← Book details Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 112

Sashe 83

Hayateem Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Towels ne a jere da bathrobe sabbi da yawa a jere cikin wata qaramar closet dake gurin ya nufa da ita ya saka hannunsa ya dauko wata farar bathrobe fara qal ya saka mata a jikinta yana rufe mata jikinta shi kuma towel ya dauka a qugunsa ta sake kama hannunsa suka nufo ciki ta rufe kofar rufe tareda daukan remote ta rufe curtains din suma ta juyo ta dauki wani remote din kunna warming din dakin kafin ta sake juyowa ta kallesa yana tsaye ita yake kalla duk inda tayi a natse yana jin kaman zai hadiyeta sbd kauna me tsafta.

Jansa tayi har kan sofa ta zaunar dashi tareda kallan fuskansa tana kokarin sake fuskanta sosai sbd sanyaya zuciyarsa.

Gashinsa ta fara kalla wanda yake sake har qasa qasansa ya dan jiqe ta sake murmushi me kyau ahankali tareda kallan idanuwansa dake kallanta murmushinta na fesa wani sanyi a zuciya da ruhinsa.

Hannu ta saka ahankali ta zare band din dayake daure da gashinta take nata gashin ya warware ta miqa hannu tana zaunawa akan kafafunsa a karan farko batareda shine ya janyota akai ba kaman yanda ya saba ta zauna tareda saka hannuwanta biyu duka ta zagayo wuyansa ta saka hannunta ta bayan ta kama gashinsa da band din ahankali ta daure masa tareda ciro hannuwanta tana kallan fuskansa.

Numfashi me sanyi da sauti ya sake yana kallanta ta bude baki cikin sauti me dadi da daukan hankali tace

'Thank you'

Tea din data kawo masa wanda ya huce ta juya ta kalla kafin ta yunqura zata miqe ya riqe hannunta da nasa cikin wani irin kallan kasala dayake mata ya bude baki yace

'Wat are you Thanking me for????

Idanuwansa tayiwa wani kallo kafin ta gangaro da idanuwanta ta kalli bakinsa da yayi maganar sbd abu ne daya koya mata kusan matiqar suna tare kowace magana da zata furta ko ta furta saiya kalli bakinta a wani zazzafan yanayin dan haka kusan dabiar ta shigeta matiqar yayi mata magana saita kalli bakinsa tana shaqar qamshin iska da qamshin daya fito a bakinsa gurin maganar dan haka ko a yanxu din qamshin iskar da maganar ta fito dashi tayi tareda kallan bakin tukuna ta saka hannuwanta duka biyu ta kamo fuskansa cikin tafin hannunta ta fara matsowa da ita zuwa fuskanta sosai ta hadesu hancinsu yana gogan na juna numfashinsu na shigar junansu direct da dumi me kashe jiki ta kallesa tareda sauke masa numfashi me zafi tukuna ta bude baki fuskansu na sake hadewa sosai lips nasu na gogan na juna da sauti me nutsuwa tace

'For saukan da zuciyarka tayi ta hana fushi da qunci hadiyeka a yau din'

Lumshe idanuwansa yayi sbd yanda maganarta ta shigesa ta ratsasa ta saka tsigar jikinsa tashi.

Janyewa zatai ahankali ya saka hannunsa daya ya dafo fuskanta ta bayan kanta yana hade fuskansu gabaki daya tareda saka bakinsa a cikin nata da yayi maganar data qarasa watsar da fushinsa yana jin shauqi na shigarsa hannunsa daya kuwa dannota yayi jikinsa yana mannesu cikin sanyi dakyau.

Kissing nata yakeyi a natse da wata irin sanyi yana shigar da bakinsa cikin nata din dakyau suna mannuwa sosai da juna tana sauke ajiyan zuciya me sanyi da samun farin ciki sbd a yanzu ne ta tabbatarda ya sauka din tinda ya iya hakan dan haka hannuwanta ta zira a natse ta sake rungumesa dakyau tana shige masa sosai.

Kissing dinta tabari yayi san ransa ya tsotseta iya yanda ransa yake so kafin ta zare jikinta ahankali tareda kallansa tace ya jira zata sake saka masa tea dinsa a zafi.

Miqewa tayi tareda daukan tray din ta juya ta nufi kofar bedroom din ta fice zuwa lafiyayyar kitchen dinsa dake palon farko da kila baa taba amfani dashi ba.

Tana isa fara fidda abubuwan da zatai amfani dasu tayi ta wanke tukuna ta juye tea din a cikin foldable tea kettle ta saka zafi.

Tana tsaye tana jiran yayi taji an zagayota ta baya tareda janyota baya tayi gurinsa suna matsawa sosai daga gurin zafin ya hade bayanta da kirjinsa yana saka kansa a kafadarta ya bude bakinsa akan fatar kunnenta lips dinsa suna gogan fatar can qasa sbd yau shine ake rarrashin yace

'Ke kika dafa tea din da kanki??

Wani iri taji na inama itace tayi da kanta din amma zata dafa masa nata din dan haka girgiza kai tayi a hankali tareda bude baki tanajin lips dinsa na sakar mata waiwayi a fatar kunne tace

'Maa sakinah ce tayi'

Sake zagayeta yayi da hannuwansa zuwa jikinsa sosai yace

'Tasan kina nan kenan?

Gyada kai tayi tana jin waiwayin ya fara mata yawa ta birkota a hankali tana juyowa suka fuskanci juna yana sake matseta jikinsa cikin sanyi tace

'A hanya na hadu da ita zan fito'

Murmushi ne me tsananin kyau da sanyi ya subuce masa jin gudowa da zatai ba wanda ya sani.

