Sashe 47
Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dumin dayake tafin hannunsa daya gasa a sane da cup din hot shai dayasha wanda ya sauka a fatar hannun nata ya sakata sauke ajiyan zuciya me sanyi sbd taji dumin har cikin qashinta ta kasa dagowa ta kallesa amma jin shiru bai motsaba ba baice komaiba ya sakata dago ido a hankali ta kallesa.
Inda idanuwansa ke kalla a hannunta ya sakata dauke idanuwanta akansa tana kokarin kalla ya tare fuskarta da dayan tafin hannunsa yana hanata kallan abinda zai tinatar da ita rayuwar datai a baya yana dawo da idanuwansa akan fuskar tata suna kallan juna.
Sake motsawa tayi zata kalli hannun ya sake riqe fuskarta wannan karan tareda girgiza mata kai yana zaunawa a gefenta tareda qanqame hannunsa da nata din yana cigaba da kallan cikin idanuwanta data kasa ta dauke nata tana kokarin janye hannunta daga nasa dan kwanta.
Sanin dole hannun nata zata kalla ya sakasa miqa hannu daya ya rage hasken wutar dakin yana jan hannun nata ya zagaye bayansa dashi wanda hakan ya dagota sosai ta hade da kirjinsa sosai numfashinsa ya sauka akan fuskarta daya seta da tasa yana shaqar nata numfashin tareda duk qamshin dayake fita daga jikinta.
Ba tareda barin tinanin bayanta ta dawo mata ba sultan ya tabbatarda ta samu baccin nutsuwan data samu damar sanin wasu abubuwa da dama dake zuciyarsa a boye a danne wainda babu wanda ya taba saninsu akanta da 'danta dan haka da safe da mamaki da tinani kala daban daban ta tashi akan alaqar dake gudana a tsakaninsa da NUAB matiqar dai abinda ta fahimta na zuciyarsa hakan yake akan girman kaunar dayakewa NUAB.
Da safen haka suka wuni suka sake kwana sukai kwana biyu batareda kowace dan adam ya gansu ba sbd ko masu kawo abinci su jere basu taba ganinsu ba kadir ne yake zuwa ya bude musu dakin da card din hannunsa bayan ya kira sultan ya sanar dashi zaa kawo abincin ya basa izinin a kawo din kuma suna jerewa kadir na tsaye zai saka a jere komai da zasu buqata a yanda yake su fice ya kira ya sanar da sun fice.
A cikin kwana biyun Ayanah ta kasa iya sakewa tayi waya da NUAB yanda ya kamata nauyinsa take ji sosai hakama shakkar abinda zai iya biyo bayan auren idan yaji a tsakaninsa da mahaifinsa ya saka take jin shakka da jin kaman tana danasanin barin sultan ya daura auren duk da kaman kai tsaye shima yayi mata
Da bahar take sakewa tayi waya sosai tana jin yanda take narke mata akan ta dawo a wayar tana kewanta,
Su maa sakinah ma jin hankalinta kwance da kuma jin maganar auren ya saka suka shiga farin ciki me tsananin gaske harma da celebratin abinsu batareda kowa yaji ba dan kuwa abu ne da sai daga baya jikinsu yayi sanyi sbd babu wanda zai iya ma kwatanta yanda zasu fuskanci NUAB wanda jin auren shine kusan mummunan labari na karshe dazai ji a rayuwarsa gashi sunata boye boyen kada ya gane ma Ammi bata ganin bare ma subari koda wasa yaji labarin sultan yana qasar.
Bahar da babu ruwanta batama san wai shakkar ya sani ko kada ya sani ba akeyi ita dai farin cikinta daya ma Ammin ta dawo tayi murnan da bata taba yiba jin Ammin tayi auren da shine burin mahaifinta da baya raye dama su din.
