← Book details Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 110 OF 112

Sashe 110

Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Wani iska me zafin gaske ya fitar yana bude gaban rigarsa da shima babu komai a ciki dan kuwa ko vest bai sakaba sbd yanayin rigarsa bata buqatar hakan,

Bude gaban rigar tasa tayi dakyau tareda qara bude tata gaban rigar gabaki daya yana zagayota da hannuwansa ya dannota jikinsa kirjinsu yayi haduwan da suka kusan somewa dukansu taja wani gajiyayyan numfashi me karfi kafin ta saukesa ya kamo fuskanta da hannunsa daya ya hade fuskansu yana sake manneta kirjinsa da dayan hannun tareda bude bakinsa ya kama nata yana zira harshensa da wani irin mayen slow ya kamo nata yayi mata wata fitinanniyar tsotsan da saida gashin jikinta suka sake miqewa ta kama gefen cikinsa da tafin hannuwanta tana bude idanuwa a wahalce tana jin tsotsar har cikin kwakwalwanta.

Hadiye wani dandano yayi wanda sauda maqoshinsa ya amsa kafin ya sake kama bakin nata dakyau yafara kissing nata yana fidda numfashi me wata irin sautin dake shiga kunnuwanta direct yana sake matsesu yana goga kirjinta a nasa yana fidda numfashi me karfi da jin komai da komai dan kuwa ita kanta rawa jikinta ya fara yanda yake goga kirjinta a nasa asalin kirjinta da babu komai a nasa suna wata irin haduwan data fara fidda numfashi yana son bude idanuwanta amma sun manne sun kasa buduwa sbd abinda yake sakata ji ga kissing dinsa mai tsananin shiga kai dayake mata.

Zuqo bakinta yakeyi yana masa wata irin tsotsa yana sakewa cikeda kewa da tsananin shauqin dayake jin kaman bai taba saninta a mace ba dan kuwa komai sabo yake jinsa ayau din.

Ficewa hayyacinta tafara yi itama ta fara maida masa martanin tsotsar dayake mata tana tsotsar bakinsa cikin koyarwan da yayi mata tana zagayesa da hannuwanta tana sake jijjiguwa da abinda yake mata.

Cikin zazzafan yanayi suke kissing juna kaman zasu cinye juna da tsananin so da kauna tareda sanyayyar kewan juna.

Gashinta ya kama yayi baya da kanta ta banqare a gaban fuskarsa take yakai fuskarsa ya fidda harshensa ya lashi tin data qasan fuskanta zuwa wuyanta bai tsaya ba sai a tsakiyar kirinta ya fidda harshe ya sake lasar tsakiyar taji tana neman shidewa sbd abinda taji kafin ta sake dawowa da numfashin saukan bakinsa taji akan kirjinta yarufe ruf tareda mata wata irin zuqar data sakata sake ihun da iya inda suke din ya amsa

Sake zaunar da ita yayi dakyau akan kafafunsa yana raba kafafunta akansa yaci gaba da zuqarta.

Rawa jikinta ke yi sosai tana neman rasa kanta duka ta ciro kansa daga kirjinta tana hade bakinsu da kanta take ya karba yana bata zafaffen kiss din dayake sake rikitar da kanta.

Hannunsa daya ya saka a cikin skirt dinta daya baje kan kafafunsa yayiwa cinyarta wata shafa yana jan numfashi me karfi yana sake bata wata deep deep tsotsa a baki suna fitarda numfashi a tare masu zafi da zallan shauqi hankali kwance.

Irin kissing din dayake wa bakinta yana dake goga kirjinsa a nata yasaka ya zare undie din dayake jikinta batareda ta sanina sedai tagansa a hannunsa ya daga sama ya saka a hancinsa yayi masa wata irin shaqar data shiga har kwakwalwansa ta rikitar dashi gabaki daya ya gama kaiwa limit din da bazai taba iya riqe kansa ba.

