← Book details Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 111 OF 112

Sashe 111

Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Murmushi ya sake yana juyowa da ita a hankali yana sake zagayeta da hannunsa daya dayan kuma yana gyara zaman siririn hannun rigarta daya zame ya sauka gurin juyowa da ita.

Yana dauke hannunsa ya sake zamewa ya kalli hannun ya kaffi fatarta da santsinta yake fes a bayyane ya saki murmushi yana kai bakinsa kunnenta ya fara kissing fatar kunnen tukuna yace

'Like ths your nighty is sending me red signal'

Turesa ta dora hannunta akan kirjinsa zatai amma ya dafe hannun a inda ya sauka kan fatar tsakiyar cikinsa daidai gurin mararsa ya kalli cikin idanuwanta data dago ta kallesa ya motsa bakinsa da wani lazy kallo zaiyi magana ta dora hannunta daya akan bakinsa sbd tasan abinda zai fada zaiwa kunnen ta nauyi.

Bude bakinsa yayi yaja yatsarta daya da harshensa cikin bakin nasa yai masa kiss din dayake kama tsotsan daya sakata kokarin janyewa daga jikinsa gabaki daya sedai tana janyewa towel dinsa ya zame ya fadi da gudu juya zata bar gurin ya kamota yana dagata sama cak ya zaunar a gaban mirror yana kama hannuwanta duka biyu ya daga sama yana dannewa da mirror cikin wani slow yakai bakinsa akan hannun rigar dayake siriri sosai kaman zai tsinke da kansa ya saka hakorinsa ya tsinka sa ya maida bakin akan dayan hannun shima ya tsinkasa take rigar me santsin ta zame tana sauka qugunta sbd tana zaune.

Bakinsa yakawo gap da nata zai hadesu ta dora yatsarta a tsakiyarsu lips dinsa suka saika akai maimakon nata lips.

Bai dagoba ya sauke idanuwansa akanta ta saki murmushi me daukan hankalinsa da sake kunnasa ta bude baki qasa qasa tace

"Yaya dai mister?"

Arnen murmushi me sanyi ya sake yana kallan cikin idanuwanta yace

"Kina kokarin gwadani ne??

Girgiza kai tayi tace

"Ina tambaya ne kawai....

Yatsarta dake tsakanin lips dinsu ya sakarwa wani kiss daya sakata janye yatsar zatai magana bakinta na budewa ya saka nasa a ciki yana manneta jikin madubin daga zaune shikuma yana manneta daga tsayen yana kissing bakinta zuwa wajen bakin zuwa kirjinta daya sake fara bi da tsotsa da wata irin lasan d batasan ta fara kakkarwa tana kokarin saukowa daga kan mirror din wanda tana yowa gaba gurin sauka ta basa damar ratseta da kyau take ya sake nishi me karfin gaske yana maidata dakyau a zaunen yana maida bakinsa cikin nata hannuwansa akan kirjinta yana sake mata numfashi masu zafi a wuyanta tana sake rikicewa.

Kusan duka kayan dake gaban mirror din sun watsosu qasa kafin ya dauketa a yanda suke ya lume gado dasu yana shigewa jikinta dakyau.

Zafafan numfashi masu tada tsigar jiki suke fitarwa dukansu dakin na dauka yana tabbatarda zazzafan love da ake gudanarwa a dakin.

Suna gamawa anan gurin bacci da kasala suka bugar da ita sedai shine ya kintsa ya dawo ya shige jikinta bacci me nauyi ya sake daukesu.
#MAMUH
09033181070
[20/01, 3:50 pm] Dasoo: HAYATEEM
Mamuhgee

185
washe gari karfe 10 suka sauko a tareda su neesah sukai breakfast daganan suna gamawa suka koma daki tayiwa Neesah kyauta me kyau shima NUAB din kyautar zinari yayi mata kafin yabar bahar din ta rakata har airport ta dawo da driver.

