Sashe 52
Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kofa ta juya ta nufa tana mamaki kawai ta bude kofar tana kokarin fita batareda tasan tarin securities dake harabar gidan ba da suka hana Neesah shigowa taga hannu unexpected ta bayanta ya zuro ya dafe kofar da harta bude ya maida kofar ya rufe batareda cewa komaiba idanuwansa da tin jiya suke kokarin riqe fushinsa me tsananin gaske jajir dasu kayan jikinta yayiwa kallo daya ya rintse idanuwan ya sake budesu batareda kallanta ba tafasar jininsa na qaruwa.
Ita kuwa kasa motsawa tayi numfashinta na tsayuwa cak sbd qamshinsa da dumin numfashinsa ta bayanta daya sauka akan fatar bayan wuyanta datake bayyane sbd qaramar hula ce kawai a kanta.
Muryan Neesah ce da bata kashe wayar ba ta bayyana zuwa kai tsaye cikin kunnuwansa tana cewa
'Bb ki fito coz bansan meyake faruwa ba securities koina a gidan naku kawai ki fito muje din da safe saimu kira Liverpool mu fadawa Ammi...
Kasa motsawa tayi tana sake samun daukewan numfashi sbd yanda taga hannunsa dayake gaban fuskarta akan kofa yana sauyawa zuwa ja jijiyiyin cikinsu na dan bayyana yaji komai da neesah take fada kenan sake wayar tayi ta fadi qasa ta a gurin tana jin kafafunta na nauyi me tsanani tareda rintse idanuwanta sbd bazata iya ci gaba da kallan hannunsa dake tsananta sauyawaba.
Hakama numfashinsa dayake sauka a bayan wuyan nata duminsa na tsananta tana ji a fatar tata tsigar gurin na miqewa ahankali dumi ne da yayiwa fatarta karfi takejin.
Harbawa zuciyarta ke yi da karfin gaske wanda take sake shiga yanayi me wuya dan haka tayi karfin halin juyowa cikin sanyi tareda dagowa a karan farko bayan rabuwarsu ta sauke fararen idanuwanta akan kansa tana kallan fuskarsa gashin jikinta gabaki daya suna miqewa ahankali sbd kallan fuskarsa tukuna idanuwansa da suke jajir suka shiga nata suna narkar da kowace kitse na jikinta tana kafe idanuwansa da rabon data gansu da wannan fushin nasu da zafi harta manta dan haka kafafunta suka qara nauyi zufa na tsatsafo mata ahankali shima na tea din datasha wanda yayi wa jininta karfi sbd kaman tea na al'adar da iya maza ne kadai suke sha kuma bawai na wani abin bane kawai na karfin lafiyan jiki ne ita kuwa karfinsa yai nata nauyin da batama san meye take ji ba bayan zufa dayake tsatsafo mata ta rufe idanuwanta ahankali tareda sake budesu akansa har lolacin ita yake yiwa kallan da kowace daqiqa fushinsa dawowa yakeyi sbd abubuwan dake yawo a cikin kansa tin jiyan dama watannin da suka gabata din basa tare da kuma kalman dayaji a yanzu wadda ta qarasa ruguza duk wani sauran tinaninsa da hakurinsa jin Ammi na Liverpool wanda zuciyarsa ke kasa yadda da hakan sbd babu yanda zaa taba yi Ammi taje wata garin batareda saninsa ba kuma ita kadai wannan abu ne me girma dayake fara wata sabuwar quna a jininsa,
Me Ammi tayi?
Me take yi a Liverpool?
Me taje yi?
Bazai taba yiyuwa zuwanta koina ita kadaiba tinda gasu Maa nan da 'yarta ta bari,
To da wa taje?
Tsawon yaushe?
Bugawa kansa ke neman yi hannuwansa na fara wata irin rawa yana sake sauyawa jan fuskarsa na tsananta ya rintse ido ya bude bayason magana sbd yakai qoli cire hannunsa yayi daga kofar tareda miqa hannunsa daya ya kama nata cikin kyakkyawar riqon data sakata faduwan gaba tareda kai idanuwanta kan hannun nasa daya kama nata ta kalla tukuna ta dago ta kalli fuskarsa tayi saurin ja da baya tana kwace hannunta da ko motsawa beyiba a cikin nasa.
Kaman daga sama taji muryansa data sake saka tsigar jikinta miqewa yace
'Tareda wa Ammi taje Liverpool???
Kallansa takeson dagowa tayi amma tana kasawa sbd yanayin nasa babu sauki a cikinsa amma kuma irin riqon da yayi mata da yanda zuciya da numfashinta ke kasa iya dauka da riqe qamshinsa da tsananin kusancin da sukai ta bude baki kai tsaye tana son ya saketa tace
'Tareda mijinta'
Kaman fitar kibiya haka yaji zancen ya fito ya shigesa ya tsareta da ido yana rasa abin fada sbd daman yayi zargin hakan buqatan ji yakeyi daga wani a cikin su ukun dake gidan.
Wayarsa dake aljihun wandonsa na bacci ya fidda da hannu daya kai tsaye kiran aleey ya saka wanda aleey na ganin kiran faduwa gabansa yayi ya dauka wayar kafin yace komai maganar NUAB din ta saukar masa kai tsaye wadda amsa daya yake buqata kai tsaye.
'Sultan me murabus yana ina???
Aleey yasan NUAB yasan bai taba wasan rasa information komai kankantarsa ba akan abinda yake gabansu dan haka ma ya tambayesa kai tsaye dan yasan ya sani dan haka baida zabin daya wuce cewa
'Baya boyem hakama baya uk amma zanyi kokarin sanin inda yake zuwa gobe..'