Kunnenta ya maida bakinsa ya kama ya tsotsa yana shafar cinyoyinta duka biyun da hannuwansa har zuwa kuryansu yana bude idanuwansa da sukai jajir ya kalli fuskanta data kasa bude ido ta kallesa tana jan numfashi daqyar sbd shafar dayake mata din...

Lips dinta da sukai ja sukai tas sbd tsotsa ya saka harshe ya lasa ya kuma lasa kafin ya bude baki yana sake shigar da bakinsa cikin nata kafin ta ankara jin tauiya dagata sama kadan ya sake mayarwa take ta kusan somewa tana qanqamesa zatai baya ya tarota yana mannesu tareda sake hade bakinsu take ya fara bata babban lamarinda ya sakata neman zarewa sbd jin kaman yaune suke fara haduwa.

Shi kansa jin yayi kaman ransa ya fita ya dawo ya damqi kugunta da karfi yana fidda numfashi me karfin gaske yana qanqameta kaman zai ballata biyu batareda ya saniba yana cigaba da bata zafinsa suna tsananta kissing juna wanda ta fara gazawa sbd abinda yake faruwa da ita yafara fin karfinta.

Gaurayewa dakin yayi da wani zazzafan numfashin dayake fitarwa yana maidata cikakkiyar macensa a karo na biyu dan kuwa jin yakeyi komai nata ya sauya daga yanda ya sansa yana sake taba kwakwalwa da kunce duka notikan kansa yana qara bin kirjinta da abubuwan da suke sake fin karfinta ta tsananta rawan jiki da neman sassauci amma babu sam saima tsananta da komai nasa keyi yana tarwatsa komai nasu yana samun dukkanin abinda yakeso yake buqata daga gareta cikeda da zallan gamsuwa da tsanantar buqatar dayake zaukewa amma qaruwa takeyi duka a lokaci daya.

Abubuwa yafara fada mata wainda kunnuwanta sun toshe sam batajin komai bayan irin zazzafan yanayin dayake bata dayake neman rabata da qwankwasonta.

Lokaci me tsayi suka dauka a cikin yanayin gudanar da love din wanda ya basa cikakkiyar gamsuwa da qarin shauqinsa akanta kafin ya rungumeta yana sauke mata numfashi me sanyi da nutsuwa.

Ita ahankali take fidda numfashin cikin kasala me yawa da jin komai nata ya sake.

Washing room ya shigar dasu suka gyaro jikinsu ya dawo da ita haka ya maida mata kayanta daya bayan daya cif kaman babu abinda ya faru kafin ya sake bata juice kadan tashi ya kwantar da ita taqi kwanciyan dole tare suka fito bayan bata awa kusan biyu da rabi a ciki.

Gurin zamansu suka dawo yana dauke da ita da kansa ya zaunar da ita ya zauna tareda gyara mata zaman yanda zataji dadinsa ya kwanto da ita jikinsa tareda rufe jikinta da showel ya saka aka rage musu hasken gurin sosai ta lafe a jikinsa take ba jimawa baccin gajiya da kasala me yawan gaske ya dauketa tana fitarda numfashi me sanyi.

Zuba mata ido yayi yana jin duniyarsa a yanzu ta gama cika insha Allah,
Shafa fuskarta yayi tareda kissing forehead nata yana gyara zamansa dakyau ya lumshe kyawawan idanuwansa da basu qarasa dawowa daidai ba.

Aleey da neesah babu wanda ya isa juyowa har lolacin kanzu na gaba sun ma gama fira da dube dubensu neesah tayi bacci Shi kuwa yana karatun wasu takardu saida aka rage hasken sosai tukuna ya ajiye yana jinginawa da lumshe ido dan sanin hutawa Sultan zaiyi.
#MAMUH
09033181070
[20/01, 3:49 pm] Dasoo: HAYATEEM
Mamuhgee

184
Bacci suka samu a natse dukkaninsu har zuwa lokacinda jirginsu ya sauka,

Motocin da zasu daukesu ne suka iso tareda securities kadan sbd baya buqatan hayaniya da yawa.

