← Book details Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 84 OF 112

Sashe 84

Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani yawu me sanyi ya hadiye ta maqoshinsa ya wuce yana fidda wani sautin kukan daya sakata dagowa a natse ta kallesa kadan tana tana jin tafin hannunsa na sauka a fatar cikinta dayake a lafe ya shafi cibiyarta tayi wani irin dauke numfashi a slow tana dafa kirjinsa da tafin hannunta daya sakasa qasa sa hannunsa kadan ta sake jan numfashi da karfi tana qarasa saka hannunta duka biyu a kirjinsa zuwa bayansa,

Numfashinta bai gama dawowa ba ya sake shafa qasan cibiyarta yana sakar mata wani shocking din daya sakata saka yin baya da kanta ya tarota yana kamo wuyanta yana saka hannunsa daya ya fara shafo tin daga tafin kafarta yana mata wani irin shafar datake saka jikinta yar rawa tai kokarin riqe hannunsa yayi baya da kanta kai tsaye yana yin qasa ya kama kafarta daya ya daga yakai bakinsa ya saka bakinsa cikin wata sanyi yayi kissing tsakiyar tafin kafarta dayake fes kaman bata taka qasa.

Har cikin tsakiyar kanta taji saukan lips dinsa da kiss dinsa a tafin kafarta daya sauka cikin sanyi.

Baya tayi tana dafa hannuwanta duka biyu a kan inda take din zaune tana jin lips dinsa suna biyo tafin kafarta zuwa yatsun kafarta yana bi da kiss tin daga can daki daki har zuwa cinyarta daga ciki inda yake saka kansa cikin kafafunta yana cigaba da bi da kisses din har zuwa cikin rigar daya saka kansa ciki yana qarasa budeta ta zare ta fadi qasa gabaki daya ya dago idanuwansa da sukai ciki yana mata wani crazy mayen kallo kafin ya maida kallansa kan qaramar black abinda ya rage a jikinta yakai bakinsa a hankali ya kama gefensa ya shaqi qamshin dayake bugowa daga cikinsa ya lumshe idanuwa yana sake buguwan gaske ya sake jan numfashin qamshin gurin da karfi kafin ya fara yagasa da bakinda yana zaresa batareda ya saka hannunsa ba yafara jansa zuwa qasa da bakin nasa yana sake jin nutsuwansa na barinsa cikin sanyi harya gama zaresa bai sakesa ba yana riqe dashi a bakinsa ya dago yana kallanta ya kamo fuskanta da hannunsa ya hadesu guri daya ta kasa iya bude ido ta kalli panties din a bakinsa ta saka hannuwanta biyu a wuyansa tana zagayosa cikin sanyi shikuma hannuwansa ya saka bayanta ya zare bra din jikinta yana cirota cikin wata salon da jikinsa yake a mace yakai fuskansa ya ringa gogawa ahankali yana jin kaman zai rasa kansa gabaki daya kafin yayi jifa da ita yana kamo fuskan Bahar din ya hadesu guri daya.

Itace ta kai hannunta bakinsa ta zare panties din ta jefar a natse ya fada akan gas din dayake kitchen din ita kuwa bra akan handle din fridge da aka jefa ta maqale tana lilo.

Tinda ta zare masa daga bakinsa take kallan bakin nasa da lips dinsa da suke da dan duhu kadan na kaman ja da sukai yana mata mayataccen kallon da bayajin zai iya barinta a lokacin..

Hannuwanta biyu ta dora a fuskansa ta kamo tareda kai fuskanta tana hadewa ta dora bakinta akan nasa wanda ta amsa da wani irin shauqi me karfi ya saka bakinsa cikin nata yana kissing dinta,

Kaman daga sama yaji tafara kissing nasa itama take wani notin dayake daure da kwakwalwan kansa ya kunce ya matsota jikinsa dakyau sukai wata mannuwa ba kaya a jikinsu sbd towel din dayake jikinsa tini ya sauka ya suka fara wani irin tsotsan juna da kakkarfan soyayyar da bazata taba iya rabuwa ba.

Bata taba jin yana samun cikakken shauqin dayake samu ba sai ayau din datake maida masa martanin abinda yake faruwa a tsakaninsu sbd da dukkanin soyayyar datake masa ayau take tareda shi tana Kissing dinsa hannuwanta na yawo a fatar bayansa taba qarasa tayar da duk wata karfin shaawansa da shauqinsa akanta.

Numfashinsu da wani irin nishinsu ne musamman nasa suka gauraye kitchen din cikin yanayi mafi tada tsigar jikin sauraro sbd wata zazzafa kuma lafiyayyar love ne suka making a gurin wadda take basu dukkanin nutsuwa da gamsuwa da juna.

Kusan lokaci me dan tsayi suka dauka suna abubuwansu kafin suka iya nutsuwa ya qamqameta yana jin yanda bugun zuciyarta ke ratsa kirjinsa dake hade da nata.

Daqyar take fidda numfashi mara karfi tana sake lafewa a jikinsa sbd ko kafarta batajin zata iya takawa sbd yanda taje jin kowace gabar jikinta ta gama galabaita.

Daukanta yayi cak daga kan island din yabar kitchen da ita suka koma bedroom.

Acan ba basu tsayaba sai a toilet wanda ya isa har tsakiyan shower dasu ya sakar musu ruwan zafi masu fidda hayaqi kadan batareda sunyi mummunan zafin nan ba.

Tsawon mintina kadan suka dauka tukuna suka fito kowannensu daure da towel sai qaramar towel datake daure da gashin kan kowannensu daya jiqe.