Dif NUAB ya kashe wayar yana rintse idonsa ya hadiye wani abin daya tokare kirjinsa yana tabbatarda Ammi ta take ta shure alkawarin da sukaiwa juna akan bazai taba takura yarta ba ko mata dole akan komaiba har saita buqaci zama dasu akan sanin makomar auren ya mata alkwarin hakan kaman yanda ya roki nasa alkawarin akan bazata taba nema ko komawa sultan ba batareda shine ya yadda da hakan ba...
'Yarta dake gaban nasa data tsallake tabari ta tafi ta karya alkawarinsu,
Me Amminsa tayi?
Meyasa zata lalata zuciyarsa da wannan tsantsar bacin ran da baqin cikin wanda itace mutum ta karshe dayake tinanin a duniya zata iya sakasa wannan dacin dayake ji a zuciyarsa.
#MAMUH
09033181070
[12/01, 10:55 am] Asia ahmd: HAYATEEM
Mamuhgee
125
Bahar ya bude idanuwansa ya kafeta dasu idanuwansa na tsayuwa daidai wuyanta da wani qananun zufa ke gangarowa yana tafiya cikin wuyar rigarta da kirjinta yake sama ahankali yana sauka sbd bugawan da zuciyarta ke yi da karfi na ganinsa wanda deep itama a zuciyarsa mai laifi ce me girma sbd duka sun taru sun saka zuciyarsa a mummunan halin dayake cikinsa a yanzu.
Kaman daga sama ta bude baki cikin murya me dan karfin hali tace
'Pls sakeni...
Takaici ya hanasa sakin nata ya juya kawai tareda hannun nata a cikin nasa yabar gurin da ita yana nufar inda tana gani tayi saurin jan burki tana cewa
'Banda lafiya pls zan tafi'
Baida alaman ma yana jinta dan haka tana ganin ya kusa shigewa hanyar da ita ta bude baki da karfi ta qwala kiran Maa wadda ta sakasa tsayawa cak tareda juyowa ya kalleta ta sake bude baki ta kira maa din batareda ya hanata ba yabarta ta kirasu san ranta kafin ya fixgota da karfi jikinsa ta fado nan ta sake bude baki zata kwala kiran maa ya kama fuskarta ya manno a tasa ya hadesu yana hada bakinsa na nata daidai nan Leylah ta fito palon sbd jin muryan Bahar din wadda su Maa sakinah dake daki tana saka kaya taji tanata sauri ta qarasa sakawa ta fito ta gani sbd tenya tana toilet ita.
Haduwan bakinsu ya saka duka su biyun yin baya ya tarota jikinsa yana jingina da bango tareda fara yiwa bakinta wata lafiyayyan tsotsan data sakata bude idanuwanta amma ta kasa kallansa sbd wani sanyi ne na mint da qamshin bakinsa yake ratsa bakinta ya saka hannunsa daya ya kamo qugunta ya mannota jikinsa gabaki daya suna wata irin hadewan data saka numfashinta daukewa yayi sama kafin ya dawo ya sake kutsa bakinsa da kyau cikin nata ta gagara dawo da numfashin nata yana qarasa rikicewa da tsananin tsoron dayake kokarin komawa tashin hankali.
Leylah dataji fitar wani urin nishi me sautin daya saka gabanta mummunan faduwa a hanyar bangaren takowa tafara yi kafafunta na wata irin rawa da rawar disco ta nufi gurin tana fatar gwara ace gamo tayi taga aljanu a gurin dataga abinda kwakwalwanta ke bata..
Irin yanda yake kissing dinta yana jin dukkanin bacin rai da quncin daya shig na watannin da bai taba jinta ba bai taba ganinta ba suna taso masa
Sake manno kirjinta yayi da nasa ya sauke zafaffen numfashin da zafinsa ya saukar mata ta damqe rigar jikinsa da sauri tana jin zuciyarta itama tana dawo mata da watanni da kwanakin datai batareda ta taba ganinsa ba ko jinsa.
Hannuwansa biyu ya saka ya zagayo bayanta ya dagata a hakan batareda ya iya sakin bakinta da kaman an saka musu gum ya fada palonsa na ciki da ita bai kuma tsaya ba ya wuce da ita bedroom dinsa da wutar ciki batada haske ko kadan ya zaunar da ita a table din tsakiyar dakin me fadi yana watsi da kayan dake table din da hannunsa daya yana yimata rumfa a hankali ya bude idanuwansa da suka sauya suna bayyanarda fushinsa na rashinta a tareda shi wanda bai taba sauka daga wannan fushin da bacin ranba kona daqiqa tsawon wannan watannin.
Rufe idanuwanta tayi ahankali sbd bazata iya daukan kallansa ba kirjinta na yin sama da qasa sosai a hankali sbd numfashi da bugawan zuciyarta da suka sauya,
Kirjinta dayake sama da kasan ya kalla da wata irin slow kafin ta tallafota gabaki daya ta hadu da kirjinsa yaja wani masifaffen numfashi sbd haduwan kirjinsu yaji saukan tsinin kirjinta da babu bra a jiki ya kafe kirjin nata da ita yana dago hannunsa daya a cikin wata slow ya dora a gaban rigarta yafara bude botiran a slow idanuwansa na qanqancewa sbd jinsu dayake yi har lolacin tokale da kirjinsa suna basa wani zazzafan vibration me kaman shockin a jiki.
Bude botiran daya fara ne asalin fatar jikinta ta fara bayyana da saman kirjinta wanda suke hade da kirjinsa ya sakata saurin saka hannunta cikin sanyi ta danne nasa akan tana hanasa qarasawa sbd yana cire wanda yake hannunsa yanzu komai na kirjinta zai bayyana akan idanuwansa da suka mugun sauyawa.