Kai tsaye Motocin suka shiga yana riqe da hannunta tana rufe da showel har lokacin haka kawai ta sake yin fresh sbd batajin wata doguwan gajiyar tafiyar kaman yanda shi bayama jin gajiyar kwata kwata.

Suna isa gidansa dake rubuce da GhazV da tarba ta musamman da tsantsan girmamawa da farin cikin isowansu aka tarbesu duka securities da maids na gidan da cooks dika sun fito sun tarbesu musamman dan gani da tarban uwargidansu maana queen din boyem kuma macen ubangidansu.

Hannunsa riqe da nata suka fito motar da aka parka har bakin kofar shigewansa dan haka suna fitowa kowa ya musu barka da sauka cikin girmamawa da kulawa da yar sakewan dake akwai a tsakaninsu.

Amsawa tayi tana bayyanarda sakewa kadan da mutuntawa kafin shima ya amsa yana kallanta fuskansa na bayyanarda wani sanyayyan murmushi akan ganin yanda tai kokarin amsawa a sake kaman wata baby.

Ciki sikai kai tsaye ana jan kayansu zuwa ciki din.

Kai tsaye hanyar hayewa samansa suka nufa neesah kuwa lafiyayyan dakin dayake qasa a can palon dazai kasamce na matar gidan da dakuna uku a cikinsa aka nufa da ita da kayan Ma'am din aka fara jere su kai tsaye da sake gyara komai aka kunna ac dasu humidifier qatuwa dake dakin aka kai neesah dayan dakin.

Suna shiga babban palonsa na farko ta lumshe ido sbd asalin dadadden kamshinsa daya shigeta basu tsayaba suka wuce palon kurya shima anan babu abinda yake tashi bayan qamshinsa da sanyi dan haka kai tsaye master bedroom dinsa suka nufa anan ne ta janye hannunta tana zaunawa tana sauke ajiyan zuciya.

Bai wani zauna ba bathroom ya nufa yana zare kayan jikinsa kai tsaye ya fada yana sakarwa kansa ruwan zafi tareda lumshe idanuwansa.

Bai wani jima sosaiba a ciki ya fito daure da towel da wani yana goge kansa fatar jikinsa dake bayyane tana daukan ido sbd hutu da lafiya.

Itama cikin kasala ta miqe ta fada toilet din.

Ko data fito ya shirya yana sallah cikin doguwan rigar jallabiya da bata taba ganinsa a ciki ba harma da hula.

Itama shiryawa tayi ta busar da gashinta tana saka kayansa da sukai mata yawa sosai tareda nada rufa akai ta tada sallar.

Suna gama sallah palonsa na farko ya jata suka tafi ya zaunar da ita akan dining din suka ci abinci suka koshi tukuna suka koma daki sai a lokacin suka kwanta bacci me nutsuwa da miqewa.

Bacci sukai na kusan wuni guda kafin sai dare suka sauko.

A dining sukaci abinci gabaki dayansu da neesah da aleey kafin itada neesah suka tafi bedroom dinta da aka gama gyara mata komai kaman daman sunsan yanda takesonsa.

Fira da abubuwansu suka tsaya yi har dare sosai tukuna neesah ta sakata komawa gurin mijinta sbd taso ta kwana tareda ita tinda gobe zata wuce kuma aleey ne zai rakata har uk a karan farko da zaiyi tafiya shi daya batareda ubangidansa ba.

Tin anan tayi wankanta tai shirin baccinta tukuna ta fito ta nufi saman tana waya da Ammi tana kokarin hana Ammin ta gane tafiya takeyi harta samu suka gama bata gane ba ta shiga bedroom din tana kallan wayarta ta isa bakin gado tana kokarin zama ya rungumota ta bayanta da ruwan wankan daya fito a jikinsa.

Da karfi kadan ta sake ajiyan zuciya tana qin juyowa sbd kansa daya saka a kafadarta yana shaqar qamshinta dayake fitowa daga gashinta daga wuyanta daga kirjinta daga kowane lungu na jikinta.
Chapter 110 · 0% Book details