← Book details Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 63 OF 112

Sashe 63

Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shima nasa jikin rawa ya fara sbd samun kansa a cikin abinda bai taba sanin yaya yake ba,

Matseta yake sake yi kafin ya dagata cak ya dora akan kafafunsa yana kasa bude ido akan fuskarta ya sake maida bakinsa cikin nata yana cigaba da sumbatarta ya zira hannunsa ahankali yafara zare rigar jikinta wadda ya zare mata ita ta sama tukuna ya bude gaban rigarsa shima yana zarewa ya yar ya sake matsota jikinsa wanda daga nan yaji kaman an buga guduma a tsakiyar kansa sbd abinda yaji wanda bai taba jiba na saukan kirjinta da bakomai a kirjinsa dan haka take jikinsa ya fara rawa ya rude yana rasa me zeyi bayan tsotsan bakinta kawai yana kirjinta suna kokarin raba kirjinsa da numfashinsa dan da sauri ya dagota daga kirjin nasa yana saukan da idanuwansa akan nata dan ganin abinda yake neman kashesa bayan mutuwan da already yakeyi.

Kallo daya yayiwa kirjin nata yayi saurin dauke ido jikinsa na tsananta rawar daya rungumeta da sauri cikin jikinsa da karfi yana kakkarwa ya sake hade bakinsa da nata yana cigaba da kissing kafin ya fara bin fatar cinyarta da shafa hannuwansa na rawa har lokacin wanda rawar hannunsa yana shafa fatarta ya saka take jin kaman ana mata vibration dan haka ta qanqamesa tana hade jikinta sosai dashi,

Baya yayi da ita yana kai fuskarsa tsakiyar kirjinta ya shaqi qamshinta yana fidda harshensa ya lashi farar fatarta datake da laushi yana sake tsima,

Fatar kirjinta ce ta shafi gefen fuskarsa shafar data tsayar da komai na jikinsa ya bude idanuwansa akansu yana dawo da komai nasa akansu yayi baya da ita ya kwantar a gadon yana binta da fuskarsa a kirjinta yana abinda ya sakata fasa kukan daya qarasa rabasa da hankalinsa ya fara kokarin rabata da sauran abinda ya rage a jikinta na yana gyarawa kansa ita cikin wata irin rawar jikin da baimasan yazai iya riqe kansa ba harya bi komai a natse.

Kuka tafara sosai ganin de bazawarar gaske zata zama dan haka ta fara kokarin cetan kanta amma ba damar hakan dan haka ta hakura kawai sbd kila ma shine zamtowanta mace na farko na karshe.

Qanqamesa tayi tana rintse ido tareda sadaukarwa tana karbansa,

Baisan yaya ake iya controlling na kai ba a wannan lokacin dan haka duka karfinsa da abinda yake ji ya bayar yana maidata cikakkiyar macen da shine na farko gareta kaman yanda shima itace ta farkonsa.

Daren ya zamo wani irin dare mafi tsayi da nauyi garesu sbd lamarin dayaxo musu batareda shiryawansa ga kowanensu ba hakama a daren da suke kokarin rabuwa da juna dan fuskantar rayuwan gaba.

Yayi mata rauni sosai wanda saida ya hada da neman likitan datazo ta dubata ta taimaka mata sosai harta samu bacci me karfi.

Shima bayan sallan asuba kasa motsawa yayi bare yin komai kwantawa yayi gefenta jikinsa a mace da dan zazzabin da shima yake cinsa.

Baccin ne ya daukesa bayan jimawa yana kwance a gefenta yana kallanta taba bacci me karfi fuskarta jajir,

Tausayinta me tsananin gaske ne ya cike zuciyarsa dayakejin bai kyauta mata ba ya qarasa cutatar da ita da abinda ya faru din tsakaninsu,

Yana fatar ta yafe masa kuma bazai taba yiwa rayuwarta dole ko takurawa ba zai maidata boyem da kansa kaman yanda takeso ya ajiyeta ya tafi yabarta ta zabi rayuwar datake so.

