Sashe 108
Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mahaifinsa ne kansa da ango kadir da sauran manyan mutanen dake nan suka tarbesa shi da waxiri cikin farin cikin isowansu kafin suka dunguma ciki.
Bai wani bata lokaci a cikinsu ya wuce ciki bangarensa wanda tini aleey ya isa aka gyra komai.
Hutawan da batafi ta minti ashirin ba yayi yayi wanka cikin nutsuwa da kwanciyan hankali kafin ya fito ya shirya cikin shigar daurin auren da take ya fito asalin Sultan me mulkin qasashe ba guda ba a hannunsa ya fito shima aleey tini ya shirya hakama su keelah suka wuce gurin daurin auren da kowa ya gama kammala shi kadai ake jiran fitowansa a daura.
Yana isowa yan jaridu da media suka fara fesho flashers nasu ana wata irin busa da kirarin da ko masu sauraro tashi tsigar jikinsu tafara yi suna zube masa kowa yayi qasa da kansa.
Zaunawa yayi wanda take aka fara kokarin daura auren da baa dauki mintina ba take aka daurasa cikin yarda da amincin Allah.
#MAMUH
09033181070
[19/01, 3:27 pm] Dasoo: HAYATEEM
Mamuhgee
181
Ana gama daurin auren nan ma wata hidimar aka sake shiga ta manya anata taya juna murna da taya NUAB din murna sai kuma ango Kadir da shima yake ciki tsananin farin cikin ranar dan kuwa baida wata matar ko daya tinda mahaifiyar keelah ta rasu bai sake wani auren ba sai yanzu.
Taron daurin auren bai watse ba sai kusan karfe hudu dan haka ana yin sallar laasar a babban masalaccin masarautar manyan baqi suka fara barin anjom suna wucewa da motoci da securities dinsu sbd isa babban birnin qasar su kwana acan tukuna su sake bin jirgi su koma.
Acan cikin gida babu wanda ya samu ganin sultan NUAB daya iso ranar bare sultan yasar shima dan kuwa basu gama sallama da baqi ba kwata kwata tsaf sai bayan ishai sbd hatta manyan boyem duka juyawa akai dasu a ranar zuwa babban birnin qasar washe gari zasu bi jirgi su koma sbd komawa boyem da aka baro babu manya duka an kwashe ana nan anjom.
Bangarensa ya nufa kai tsaye sbd hutawa yake buqata dakyau gashi dare yayi a ciki akwai mata da yawa har lokacin sunata shirin kai Maa sakinah bangarenta a daren wadda Su Ammi suka zaunar da ita itada Bahar akai musu hudubar aure daidai gwargwado kafin aka bawa Anty Indo Batik dama itada Anty maryam suka musu huduba sosai musamman Bahar tsawon lokaci kafin daga nan tenya tayi aikinta data rayu a cikinsa na kai matan sarauta tiraka wannan karan itada Zuhrah ne suka kai sakinah har bangarenta da mijinta dayake tamkar wata aljannar duniya da bayinta guda goma.
Suna baro bangaren ba jimawa karfe goma sha dayan dare ta buga ango kadir ya shigo bangaren yana waya cikin nutsuwa harya shigo tukuna ya kashe yana shaqar wani qamshi me sanyin gaske da ratsa zuciyar datai shekaru babu komai a cikinta.
Numfashi da ajiyan zuciya ya sauke lokaci daya yana qarasa takowa tsakiyar palon inda Sakinah din ke zaune cikin adon daya dauki idanuwansa ya sake sauke ajiyan zuciya me sanyi yana zaunawa gefenta a natse ya dago idanuwansa ya kalleta yana bude baki da kamala ya ambaci sunanta da sautin muryansa ya ratsa kunnuwanta sbd kusa da itan daya zauna ta dago idanuwanta da suka ji kyakkyawar gazal na ido ta saukesu akansa ta kallesa a hankali take ya sake sauke ajiyan zuciya a karo na kusan biyar ko shida ma daga shigowansa yana miqawa Allah dukkanin godiyansa ga wannan kyakkyawan tanadin da akai masa zuwa yanzu.
