Sashe 61
Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ruwan zafin datace masu zafi ya tara a bathtub ya dauki bahar din ya shigar da ita da kansa ma gabaki daya dan ganin kaman bazata iya shima bai iya ba amma hakanan ya ruqeta a jikinsa ruwan na ratsata suna dumama sa shima sbd zafi ne dasu sosai.
Gasata da ruwan sukai sosai ya sakata dan tattaro karfin hali tace ya tafi zata iya kawai.
Kaman bazai iyaba amma saiya fita ruwan ya zari towel ya daura yana ficewa
Yanda take jin azababbiyar azaba na ratsata ya sakata rintse ido tana fashewa da kuka bayan fitarsa tana qanqame jikinta sbd daurewa takeyi dan daman kada ya gane ya hanata tafiya gidan datake jin tana tsananin buqata.
Gasuwa tayi iya gasuwa kafin ta iya wanka ta fito tana bingo sbd a yanzu ne ma takejin asalin azaba,
Ko data fito bathroom din yana ganinta dauko mata wata towel yayi yana rufeta dashi sbd rawa da kyarman gaske jikinta keyi.
Kama hannunta yayi yaga kaman bazata iya tafiyar ba dan haka ya dauketa ya isa gaban mirror ya zaunar da ita,
Gashinta da sanyinsa zai dameta ya fara busar mata ya zare band din dayake daure da nasa gashin ya kama mata nata sako sako yana dauko kayansa masu kauri sweatset na fendi ya saka mata zuwa lokacin taimkon gaggawa takeso dan haka wanka yayo yana fitowa ya shirya acikin brown kayan sanyi shima tukuna ya saka mata hulan sanyi akanta ya dauketa ya fito lafiyayyan palon dayake cikin suite din nasa ya kira aleey yace a kawo dr din da gaggawa.
Aleey dayake jiran koda zaa kai asuba bai kiraba bazai taba bacci ba sbd kowane zaiyi kiran neman likita shikuwa baya son delay a kowace lamarin data shafi ubangidansa dan haka ko a yanzu yana bugo wayar ya miqe ya nufi dakin da dr Freya take yana xuwa tin kafin ya isa dakin ya kirata yace ta fito.
Fitowa tayi tana duba time sbd harta kwanta ita sbd ta huta,
Suna isa dakin dubata tafara yai kai tsaye tana fara jero tambayoyi ya katseta da sanar mata yayi making love ne da ita jiya da yau and ta kasa komawa daidai tin jiyan.
Kallansa Dr Freya ta farayi sbd kai tsayensa wanda yake lokacinsa ne bayason a bata gurin neman meyake damunta dan haka ta sani saita san mezata mata.
Shiga bedroom din suka ta dubata da kyau taga yanda gurin ya hadu da masu boyem kuma akwai raunika fresh da ayanxu ne akai su sbd bai jira ta gama healing ba hakama yaune ya shigeta dakyau amma ba buqatan stitches sbd azabar zatai mata yawa hakama manyan tear vane dan haka sake gasata ta taimaka tayi da kyau yanda ya kamata bahar din na wani irin kuka sosai tana jin kaman zata some.
#MAMUH
09033181070
[19/01, 11:29 am] Asia ahmd: HAYATEEM
Mamuhgee
134
Koda suka fito toilet din bahar ko tsayuwa bata yi ga zazzabi me karfi dan haka magani masu karfi ta bata tasha ta kwantar da ita ta fito.
Daman aleey bai shigoba yana kawota a waje ya tsaya harta fito ya wuce taba biye dashi zai saka a maidata har gida da wasu irin cash na pounds.
Bayan ficewan dr Freya shiga dakin yayi yaga har bacci me karfi ya dauketa tana yi a hankali numfashinta na sauka natse.