Murmushinsa daya kasa daukewa ya sakata sake nata murmushin tana kallansa kamanninsa da mahaifinta suna sake bayyana sosai kaman ma shine ya haifesa sbd kusan kowace irin kama tasa ce idanuwan mahaifinsa sultan yasar kawai masu girma da wata irin zafin kwarjini ya dauko.

Irin yanda take kallansa ta kasa ko kyaftawa tana kallan kammanin da Allah ya hade mata na mutum biyu datake so fiyeda komai a guri guda a fuska daya ya sakasa saka hannu yana shafar tata fuskan yana kallan kamannin macen dabai saniba ba duniya wadda ta haifar masa love of his life tabar duniyar yana mata adduar rahama da samun aljannah madaukakiya.

Shigewa jikinsa tayi a sanyaye ta rungumesa tana yiwa Abaa dinta addua.

Tafasa tea din yayi dan haka ta sakesa a natse tana juyawa ta isa ta kashe tareda daukan inda tea din yake tin farko ta juyesa ta sake wanke komai ta goge da towel ta dawo ta kallesa yana tsaye a bayanta yana bin kowace motsinta da kallo.

Dauko tray din tayi ta dawo dashi akan kitchen island din dayake tsaye a gurin ta ajiye tareda fara murmushi ganin yanda yake binta da ido tace

'Kana jin yunwa ne kake kallan tea din haka??

Murmushin maganarta yayi yana tsayuwa dakyau a bayanta har hannuwansa na zagayeta kadan ya gyada mata kai yana kallan yanda take zuba masa tea din a cup hayaqinsa na tashi ahankali yana shigarsa.

Tana gama zubawa juyowa tayi a natse a hankali tareda cup din ahannu tana kallansa ta miqa masa.

Bai karba ba cup din ya kalla kafin ya kalleta ya saka hannuwansa ya kama qugunta a hankali ya dagata sama ya zaunar akan island din dayake gabansu tana riqe da tea din tana kallansa tana dariya a hankali sbd ganin yanda tea din yake rawa amma bai zube ba.

Yana zaunar da ita bude kafafunta yayi ya tsaya a tsakiyarsu yana saka bakinsa a natse a cup din ya kurba a hannunta.

Dariya mara sauti takeyi har lokacin tana kallansa sbd har lokacin bai karba cup dinba a hannunta yasha.

Dafe hannuwansa duka biyu yayi yana sakata tsakiyarsa dakyau yana sha daga hannunta a natse tana basa tana kallansa shima ita yake kalla yanda murmushi bai bar fuskanta ba.

Shanyewa yake gap da yi zufa me santsi yafara tsatsafo masa yana gangara a fatar jikinsa datake da santsi da lafiya sbd zafin tea din dayake ratsa koina na jikinsa da kansa yana fiddo masa zufan.

Hannun rigar wankan jikinta ta saka ahankali ta goge masa zufan wuyansa a hankali tana qarasa basa tea din tana kallan yanda wani irin zufan ke tafiya ahankali daga fatar wuyansa zuwa kirjinsa.

Bin zufar tayi da ido kafin ta dago ta kallesa shima ita ya kalla sbd wani irin karfin lafiya yaji yana ratso masa musamman yanda itama zufan ne ya fara tsatsafo mata a hankali daga wuyanta yana gangara zuwa cikin rigar wankan jikinta da gabanta yake a bude daga sama dan yana iya ganin cikin kirjinta.

Hannunsa daya ya saka ya karbi cup din yana kaiwa bakinsa ya qarasa shanyewa lokaci daya gabaki daya batareda damuwa da zafinsa ba ya ajiye cup din gefenta yana dagowa ya kalleta da wata kallan ita kuwa cup din daya ajiye din ta kalla kafin ta dago ta kallesa ta sake kai hannunta a wuyansa ta shafi zufansa daya sakasa lumshe ido yana budewa a wuyan ya riqe hannunta cak kafin ya juya dashi zuwa wuyanta ya dora tareda da hannunsa akan nata din yafara shafe wuyanta ta rufe ido da sauri sbd wani yarr dataji sbd da santsin fatarta hannuwansu suka tafi da wani irin slow zuwa saman kirjinta.
#MAMUH
09033181070
[08/01, 2:47 pm] Dasoo: HAYATEEM
Mamuhgee

156
Rankwafowa yayi sosai a kanta yana rufeta da kirjinsa dayake daukan idanuwanta sbd haske da lafiyar fatarsa ta fara kokarin rufe idanuwanta ya saka hannunsa ya dago fuskanta yana hana hakan ya kawo fuskanta gap da tata ya hade gefen fuskansu yana gogawa ahankali yana saukar da fuskansa har zuwa wuyanta ya saka gefen fuskansa tasa ya goga zufarta da baida yawa ahankali da fuskansa ya lumshe ido yana jin duminsu da sanyinsu suna haduwa da fuskansa da kyau ba zato ya saka hannunsa daya ya sake mannota jikinsa da karfi suka sauke ajiyan zuciya a tare me sauti.

Da fuskansa dayake goge fatarta a natse ya zame rigarta daga kafadarta yana saka hannunsa daya a tsakiyar mannuwan dasukai ya warware daurin gaban rigar yana zarewa fuskansa ta qarasa ture rigar daga kafatarta tana sauka daga kafadunta duka biyu ta sauka tana tsayawa iga qugunta sbd tana zaune daa tsaye take qasa tayi gabaki daya.

Bralette din dake jikinta da batada foam ko kauri ko kadan yake kalla ta lafe ta hade da fatar kirjinta sbd sanyin ruwan datasa ta manne akai ta fidda shape din komai na kirjin nata babu abinda baa gani a zane jikin hakama kalar black datake daukan hankali akan kalar fatarta datake fara sosai.
Chapter 83 · 0% Book details