Hannunsa ya daga ahankali ya dora akan nata fatarsu ta hadu take taji yarr sbd abu ne dabai taba faruwa da itaba haduwan jikin kowane da namiji da nata dan haka dan janyewa tayi tana gyara zamanta shima sake dora hannunsa yayi akan bayan hannunta zata sake janyewa ya riqe hannun gabaki daya cikin nutsuwa da kulawa tareda bude baki yana cewa suna buqatan yin nafilar neman alkhairi da albarka a cikin wannan auren.
Miqewa yayi yana riqe da hannunta ya jata zuwa hanyar dakinsa dan yi acan.
****Bahar da Neesah kuwa suna daki suma tana sake kwantar mata da hankali sbd jikinta da yayi sanyi sosai itama dan da sassafe zasu tafi a yanda taji Ammi tana fada.
Jin tayi kaman bazata iya tafiyar ba ayau tana son ya sake qara mata kwanaki amma gashi ko ganinsa bataiba hakama takasa kiransa a waya jin takeyi ma fargaban haduwa dashi takeyi dan haka tayi sanyi sosai taxo daki ta kwanta shiru.
Ammi sanyin jikin rabuwa da yarta takeyi amma kuma tana farin cikin shedar da wannan ranar da Allah ita kadai yace zata gani banda Abaas da mahaifiyar Bahar din wadda basu taba saninta ba.
Washe gari karfe 7 na safe dukkanin shirin tafiyarsu Aleey yayi no delay sbd jirginsu na Russia karfe taran dare zai tashi daga qasar dan haka dole suna buqatan isa kafin time din da a qalla ko zasu isa sai ana magrib.
Shi kansa NUAB din bai fitoba sai daya gama baccinsa ya samu dukkanin isashen hutun dayake buqata tukuna ya fito yayi breakfast dinsa da aka jere su akan table fiyeda kala uku tukuna ya fito a natse sanye da black qananun kayan original Dior da black D&G shades ya nufi cikin gidan inda tini kowa ya watse sbd shigowan da zaiyi.
A babban palon Ammin ya sameta zaune itada tenya da zuhrah dan haka zaunawa yayi a natse suka gaisa yana musu barka gama taro lfy.
Babu wani dogon bata lokaci nasiha akan Amanar yarsu da suka taru suka basu sukai masa kafin yayi godiya da yar tasu da suka basa yai tukuna yayi sallama ya fice zuwa ganawa da sultan tukuna kafin a fito da bahar din wadda zuwa lokacin ta fara kuka sosai na rabuwa da Amminta da maa sakinarta.
Rungumeta Ammi tayi tana sake rarrashinta da fada mata magana me saka nutsuwa da kwantar da hankali a kunne kafin zuhrah ma ta rungumeta tana sumbatar gefen fuskanta tukuna da kanta ta sakata a hannun sbd yin aikinta na kaita.
Neesah ce da leylah a biye da ita hannunta n cikin na tenya aka fice da ita tana kuka mara sauti sosai.
Bangaren maa sakinah aka kaita itama rungumeta tayi daqyar aka cireta daga jikin sakinar aka fito da ita daga nan gurin sulta aka kaita ta gaidasa shima yayi mata nasihar tukuna suka fito.
Motocin tafiyarsu suna jere ras a harabar gidan ita kadai ake jira dan kuwa bar mai boyem din yana zaune yana jiranta a cikin motar hankali kwance.
Sanye take da daguwar rigar Turkish abaya Mai tsananin tsada sbd yanda har rawa takeyi a jikinta Maroon kala sai iya mayafinta data nado a kanta sai tsadaddiyar designer handbag dinta ta Lv dake hannunta da wayarta sai shades itama dake fuskanta na cartier dan boye idanuwanta da suka dan sauya kadan sbd kuka.