Ajiyan zuciya mara sauti ya sauke kafin ya zauna bakin gadon ya zubawa kyakkyawar fuskanta fara data koma sbd kuka,
Shafa gefen fuskanta yayi a natse yaji yanda har lokacin jikinta sa zafin zazzabi dan haka miqewa yayi ya isa inda zaiyi nafilfilinsa yayi ya gama zuwa lokacin 1 ta wuce dan haka ya miqe ya nufu gadon yana zare rigar jikinsa dagashi sai dogon wandon bacci me santsi ya isa gadon ya hau bayan ya rage hasken dakin ya kwanta bayanta tareda saka hannuwansa duka biyu ya janyota ta bayanta tareda hade bayanta da kirjinsa ya mata wata kyakkyawar runguma yana zagaye cikinta da hannunsa daya dayan hannun kuma yana zagayo kirjinta dasu.
Bacci me karfi sukai dukansu har asuba wanda daqyar ya lallabata tayi sallah sbd har lokacin sai ahankali take,
Tana sallah komawa bacci tayi bayan taci apple daya da dabino biyu.
Tinda ta koma shi kuma ya hawo gadon ya rungumeta jikinsa ya zubawa fuskanta ido a haka baccin me karfin gaske shima ya daukesa.
Baccin da sukai ya saka basu farkaba sai daidai time da jirginsu zai tashi dan haka shiryawa kawai sukai suka wuce airport batareda sanin Airport din zasu ba saida suka isa Bahar data dauka gida zaa maidata ta juyo da karfi jikinta na mutuwa ta kalli NUAB wanda hannunta kadai ya kama suka fito kaman mara ji da gani haka ya jata suka wuce har zuwa cikin jirgi wanda private jet ne.
Suna shiga dama aleey yana can daban Breakfast aka kawo aka jere musu tana zaune gefensa idanuwanta jajir tsananin tsoro takeji kaman zata zare sbd shakkar Ammi tasan bata nan tana tareda shi.
Sbd rashin lafiyanta ya sakasa ya janyota ya dawo da ita kusa dashi sosai jikinta na haduwa da nasa sosai ya sakata cin abinci wanda itama sbd yunwar datake ji me tsanani ya sakata ci.
Tana gamawa magani ya bata tasha tana gama sha ya kwantar da ita a jikinsa yana rufeta da blanket me taushi yana cewa tayi bacci.
Baccin kuwa tayi sbd maganinta kila akwai masu saka baccin,
Bata farka ba saida jirginsu ya sauka harma da mintina sbd NUAB din dayace bazaa tadata itaba kafin ta farka.
Fitowa sukai inda su aleey ke tsaye suna aikin jira.
Motoci suka shiga kai zuwa masaukinsu dayake tamkar ba wainda likita suka taho gani ba sbd duniya ce guda da wani irin tight security da babu wata kaida kawo ta kowa komai akan tsari yake.
Suna isa har dakin dayake na NUAB da bahar wanda aka gama jere komai na buqatan NUAB da aleey ya bada order da umarni hakama bahar an mata shiri da tsarin komai da zata buqata.
Wanka NUAB yafara yi ya fito dauke da towel fatarsa na wani daukan idanuwa kallo daya tayi masa ta dauke idanuwanta tana jin tsoro na shigarta na ganin bayyanannan karfi a gangar jikinsa dayake koina a murde yana shining.
Shirywa yayi ya tada sallan data saka itama dole miqewa ta isa bathroom din ta shige.
Wankan tayi a sanyaye jiki ba karfi ta gama ta fito ta goge jikinta har lokacin salloli yakeyi dan haka kafin ya gama shiryawa tayi ba bata lokaci a cikin riga da wandon bacci masu taushi da rashin hayaniya ta fora abaya akai tayi sallar itama.
