafin su koma Egypt Dan tare suka zauna da baban sanaya shi Alhajin su FU'AD ya dawo 9ja da zama shida kasashen waje sai dai yaje Dan kasuwanci ko ziyara dan shi yafi dadyn sanaya kishin k'asar shi ta haihuwa shiko dadyn sanaya tunda yaje yaga wajen zama Yana bak'in cikin amai maganar dawowa 9ja ma ,sosai Hira Mai ma'ana ta b'arke tsakanin huwaila da mumcy har mumcy nama huwaila Al'k'awarin Suma sunan Nan zuwa India Dan bana acan takeson zuwa hutawa in tafiyar ta yiwu sa taho da Husna in mijinta ya lamunta ,sosai huwaila tayi murna Tana cewa ALLAH yasa ya Amince da ya Gama min komai kema zanyi murna ranar da na gangu a k'asar ,Dan ALLAH ya taimaki marainiyar Nan ya tayamu Bata farincikin da ta Rasa na rashin gatan uwa ya taimakemu mu maye gurbin mahaifiyar ta ,sosai mumcy taji dad'in kalaman huwailan tace "Zan mishi magana insha ALLAH indai ya Bari tare zamuzo ki kanta ku zauna ku k'ara shak'uwa da juna Kona satikai ne ,bani number ki ma ,karyewa tazo Kan gab'a dama kunya taji ta kasa karb'a , huwaila ta karanta Mata tasaka ta Adana ama'adanar sunaye.
Tana Shirin fita Bayan sunyi sallama da mumcy Akan in tasamu lokaci zata dawo inkuma tafiyar ta tazo gab bazata samu dawowa ba Amman zata Kira waya suyi sallama ,sai ga FU'AD ya dawo daga Aiki , mumcy ce ta dawo da huwaila da cewa to ga surikin naki da Rabon ku gaisa Ashe , mumcy tace ma FU'AD ga k'anwar mahaifiyar husna wacce take India da zama ,sai ko yad'an ji kunya ya rusuna hark'asa da girmamawa Yana gaishe ta ,Tana amsawa Tana yima Husna magana da Ido Akan ta karb'i jakar hanun shi Mana Bayan ta gama karanta Mata dabarun mallakar miji ko Tana nufin wanan baya ciki ne ? Ganin ta tsanan ta yasa Husna zuwa ta rusuna tamai sannu da zuwa Tana Mai mik'a hannu Akan ya Bata jakar hannun shi ,ya amsa ,ya mik'a Mata jakar hakan sai ya birge mumcy ,shiko gani yayi husnan tazo Mai da wani sanabe yau da besan me ze kirashi ba Dan baze kirashi da kulawa ba ,itako tun da ya Bata ta rataya jakar sai aunty huwaila tace to ta tafi mumcy ce ta Bata wata katuwar leda ,taso Taki karb'a Amman mumcy ta nuna Ina Dole tasa ta karb'a tayi godiya ta fice Koda Husna ta tafi rakata basuyi nisa ba tace ta dawo Tana sake tuna Mata dabarun zama da miji.
