← Book details Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 65 OF 112

Sashe 65

Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ganin abinda yakeyi din ya sakata dena ci tabar masa ta miqa hannu ta dauki cup din dayake cike da warm milk dataji hadi tana qamshi takai bakinta tafara sha a natse tana yin rabi zata ajiye ya karba ya shanye a natse kafin ta dauki grapes me sanyi takai bakinta tana sakawa bakinsa na sauka akan bakin nata ya saka harshensa ya fito dashi a yanda ta sakasa batareda ta tauna ba ya dawo dashi bakinsa ya rabasa biyu da da hakoransa na gaba ruwan grapes din suka gangara cikin bakinsa da nata take suka wuce maqoshinta ta hadiyesu tareda bude idonta akasa shiguwa rabin ya tura bakinta yabar rabin nasa ya dan zare bakinsa daga nata yana taunawa ahankali yana kallanta ita kuwa kasa motsawa tayi ta tsaya tana kallansa harya cinye nasa ya hadiye duka bakinsu ya lalace daruwan,

Dawowa da fuskansa yayi ya dora bakinsa akan nata ya zira harshensa ya sake kamo wanda bata ci dinba zai fito dashi ta dauka ahankali harta datsi harshensa kadan wanda ya sakasa bude idonsa dakyau akanta ita kuwa ganin yanda yayi alaman yaji cixon ya sakata sake fuska sbd taji dadin hakan,

Farin cikin hakan daya bayyana a fuskanta ya sakasa jin zuciyarsa shirya mutuwa akan duk azabarsa da zata sakasa farin ciki dan haka wani grapes din ya dauka da hannunsa batareda ya dena kallanta ba ya saka bakinsa yana mannota jikinsa sosai ya sake hade fuskansu da kyau ya saka bakinsa cikin nata tareda grapes din ya fasashi a cikin bakinsu suka hadiye ruwan a tare suna kallan juna kafin ya zura mata shi gabaki daya tareda harshensa wanda ta sake cizawa ahankali ya lumshe ido yana jin kaman wutar kaf duniya ce aka hada masa take masa shocking sbd abinda yake ji dayafi vibration a jininsa da gangar jikinsa.

Taunawa ta gama maimakon ta hadiye ta dawo masa dashi bakinsa da gayya dan tasan zaiji zafin hakan
Ko gana fitowa dashi bataiba ya matseta da hannunsa daya yana kama fuskanta da hannunta daya ya saka harshensa cikin da kansa ya debo yana hadiyewa kai tsaye cikin bakinsa wanda hakan ya saka mutuwa jikinsa da mamaki tana kasa motsawa sedai dago idanuwanta tana kallansa,

Tas ya cinye kafin ya fara tsotsan bakin nata yana yana zagayeta da hannuwansa jin rabuwan dazaiyi da ita ayau din yana raunata karfinsa tin kafin ya tafin gashi bazasu iya tafiyar da itaba ba shiri sbd Moscow zai tafi batada komai na tafiyar dan haka dole zai tafi tukuna.

Yanda yake kissing nata ya sakata sake sakar masa jiki tana mutuwan datake basa karfin shauki.

Dagata yayi ya dora akan table din ya zaunar tana facing nasa ya dora kafafunta akan cinyarsa yana binsu da kallo sbd rigarta data kwashe tayi gefe,

Kafarta me sanye da sarkar da itace ya fara gani a haduwansu ta farko ya zubawa ido yana kalla tsawon mintina sautin jinta na ranar farko yana dawowa cikin kunnuwansa...

Hannu ya saka ya kama kafar wadda take daukan ido sbd hasken fatarta da tsaftar da kaman bata taka qasa
ya dago yakai bakinsa yai kissing sarkar kafar wadda gado ce ta mahaifiyarta ta asalin azurfan da babu sirki.