Suna gamawa abinci aka kawo wanda hakanan ta sake ci tasha magani lokacin time na magrib yayi dan haka tare sukai sallan suna gamawa basu Tashiba har saida akai ishai sunayi bahar ta sake biyewa da baccin da bata farka ba sai asubata data motsa tajita a tsakiyar jikinsa ya rungume babu ta inda sanyi ke shigarta duminsa ne yake ratsata da qamshinsa datake shaqa a kowace numfashin datake ja a hancinta,
Fuskansa ta dago idanuwanta ahankali ta kalla tana jin zuciyarta na wata irin harbawa a natse,
Kyansa na musamman kaman yanda kwarjinsa yake na musamman ba kamarsa,
Numfashi ta sake shaqa me karfi da nutsuwa mara sauti ta ja qamshinsa zuwa cikin zuciyarta wanda ta dake bugawa a natse.
Hannunta dake cikin jikinsa ta motsa a hankali tareda qara rungumesa cikin sanyin jiki tana hana zuciyarta tinano fushi da zafinsa da koyaushe sune babban matsalan rayuwarsa,
Yanda ta sake rungume sa din ya sakasa sake cigaba da baccin batareda bude idona.
A hankali dumin numfashinta yake sauka akan fatar wuyansa da iya nan kanta ya tsats sbd yafita tsayi dodsi yana sakasa jin bazai iya riqewaba fo tsawon lokci dan kuwa saukan dumin numfashinta tada tsigar jikinsa yakeyi dan haka ya bude idanuwansa ahankali akan nata da suke kallansa ba kyaftawa.
Saurin dauke idanuwanta tayi ya tare fuskanta da sauri yana hanata dauke fuskan ya tsayar mata da ita suna kallan juna duk da itama a yanzu wata irin kunyarsa takeji kaman zata rasa kanta sbd batajin zata iya sake yadda ta hada idanuwa dashi.
Yanda tayi kunyar ya sakasa jin tana neman rikitosa dan haka ya saketa tareda miqewa zaune tana jikinsa suka sauko gadon tare suka nufi toilet.
Brush da alwala sikai sbd sai a lokacin cikakken time din ya cika.
Sallah sukai suna gamawa ta miqe tabar gurin sbd har lolacin wata tsantsar kunyarsa takeyi sbd ta fara sauki.
Baccin dai suka koma sai 11 suka fito dan zuwa ganin dr tana sanye da skinny jeans da farar freesize shirta sai black goggles tana qamshinta me sanyi wanda hadda shi aka diya aka jere mata.
Shi kansa blue jeans da white shirt ce a jikinsa da glasses,
Sam babu kowa da Aleey ya bari ya iya ganesu sbd tsantsar securities din dasuke dasu tinda sultan ne NUAB komai idan akai wasa zai iya scandal.
Koda suka isa gurin dr Ash bata bata lokaci ba tai duk duban da zataiwa bahar bataga komai dayake damunta bayan zazzabin dare da yan takeyi bayan is normal ai tinda disvirgining dinta akai kuma harso biyu ko uku ba batareda daga kafa.
Magani ta basu da yan shawarwari ga bahar din tukuna tai sallama dasu,
Suna baro asibitin komawa sukai daki dan hutawa ita kuma tana murnar zata koma gida.
******Asim jikinsa ya samu sauki sosai na gangar jiki amma banda zuciyarsa wadda yake jin kaman ta mutu babu abinda ya raye a cikinta,
Yayi sanyi sosai ya dena walwala bare iya doguwan magana,
Sam ya kashe wayoyinsa baya son magana da kowa kaman yanda itama leylah tayi tana son kasancewanta ita daya a yanzu dai Asim din wanda shima baida kowa bayan ita din.
Duk dare wani irin zazzabi ne yake kwana dashi dayake na ciwon ran dake cikeda zuciyarsa ne yake son tabasa ya masa illa,
Ganin irin wahalan kulawan da leylah leyi dashi ya saka tausayinta shigarsa sbd tafisa karfin halin fuskantar wannan kaddarar tasu wadda shi sam. Zuciyarsa ta kasa mantawa sai azabtuwa yake.