Bayan tafiyar neesah da aleey babu wani wanda ya rage dayake tareda su bayan masu aiki wainda sam kafin su sauko sun gama komai sun koma bangarensu dan haka iya su kadai suka fara zuba wata irin rayuwar da batada limits dan kuwa babu inda basa zuba love a cikin gidan nasu,

Koina koyaushe shaawan hakan ta taso musu zuba abarsu sukeyi musamman a dining kusan duk lokacin cin abinci ko basuyi sex ba zasu zuba romance dinsu me dadi batareda sun taba gajiya ko gundura da juna ba.

Sati biyu aleey yayi a uk ya dawo kuma ko bayan dawowansa haka yake shaqatawansa baya zama gida sbd hutun gaske sukeyi ba kowane irin aiki an ajiye komai.

Ta sauya iya sauyawa musamman sbd cikinta daya fara bayyana hakama shi kansa ya wata irin sauyawan da suka tashi daga sarauta sun koma tamkar ba masu jinin larabawa zuwa turawan Russia,
Duk wani shirin dawo da karatunta Moscow anyi amma saima ta haihu zata fara dan haka a yanzu an aje karatun ana jiran haihuwan tukuna.

Cikin kwanciyan hankali da rayuwar da babu wanda a cikinsu yayi tinanin yi suka share lokaci me tsayi a Moscow kafin lokacin bikin karban bayin karshe na boyem yazo dan haka dole suka tattaro sika dawo boyem.

Tarban kusan qasa gabaki daya akai masa da Queens bahar wadda a yanzu data dawo itace me qasar dan itace takeda me qasar.

Leylah da cikinta yake gaban na bahar din ya tsufa sosai dan haka itama Asim baida nutsuwan datake wuce ganin ta haihu lafiya.

Bikin da zaayi din baa wani dabbaka sa ba sbd biki ne na buqatan shigowan kusrawa kuma cikin saa sai gasu sun kawo jiki sedai babu khams a cikinsu ko yaransa sbd duk sun manyanta wasu ma sun mutu gabaki daya basuda wani yawa yanzu sunyi ta haduwa da kaddarorinda shi kansa khams din baida hannu daya a yanxu.

A hakan ana gama bikin aka tattara duka wani kusra da wainda ma basu zo ba kaman khams kenan aka yankewa duk wani jinin kusrawa hukuncin bauta ta rai da rai maana zama bayi har qarshen rayuwarsu da karshen jininsu a duk inda suke na qasar boyem da zagayenta.

Wannan hukuncin ya saka da yawansu rasa ransu sakamakon neman guduwa daga asalin garinsu da NUAB ya bada umarnin duk wanda ya nemi guduwa ko gardawa a cire kansa daga wuyansa.

A cikin manyan askarawan da aka tura kusrawa haka suka rikita garin gaba daya suka ringa yiwa maza fyade sbd basa buqatar matan.

Yayan khams su hudu maza haka aka kwantar dasu a gabansa akai musu mummunan fyaden da dayan a take a gurin ya rasu yana kallan mahaifinsa da bai iya motsawaba sbd zuciyarsa data buga take a gurin ya mutu a zaune baa saniba.

Mutuwan shugaba khams ya saka duk wani kusra yayi surrender suka karbi kaddararsu da hukuncinsu akan zama bayin boyem har qarshen zuriarsu.

*****Bayan gama duka wannan abubuwan komai ya lafa duniya ta sake samun lafiya take Mai girma SULTAN LEUL NUAB ALMAZZ BOYEM ya sake bude kofofin gudanar da lafiyayyan mulkin kwanciyan hankali da cigaban qasarsa da koina ake tsananin alfahari da farin cikin samunsa a matsayin sultan na qasar.

Duka yanda yake a matsayin sarkin dake mulkin qasa guda bai taba rasa damar zuba zazzafar soyayya da queen dinsa ba wadda gabaki daya zarewansu sukeyi suna mantawa da mulkin dayake kansu idan dai suna tare.

