← Book details Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 112

Sashe 38

Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tana isa bakin gadon hannu ta miqa kai tsaye zata taba luxury duvet din daya mamaye gadon duk girmansa dan tabbatarda akwai mutum a cikinsa,

Tana miqa hannunta da bai qarasa sauka akansa ba ya yaye rufar dake jikinsa gabaki daya yana bude idanuwansa da suka sauya sosai zuwa wani irin yanayi na baccinsa data yanke daga lokacinda ta fara buga kofar bedroom dinsa wanda sam rayuwarsa baa taba yi masa hakan ba wato tadasa yana bacci tinda ya zama tsayayyan kansa kuwa sai ayau din dan haka kansa nayi yayi masa sosai tareda idanuwansa da bai budeba sai akanta dan duk takunta yana jinsa a kunnensa harta iso garesa....

Wata irin sarawa kanta yayi tareda faduwan gaba me karfin gaske ta juya da karfi zata bar dakin sbd bayyanar lafiyayyar farar fatar jikinsa ba babu komai sai wata farar tight short ta balmain dake jikinsa a lokacinda ya yaye rufarsa yana kallanta,

fixgota yayi ta fado kansa gabaki daya batareda ya motsaba daga kwancen sbd gabaki daya jikinsa a mace take da baccin sbd bai rintsa ba a daren sbd bacin ran daya shiga,

Fadowanta jikinsa gabaki daya ya saka gashin jikinsa gabaki daya miqewa ya rinte idanuwansa ya budesu ahankali akanta yana zagaye da ita tana kokarin barin jikinsa dayake asalin hakanan ba komai,

Fizgota ya sake yi a natse ta sake fadowa jikin nasa ya zagayeta gabaki daya da hannuwansa duka biyun yana manneta da kyau jikinsa sanyin aircon yana ratsa fatarsa da babu komai dan haka fatar jikinta duk da tana sanye da kaya amma na bacci ne itama basa da kauri sai dumin jikinta ya fara ratsasa yana shigarsa.

Sake bude idanuwansa da har lokacin basu koma daidai ba yayi a kan fuskarta wadda ta bude baki tana jin tsoro na shigarta tace

'Tamkar Haramun ne hakan kake aikatawa.....

Bude idanuwansa yayi dakyau akanta a lokacin da maganar ta ratsesa har cikin kwakwalwansa baice komaiba saima wata irin kasala da mutuwar jiki da hakan ya sakar masa ya gangaro da idanuwansa akan bakinta da yayi maganar ya motsa hannuwansa ahankali dake zagaye da ita ya sake matseta jikinsa da wani irin kasalallen karfin daya sakata jin fatarta na ratsuwa da sanyin da jikinsa ta bude baki da tsananin son rabuwar jikinsu dama dakin gabaki daya zatai magana ya saka hannunsa daya bayan wuyanta ya janyo fuskarta ba tsammani ya hade fuskarsu hancinsu ya hade tareda numfashinsu da suka shaqa na juna da karfi batareda shiri ba,

Rintse idanuwanta tayi da sauri sbd yanda ta shaqi dumin numfashinsa ba tareda zato ba take tsigar jikinta itama suka miqe ta qanqame hannunsa da karfi batareda ta saniba hannuwanta na dan rawa.

Bai rufe idanuwansa ba wani mayen kallo yake bin fuskarta dashi yana shaqar dukkanin dumin numfashin datake fitarwa a fuskarsa yana dumama jikinsa daya dauki sanyi sosai.

