Sashe 86
Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cak maraki ta dakata tana qin juyowa sbd yanda zancen ya daketa kuma tana jin kaman ba daidai zancen dataji yake ba dan kuwa ba abin yadda bane da hankali da tinaninta zai dauka ace a yanzu sultan yayi aure aurenma da wishmah dinsa wadda batada alaqa ko daya da zamowa jinin boyem.
Wani irin abu ta hadiye daga bakinta me daci zuwa maqoshinta ya wuce zuwa kirjinta ya tsaya cak ta dan juyo ahankali tareda kallan haile wadda itama ta tako tana danne balai da masifar datake ji ta iso gaban maraki din ta wuceta zuwa ciki batareda ta iya ce mata komaiba.
Binta da idanuwanta da sukai jajir itama maraki tayi tana jin kaman ma numfashinta toshewa yakeyi ta daga kafafunta taci gaba da takawan itama zuwa ciki sbd gwara ma ta gansa din taji meyake faruwa daga garesa.
Kusan a tare suka isa palon hutawarsa a natse wanda yayi daidai da miqewan NUAB tsaye a natse hannuwansa biyu dauke da sadakin mahaifiyarsa da sadakin Maa dinsa wadda ya danne zuciyarsa ya kalli rayuwarta ya amince mata da auren sbd ta cancanci hakan ta cancanta kowane irin farin ciki a rayuwa.
Dakatawa sukai dukansu su biyu cak a tsaye daga qarasowa gurin sultan din sbd ganin NUAB wanda basu taba tsammanin samu a ciki ba hakama babu wadda ta taba ganinsa kusa da kusa a hakan a cikinsu dan haka kwarjinsa me tsananin gaske da haiba tareda wata irin kamewa da ikon izzarsa ya saka ko kallansa da kyau basu iya yiba,
Shi kansa bai wani lura dasu din dakyau ba sbd badan da adon zinaren dake jikinsu yana daukan ido ba ya dauka bayi ne farko dan haka bai iya ko kallansu ba ya saka kai ya fice ikonsa da izzarsa na sake bayyana a kowace irin takunsa harya bace daga palon gabaki daya.
Qarasowa sukai haile ce a gaba zuciyarta na neman zazzagowa sbd tsananin tashin hankali da baqin cikin datake ji ta zauna a natse kan kujeran dake kusa dashi ita kuma maraki ta qaraso tana zaunawa wadda ke kallansa,
Da idanuwansa masu kyau da haske yake binsu da kallan nutsuwa kafin ya dauki cup na tea dinsa yana cigaba da sha.
Maraki ce ta fara bude baki cikin girmamawa me girma da nutsuwa tafara gaidasa cikin tsantsar basa girma da daraja.
Amsawa yayi yana dagowa ya kalleta itama shi din take kalla kafin tayi qasa da idanuwanta tana jin batada maqiyi da abin tsana a duniyarta kaf face ayanah ghaz data kawo soyayya a zuciyar sultan wanda a baya baisan menene soyayyarba kawai zaune yake dashi a matsayin matansa yana sauke musu haqqinsu da rashin nuna banbanci da fidda kauna sbd baidan menene so ba amma a yanzu ko kallan dasuke samu daga garesa na girmamawan zama ne sai na mutuntawar zamtowansu matansa amma babu shauqi ko kadan a acikin muamalarsu.
Haile ma gaidasa tayi cikin girmamawan da bata kai ta Maraki ba taba son masa maganar asad amma batason maraki taji dan haka ta dauko masa maganar aurensa datake tsananin son ji daga garesa dan tabbatarda abinda ta gani tin kafin lissafin kanta ya kunce dan haka tambayar data jefa masa tayi daidai da shigowan Ayanah ghaz wadda ta sako kai palon da sallama me tsananin sanyi da nutsuwa tareda kwanciyan hankali.
Dukansu maida idanuwansu sukai akanta suna kallanta da duka imaninsu da hankali da zuciya tinaninsu bako kyaftawa.
Shi kansa sultan din ita yake kalla yana tsayar da tinani da kallansa akan yanayin daya gani a tattare da ita kaman na fushi dik da fushin mae yawa bane.
Dukkaninsu sunyi kusan fin rabin shekara basu ganta a idanuwansu ba dan haka wata irin fresh da yarinta da kaman take qara komawa suke kallo a tattare da ita dai kuma wani irin haske sosai me yawa data qara tamkar bata isa haihuwan sultan NUAB ba..
Wani nauyi ne ya sake danne kirjin haile ta rikice ta juyo da sauri ta kalli sultan tana neman magana amma ganin irin kallan daya kewa ayanah din ya sakata jin kanta na juyewa batasan lokacinda ta ambaci sunan maraki ba wadda bata iya cewa komaiba kuma kallo daya tayiwa ayanah ta dauke idanuwanta akanta sbd zuciyarta datai tsananin nauyi tanajin kaman zata mutu sbd baqin ciki.
Cikin nutsuwa ya kalli Ayanah din yace ta iso ta zauna zeyi magana dasu su dukan.
Takowa tayi a natse ta qaraso tareda zaunawa kujeran nesa dashi qamshinta ya ratso musu tsakiya yana shiga hancin kowannensu take suka sake shiga wani hali haile na neman kamuwa da bugawan zuciya amma maganar da sultan din zaiyi tafi matsuwan taji kafin ta mutu da baqin ciki.
Bude baki ayanah tayi a natse cikin kamun kai ta gaidasu sbd dukansu sun girmeta hakama a gaba suke da ita a gurinsa.
Babu wadda ta iya amsawa a cikinsu dan haka itama bata damu b shiru tayi tana kallan sultan dayake kokarin fara magana.
