← Book details Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 1 OF 95

Sashe 1

Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels Group
Hausa novels and fashion Group
Cool novel, makeup and kitchen1 Group
And
WOMEN24 TV Group

WHATSAPP NO:+2349030159301

[4/23, 3:59 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*

_RUBUTAWA DA TSARAWA_
BY
*F.A.S*

_Shafi na 1_

{ Yawan comments yawan posting ,shirun ku shize sa Nima nayi shiru d typing ,luv u oll mah fanc}😍💋😍

"Wayoo" ma'u bakya Gani ne? Shashashar banza da hofi kawai.

Ayya! Mama habee ban lura bane Dan ALLAH kiyi hak'uri wlh bansan kin taho bane, wacce take bada hak'urin Tana sadda kanta k'asa.

Wanan Ai Duk Yana daga cikin Aikin Rashin Nutsuwar Taki ,sbd kina Sauri Sauri Zaki Gidan D aka yankema gyatumarki cibi ko? Uwar Naci d Kwad'ayin Abin Duniya ? ALLAH ma yasa Iyakarki Boyi a cikin Gidan wahalaliya kawai Haka Zaki K'are Rayuwar Irin Ta Gyatuma ai ,Aje Ayi Abin Da aka Saba Wahala Kan Wahala ba, wacce Aka Kira d mama habee taja Uwar Tsaki Ta shiga wani Tsohon kitchen d'in da k'iris Yake Jira Y Ruso kowa ya Huta Tana zabgama *Asma'u* uwar Harara cike da Tsana.

Ita ko ,Da tagama bada hak'urin Ficewa Tayi daga Gidan Ranta Duk Babu dad'i sakamakon cin Zarafin Da akama mahaifiyar Ta da ita ,duk da dai inda sabo tasaba d halin mama habee, yaranta ne kawai mutane na kowa ba mutane bane .

*Asma'u* cikin Nutsuwa take Tafiya har Ta Isa Bayan layin Su da niyar Shiga Wani Katafaren Gida Mai Girma Da kayan Alatu Na more Rayuwa Iri Iri ,Wanda yasa Tun Asma'u Na k'auyanci Har Ta Fara Sabawa d Ganin Abubuwan more Rayuwar Da wayewa Irin Ta 'yan Gidan ,sbd yau d Gobe Da take Shiga Gidan Taya mumcy (hajiya babba) Aiki .

Yauma Kamar Kulin wajen Motar Da kulin itace mahangar da take Fara dubawa kafin shigarta Gidan ,indai motar na Nan to lallai A d'ad'are Zata shiga Wajen Mumcy tare Da firgici Da tsoron Da ta Rasa Dalilin Shi Tun zuwanta Gidan Kuma Ta Rasa Sani Ko Tantance Mamalakin Wanan Motar ,Dan Har yau Basu Taba Had'uwa Ba Da Mamalakin Motar Dan Bata fi Sati 4 kacal Da Fara zuwa Taya mumcy Aikin ba .

Kamar Kulin Kirjinta Na bugawa Ta nufi Sashin mumcyn Cikin Ladabi Da Nutsuwa bakinta D'auke Da sallama Mai Gamsar Da zuciyar Duk Wanda Ya saurara .

Tana Shiga ta Sami Hajiya babba a zaune Akan hamshak'iyar Kujerar ta Mai kyau Da tsada ,ta Durk'usa Har K'asa Ta Gaishe ta , hajiya babba ta Amsa kamar Yadda ta Saba fuskarta D'auke da Fara'a .

Bayan sun Gama gaisawa ,hajiya baba ta umarci Asma'u da ta Fara gyara Mata room D'inta kamar yadda ta Saba ,ta gyara bed ,tayi shara , morphine kamar yadda ta Saba , toilet ma ta k'alk'ale Mata shi tafeshi shi da Air freshner Bayan ta kunna burner tasa turaren wuta kamshin sai yafi bada ma'ana Dan Har ta windows yake fita ,ta dawo d'akin ma ta turare da kamshin turaren wutan sanan ta k'ara sa room fresh komai dai yayi acan_ acan gwanin birgewa ga duk Wanda ya kalli gyaran .

