Sashe 35
Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
107
Tin kafin shigowansa palon Maa tenya ta isar da sakon isowansa wanda itama kafin isar da nata sakon qamshinsa ne yafara ratso palon ya shigesu musamman Bahar da leylah wainda suke kusan saiti da kofar dan haka Leylah ce ta fara dago kanta ta juya a hankali ta zubawa kofar idanuwanta cikeda wani irin shauqi da tsananin natuwa da mutuwa a sonsa tana jiran shigowansa ta kallesa dan jin maitarta tana fadawa da samun sassauci,
Bahar kuwa qin nuna tama ji qamshinsa tayi bare nuna ta fahimci waye ne akace ya iso bangaren bare juyawa ta kalli kofar cigaba da duba laptop din datake gabanta tayi wadda Shuraim yake nuna mata da koya mata abuwa da kuma yanda zatai amfani da ita dakyau.
Shi kansa Shuraim ita ya zubawa idanuwansa batareda ko kyaftawa ba cikeda wani irin sanyi da kauna tareda soyayya me tsafta ba hayaniya da kamewa tareda aji yana jira da kokarin karantar yanayinta akan shigowa da zuwan NUAB din wadda dukansu sun manta yaushe suka samu ganinsa last.
Amminsa dake gurin zaune tsakiyar masoyanta Bahar na gefenta itada shuraim ita muma leylah tana gefen zuhra wadda take dayan bangaren ayanah din.
Maa sakinah tana dakin Bahar tana qarasa hada mata duk abinda zata buqata marasa yawa sbd acan ma zaa siya mata komai dan haka ba buqatar ta kwashi kaya da yawa su tafi dasu.
Sako kansa ya saka niimar gurin qarasa sauyawa a natse da qamshinsa daya kashe jikin leylah gabaki daya hakama iyayensa kamshinsa yana ratsatsu duk da ita zuhrah sai a yanzu ne take saninsa da abubuwan da suka shafesa.
Idanuwansa akan Amminsa kadai suka sauka ya qaraso har inda suke din wanda ya saka shuraim daya mace a gurin yiwa Bahar wata natsatsiyar kallo miqewa cikeda basa girmamawa hakama leylah miqewan tayi suka gaidasa cikeda girmamawa,
Amsawa yayi a taqaice batareda yayiwa kowannensu cikakken kallo ba sbd kallo baya cikin dabiarsa,
Gaida Zuhrah yayi ta amsa cikeda kauna da kulawa me yawa tana sake fuskarta dukda itama tana girmamasa sosai sbd matsayinsa na me mulkin qasa gaba daya.
Amminsa ya tsayar da idanuwansa akanta cikeda kaunar da babu sirki ya gaidata ta amsa tana miqewa zuwa palon da suka saba zaunawa suyi magana suyi fira,
Suna barin palon Bahar dake zaune duka abinda takeyi ta kasa cigaba sbd jin tayi ta dena ganewa miqewa tayi a natse ta silale tabar palon tana nufar bedroom dinta ta shige tareda rufo kofar tana kokarin basarwa da ci gaba da harkar gabanta.
Maa sakinah dake dakin ta kammala komai tana kokarin hada mata undies a wata yar qaramar suitcase dake cikin set na akwatin da zata tafi dasu din ajiyewa tayi tana kallanta tace
'Har kun gama karatun ne??
Gyada kai kawai tayi tana zaunawa bakin kujeran da Maa take hada kayan tace
'Maa ki ajiye hakan ki bari zan qarasa hadawa'
'Kinsan dame dame zaki hada ne to??
Murmushi tayi me kyau tana dasuke kafafunta daga qasa zuwa kan kujera ta lankwasasu tana gyara zamanta dakyau tace
'Eh mana ba iya wainndan ne kadai suka rage ba?