Aleey ne dayake jin kaman komai da suka buqata sun gama cimmasa jiran zuwa dansu duniya kawai sukeyi tinda ta shigo hannun mai ita ya bube mata kofar motar da sultan din yake ciki zaune yana jira.
Tana isowa tenya ta taimaka mata ta shiga a natse tareda kama hannunta tayi kissing itama tana mata addua me kyau tukuna ta rufe mata motar.
Aleey zagayawa yayi ya budewa neesah gaban motar itama ta shiga sbd tareda ita zasu wuce daga can zata koma uk.
Aleey ne zaija motar da suke ciki din dan haka zagayawa yayi ya shiga yana sauke ajiyan zuciya tukuna yayi addua ya tada motar take aka wangale gate mota biyun farko suka fara cita na securities kafin ya ja suka fice sauyan motocin na biyo bayansu suka fice daga garin kai tsaye suna hawa hanya da kyau.
Tinda suka shigo motar qamshinta ya dauke niimar motar yana shigar kowane irin sako da lungu na kwakwalwa da nutsuwansa.
Ajiye wayarsa dayake ta yi tin dazu cikin nutsuwa da kamewa yayi yana juyowa ya kalleta da dukkanin nutsuwansa.
Dagowa tayi daidai lokacin itama sbd jin ya gama wayar komai da kowa yayi tsit bame motsi.
A tare suka kalli juna idanuwansu na haduwa cikin na juna,
Jin tayi bugun zuciyarta ya tsaya cak ta dauke idanuwanta cikin sanyi tana sauke kanta tareda daukewa daga gefen.
Kasa dauke nasa idanuwan yayi daga kallanta duk da ta dan juya sbd jin da yayi yawun bakinsa sun dauke tsaf babu su a cikin baki da maqoshinsa.
Dan dauke idanuwan nasa yayi daga kallanta yana lashe lips dinsa da bakinsa da suka bushe masa a take yana dan hadiye yawu kadan dan jiqa maqoshinsa daya bushe.
Bai iya cewa komaiba sbd gabaki daya bayajin komai nasa a zuciya da gangar jikinsa idan ba ita ba,
Sakata a cikin qwayar idanuwansa ya warware duk wani hakuri,karfin hali,dauriya da nutsuwarsa harma da kamewansa,
Qamshinta kunnasa yakeyi akowace daqiqar dayake yi a cikin motar dan haka idanuwansa suka fara sauyawa ahankali yanajin komai nasa ya warware ya watse.
#MAMUH
09033181070
[20/01, 9:28 am] Dasoo: HAYATEEM
Mamuhgee
182
Doguwar tafiya me tsayi sukai wadda har suka isa idan ba kiran daya daga cikinsu akai ya dauka ba babu kowace magana a tsakaninsu sbd mai gayya dake motar a kame cikin hali na galabaituwa da tsananin soyayyar dake cinsa.
Koda suka isa ana kokarin kiran magrib dan baka a masauki suka sauka inda anan dinma kawai daki daya ta dauka tareda Neesah.
Wanka da salloli sukai tareda cin abinci suka dan kwanta hutawar da bazata wuce awa daya da rabi ba zuwa biyu su wuce airport kuma.
Waya tayi dasu Ammi tana gamawa ta kwanta tana son yin bacci kafin lokacin wucewa.
Dukkaninsu sun huta yanda ya kamata kafin lolacin tafiya yayi sai a lokacin itada neesah sukai sallar ishai ta sake watsa ruwan zafi sosai sbd baccinta ya saket dakya tana fitowa ta shirya cikin riga da skirt na chiffon masu tsadan gaske skirt din mai fadi sosai sai rigar itama longsleeve tanada fadi da zip me kyau a gaba sai scarf kawai daure a kanta da showel data yafo sbd sanyi tayi kyau ta fito asalin balarabarta ta qasar mahaifiyarta.