Sashe 46
Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tin kafin su isa sakon sultan ya isarwa Saeed din dan haka suna isa tarba ta musamman akai musu a babban gidan sbd matsayin da sultan yake dashi da yanda kuma sukai shekaru basu hadu ba sai yanzu.
Ita kanta Ayanah tarba me kyau ta samu daga matarsa babbar mace kamarta me kyau da kyan jiki,
Sosai suka dan jima a gidan har lokacin sallah yayi sukai sallah suna gamawa a masallacin cikin gidan Saeed din aka daura auren Yasar Almazz boyem da Ayanah ghaz akan sadakin zallan danyan zinarin da aka ajiye a gabanta bayan daurin auren ta zubawa zinarin sadakinta idanuwanta da sukai jajir tana hana hawayenta gangarowa sbd ayau wani irin abu take ji a kirjinta yana sauka yana barin duka kirjinta sbd daga qarshe dai rayuwarta ita baiwa Ayanah ghaz ta gama tabbatuwar ta fita ta tashi daga baiwa ta zama cikakkiyar mata wadda aure ya hau kanta kaman kowace mace,
Ayau aure irin wanda iyayenta da abaas dinta suke fatar tayi su gani ya hau kanta bayan ta cire rahamar hakan daga kanta gabaki daya,
Auren Mahaifin 'danta ubansa ne yau kanta wanda zata mutu a cikin inuwan aure kenan itama kaman yanda tayi fara a baya.
Ajiyan zuciya da numfashi ta sauke a lokaci daya tana hana hawayenta sauka har lolacin sbd a inda suke dan haka sauke kanta kawai qasa tayi zuciyarta na miqa jinjina ga ubangijin dayake sauya kaddara da rayuwar kowane dan adam.
Shi kansa sultan a zuciyarsa Allah yayiwa godiyan samun cikar burinsa na karshe wanda a yanzu baida sauran buri ko daya bayan na fatar cikawa da imani lafiya.
Sai bayan sallar laasar da sukai sallarsu anan tareda Saeed da tukuna akace Ammin ta fito suka wuce.
Kai tsaye masaukinsa suka nufa wanda tinda suka biyo hanyar kafin su isa Kadir ya kira aka tanadar musu qwararrren likitan da zai duba Ayanah din.
Suna isa ko kofar dakin Kadir bai isa ba daga qasa bakin lifter ya tsaya suka wuce sama ya tafi dan jiran isowan likita ya isar dashi dakin.
Baa wani jima sosai ba likitan ya iso kadir ya iso dashi har bakin Dakin wanda yake tamkar flat sbd palo biyu ne a jere da saika wucesu zaka isa asalin bedroom din hutawa.
A palon farko Likitan ya tsaya tareda zama a natse kadir na tsaye daga bayansa ta fito tareda sultan din suka zauna tareda gaisawa da Likitan kafin ya fara mata yan tambayoyin dubata yana kokarin fahimtar abubuwan da akai mata a asibiti ya tabbatarda komai da akai shine daidai ya qara mata wasu maganin kawai tareda cewa ta dan rage barin sanyi na shigarta ta kansace koyaushe warm.
Bayan tafiyan doctor da kadir ciki suka koma sai dare aka kawo musu abinci aka jere a dining wanda saima da sukai ishai sukaci abinci.
Duk yanda takeson kunna wayarta ta kira gida da kuma NUAB shakka da nauyin NUAB na laifin datai masa din hanata yakeyi gashi ta kasa samun nutsuwa kuma idan ba jinsa tayi ba,
Ganin duk yanda ta damu ya saka sultan kama hannunta ya nufi quryan bedroom dinsu da ita har bakin gado ya zaunar a natse kafin ya dauki wayarta dake ajiye a kashe data fitar ta ajiye tanata shakkar kira ya bude tafin hannunta ya saka mata wayar ya mata kallan kulawa da bada qwarin gwiwa tareda kunna mata wayar ya saka mata kiran HAYATEEM din kai tsaye tareda bar mata gurin sbd ta sake da dan nata tayi magana.