Gangarowa yayi da bakinsa fatar lips dinsa tana gogan fatar kafarta yana isa yatsun kafarta bakinsa ya dora a babbar yatsarta yayi kissing cikin sanyi yana shafa cinyarta kafin ya dawo da bakinsa yayi kissing cinyarta bayan ya yaye rigarta daga cinyoyin gabaki daya har white net pant dinta na bayyana,

Bin cinyar ya ringa yi da wasu kisses da suka ringa tayar da gashin jikinta ahankali daya bayan daya tana kasa motsawa sedai taji saukan lips dinsa a tsakiyar cinyoyinta ta dauke wuta da karfi tana riqe kansa da wani irin rashin karfi shikuwa motsawanta ya saka wani qamshi bugo masa daga cikin jikinta ya rintse ido da kasala ya budesu yana tafiyar da hannunsa cikin rigarta ta qasa yana qara yayewa.

Cikin rigar ya zira kansa gaba daya ya shige ciki yanabin fatar mararta da cibiyarta da wata irin lasa yana dora lips dinsa masu sanyi da zaqin abinda yasha tareda numfashi masu zafi dake dumama jikinta tafara rawan jiki tana wanqame kansa tana gangaro da hawayen da zuwa yanzu ta tabbatarda bana azaba bane,

Ta saman wuyan rigar tata ya fiddo da kansa sbd me fadi ce sosai ya hade fuskansu suna shaqar numfashin juna ya bude baki yace

'Ghaz princess kin cinye yaqin'

Kallansa tayi sbd bata fahimci me yake nufi ba ta girgiza kai ahankali
Riqe kanta yayi sbd ta dena girgizawa ya dauketa jikinsa har lokacin kansa na cikin rigar ya koma shimfidarsu da ita.

Wata sabuwar gamsuwa me karfin gaske ya samu da ita wadda ta bar mata wani irin tabo a gangar jiki da zuciya sbd kuwa jikinta ya shedar da halin datake ciki sbd koina ciwo da radadi yake mata musamman kirjinta da cikin jikinta dan haka wannan karan shine yai mata wankan suka fito.

Da taimakonsa ta shirya dan zuwa yanzu kam ko abincin da karfin hali ta cisa bayan an kawo musu wani me zafi sbd wannan ya huce.

Suna gama cin abincin magani ya bata tasha daga nan bacci yafara kokarin daukanta amma sbd tafiyansu haka ya kamata tana lafewa jikinsa suka fito yana sanye da fararen kaya qal na Canali sai brown bottega veneta open shoe dake kafarsa da cartier watch da shades na rana hanunsa daya na riqe da hannunta daya wanda itama brown British English gown ce a jikinta ta Sabaaz da qaramar mayafi akanta me laushi datai rollin sai shades,

Hatta handbag dinta bata hannunta dan haka suna tafe aleey ne a gabansu nesa kadan kafin sauran securities a bayansu suka nufi private get din dazasu tafi a cikinsu bayan sun isa airport kenan.

Suna shiga jirgi baccin dayake cinta ya dauketa duk da zuciyarta cike take da zullumin yanda zata fuskanci su maa wainda tinda ta tafi babu wanda taji a jikinsu,

Abu daya yake rage tashin hankalinta shine Ammi da bata dawoba duk da tsawon kwanakin su maa cover sukeyi mata gurin Ammin bata gane komaiba duk da bata jita ba.

Acan Ammin ita kanta sbd rashin jin Bahar din ya saka zuciyarta kasa nutsuwa gabaki daya tace dawowa zatayi batareda sultan yaso hakan ba dan a nasa tsarin so yayi ya dauketa kenan sedai NUAB yaji labari su fuskanci juna.

Yanda ta daga hankalinta ta saka tinanin bahar batada lafiya ne sosai su maa sike mata boyo dan haka bata ma fada musu zata dawo ba sbd tana son tazo taga koma menene da ake boye mata.

Da yamma suka iso Oxford kuma kai tsaye gida motocinsa suka wuce da ita sbd a daren jirginsa zai tashi zuwa Moscow dan haka ba damar sallama me tsayi.