Rayuwar aurenta takeyi kaman kowace mace itace take girkinda mijinta xaici da kanta duk kuwa da tarin bayin da suke dashi a bangaren nasu.

Yanzu da iyayensu basa tareda su itada leylah tsananin kaunar junansu sukeyi da zama aminan juna kaman yanda shi kansa NUAB Asim ne ya zama amininsa na farko bayan Aleey da keelah wainda suke ba iya yaransa ba kadai Aminansa ne abokansa da suke family dinsa.

******cikin leylah ne ya fara isa haihuwa dan haka ta tattara ta koma anjom haihuwan dan ko zuhrah na can ta koma da zama sbd yunar ma ya koma kuwait bayan angama hidimar komai amma idan zai dawo dole zata tattara ta koma boyem tinda itama ta dawo boyem din kenan tinda yana can yana kuwait yanzu sbd dansa shuraim daya shiga sarautar shima gadan gadan.

Bayan tafiyar leylah da wata daya ta haifi baby girl da masarautar boyem kaf ta dauki murna da farin ciki musamman su Aslam dake gap da aure ansamu dai sultan NUAB ya bada aurensu ga manyan fada biyu manya.

Bahar ba irin yanda taso tafiya amma NUAB kai tsaye ya hana hakama su Ammi ma sunata son daman kada taxo din tana fama da tsohom cikin.

Gagarumin suna akai na HAILE ASIM ALMAZZ BOYEM wadda ake kira da NURAT wadda mahaifinta ke tsananin sonta fiyeda kowa da kansa da duka abinda ya mallaka.

NUAB da kansa ya taka har Anjom da muqarabansa ya dubo Nurat tareda zube mata kyautar zinari me yawan gaske.

Yana dawowa daga anjom haka ya dauke matarsa suka tafi Moscow sbd tata haihuwan.

Sun isa suka bude babin sabuwan soyayya da rayuwanda suke so ko sati uku basuyiba nakuda ta taso mata suna cikin love dan haka a rikice sukai asibiti yana riqe da hannunta yana zuba mata kiss motsi kadan.

Kusan dashi akai labour din bayan isarsu asibiti sbd shine yake bata karfin gwiwa yana kissin duk inda ya samu a fuska da lips dinta har aka samu ta haihu bayan doguwan naquda ta wuni daya.

MUHAMMAD ABAAS NUAB ALMAZZ shime sunan da mahaifinsa ya ambacesa dashi bayan an miqo masa shi bayan fitowansa duniya yana jin kaman duka can baya duniyarsa bata cika ba sai yanzu da hannuwansa suka dauki gudan jininsa a jikinsa wanda babu abinda ya baro nasa na kamanni.

Ita kanta bahar bayan ta dawo daidai data daukesa kasa dauke idanuwanta tayi daga kansa tana kai bakinta tayi kissing din goshinsa tana dagowa daddynsa ya sauke mata kiss me nutsuwa itama a nata goshin yana rugumesu gabaki dayansu yana tabbatarda sune rayuwa,bugun zuciya,ruhi da hasken kalbim dinsa.

Sati biyu sukai a Moscow likitoci suka gama tabbatar masa da lafiyarta data 'dansa kafin suka tattaro suka dawo wanda tini su Ammi dukansu sun tattaro sun dawo boyem din suma kenan.

A tsakanin Ammi da maa sakinah rasa waye yafi jin kaman zuciyarsa ma bazata iya daukan farin ciki ba akai a cikinsu.

Sultan yasar aka kaiwa shi ya dagasa ya rungume a jikinsa ya sumbacesa yayi masa adduoin da yayiwa mahaifinsa ranar da aka haifesa shima aka kawo masa shi kaman irin hakan.

Tarin zafafan danyan zinari aka fara kawowa daga koina da duniya daban daban ga LEUL MUHAMMAD ABAAS wanda duniya ta dauki haihuwan da tabbatar dashi a matsayin da mafi daraja a qasar boyem yanxu da mahaifinsa yake sultan.
Chapter 111 · 0% Book details