Maganganun nutsar da tinani da zuciya yafara jero musu daki daki kafin ya furta maganar aurensa daga karshe ya danar dasu maganar aurensa da ayanah wadda ta sauke kanta a hankali.
Haile data kasa yadda da abinda kunnuwanta ke ji mata Sultan ya sake qara aure kuma aurenma da imebēti baiwa wadda aka siyo da kudi aka gama kwanciya da ita a matsayin baiwa.
Ayanah din ta juya ta kalla idanuwanta na yin jajir tanason bude baki tayi magana amma ta kasa me zata fada dan haka hannuwanta dake dan rawa ta kame ta qame ta dawo da kallanta akan sultan din tace
'Inaga ba wani abin farin cikin fada bane aure da imebēti,
Idan an gama shagalin bayyanawa duniya maganar auren inada magana akan Asim idan yana nan a matsayin dan ka kenan'
Shiru sultan yayi sbd yanayinta tana maganar ya gama tabbatar masa bata cikin hayyacinta dan haka akan maraki ya maida kallansa wadda ta dago ta kallesa da idanuwanta jajir ba kyan gani.
Batace komaiba sai miqewa datai tsaye a cikin sanyi tai musu allah ya sanya alkhairi ta juya ta fice tabar palon.
Itama haile dake jin kaman zata kuwata miqewa tayi tabar palon dan zatafi komai farin ciki a yanzu ace mata balai ya fadawa sultan da Ayanah din sun mutu lokaci daya.
Suna ficewa sultan babu wanda ya bi koda kallo a cikinsu ayanah ma jikin amace da yanda sukai ta miqe ta fice tana kasa zama duk da taso magana dashi.
Suna ficewa dukansu babu abinda yaji ya damesa wayarsa kawai ya daga yana kunnawa sbd kiran da zaiyi.
****Labarin Auren Sultan yasar da Mahaifiyar sultan LEUL NUAB boyem me mulkin boyem a yanxu ya bayyana take masarauta da boyem ta dauka harma da labari da kafafen yada xumunta take aka ringa mamaki da farin cikin hakan tareda shiga nazari me girma dan kuwa abu ne da baa taba yiba baa kuma taba tinanin zaa taba yinsa ba a masarautar boyem din dan haka aka fara kira anata taya murna da farin ciki ga sultan dama sultan NUAB dan haka sai abin ya zama kaman wata babbar hidimar datazo bagatan.
A cikin ahalin sultan yasar kuwa a matsayin shock me girma zancen yazo musu musamman iyalan haile da suke a zaune jigum jigum suna rasa inda zasu saka kansu suji sanyi ga Asim da labarin ya samesa shima shock da wani sabon mutuwan jiki ya samu dan haka tafiyarsa babu fashi bazai taba iya cigaba da rayuwa a boyem din ba dan haka yaketa fama da tinanin yanda zai sanar da leylah koda zatai raayin iya cigaba da rayuwa dashi su tafi tare sbd a yanzu sai yanajin kaman ita kadaice ahalinsa dayake dashi.
A bangaren Ammi kuwa sosai sukai mamakin da NUAB ya fidda zancen wanda yake nuni daya amsa auren dan haka suka samu kansa a cikin yanayin jin dadi da kwanciyan hankali musamman Bahar dik da tana daki gabaki daya wunin ranar ta kasa fitowa sbd Ammi.
Leylah ma duk da batajin wani dadin jikinta haka ta bayyanarda farin cikinta sosai dan haka koda mum dinta ta iso bangaren sukam farin ciki suke ciki sosai da godewa Allah da komai a yanzu ya daidaita ba sauran fargaba ko shakka a yanxu dukansu aure sukeyi na kwanciyan hankali da nutsuwa dan haka sujjada zuhrah tayi ta godewa Allah daya nuna musu wannan ranar daga karshe dai duniya zata sheda ayanah cikakkiyar matar aure ce ba imebēti ba.
Su kansu su maa zuciyoyinsu fes suke da farin ciki da nutsuwa dan haka a walwalwa sukai wunin sabanin sauran bangaroran a cikin matsanancin halin baqin ciki da tsaka me wuya suke sbd ko haile da yayanta sunsan tinda sultan ya auri ayanah babu sauran kowace irin daman kowace mace a zuciyarsa sedai suci gaba da cin darajar igiyoyin aure.
#MAMUH
09033181070
[09/01, 2:30 pm] Dasoo: HAYATEEM
Mamuhgee
159
Masarautar sbd wannan lamarin me girma daya faru zamtowa tayi tamkar ana wata sabuwar hidima me girma sbd bayi sama da dari dubu aka yanta tareda fidda dukiya me yawa akai sadaka da hidima sosai wadda ta saka koina ya dauki hayaniya da farin ciki.
A canma bangaren aikin masarauta zaman fada aka ringa yi akan hakan kusan kwana hudu anata fama tukuna komai ya lafa hidimar ta rage.
A kwanaki hudun nan basu taba haduwa ba ko a waya sbd sam baya kiranta sedai ya tura mata text sbd ya hana kansa jin muryanta da zata iya sauke duk wani lissafinsa gashi ayyuka sun hau kansa baida lokaci sam sam dan kuwa aikin office ma na fada kaman bazai barsa kwata kwata baya samun hutu dan hakane ya nesanta kansa daga jinta kafin ya warware ayyukan gabansa da kusan a office yake kwana.
Ita kanta duk yanda tayi kewan jin muryansa hakura tayi sbd ta fahimci bazai iya jin muryanta ba bai gantava kuma hakan zai taba aikin dayake gabansa dan haka bata taba gwada kira ba sedai text din kawai.