Bacci me tsayi sukai har rana ta fito sosai tukuna shi yafara tashi yayi wanka yai ordern abinci wanda ana kawowa tana farkawa,

Shine ya taimaka mata har toilet ya fito ita kuma tayi wanka ta fito tana takawa ahankali kanta a qasa,

Kasa kallanta yayi kaman yanda itama bata iya ko dagowa ba bare iya kallansa,

Tsananin nauyi da kunyar juna sukeji dan haka magana ta dauke a tsakaninsu sedai a taqaice,

Breakfast din ya gabatar mata tareda maganinta ya silale ya fice yabar dakin,

Shiryawa tayi a sanyaye jiki ba dadi taci abinci kadan tasha magani cikin bawa kanta kwarin gwiwa.

Tana gamawa sake komawa tayi ta kwanta ta rufe idanuwanta hawaye suna gangarowa cikinsu sbd ko ayanzu ta wayi gari ta samu kanta ita kadai a daidai lokacin daya kamata ace tana tareda wani.

Wuni guda cur Asim yayi yana bulayi ya rasa ina zashi gashi kuma ya kasa komawa dakin har dare tukuna ya dawo,

Itama tana jin shigowansa ta rufe idanuwanta tana yin kaman tayi bacci sbd daman tayi shirin baccin.

Tsayuwa yayi akanta ya zuba mata ido cikeda tausayawa ya sauke numfashi tareda matsowa ya saka hannunta ya taba fuskanta da wuyanta cikin sanyi yaji ba zazzabi a jikinta dan haka ya sauke ajiyan zuciya ya juyawa ya nufi toilet yayi wanka yayi shirin bacci ya kwanta.

Washe gari tinda safe haka suka sake gaisawa cikin nauyi ya tanadar mata komai zai fice ta dakatar dashi tareda sanar dashi gida takeson komawa.

Shiru yayi kafin ya juyo ya kalleta da idanuwansa da harsun fada hakama ita suka kalli juna take jikin kowannensu ya mutu ya dawo ya zauna kusa da ita ya bata hakuri sosai ya kuma tabbatar mata da zaiyi musu shirin tafiya gidan zuwa gobe ma ko jibi idan sun samu jirgi zasu wuce.

Fasa fita yayi haka ya daure ya zauna dakin tareda ita suka wuni yana wayoyin tafiyarsu har dare.

Kwana biyu suka gama samun komai na tafiya suka shirya zasu bar qasar,

Da taxi suka biya gida sukaiwa su maa sallama wainda sukai mamakin tafiyar tasu ba notice ba komai amma ganin yanayinta ya sakasu tinanin akwai damuwa dan haka nasiha maa sakinah ta ajiyeta sosai gabanta tayi mata batareda taji menene matsalarba sbd kadama ta fama mata rauni idanma wani abin ne yafaru,

Yanda maa sakinah tayi mata ya sakata fasa kuka ahankali tana cusa kanta cikin kafafunta wanda ya saka maa sakinah din janta jikinta tana rungumeta sbd da ita da bahar matsayi daya suke dashi a gurinta kawai dan tafi kusanci ne da bahar Leylah din ke ganin kaman tafi son bahar,

Rarrashinta sosai tayi kafin ta samar mata da yar nutsuwa ta ruhin da harma taji nauyi me yawa ya sauka a kirjinta suka fito har mota ta sakata suka gaisa da Asim wanda baima yi shaawan shiga gidanba,

Da girmamawa suka gaisa kafin sukai musu a sauka lafiya bayan Maa sakinah din tayi mata kyautar bracelet na zinari me kyau da tsari.

Suna wucewa babu bata lokaci suka isa Airport suna isa suka tashi shika batareda ata lokaci ba sbd sun isa late.