Bude nata idanuwan tayi a hankali wainda suka sauya sbd fargaba da tsantsan tsoron data shiga take idanuwan nata suka shiga cikin nasa dayake kafe dasu akanta hancinsu na hade har lokacin,

Shigar idanuwanta a cikin nasa da sauyawan da sukai ya saka fatarsa sauyawa zuwa ja a take ya Lumshe idanuwansa da suka sake shigar da ita tsoro ta tattaro karfi daqyar ta bude baki zata sake magana ya isar da bakinsa akan nata cikin wata irin kasala me tsananin sanyi da mutuwan jiki ya hade bakinsu yana sauke ajiyan zuciyar da duminta ya sauka a fuskarta ta sakata rintse ido da karfi sanyin harshensa na ratsa nata bakin daya shiga yayo mata wata irin tsotsar data sakata qanqamesa da karfi hannuwanta na fara rawa me karfin datake qarasa dumama jikinsa ya riqo kanta da duka hannuwansa biyun da kyau yana shigar da bakinsa da kyau cikin nata yafara mata wani lafiyayyan sanyayyan kiss din daya sakata rudewa tana rinste idanuwanta da karfi kaman yanda ta qanqamesa da karfi a rikice.

Kissing din dayake mata shi kansa abu ne da bai taba yaune karan farko na rayuwarsa dayake farawa dan haka ya kasa sakinta ya qarasa janyota jikinsa akan gadon gabaki daya yana tsotsan bakinta nutsuwansa da lissafinsa suna fara kuncewa a karan farko.

Kissing dinta yakeyi yana jin kaman bazai taba iya bari ba sbd abubuwan dayake ji suna ratsasa na cikarsa kakkarfan namiji me lafiyar dashi kansa bai saniba.

Juyar da ita yayi a tsakiyar gadon yana rufeta da kirjinsa ya sake kamo fuskarta ya dago yana sake dora bakinsa akan nata tareda hade tafin hannunsa da nata cikin wata irin sanyi yana matsesu.

Fitar numfashinsa sauyawa yayi zuwa wani irin yanayin daya sakata qarasa tsorata ta janye da karfi daga fuskarsa tana bude idanuwanta da sukai laushi ta kallesa daidai nan ya bude idanuwansa da sukai mugun ja tayi saurin dauke nata idanuwan tana saukowa daga gadon jikinta na dan rawar datake kokarin hanasa gani,

Maida idanuwansa yayi ya rufe a hankali batareda yace komaiba ya fara sauke ajiyan zuciya me sanyi da nutsuwa ko daya sake bude idanuwan ta fice daga dakin.

Wayarsa ya miqa hannu a hankali ya dauka ya cire daga dnd ya kira Aleey kai tsaye yace abarta ta tafi kawai ya kashe wayar ya ajiye.

Batai tsammani ba tana isa kofar aka barta kuwa ta fice dan haka kafafunta har wata yar rawa sukeyi kaman yanda zuciyarta ke bugawa har lokacin ta isa bangaren Ammi.

Tana shiga kasa kallan kowa tayi cikin karfin hali ta gaidasu ta wuce dakinta suka kasa binta da kallo suma sbd kowane motsinta qamshin NUAB dinne yake fita a jikinta.

Tana shiga dakinta toilet ta fada sai data sakarwa kanta ruwa ta fara sauke ajiyan zuciya nutsuwanta na dawowa jikinta cikin mutuwan jiki.

Ko data fito lokaci ya tafi sosai dan haka shiryawa kawai tayi tayi breakfast a tsatsaye suka fito lokacin Ammi bata bangaren ta tafi gurin sultan wadda a tsakiyar daren Sakon tafiyar Ayanah din ta riskesa yayi shiru zuciyarsa na shiga wani irin halin fushi da zafi sosai sbd yasan sbd shi ne sultan me mulki ya aika Ayanah ghaz wata qasar wadda yake ganin hakan shine baqin cikin dazai masa.

Tabbas yaji wani irin zafin tafiyar musamman da baa sanar masa ba sai a daren da babu lokacin da zai iya hana tafiyar tata,

Numfashi da ajiyan zuciya me sanyi da nutsuwa yasauke wadda ke hana duk abinda yake ransa fita shiyasa baa taba gane fushinsa bare abinda yake shiri.

Ko da Ayanah din taxo masa bankwana har cikin lafiyayyar bedroom dinsa shima yana zaune bai tashi ba hannu ya saka a natse ya kama nata ya zaunar da ita a gafensa tareda matsowa a natse ya shigar da ita da kyau dumin jikinta yayi masa ratsar dayake jinta har cikin jininsa ya bude baki a natse yace

'Ina tayaki murna da samuwan 'yancinki dan haka ina tafe gareki Ayanah ghaz.'