Tana Shirin Fitowa daga D'akin Hajiya babba tajiyo wata murya suna musayar kalamai da hajiya babba cikin d'a'a da girmamawa ,Amman inta gareta muryar bugawar zuciya tasa ta ciki, tsabar tsoro da shayin Mamalakin muryar batare da ta tab'ayin tozali da Mamalakin Mai muryar ba .

Haka tayi shahada ta fito kawai ,Tazo Ta Rusuna kusa da hajiya babba" tace na gama hajiya saura parlour" kafin Kowa yayi mgn , *FU'AD* ne ya Fara yima Asma'u Kalon Tuhuma da wasu mayun idanun sa masu rikita Wanda ake Tuhuma ko Alkali iyakacin firgicin da zaka shiga.

Kafin mumcy tace komai ,yace "ke Kuma Fa Daga Ina Haka? Waya kiraki? _Dirty Girl_ Har da wuce parlour zuwa Da'ki ? Ko badaga Nan Naga ta fito ba mumcy? Itako zuciyarta ce ta Shiga tsuma ga tsoro duk ya mamayata , shi kanshi ya gano hakan.

Hajiya babba ce tace "Son Zaka Fara ko? Toh! Duk inada amsoshin tmby ka .

"NO" mumcy ki Bari ta Amsa min da kanta ko kurmace ?

Mumcy "tace indai Kai kurmane itama kurmace " Tana Mai wani kalon gargad'i na Bata son raini .

Yace "mumcy y kike had'ani da dirty girl ne Haka ?

Mumcy tace,duk ba wanan ba ka tashi kaje ka Gama Shirin wucewa office zata gyara parlour ,Kuma dai wanan ba wata bace face Asma'u itace ta maye gurbin Hafeeza Mai min gyare gyare kasan tayi doguwar tafiya don Karo ilimi ,to shine ta kawo min ita Kuma nasha ganin su tare Inna fita unguwa ko idan Ina dawowa su Kuma suna dawowa daga islamiya ko idan zasu ,Abinda yasa na karbeta na yaba d hankali da tarbiyarta da Kuma tsaftar ta da Kuma duba da Rashin Karfin Su .Ina fatan ka fahimta ,banason wasu tmby daga Haka Kuma .

*FU'AD* nada Abin cewa Amman Dole y Hak'ura Dan Yasan mumcy Babu Wasa inta furta mgn Tasha mur akai ,Amman duk d Haka sai d yace nidai Banga abubuwan d Kika lisafo ta dasu ba ,uwa uba tsafta Ina tsaftar anan ,nidai please mumcy ko cup d'in da Zan kurb'i juice Kar tsautsayi yasa ta tab'a ,badan niba mumcy ,indai har ta kiyaye dokokina Babu Ruwana d k'urar ta ,tunda kinji kingani keda ita kawai nidai Babu Ni Acikin duk wani Abun d zatayi ,zuwa madafa ( kitchen) ma Dan ALLAH karki barta ta Dinga shiga kibar wayayun can Su dinga Shiga kamar yadda suka Saba .

Mumcy tace "to naji na iya wanan karatun mallam sai wanne Kuma? FU'AD ya Sosa Keya ya saki Wani kasalalen murmushi Mai sigar rarashi ga mumcyn sa yace tuba ne mumcy na ban furta hakan dan tab'a zuciyar uwa tagari ba ,inda sabo ta Saba d halin FU'AD na rashin son bak'anta ran kowa arayuwar shi ,Dan Haka tayi murmushi tace naji yaron kirki ALLAH yayi Albarka in Ka Gama sai ka sakko ka karya kafin Tafiya office ko?

FU'AD yace "To mumcy barinje na sauko" komai ya kammalu ko?

Mumcy "tace eh Mana Son"

D sassarfa ya Fara haurawa matatakalar benen ,y juyo y wurgama Asma'u hararar gargad'i kafin y k'arasa Hawa.

Ita ko Yana barin wajen ta samu damar Fara Aikin ta ,Babu wani dirty a parlour ,Amman Haka ta k'ara k'alk'ale shi ta feshe d Air freshner ta gogoge kayan Kallo ,ta koma dining area Dan gyarawa lokacin da yayi dadai d ta d'auki plate da spoon akai don goge wajen ,shine yayi daidai d sakowar FU'AD ya ganta Kuma ,atake yaji tsanar Plate d'in Da ta tab'a d Kuma ita kanta wacce ko sunan ta be Rik'e bama .