Bathroom ya fada tareda sakarwa kansa ruwan dumi dan wankan shirin bacci.
Ringing wayar NUAB din tayi harta yanke wanda tana yankewa kiransa na shigowa ta sauke ajiyan zuciya guda biyu a jere kafin ta dauka a natse tayi sallama.
Amsa sallamar yayi a cikin nutsuwa da sautinsa me ratsa kowace kunnuwa jiki ya mace,
Shiru yayi batareda yace komaiba sbd sautin muryanta dayayi sanyi sosai ya sauya zuwa yanayi na damuwa da rashin karfi,
Itama shirun tayi tana kasa cewa komai wanda ya saka tinaninsa sake tsayuwa akan yanayinta kafin ya bude baki ya gaidata yana tambayarta lafiyanta sbd baijita daidai ba hakama yakira maa sakinah bata daukaba maa tenya kuma wayarta a kashe.
Tattaro karfin hali da qwarin gwiwa tayi tana sauya yanayin muryanta zuwa na sakewa da hanasa fahimtar halinda take ciki ta amsa tana tambayarsa tasa lafiyar tareda Aleey.
Magana takeyi tana kokarin kawar da tinaninsa akan yanayinta wanda shikuma a nasa bangaren kowane sautinta yana sake bada ita ne dan kuwa qarara ya tabbatarda akwai damuwa da rashin kuzari a muryanta.
Sallama sukai batareda ta amsa tambayarsa ko daya ba akan su sakinah sbd ma kada suyi baki daban daban idan ya kirasu sbd ko yayane tasan zai iya gane batada lafiya a muryan tata.
Suna sallama kai tsaye maa sakinah ya dake kira wanda ta dauka wannan karan tana zaune a palo Bahar na kwace jikinta tana karatu a laptop.
Gaisawa sukai ya jeho mata tambayar data sakata neman rikicewa ta tattara nutsuwanta tace
'Tana daki tayi bacci tin dazu'
'Ok daman inata kiran wayarta haryanzu a kashe,
Ko akwai abinda yake faruwa daya kamata na sani Maa??
Da karfin hali cikakke da fuskewa maa tace
'Aa ba komai wayarta ma da baka samu a kashe take gatanan ma a hannuna sbd ta huta sosai'
Ajiyan zuciya ya sauke sbd daga karshe dai ya tabbatarda akwai abinda yake faruwa din sbd ya gama waya da Ammin ita kuma maa sakinah tace ga wayar a hannunta.
Kashe wayar yayi ya kira ta maa tenya wadda ta yafe wayarta ta kashe kenan har sai Ayanah ta dawo dan bazata taba iya waya da NUAB ba ayanah batanan a samu matsala.
#MAMUH
09033181070
[12/01, 10:50 am] Asia ahmd: HAYATEEM
Mamuhgee
119
Aleey dayake tareda NUAB a lokacin kuma yanajin duk abinda ya faru kafin LEUL din yace komai juyawa yayi daga gurin ya fice yana fidda wayarsa ya nemo numbern dazai kira ya saka kiran.
Kiran mintina uku yayi wa Ari drivern bahar yace yana son tabbatarda me yake faruwa a gidan zuwa da safe,
Yanason ya samu tabbacin kowa na gidan yana cikin cikakkiyar lafiya da hayyacinsa.
Yana kashe wayar dawowa yayi ya wuce office dinsa dake cikin ghaz villa dan fara hada tafiyarsu da zata iya yiyuwa zai hada komai ya zama ready ta yanda tafiyar idan ta kama yi kawai zaayi idan kuma ba buqata idan sun tashi boyem kawai zasu wuce sbd baya bata lokaci ko delay ga duk abinda zai iya tasowa LEUL dinsa.
