Sashe 8
Nasreen Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar yadda yake ba su abinci haka yake bayarwa, domin mai da yaji yafi yawa. Ba a kwana biyu bai ce mai da yaji za su ci ba. Sam bai dame ta ba, saboda yanzu ba shi a gabanta. Burunta ta kammala karatunta, ta samu aiki ta rabu da shi.
Da aka kawo hijaban da ɗan kunnayen ta cigaba da siyarwa a makaranta. Sosai take yin ciniki har ɗan kunnayen, domin Maman Muwaddat ta sa ya yarinya sun kai mata maƙota. Saboda ba a shiga gidanta, sai dai in ana so ta yi mata waya ta kawo. Ganin haka sai ta raba biyu ta ije a gidanta.
*_WASU MAZAN na kuɗi ne, 500 ne kacal, in kuma aka kammala ya zama document 800. 'Yar'uwa ki biya ki karanta hankalinki ki kwance. 🙏_
*08144072423*
Duk wacce ta shirya biya sai ta tura kuɗin ta a wannan asusun
8144072423
Jamila lawal opay
Sannan a tura shedar biya ta waɗannan numbar nan. 08144072423
FOR WHATSAPP: 07072971093
CALL: 08144072423
Ga masu buƙatar turo katin waya sai ku tura ta wannan numbar 08144072423
Ko kuma wannan 07072971093 a Turi da sheda ta ɗaya daga cikin wannan numbar ta Whatsapp.
*WASU MAZAN*
BOOK 2
NA
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*FIRST CLASS WRITERS*
MARUBUCIYAR
Sakacina ko halin maza
Kura da fatar akuya
Ranar wanka...
And now
Wasu mazan
08144072423
PAGE 5
Da aka kawo hijaban, da ɗan kunnayen ta cigaba da siyarwa a makaranta. Sosai take yin ciniki har ɗan kunnayen, domin Maman Muwaddat ta sa ya yarinya sun kai mata maƙota. Saboda ba a shiga gidanta, sai dai in ana so ta yi mata waya ta kawo. Ganin haka sai ta raba biyu, ta ije a gidanta.
Nasreen ta cika da mamaki, da aka fara mata maganar ana son hijaban ta online. Da fari ta ɗauka ba siyan kaya ta midiya, amma ga mamakin ya sai wata ta kirata za ta canza hijabai taba son guda goma. Kamar wasa ta gaya mata kuɗin tare da tura account number, sai ga shi ta yi mata transfer. Mamaki ya cika ta da sauri ta kira ƙaninta ya kai mata kayan. Tun daga lokacin ciniki ya ɓalle. Har ɗan wani kiɓa ta yi ta canza.
Da aka sayar da hijaban sai ta haɗa kuɗi ta cire ribarta. Siyayya ta yi musu ma ɗan abin da ba a rasa ba, musamman abin da Raihan za ta je makaranta da shi. A cikin kuɗin har hijabai biyu jalbab ta siyasa kanta da Raihan. Sosai take jin ɗadin sana'ar tana godewa Maman Muwaddat, tun da ga shi har za ta saya wa kanta abin da take so, kuma ta taimakawa Mama.
Washegari da safe, tana zaune a falo saboda ba ta da lecture. Wayarta riƙe a hannunta tana karanta littafi. Daidai lokacin da Faruk ya fito zai fita aiki, sai ta karanta gurin dariya, wani irin dariya ta kece da shi har da riƙe ciki ta duƙa. Mamaki ya kamasa, tsayawa ya yi yana kalonta, wacce ba ta san yana gurin ba. Nasreen garin dariya har da hawaye.
Farouk kuwa sai ya tsaya ya kasa karasawa gurinta. Zai iya cewa tun da yake da ita, bai taɓa ganin ta yi dariya haka ba. Da sauri ya ƙasa ya fisge wayar. "Da uban wa kike chatting?" Ya ce mata tare da kallon wayar yana son ya gani.
Da sauri ta ɗago kanta kallonsa jin abin da ya ce. Da fari har ta tsorata ta, don ba ta san yana tsaye ba.
"Ka ba ni wayata." Ta ce masa tare da miƙa hannu.
Duba wayar ya yi yana kallon facebook da kuma Whatsapp ɗin da ta buɗe,"Uban wa ya ba ki damar buɗe su?" Ya ce mata yana zare mata idanu, domin a tunaninsa su take kallo ya sa ya sanya ta yi dariya, don bai ga numbar da zai zarge ta ba.
"Saboda ina buƙatarsu." Ta ce masa cikin gatsali.
"To na hana ki hawa midiya daga yau, din bana kaunar na ga kina farinciki."
"Wallahi ka yi kaɗan, don ba zai daina abin da yake kawo mini farinciki ba." Ta ce masa tana kallon sa.
"Sai na ga da wani wayar za ki yi." Ya ce tare da saka wayar a aljihu.
Takaici ya sa ta kalle shi kawai. Tana ƙoƙarin kamasa ta riƙe ya ɗaga wayar.
"Zan fasa wayar nan kina ƙara magana, wallahi sai na fasa ta." Ya ce fuskarsa na gasganta abin da yake fada.
Ta san zai iya sai kawai ta kalle shi gudu ta yi ɗakinta, amma a ranta ta sanya wallahi dai ya ba ta, in ba haka ba sai ta ɗauki wani abu na sa ta lalata.
Faruk da ya isa ofis bincike ya yi sosai a cikin wayar, yana fatan ganin wani abu da zai sanya ya tozarta, amma har ya ƙara shi bincikensa, bai ga koma ba sai tarin groups na siye da siyarwa.