*****mutanen Birmingham ma hutu sukeyi sosai batareda fita koina ba dan kuwa tinda suka taho sukaje ganin dr babu inda ta taba fita ko kofar dakin ma bata taba zuwa ba bare fita bayan bacci da hutawan dama tafara isarta ba abinda takeyi a cikin kwana biyun,

Bai sake mata komaiba amma dai a cikin jikinta yake iya baccin kwana biyu yana jin dumin fatar jikinta tana ratsar tashi tana basa dukkanin nutsuwan gangar jiki da ruhi,

Ita kanta duk yanda ta daga hankalin komawa gida ganin bai sake mata komaiba ya sakata dan kwantar da hankalinta musamman da hutu kawai da daman son jiki ne da ita,

Shi kansa aleey hutun gaske ya samu yana shaqatawarsa sbd babu aikin komai,

Babu wanda yake kiransa a waya idan va shine yaga damar kiranka ba dan haka ko waya babu ta inda ta damesu Amminsa ce kadai yake waya wadda hankalinta yake kwance tana can tareda mijinta a tinanin baisan meyake faruwa ba dan haka shima bai nuna mata komaiba hutawansa kawai yakeyi da yarinyarta datake tinanin ta haramta masa da manyan tsaro.

Su maa ma yana kiransu ya gaidasu amma babu maganar bahar da suka taba masa sunyi gum sun saka idon ganin ikon Allah waye zai fara dawowa tsakanin yan Liverpool din da yan Birmingham.

Wasa wasa saida suka share sati daya cif batareda komai ya sake shiga tsakaninsu ba ta nutsu ta dauka shikenan bazai qara ba dan haka koda ya fara bata damar fita ta dan nuna farin cikinta musamman da ba tareda shi suka fita ba daga ita sai aleey sbd kawai ta sake sosai dan idan da shine bazai iya barinta sakewaba sbd ganin bai kamata macensa na fita a baynar mutane sosai ba tana shiga cikinsu.

Aleey da akwai sakewa a tsakaninsu yawo yakaita sosai harma ta karbi wayarsa ta kira Neesah sukai videocall wunin duk inda sukaje tana akan vcall da neesah wadda ta matsu Bahar din ta dawo taji cikakken bayani a bakinta sbd basu sakeba sunyi zancensu yanda suka sababa.

Sai dare suka dawo a koshe take taci wani lafiyayyan abinci a tareda Aleey a wata lafiyayyar luxury restaurant dan haka koda suka dawo tana shigowa dakin baya nan yana wani guri a cikin resort yana magana da wasuil baqinsa dake tsananin son ganinsa fiyeda sati suna bibiya ya sakasu sukazo Birmingham din suka samesa.

Koda suka dawo aleey ya kirasa ta sanar dashi cewa yai aleey ya samesa inda yake.

Aleey na isa ya tadda meeting na ya dauki dumin da dole zasu koma Moscow a cikin gaggawa daga can kuma dole boyem zasu koma dan haka ba zabin daya wuce ya fara shirin tafiyarsu.

Ita kuma wanka tayi ta fito daure da towel ta shirya cikin rigar bacci mara dogon amfani a jikinta sbd duka kayan da aka aje mata babu nagari me maganin sanyi dan haka kusan rigunansa masu kauri wani lokacin take sakawa musamman idan zatai bacci.

Tana gama saka rigar zata juyo taji mutum a bayanta ya tareta da kirjinsa a jikin closet din yana zuro kansa wuyanta ya fara sauke mata wani zazzafan numfashin daya sakata dauke numfashi tana dafa wardrobe dake gabanta sbd jirin daya debeta.

Waya yakeyi da Amminsa wadda take sanar dashi maganganun da suka sakasa tinanin goben itama zata samu damar dawowa kenan.

Sallama yayi da ita yana jefar da wayarsa tareda dora hannunsa daya ahankali a tsakiyar bayan Bahar din wadda bayanta yake bayyane ya mata shafar data sakata son juyowa amma ya dakatar da hakan ta hanyar tsayar da hannun cak a tsakiyar bayan yana dafewa da wani irin salon daya sakata kasa qarasa juyowan itama..
#MAMUH
09033181070
[19/01, 11:29 am] Asia ahmd: HAYATEEM
Mamuhgee
Chapter 63 · 0% Book details