Zuhrah ma da kanta ayanah ta kirata ta sanar mata wanda zancen ya saka zuhrah zubewa qasa tayiwa Allah sujjada tana gode masa tareda fashewa da kuka tana jin inama sauran yan uwansu da iyayensu suna raye su shedar da wannan auren na ayanah da suke jira da fata tin suna qanana Allah bai cika sa ba sai yanzu da manyanci ya kamata.
Ita kanta Ayanah sai a lokacin da zuhrah ta fara kuka nata kukan ya taho tana kasa riqesa sukai abinsu sosai kafin sukai sallama.
Bayan gama waya da Ayanah sakinah ta kira itama suka taru sukai kukan farin cikin da sakinah ma sai lokacin takeyinsa suna jin dadin da rayuwar Ayanah din ta kammalu cif cif yanzu.
A can boyem Zuhrah sam bata fadawa kowa auren ba har 'yayanta kuwa musamman leylah wadda suka wuce a ranar tareda Asim wanda tasan dole zaiji idan har ta fadawa leylah tinda duk inda suke a yanzu din suna tare kuma yana ji tamkar mahaifiyarsa taji ne dan haka tai shiru bata fadawa kowa ba tayita farin cikinta ita daya tareda hada gagarumar walimar data sanar cewa ta cikar burinta ne na auren yarta data wuce.
Bahar da itama hakanan take jin rayuwar tayi mata dadi farin ciki kawai takeyi tako ina dan kuwa duk yanda take tsammanin tana tsananin kauna da kishin Amminta abin ya wuce nan sai yanzu da Amminta ta zama matar aure halastacciya jin takeyi ta matsu Ammin ta dawo ta rungumeta taji ta cika zuciyarta da nutsuwa dan kuwa duk farin cikin da mahaifinta zaiji idan yana raye akai auren to shine take ji masa batareda ma tasan hakan ba.
#MAMUH
09033181070
[12/01, 10:50 am] Asia ahmd: HAYATEEM
Mamuhgee
120
Aleey daya gama samun dukkanin bayanin dayake jira akan binciken dayasa akai masa dan tabbatarda lafiyar kowa dake uk din Ari ya dawo masa da bayanin kowa gidan lafiya kalau da alama ma suna cikin farin ciki a kwanakin sbd kullum sai Ms Bahar ta fita dasu yawon shaqatawa basa dawowa gidan ma wani lokacin sai dare duk da ba wani son yawon sukeyi ba sabanin bahar da kullum sai dare wani lokacin take dawowa gida amma akwai lokutan ma datake kwana hostel gurin qawarta.
Shiru Aleey yayi xaune a cikin office dinsa dake cikin villa dinsu yana juya zancen bayan ya gama saurara yaji babu inda sunan Ammi ya fito dan haka ya tambaya Ari din a daban cewan ina Ammi?
Amsa ari ya basa wanda ta sakasa cewa ok ya kashe wayar ya ajiye yana tsayar da tinaninsa da nazarinsa cak akan farin ciki da sabuwar walwalan me suke yiwa celebration din daya saka suke biyewa Bahar datake yarinya yawon shaqatawa kullum bayan sam dukansu ko fita idan ba dole ba basayi,
Dauke tinaninsa yayi daga kan hakan ya dawo dashi akan duka wannan ina Ammi take sukeyinsa?
Meyasa Ari yace tsawon kwanaki kenan bai saka Ammi a idanuwansa ba bayan an sallamota kenan daga asibitin data kwana basu ma sani ba sai yanzu Ari yake fada,
Idan Ammi batada lafiya bazasu taba farin ciki ba harda samun walwalan ringa fita dan haka dole Ammi na cikin koshin lafiya,
To idan tana cikin koshin lafiya bazai taba yiyuwa ayi kwanakin da sukai sati ace baa gangaba cikin gidan,
A taqaice idan tinaninsa da lissafinsa yana tafiya daidai yanada tabbacin Ammin bata gidan....