Ransa ne ya ɓaci, ganin sana'a take yi. Mamakin inda ta samu kudin da ta fara jari ya yi, duk da ya san za ta iya samu. Komai ya goge na cikin wayar, sannan ya ije ta a ofis.
Da ya tashi aiki gidan su Nasreen ya wuce, ya gaya wa Baba ƙarya da gaskiyar sannan umurce sa da ya sanyaya dole ta daina rike wayar, saboda ganin yadda take ciniki ya tsorata shi, domin in ta ci gaba za ta iya rike kanta watarana.Baba ya yi masa alkawarin zuwa gidan gidan don ya ja mata kunnin.
"No zan kawo ta gidan da dadddare." Ya ce masa cikin ɓacin rai.
"Yauwa hakan zai fi yadda zan yi mata kaca-kaca. Ina ga yarinyar nan bokon da Amadu ya sanya ta shi yake ƙara mayar da ita mara jin magana."
Ba tare da ya ce masa komai ba ya tafi.
Cikin tsananin takaici. Haka ta wuni sukuku. Da magariba tana zaune bayan ta idar da salla. Bata tashi daga gurin ba, ya shigo
"Ki zo mu je gida Babanki yana son ganinki." Ya faɗa fuskarsa a ɗaure.
Bata tanka masa ba ta miƙe jin abinda ya ce. Ganin haka ya sa ya shi fara tafiya ta bi bayansa. Mamakin ta yake yi yadda ta dawo masa kamar kurma.
Tun da ta shiga cikin motar ta yi shiru, a zuciyarsa ta shirya duk abin da Baba zai ce, amma ta rantse ba za ta daina amfani da wayar ba.
Da suka isa cikin ɗakin Baba suka shiga. Tana kallonsa yadda yake yi wa dakin kallon ƙaskanci. Ko kujerar tsugunon da aka kawo masa da kyar ya iya zama. Ɗakin ciki ɗaya ne sai tabarmar don shi kansa ba shi da katifa.
"Ke Nasreen ba za ki daina ma mijin ki rashin kunya ba ko, saboda ya gaya mini ba ki da lokacinsa, kullum kina kan waya kina danne-danne. Don ya ce ki daina kike masa zafin fitar arziki.Don ubanki yaushe kika ga mahaifinyarki ta zage ni?"
Kalonsa ta yi da ya ɗauke fuska, ba tare da kunyar ƙaryata da ya yi mata ba. Cikin damuwa ta kalle shi ta ce,"Ban zage shi ba, amma na gaya masa wallahi Baba wanda ya isa ya raba ni da wayar, saboda in ya karɓe wancan xan ƙara siya."
"Au Nasreen yaushe kika fanɗare har ni kike wa fitsarar?" Ya ce cikin mamaki yana kallonta jin tana magana, domin ada in ya kawo ƙararta sai kuka.
"Gara ta yi maka sai ka san haƙuri na ke yi da ita, saboda tun da ta dawo ta canza." Ya ce da murya mai ƙarfi yana kallonta.
"Ka yi hakuri Baba, ni ba rashin kunya nake maka ba, gaskiya ne ke faɗa. Sana'a na ke yi da wayar, ina samun kuɗi ina yi wa kaina buƙata, saboda Faruk cimar wahala yake bani. In ya ga dama sai ya kwana uku yana bani mai da ya ji.."
"Au ba ki gode ba wai suna ne ma basu samu ba."
"Gaya mata kasan ba ta da godiyar Allah. Ni dai na shiga uku na auri mace mara tarbiyya."
"To ka sake ni mana ko ɗaure maka ni aka yi a ƙafa?" Ta ce masa tana kallonsa cikin ɓacin rai jin abin da ya ce
Dariyar mugunta ya yi,"Ba zan sake ki ba haka, za ki ci gaba da zama a gidana, kula na hana ki amfani da wayar."
"Wallahi ba zan daina amfani da waya ba, sai dai ka yi abin da za ka yi." Ta ce masa agadare.
"To shikenan mu zuba mu gani." Ya ce yana mamakin ta domin ta canza sosai.
"In har kana son ta ci gaba da zama sai ka sanya ta daina amfani da wayar." Ya ƙarashe maganar tare da ficewa daga ɗakin
"Ke ta shi ki nushi kar ya tafi, sannan in dai ni na haife ki kar ki ƙara sayen wayar ko kuma ki sayi mai botira."
"Ka yi haƙuri amma ba zan daina sanata ba, ina fatan na ɗauki ɗawainiyar da Ya Ahmad yake yi."
"Au Nasreen.." Ya ce yana neman abin duka da sauri ta fice a zuciyarta tana jin ko sama da ƙasa za ta haɗe babu wanda ya isa ya hanata.
A mota yana ta suratansa ta yi banza da shi. Ganin ba ta kula shi ba ya yi shiru. Da suka koma ta kwanta duk sai ta ji ta takura, saboda ta saba da wayar tana ɗebe mata kewa.
Washegari da safe ta kira musa ta bashi daira dubu sha biyar."Wayar dubu sha biyar sam ba za ki ji dadin ta ba, zan cika miki sha biyar da kuɗin neco da na ke tarawa zan sake yi, tun da da sauran lokaci sai ki mayar mini, duk da ita ma ba wani daɗinta za ki ji ba, kin san yanzu wayoyin suna tsada."
"Haka nan na yi maneji tun da ya ƙwace na gode kafin lokacin zan cika maka."
Kwana biyu ya kawo mata wayar. Kallonta ta yi don ba ta kwanta mata ba, amma da babu gara ba daɗi. A gurin Maman Muwaddat ta karɓi kuɗi ta yi welcome back na layinta, ta ci gaba da harkanta ba tare da ya sani ba.