Murmushi Maa tayi tana dan zaunawa itama gefen Bahar din tana biyewa zancenta datake son yi batareda saniba kawai so take tayi ta fira sbd mantar da kanta komawa palon koma fita dakin gabaki daya dan daman koba komai idan ba tareda Ammi ba bata jin dadin sakewa da zama a cikinsu Shuraim da leylah duk da Mum zuhrah ma bata sake da ita ba da kauna me karfi kaman Ammin sbd tana ganin su leylah yayanta ne bazata iya zaqewa ta nuna musu fin kauna akan mahaifiyarsu ba musamman leylah da akan komai kishi da tsanarta takeyi dan hakanne take dan riqewa da taqaita kaunarta akan Mahaifiyarsu.
Acan palon Ammi kuwa lokacinda LEUL ya zauna facin Ammin yayi cikeda kaunar dayake jin tamkar tayi masa nisa a tsakaninsu yanxu sbd a yanzu tana tareda 'yar uwarta da yayan yar uwarta da uwa uba 'yar abaas data ke jinginar da nasa matsayin akan Bahar din kwata kwata tareda manta shi waye a gurin Bahar din batareda tambayar raayinsa ko jiran umarninsa akan komaiba sedai ta sanar dashi kawai ga abinda ta yanke wanda ya tabbata ya sani dorata Sultan yakeyi akan wasu tinanin da abubuwan dan haka shima sam hankalinsa yafi kwanciya ya nesanta Amminsa tasa da Sultan tin kafin ya gurbata masa tinaninta itama zata tafin bazata rasa ilimin koya ba acan ta samu nutsuwan da bata samu ba a shekarun baya,
Taje ta shaqi iska da numfashin 'yanci da tsara kowace rayuwar zata zaba acan.
Ajiyan zuciya me sauti Ammin ta sauke tareda motsawa ta dawo kusa dashi ta zauna gap dashi tareda miqa hannunta duka biyu ta kama fararen hannuwansa masu karfi da lafiyar fata a cikin nata ta sake sauke ajiyan zuciya tana kallan fuskarsa daya dago idanuwansa da ita kanta wani kwarjini me karfin gaske suke mata kawai dai bata sauke masa nata idanuwan ne sbd tana mahaifiyarsa kuma har yanzu babynta dake bacci a jikinta yana yaro take kallansa dan haka zuba masa ido tayi zata bude baki tayi magana ya kalleta da kyau ya dakatar da ita ta hanyar fada mata kai tsaye da itane zaayi tafiyar goben dan zuwa itama ta huta ta samu sauyin muhalli.
Kafesa da idanuwanta tayi tareda tsayawa cak har lokacin hannuwanta suna cikin nasa riqe,
Mamaki ne ya bayyana a fuskarta kai tsaye sbd ba tsammani taji zancen da bata ma gama ganewa ba duk da daman a cikin ranta tana jin inama zata bi su Bahar din can qasar sbd zatafi samun nutsuwa da farin ciki idan tana tareda bahar din duk inda take amma kuma yanayin dayake fuskar NUAB din yana nuni da kaman hukunci ne ya yanke akanta.
Numfashi me sanyi ta fitar tareda bude baki baki tace
'Hayateem,Umarni ne wannan ko hukunci kokuma raayina kakeson bi??
Sauyawa idanuwansa sukai ahankali yana kafeta dasu cikeda matsananciyar kauna me karfin gaske dayake jin inama duka babu wannan a cikin dadi ne zai dauketa su tafi duk inda zasu tafi dan tayi yawo a cikin yancinta,
Zare hannuwansa yayi daga nata a natse kafin ya zagayota da hannunsa daya zuwa jikinsa ya rungumeta ta gefensa yana dan lumshe ido ya bude baki yace
'Ammi ki sani Hayateem bazai taba umartar Amminsa ba sbd kece mace mafi darajar da babu ta a gurinsa duk duniya hakama kinfi karfin kowace hukuncina,
Inason nesanta ki da kowace irin damuwa da mutanen da zasu sakaki damuwan ne,
Na sani kinason bin 'yarki dan hakanne nayi miki hakan kije kin samu yancinki daga yanzu ke 'yantacciya ce daga masarautar boyem da duka masu mulkin boyem...'