Suna isowa kofar gidan ya shigo har ciki da ita aleey na bayansu da luggages dinta har akwati biyu da wata qaramar bag wainda bata tafi da komaiba amma ta dawo da kaya.

Su maa dake zaune suka gansu kwatsam da mamaki suke kallansu sedai bai nuna kowace irin jin nauyiba gaidasu yayi yana sake hannunta ta isa gurin Maa sakinah tana shigewa jikinta da gaidasu.

Jin jikinta da zafi ya saka maa sakinah kallanta amma taqi cewa komai sbd kada tayi magana yace komawa zai sake yi da ita ganin likita gashi su daqyar suka ga ta dawo Ammi bata rigata dawowa ba.

Babu doguwan bata lokaci yai sallama dasu yasha tea din da maa tenya ta hado masa kadan yayi musu sallama bayan ya ajiye musu pounds masu yawan gaske ya kalli Bahar wadda ta miqe ta silale tabar palon tanajin idonsa na binta.

Juyawa yayi ya fice su maa na masa fatan sauka lafiya da kulawa sosai.

Yana fita bude masa mota aleey yayi yana shiga suka tada motocin suka bar gurin zuwa masaukinsu dan hada kayan barin qasar.

Suna isa ba bata lokaci aleey ya hada komai sukai sallah da cin abinci a natse da kwanciyan hankali kaman ba wainda tafiya take gabansu.

Suna isa airport ba bata lokaci suka daga zuwa Russia.

Jirginsu na dagawa karfe goma sha dayan dare jirgin Ammi yana sauka itama tareda sultan wanda zai koma boyem a satin shima yaje ya dawo daga baya.
#MAMUH
09033181070
[19/01, 11:29 am] Asia ahmd: HAYATEEM
Mamuhgee

139
Sultan da kansa ya kawota har gida batareda kadir ya shiga da mota har harabar gidanva sbd dare yayi kuma sunyi bacci kada a tadasu dan haka shine ya rakota har bakin kofar palon yayi mata Knocking da hannunsa a hankali.

Su maa da basu kwanta ba sbd faman da sukeyi da bahar wadda zazzabi me karfi ya rufe wanda dashi ma ta dawo wanda take tenya ta fahimci taji jiki ne matiqar gaske dan haka fara dumamata da gasata sukai sosai da ruwan data ringa jin kaman zata zare tsawon lokaci sunata abu daya suka qarasa janyo mata zazzabin me karfi tukuna suka bata magani tasha da abinshan da zai kamo cikinta ta ciki tana gamawa take baccin wahala me karfi da zazzabi duka dauketa tanada jijjiga harda su sambatun ambatar Ammi haka dai sukaita fama da ita har goman dare tukuna ta sake samun baccin me dan sauki suka fito maa sakinah tayi daki ita kuma tenya ta nufi kitchen dan cin abincin da bata samu taci ba.

Tana gamawa bata bar dining ba ta ringa wayoyinta a natse da walwalan sun samu LEUL ya dawo da bahar kaman daga sama taji bugun kofar wanda yayi daidai da fitowan maa sakinah itama cin abinci bayan tagamo shirin bacci dan haka a tare suka kalli kofar sbd zuwa yanzu bakin nan masu zuwa da irin wannan lokacin tsoro suke basu tinda NUAB yayi musu tafiyar bazata.

Batareda kiran daya daga cikin bayin gidan sunzo sun bude ba maa sakinah ta miqe kawai ta nufi kofar tana budewa a natse.

Ganin Ayanah tsaye tareda sultan ya sakata yin dan baya kadan tana sauke kanta qasa cikeda girmamawa ta gaidasa tana musu barka da dawowa wanda ya saka tenya tasowa ta qaraso gurin cikeda mamaki da wata irin fargaba da farin cikin ashe gwara da Allah ya dawo musu da bahar yau da sun shiga uku.
Chapter 65 · 0% Book details