Tsayawa bugun zuciyarsa yayi cak daya gama wannan tinanin sbd idan Ammi bata gida duk duniya ina zata tafi a qasar??babu.
Idan kuma qasar ta fito yanada tabbacin bata boyem sedai idan Anjom wanda shima yasan har abada Ammi bazata iya tafiyar barin qasa ko wani gurin da zatai ko kwana daya ne batareda ta sanar da 'danta ba dan haka Ammi bata bar qasar ba tana cikinta kuma ko a ina take tinda bata fada wa NUAB ya saniba to ba gurin dayakeson taje bane,
Fara hada wayoyi da rashin daukan wayarta daya yakaita a kwanakin da yanda su Maa sakinah suke baki daban daban da ita wanda dalilin hakanne ma NUAB ya sakasa bincika ko lafiya suke sbd suna boye wani abu tabbas
Qarasa hada duka komai yayi take kansa ya sara sbd kaf duniya abu daya ne ayanzu NUAB yayiwa tsanar gaske shine haduwan Amminsa da Sultan yasar kuma dukansu Maa da Ammin sun san da hakan.....
Sarawa kansa ya sake ya dauki wayarsa yana miqewa tsaye ya saka kiran keelah dake boyem yana fatar kada yaji abinda zai tambaya sbd matsala ce babba xata iya biyowa musamman ayanzu da NUAB din kaman zafinsa ya qaru duk da hutawan gaske sukeyi a Moscow sun gama abinda ya kawosu amma ba yanzu zasu komaba.
Wayar keelah na kowane ringin ne da sarawar kan Aleey wanda yake jin tinanika da dama na yawo cikin kansa wanda bama yajin a yanzu zai iya isar da sakon ga NUAB.
Keelah na daukan wayar kafin ya fara cewa komai aleey ya jeho masa tambayar
'Sultan me murabus yana cikin masarautar boyem da qasar boyem ma gabaki dayanta???
Keelah koda yake 'dan kadir kuma tamkar idon sultan akan kowane motsin 'dansa hakan bai taba hanasa zamowa loyal dan gani kashenin NUAB ba dan kuwa shine uban gidansa daya wuce kowane matsayi a gunsa dan haka babu kowace irin sakayawa ko daya yace
'Baya masarautar bayama qasar gabaki daya amma babu tabbacin inda ya tafi nima sai ayau din da safe nake samun labarin tafiyar sbd bai bari kowa yasan da tafiyar ba tinda ya rufe rayuwarsa ta fita daga idon kowa da sanin kowa.'
Shiru Aleey yayi tareda rintse idanuwansa kafin ya bude yana kashe wayar,
Sultan yasar yana uk,ya tabbatarda shine a qasar wanda ya saka Ammi bacewa daga ganin Ari da sauran masu aikin gidan.
Komawa yayi ya zauna a kujera yana ajiye wayarsa gabansa tareda dafe kansa dayayi nauyi sbd baisan ta ina zai fuskanci hakan ba dan bayajin zai taba barin NUAB ya sani kawai zai rufe zancen batareda barin ya sani ba kawai fatarsa Sultan ya koma kafin komawansu wanda zai tabbatarda hakan dan kuwa bazai bari Sukoma Boyem ba a yanzu har sai ranar da sultan ya koma ta yanda suna komawa NUAB bazaisan sultan har yayi tafiya ya dawoba.
Da daddare dole zai isa gurin NUAB isar masa da duka bayanin abinda a samu a binciken dan haka koda ya isa gabansa bayan sunyi dinner a table tare ya dauko masa wasu bayanan ayyukan yafara yi masa kafin cikin nutsuwa ya sanar dashi cewan babu abinda yake faruwa acan uk kowa lafiya kalau yake kawai Ammi ce tayi yar jinyar kwana biyu shiyasa sukaita masa baki daban daban kila dan basason ya sani ya damu amma ayanzu ta warke sarai tana ma gida an sallamota.