Da Husna ta dawo ta samu FU'AD nata tambayan mumcy Akan aunty huwaila ,Yana cewa bayason jajibe jajibe ne inko Basu da alak'a ta jini gwanda Yama tufkar hanci tun wuri ,Husna ko azuciyar ta cewa aunty na tafi k'arfin jajibe jajibe Dan kasani gwanda mun ita da Kai tazarar da Nisa bazaka tab'a kamota ba ,ta k'arasa shigowa ta musu sannu shida mumcy ta haura sama abinta Tana tunanin inda zata wular Mai da jakar shi da tayi dakon ta d'akin shi takai Mai Dan Bata buk'atar ya zauna Mata ma a falon ,har ta ajiye Mai zata fito sai taga d'akin babu gyara sai ta dinga tunano hud'ubar aunty huwailan ,ta sake tunowa dama itace Mai gyara Mai saman matsayin 'yar Aiki to yanzu gata matsayin iyalin shi itace da Alhakin gyarawan dai Dan Haka ta Fara gyara Mai cikin sauri sauri wai Kar yazo ya sameta ta Bayan gida ta Fara sama_sama ta dawo gado ta kad'e ta gyara zuwa su tsakar d'akin komai ta gyara ta feshe da turare Tana Shirin fitowa sukayi kacibus har sai jinta tayi a k'irjin Abin ma tsoro ya Bata Dan bataji motsin shiwan shi falon ba bare d'akin Dan Haka ta gama mutuwar tsaye sai ta kwalara k'ara a razane ,batare da ta bud'e idon taba ,ganin zata Tara Mai mutane da sauri ya rungumota ya rufe k'ofar ya maida ita cikin d'akin bayan yasa hanun shi d'aya ya toshe Mata Baki da shi ,Yana cewa ke karki Tara Mana mutane matsoraciyar banza ,dodo Kika gani ko me?
Sai da ta dawo hayyacin ta ,ta jiyo sautin muryar shi ta samu damar d'agowa ta kalle shi ,shima zuba Mata ido yayi Yana kalon ta sai kalon kalo ya Shiga tsakanin su ,ita Tana kisima zallar cikar haiba da ALLAH ya huwace Mai shima Yana gano tsagwaron madarar kyau da kwarjini da ALLAH ya Mata baiwa da su ,Amman azahiri kowa yak'i gaskata hakan ,sai da taji Rik'on da ya Mata ta takura shima ya farajin wani sako na gauraye duk illahirin jikin shi ,sanan suka rabu da jikin juna atake ,musamman ita Dan har hular kanta sai da ta fita gashin ta ya bayyana Mai kyau da shek'i da laushi Bata da yawan gashi irin har gadon baya Amman tanada na zaman falo daidai ita Kuma Tana kuka da abinta Kuma sosai ya d'auki hankalin FU'AD duk da baya son ko k'aramar yarinya ce yaga kanta abud'e saboda tsanar da Yama gashi amman sai yaji na Husna yau Yamai dad'in kallo ga wani kamshin wasu sinadarai da suke tashi Wanda bazaka iya tantance da man da take gyara kanta ba ,ganin yadda yadda yadda zuba Mata ido ,gashi jikinta duk yayi la'asar sai tayi yunk'urin barin d'akin da sauri .....tsugunawa yayi ya d'auko Mata hular da batasamu damar d'auka ba yace ungo ki rufe min wanan kazamin gashin naki ,Kuma me kikemin a d'aki?
Da kamar bazata karb'i hular ba ,sai Taki tambayar da ya Mata yasa ta dawo ta karb'i hular Tana sawa Tana cewa ,jakar ka nazo ajiye ma mezanma a d'aki kuwa ,me ka ajiye da zanzo gani ko d'auka?
Hannu ya d'aga mata kawai Yana cewa jeki karki min rashin kunyar Nan Taki nayi maganin yarinya Yana duba yanayin d'akin kamar an gyara shi Dan ba Haka ya Saba fita ya barshi ba ,Husna cewa tayi hmmmmm ta fice a d'akin.
Shima ko'ina ya k'arema kallo ya tabbatar an gyara d'akin Dan ya tabbatar har Bayan gida ya duba ,sai ya dinga mamakin waye ya gyara yace Husna Ce zuciyar shi ta karyata yace sai dai in mumcy ce tace wani yazo ya gyara.
Bayan ya sauka kasa cikin hikima yake tambayan mumcy waye ya gyarama Husna samanta yau ,sai mumcy "tace Babu Wanda yaje don Mata gyara ai tafi sati da cemin Adena tura kowa yi Mata gyara da kanta zata dingayi tafi ganewa ganin ta rok'eni Alfarma tace ai shine kawai aikinta harda had'ani da ALLAH sai na Amince Mata Amman da sharadin duk Abin da ya gagareta tayi magana a tayata ,tace min Kuma to.