Itako tsakaninta d ALLAH take gudanar d komai ,ko da ya gama sakowa har y nufi wajen karyawan y kalleta ya wani wurga Mata uwar harara yaji Yama tsani komai nawajen Dan Haka ya buga tsaki ya nufi room d'in momcy da niyar yi Mata sallama.

Ita ko Asma'u tsintan kanta tayi da Jin zafin tsakin da ya Mata Dan ta tasani tsaki gara ka daketa daka Mata tsaki ma ,Nan ta dinga karatun zuci Akan FU'AD Tana hak'aito zamanta a gidan yazo k'arshe Dan bazasu shirya d FU'AD ba me cin zarafinta Haka d son wulakanta ta ,ai arzikin duniya bana lahira bane Kuma ma ita aikin Nan Hafeeza ce tabata Rik'on kwarya.

_yanzu aka soma_

*Comments dinku shine ze bani damar typing insha ALLAH*
[4/23, 4:00 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*

_RUBUTAWA DA TSARAWA_
BY
*F.A.S*

_Shafi na 2_

{Comments dinku yamin kadan Gaskiya akara himma don naji karfin yin typing d post nima}

*FU'AD* Bayan ya ma mumcy sallama da niyar wucewa office ,sai d ta tamby shi yayi Break ?

"Kai tsaye ya Bata amsa da eh ,Godiya yake ,Al'adar sace Godiya aduk lokacin da mahaifiyar sa tamai Wani Abu ,Dan Haka batayi zargin komai ba tamai Addu'a dawowa lpy kamar yadda ta Saba ,ya amsa da Ameen uwa tagari ,yafice zuwa wajen Motar sa hanun shi Rik'e da makulin motar yanata zuba kamshi cike da kwarjini da kamala.

Koda ya fito parlour ze wuce suka had'a Ido da Asma'u sai d ya wurga Mata uwar harara Mai cike da Tsana sanan yafice .

Itako cewa tayi abanza man kare tunda banji duka ba ,in gidankune zanbar muku abinku Nan kusa d na Sami aron waya na Kira Hafeeza mukayi shawara.

Koda hajia babba ta fito ta samu Asma'u nata Aikinta na gyara, tace in ta kammala ta kwashe kayan da FU'AD Yayi break takai kitchen awanke inkuma Mai wanke wanke ta gama to ita ta wanke Wanda yayi Amfani dasu .

Da kamar baza tace beci ba sai taga to me zata wanke ? Ai ya zama Dole ta sanar Mata beci komai ba D'an Rainin wayon .

Asma'u tace "hajia be tab'a komai ba yadda aka ajiye Haka kayan suke har yanzu Naga Kuma kamar ya fita da Shirin barin gidan ma .

Mumcy tace son din be karya ba ya fita ? Asma'u tace "eh hajia kin gani ? Tana nuna Mata plate din da ko digon Abu ba'asa Masa ba .

Don ta gaskata har Tasowa tayi ta bud'e taga komai Yana Nan kamar yadda aka ajiye shi a wajen ,tayi ajiyar zuciya ta koma ta zauna ,Bata kirashi a lokacin ba Dan ranta yad'an bacci Kar yasha ruwan fad'a shiyisa ta Bari tad'an huce tukunna .

Sai Bayan ta huce ta d'auki waya ta kirashi ,cikin girmamawa ya d'aga .

Tace "Son meye hujja ko dalilinka na kin karyawa ka fita ?

FU'AD cewa yayi ,mumcy wlh Inna sakowa Naga wanan _Dirty girl_ d'in Tana Wasa da da plate d'in wajen Ni Kuma konaci Abinci bazan samu _peace of mind_ ba kawai na barmata kazantar d tayi,naji nama k'oshi da komai na wajen.

Mumcy tace , "Weldon Son ,Bazance maka komai ba kowa Rai Yama Dad'i ai bakamar meshi ba ,ita yunwa ai Bata da hankali ,Amman kasani Akan Asma'u karka Aro wasu d'abi'u ko halaya da bansanka dasu ba ,Bata jira amasar daze Bata ba ta katse wayar .
Chapter 1 · 0% Book details