NUAB din kuwa shiru yayi kawai a zaune tareda rufe idanuwansa masu kyau da kwarjini yana jin abinda yake kirjinsa na budewa sbd tinda yake bai taba jin nutsuwa ko samunta ba a duk lokacin da baya qasa daya da mahaifiyarsa,
Tsawon wannan lokacin da yayi batareda ganinta ba a zahiri yafi masa radadi da ciwo akan na baya daya rayu batareda ita ba,
Yanzu kariya yake son bata da dukkanin rayuwarsa amma wata kaddarar ta sake rabasu amma a hakan ma yafi dan samun sassauci sbd ya cireta daga rayuwar wanda sbd shine yake bata kariya,
Tabar gurin wanda akansa yake jin tsanar zamanta a boyem,
Ya rabata da wanda zuciyarsa bata kaunar alaqar dake tsakaninsu ko daya wato alaqar da ba igiyoyin aure ne a tsakaninsu wanda hakan shine baqin cikinsa da quncinsa tin tasowansa ta yanda Sultan ya kasa 'yanta mahaifiyarsa koda bazai aureta ba ya yantata ya barta ta zabi rayuwar datake so,
Shi bai taba baqin ciki ko damuwa da zamtowansa 'dan imebēti ba sbd abu daya yake so yake kuma alfahari dashi shine Ayanaah ghaz ce ta haifesa,kota wace hanyar ta haifesa alfaharinsa daya itace mahaifiyar tasa amma sultan bai duba burinta ba,me takeso bayan zamtowanta imebētinsa,wace rayuwar take shaawa,a imebēti zata mutu duk bai duba wannan ba yabarta ta rayu tamkar mara amfani a cikin masarautarsa da babu ubanda yakeda iko da damar zuba rayuwar dayake so akan ikon masaurautar da masu sarautar da mutanen masarautar da mutanen qasar da qasar gabaki.
Bude idanuwansa da suka sauya yayi sbd a duk lokacin wannan radadin ciwon daya rayu dashi ya taso masa jininsa tafasa yakeyi.
*****Sultan yasar daya gama shirinsa na kwanciya a cikin navy blue kayan baccin masu kauri na Alpias da suka fidda haskensa tareda haibarsa sosai sbd duhunsu a jikinsa zaune yake a natse yana shan ruwan black shai me qarfi da qara lafiyar idanuwa data qwaqwalwa yana duba sako a wayarsa hankali kwance kira ne ya shigo wayar tasa wanda ya sakasa dan dago idanuwansa ya kalli inda ayanah take zaune ta gama shirin baccin itama tana sake goge fuskarta da wipes me dan maiqon oil kadan.
Daukan wayar yayi a natse yafara sauraron gaisuwan Maraki wadda itace tayi kiran kafin ya bude baki ya amsa yana tambayarta lafiyar gida da boyem.
Amsawa tayi itama daga can bangaren tana masa barka da sauka lafiya tareda bangajiya,
Duka hadawa yayi ya amsa yana bayyanar da yar kulawansa akanta sbd ita ce kadai macen dake kiransa ako da yaushe yayi tafiya kokuma idan wani abin ya faru,
Cikin yar kokarin nuna kulawa da son jin ina yake ta tambayesa yana wace qasar ne hala.
Kai tsaye ba boyo sbd baya jin akwai mace ko namijin da a duniya zai iya yiwa kame kame ko boyo dan haka ya fada mata yana Uk kuma dubiya yaxo da hutawa.
Shiru tayi batareda ta tambaya wa yaje dubawa ba sbd zuciyarta bazata iya daukan abinda kunnuwanta zasu jiye mata ba sai kawai ta janyo wani zancen tana masa yana amsawa suna magana yar daidai ta mata da miji har tsawon lokaci kafin ya gama ya ajiye wayar gefensa yana ajiye cup din hannunsa daya gama shanyewa yana wayar.
Juyowa yayi jin tsit a dakin yaga Ayanah bata gabab mirror ta koma bakin gado ta gama komai harma tayi kwanciyarta batareda jin zafin komaiba dan batama gane kan wayar dayake yiba sam.
Tasowa yayi ya nufi inda take daidai lokacinda take kokarin saka hannu ta rage hasken dakin ya kama hannun data miqa din a hankali tareda zubawa hannunta ido yana kafe lambarta dake bayyane da kallo.