Me ka gani ko Tana buk'atar wani taimako ne?
FU'AD cewa yayi aa shima tamai wanna bayani ya Hana Amman ta dage shiyisa ya rabu da ita ,ya tashi ya koma sama Yana ayana dama tafi dacewa da Mai Aiki ai Dan Haka it's zata dinga gyara Mai d'akin shi tunda Haka ta zab'a Dan wai ya k'untata mata.
Bayan ansako contact abincin dare sosai mumcy ta dinga shi Mata Albarka Tana cemata FU'AD yanata yabon gyaran da takeyi Mai a d'aki Dan ko ita tasan gyaranta babu ha'inci aci ba FU'AD ba kawai ,hakan ya faranta ran Husna tayi Al'k'awarin cigaba dayi tunda har hakan yasa mumcy nishad'i da Jin cewa Tana kula Mata da d'a,shi Kuma Mai gulma da girman Kai Ashe ya yaba Amman yaketa fad'in Rai aikin banza kawai Dan ALLAH zanci gaba dayi da mumcy badan Kai ba wani na mage da Kai kawai.......duk Abin da take fad'a atunanin ta azuci take fad'a batasan afili ta ke fad'a ba ,sai ko ji tayi FU'AD ya Kama kunnen ta Yana cewa uwar marasa kunya maimaita Abin da kike cewa yanzun Nan ko nayi k'asa k'asa dake yanzun Nan.
Jikin Husna NE ya d'auki rawa ,tace me nace Ni? Ta samu ta kwace kunnenta da karfi sai ta Ari na kare sai k'asan mumcy Tana cewa mugu na mage kawai.
😘😍
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
(MAMAN SHAHEED)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg 37
FU'AD na gaba Husna na binshi cikin wata shigar doguwar Riga Mai bala'in kyau ta rolling kanta da d'ankwalin Rigar ,ganin bazata iya fita a Haka ba saboda kunya sai ta d'akko wani gyale kalan beats din jikin Rigar ta yafa a kafadunta ,ita kanta bason tafiyar take ba umarnin mumcy ne kawai bazata iya k'etarewa ba , Haka uban tafiyar umarnin mumcy kawai yabi ,Yana Isa jikin motar ya shige mazaunin driver ya hakince Yana hangota ta jikin madubin motar sai yaga rashin dacewar ta bishi a Haka babu hijab tunda cikin hijab ya Saba ganin ta har ya k'udiri aniyar yi Mata magana Kan ta koma ta sako hijab sai yaga meye bashi aciki inma tsirara zata tafi meya shafeshi Dan Haka ya Adana kalaman shi ya had'iye.
Husna na zuwa ta Shiga gaba kusa da mazaunin driver tasan Yana iya Gaya Mata magana in ta Shiga baya ,Ashe gudun gara tayi ta haike zago "a tsawace FU'AD yace tayi gagawan bacewa daga kusa dashi ta koma baya shi sa'atane da zata zauna kusa da shi?
Iya haushi da k'uluwa Husna tayi Amman sai ta shanye burinta suje lafiya su dawo lafiya ta fito ta koma gidan baya batare da ta furta komai ba ,sai da ta Bari ya tada mota har me gadi ya bud'e Mai gate ya cinna hancin motar titi ya Fara tafiya cikin kwarewa da sarrafa karfen nasara sanan tace "in bamu zama sa'a Ni ba ka zama driver Dole ai ciki ciki ta furta hakan Amman yajita Sarai yak'i kulata ,sai da sukayi nisa yace ke Mara kunya me naso naji kina cewa?
Husna tamai shiru kamar bada ita yake yi ba ,sai da ya juyo yace wata rashin kunyar kike sake d'orawa Kan wacce kikayi ?ko bada ke nakeyi ba?