Itace ta busar masa da nasa kafin ta busar da nata duka a natse jikinta ba wani karfi sbd mutuwan jiki sosai take ji da gajiya me girma.

Suna gamawa kayansa na bacci suka saka su duka biyun duk da sun mata yawa sosai musamman wandon shi ko zama bayayi dan haka riga kawai ta saka sai underwear dinsa da yayi mata yawan gaske ta suka kwanta kansa na kirjinta ya zagayeta da hannuwansa take baccin da bai taba tinanin zai taba sake samuba akan abinda ya faru dashi ayau dinba sbd Amminsa ya taho ya daukesa.

Itace tayi shiru tana kallan fuskansa cikin nutsuwa da sanyi da samun nutsuwan ganin ya samu nutsuwansa harma da bacci me nutsuwa ta lumshe idanuwanta jikinta na sake tsami take bacci ya dauketa itama tana rungume da kansa a kirjinta.

Da asuba sam bai bada alaman barinta tafiya dan haka bacci suka koma bayan sallah wanda basu farka ba sai 10 dan haka breakfast dinsu ma batareda sanin kowa ba ga mamakinsu saigashi Maa sakinah ta aiko bayi sun kawo.

Aleey maa din ta kira ta sanar masa dan haka da kansa ya tarbi bayin da suka kawo kusan lafiyayyan abinci kala sama da uku yayi musu iso har dining suka jere komai suka nufi kitchen suka kawo sauran abubuwan suka jera kaman su plates da cutlerys da tumblers.

Suna gama jere komai suka fice shima daman aleey din ya fice hakama har lokacin tsit masu qasar boyem din basu tashi ba.

Sai ten din da mintina ma suka fito yana riqe da hannunta sbd aleey ya turo sakon breakfast from Maa yana dining.

Zaunawa yayi tareda zaunar da ita a kafafunsa ta fara budewa tana duba abubuwan da maa din ta hado musu da kanta murmushi kawai tayi tana jin maa dinta kaman koyaushe cikin ranta.

Boiled veggies and potatoes ta zuba musu da kidney sauce dataji zallan kidney din ta zuba musu sai dafaffiyan madaranta da tea dinsa suka ci suka qara da chips kadan dayaji red ketchup suna gamawa ta qarasa shanye madaranta tana barin gurin sbd aleey dazai shigo taji yana waya da NUAB din.

Tana shigewa da mintina kusan uku zuwa hudu tukuna NUAB din yace aleey din ya shigo.

A dining ya samesa yace ya zauna su qarasa breakfast din tare.

Zaunawa aleey yayi yana jin dukkanin kuzarinsa da nutsuwansa na dawowa akan hanya sbd ganin yanayin NUAB din da damuwansa ta boye matiqar sosai sbd yana iya hangota a can qasan idanuwansa da yanayinsa amma a karan farko daya danne fushi da bacin rai tareda damuwansa ba kaman yanda ya saba ba fushinsa da zafinsa koyaushe a bayyane yake shiyasa koyaushe ko su da suke tareda shi kunnuwansu da fuskokinsu basa rabo da ja na fushi da bacin rai.

Breakfast din sukeyi suna magana a natse akan abubuwan dake gabansu na business dinsu kaman babu abinda ya faru.

Suna gamawa bayi ne dasuke bangaren tin dazu da suka kawo kayan basu tafi ba suka shigo bayan NUAB ya shige aleey ya basu daman shiga suka gyara koina tareda sakin qamshi yana shigewa cikin sanyin aircon dake gauraye palon.

Wanka sukai suka fito a shirye ta sako dagowar hijabinta akan kayansa data sako a ciki fuskanta fresh kaman baby ba tabo ko daya.

Shi kuwa kwarjininsa da asalin kyau da haskensa tareda haibarsa da fresh din da shima yake qarawa bayyana sukai suna hana kowace idanuwa kallansa a cikin fadawa da boys dinsa koda ya fito.

Aleey ne dayake harabar bangaren yana waya a natse da yaren French a shirye yana jiran fitowan Sultan me boyem din ya juyo jin qamshinsa yasan ya fito.
#MAMUH
09033181070
[08/01, 5:09 pm] Dasoo: HAYATEEM
Mamuhgee

157
Kallo daya aleey din yayi musu ya sauke kansa yana jin ransa fes dan haka kashe wayarsa yayi yana takowa ya nufo gurinsu ya gaidata cikeda kulawa tabude baki ta amsa tana janye dan janye hannunta daga na NUAB din dayake riqe dashi amma bai saketa ba saima juyowa da yayi ya kalleta da wata irin kulawa sa kasala damuwa na dan taso masa sbd bangaren Amminsa da zasu tafi baisan tayaya zai fuskancetaba.

Babu security din daya dago kansa har sultan din ya fice daga bangaren fadawansa na masarauta suna jere a bakin bangaren suna jiransa a natse dan hakan shine aikinsu.

Suma suna ganinsa tareda Bahar qasa sukai da kawunansu duka musamman da hannunta yana cikin nasa a sarqe ya kasa sakinta sai dagowa kwata kwata ta zama haramun ga duk wanda yake biye dashi din.

Kaman wainda zasu gaisuwan sirikai haka kaf fadawan da securities din suke biye dashi nesa kadan shi kuma yana gaba da ita sai aleey da keelah.

Bangaren Amminsa suka nufa dan haka daga inda hanyar ta fara ta zuwa bangaren duka kowa ya tsaya iya shi dasu aleey ne suka wuce gaba.

Suna isa kofar bangaren ta zare hannunta daga cikin nasa tana kallansa da wani irin sanyi ta girgiza masa kai sbd bazata iya shiga bangaren Ammin ba tareda shi ba.
Chapter 84 · 0% Book details