Ahankali tsigar jikinta ta ringa miqewa sbd kalmar data cire ran samu kenan a rayuwarta har abada bayan qarar da shekarunta a cikin zama cikakkiyar baiwar Masarautar boyem,
Bata taba saka ran samun yanci a wannan shekarun datake dasu a yanzu ba,
Bata taba tinanin rayuwar samuwan yancinta zata tahoba daga bakin 'dan data haifa ba,
Ayau bayan shekaru da barowanta Anjom tin daga kuruciya ta samu yanci..
Dago kanta tayi tareda kafe NUAB da idanuwanta da sukai jajir a take tana kallansa hawayenta na qafewa tsaf hannuwanta na dan rawa duk da yancin yaxo mata a lokacinda bai dameta ba kaman a baya data so yancin kaman rayuwa amma taji dukkanin nauyin dayake kanta da dabaibaiye da rayuwarta suna sauka da warwarewa tana jinta sakat kamar an kunce mata matsatsen daurin rayuwa.
Ajiyan zuciya ta sauke me karfi tareda komawa jikinsa ta rungumesa tareda bude baki tace
'Hayateem Allah ya saka maka da mafificin alkhairinsa,.
Allah ya qara maka imani da tsarkin zuciya ya baka kariya daga kowace irin illa ta bayyane data boye,
Allah ya baka ikon mulkin qasarka cikin Aminci da kwanciyan hankali,
Ni baiwa kuma imebēti kuma wishmah Ayanah ghaz ina godia gareka da samun yancin da har abada kuma shikenan.'
Bai iya cewa komaiba rungume din yayi sukai shiru tsawon lokaci kafin ya saketa yana sanar da ita yanda tafiyar nata zai kasance da kuma gidan daya tanadar musu na zama acan din ba wanda aka fara tanadarwa Su maa sakinah din ba sbd su samu isashen wadatan gida da space yanda ya kamata.
Kasa cewa tayi aa sbd tabbas tafiyar da samun yancin sunzo mata a bazatar da bazata taba iya qin tafiyar ba dan haka farin cikinta ta fitar ta nuna masa na hakan tareda amincewa zama gidan daya tanadar musu amma da sharadin sam basa buqatan securities sbd Bahar da bata buqatan hakan sam.
Bai musa ba ya amince suka sake dan tattaunawa da bankwana sbd da safe zasu wuce kuma shi bazasu samu ganinsa da safen ba,
Miqewa yayi ya fito daga dakin Ammin na tareda shi zuciyarta cikin wani tsatsan sanyin farin ciki da samun nutsuwan da bata taba samun kanta a cikinta ba,
Maa sakinah dole itama zaiwa bankwana sbd kusan duk matsayin dayake bawa Amminsa yana basu itada Maa tenya dan haka kai tsaye dakin da maa sakinah din take Amminsa ta nufa dashi batateda yasan dakin waye ba itama Ammin sbd Sakinah na dakin ne kawai ya saka ta nufi dakin dashi sbd a yanzu bata wani son kusancinsu sbd bawa kowannensu daman fuskantar abinda yake gabansa tukuna daga baya ayi maganar idan zaman nasu zai yiyu ba dole ba tilas bazata taba riqesu da alkawarin da su iyayensu sukai ba matiqar basa kaunar hakan sbd taga alaman kaman babu me raayin hakan a cikinsu musamman a yanda yanzu kwata kwata ya shafe babin tina kowace irin alaqar dake tsananinsu koma tace kamar ya mance da akwaita a masarautar da rayuwar.
#MAMUH
09033181070
[12/01, 10:50 am] Asia ahmd: HAYATEEM
Mamuhgee
108
Ammi ce ta saka hannu ta bude dakin kai tsaye batareda jiran komaiba ta saka kai fuskarta cikeda walwalan farin cikin dayake cikin zuciyarta shimfide,
Qamshinsa ne ya saka Bahar juyowa a natse ta kalli kofar sbd muryan Ammi taji amma kuma hancinta qamshi daban yake shaqo mata,