Kallansa ta dago tayi da kyawawan idanuwanta cikin yanayin daya sake daukan hankalinsa akanta tace

'Zaka iya da 'dana??

Murmushi me kyau daya fidda haibarsa ya sake yace

'Karki manta jinina ne yake yawo jikinsa'

Murmushi itama kawai tayi tareda miqewa suka fito a tare har bakin palonsa ya rakota hannunta riqe a cikin nasa.

Karfe tara saura suka bar masarautar batareda sun saka NUAB a idanuwansu ba kuma kowa baice komaiba sbd rasa abin tambaya ko fada musamman ganin yanda bahar din bata ko kallan fuskokinsu.

Sun isa Airport motocinsu sukai parking daidai da motocin da suka kawo 003 Shifa musa tamu a wanda itama uk din zata wuce kai yara Hutu dan haka kusan a tare suka dunguma zuwa aciki securities na biye dasu da kayansu suna fira cikin sakewa.

Jirginsu na tashi yabar qasar boyem Bahar ta sauke wata boyayyar ajiyan zuciya tana lumshe idanuwanta a hankali.
#MAMUH
09033181070
[12/01, 10:50 am] Asia ahmd: HAYATEEM
Mamuhgee

111
Koda jirginsu ya sauka bayan tafiya me tsayin gaske Bahar jin takeyi nauyi me nauyi yana qarasa sauka daga kanta musamman da a cikin iyayenta zatai rayuwa tasan bazata taba damuwa ko kadaici ko maraicin iyayenta ba sbd duka iyayen nata uku babu wanda baya tsananin kaunarta,

A yanzu bata da namiji ko daya a cikin iyaye ta zama 'yar mata wanda batada damuwa ko takaici ko daya akan hakan dan kuwa a cikinsu babu wanda bazai iya yi mata abinda kowane uba namiji zai iya yi mata ba dan haka batajin tanada sauran kowace damuwa akan rayuwar da zatai ta har abada a matsayin 'yar mace.

Daga airport suka rabu da Madam Shifa Musa suka shiga motocin da suka taho daukansu itama ta shiga nata kowannensu ya wuce,

Motoci biyu ne manya suka daukesu wainda Aleey ya tanadar musu tin kafin su baro ma daga can da wasu yaransu biyu dake kusa suka rigasu isowa uk din,

Akwai abubuwan da aka fara biyawa dasu garare biyu akai na wani id card din bahar din da register din wasu files na inda zasu kafin suka wuce Oxford inda acan aka tanadar musu lafiyayyan gidan da zasu zauna suyi rayuwan da duk suke so.

Koda suka iso gidansu dare yayi sosai dan haka babu wani bata lokaci aka tafi aka kawo musu light abinci me lafiya aka jere musu a dining dayake dakin cin abinci na gidan.

Suka tafiyarsu kafin da safe su dawo dan su Ammin na buqatar hutu sosai,

3 bedroom ne hadi da master bedroom dayake can dan lungun shigarsa daban 4 kenan sai 2 sitting rooms dayan na master bedroom ne dayan kuma na sauran,

Babu wanda ya dauki master bedroom din sbd ya kebe daban a cikin dakunan dan haka ko Bahar ba batajin zata iya zama cikinsa dan haka Ammi na daukan daya Maa sakinah da Maa tenya duka dauka daya sai aka barwa bahar din daya suka bar wancan din hakanan batareda kowa ya daukesa ba duk da yafi kowane dakin wata irin tsaruwa da girman duk da sauran dakunan suma sunada girma sosai da tsari tareda lafiyayyar luxuries da aka zuba koina na gidan dan kuwa duk kyau da tsarin boyem nan din ma tsarinsa daban yake sbd nan babu ado sosai kaman na sarautar can amma suma duka abinda aka qawata gidan dashi yayi kyau da tsari kuma dukiya kawai yake nunawa koina.
Chapter 38 · 0% Book details