Sashe 112
Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel · about 2 min read
Anyi taro da hidimar bikin sunan MUHAMMAD ABAAS an zubar da dukiya anyi barin zinari da hatta Aleey kadai dukiyar daya zubar ya ringa bayarwa tukuicin wannan haihuwan da shine akaiwa bazata fadu ba gashi shima anata kokarin fara hidimar bikinsa da zaaje uk ayo da neesah a kawo masa ita nan boyem a babban bangaren da ubangidansa ya gina masa a kusa da nasa.
Bayan gama sunan Muhammad da wata biyu cif suka tattara uk dukansu hadda su Ammi da sultan da kusan kowa bikin aleey da amaryarsa neesah wadda suke tsananin farin cikin kasancewa gidan aure daya itada aminiyarta.
Ana gama bikin kowa ya dawo banda uban gayya me boyem daya wuce Moscow da matarsa da tinda ta haihu baa basa itaba tana bangaren Ammi sai yanzu iyalinsa suka dawo hannunsa.
Wannan karan kaman yanda suke cin wani lafiyayyan amarci da zuba rayuwa haka aleey yake zubata da tasa.
Basu koma boyem ba saida sabon cikin neesah dan haka suna komawa dole da bahar da neesah din aka dawo da karatunsu a qasar boyem din sbd sultan NUAB dai bazai iya zama a qasar da babu matarsa da 'dansa ba.
Daganan sai muce ALHAMDULLH.
#MAMUGEE
09033181070
HAYATEEM NA KUDI NE
ALHAMDLLH
ALHAMDLLAH
ALHAMDLLAH
MUN GAMA LAFIYA INSHA ALLAH KAMAN YANDA MUKA FARA LAFIYA
INA ROKON ALLAH YA YAFE KURAKUREN DAKE CIKI DA MUKA AIKATA,LADAR KUMA IDAN AKWAI ALLAH YA RABA MANA GABAKI DAYA AMIN.
KAMAN KOYAUSHE INA FATAR BAZAKU CE KOMAI GAMEDA KAMMALAWAN BA SBD BAYAN HAKAN BANSAN ME ZAMU CIGABA DA RUBUTAWA BA TINDA LABARIN DAI DA KANSA YA QARE SO PLS KADA KUCE ANGAMA DA WURI KOKUMA BAKUSO AKA TSAYA BA ANAN,
INA MIQA GODIYA DA KAUNA A GAREKU DA KUKA KASANCE DANI HAR KARSHENSA ALLAH YA SAKA MUKU DA MAFIFICIN ALKHAIRINSA,
ALLAH YABAR KAUNA YA SAKE BAMU IKON KASANCEWA TARE A CIKIN SABON NOVEL DA ZAMU FARA BAYAN SALLAH INSHA ALLAH IDAN ALLAH YA BAMU IKON KAIWA CIKIN LAFIYA DA ABINCINSA.
MY ECHOES PEOPLE ALLAH YABAR TARE INA MUKU SON SO,LOVE YOU OVER,
MY AREWABOOK/AREWAPEN ALLAH YA BIYAKU KUMA LOVE YOU LODI LODI,
YAN BATI MA ALLAH YABAR KAUNA YASA KU SIYA NEXT DA KUDINKU KU DENA WAHALA KUNA WAHALAR DANI LOL.
THANKS
MAMUHGEE