Sashe 34
Nasreen Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Banzan kallo ya yi mata ba tare da ya amsa ba. Jikinta ya yi matuƙar sanyi, ganin yadda yake kallonta kamar ya ga kashi."Ummana ta je ta shigo ciki ka ci abinc.."
"Na yi miki kama da mai ciwon yunwa ne?"
Tambayar da ya yi mata cikin faɗa ya sanya ta zare ido. Jikinta ya fara rawa ganin yadda yanayinsa yake.
"Ka yi haƙuri." Ta ce tare da matsawa tana kallonsa.
"To ba cin abinci ya kawo ni ba, na zo na yi miki kashedi da kar ki kuskura ki aminta da aure a da ake son yi miki, saboda bayan Batula babu macen da zan iya so. Kuma ina son ga gaya miki karki yadda a ba ki mahaukaci, saboda na haukace na zama kurma, in har kika ce sai kin aure ni sai na kashe ki, duk ranar da kika ce zaki taɓa jikina. Komai nawa nata ne ita kaɗai babu wata mace da za ta mallake su bayan ita." Ya karashe maganar yana matsota tana matsawa.
"Da fatan kin ji sharaɗin da na yi miki?" Ya tambayeta yana zare idanu.
"Eh, na ji kuma zan gaya musu bana sonka." Ta faɗa cikin rawar murya da sauri.
"Good girl." Ya ce yana shafa sajensa, bayan ya sakin murmushin mugunta ganin yadda ta ruɗe.
Da sauri ta ruga da jiki ta fashe da kuka. Dariya ya yi ya shige motarsa ya tafi. Tun a hanya Mommy take ta kiran wayarsa cikin tsanannin ɓacin rai. Sanin abin da ya aikata sai ya ƙi ɗaukar wayar. Texts ta yi masa amma bai ɗauka ba.
Ganin haka ta zauna kan kujera tana cika tana batsewa. Tana zaune ya yi hon maigadi ya zabura zai buɗe masa.
Da sauri ta tashi za ta je waje ta same shi, sai kuma ta ga rashin dacewar haka. Zama ta yi tana cika tana batsewa, har ya buɗe ƙofar da sallama ya shigo."Yanzu abin da ka yi ka kyauta?" Ta yi masa tambayar tamkar za ta buge shi.
"Na gaya miki ba zan iya auren ko wace 'ya mace ba. Ki yi haƙuri kawai Mommy..."
"Wallahi ba ka isa ba, dole ka yi aure sai na ƙara nema maka wata matar, kuma in har ka ƙara kuskuren abin da ka aikata sai ka gwammci kiɗa da karatu." Ta ce masa daidai lokacin da ya shige ciki ba tare da ya ce mata komai ba.
A ranar da Ashman da zo suka je gwajin jini. Zuciyoyinsu cike da ɗari-ɗar na sakamakon gwajin. Cikin rashin sa a likita ya tabbatar musu da ba za su iya aure ba, sakamakon dukanninsu A.S. Nan take Ashman ya yanke jiki ya faɗi. Marwana kuka take yi sosai tana tausayin halin da za su shiga, domin suna matuƙar son junansu. Da ƙyar iyayen Ashman suka yi nasarar shawo kanshi ya haƙura, amma da ya kafe sai ya aure ta.
Marwan ta ci kuka sosai har ta godewa Allah. Nasreen ta kira tana kuka ta gaya mata. Hankalinta ya tashi sosai, musamman yadda ta san suna son junansu.
Cikin damuwa da irin kukan da take yi ta sauke ajiyar zuciya tana hawaye."Ki yi shiru ki bar kuka ni ma za ki sani na yi kuka." Ta ce tana share hawayen da yake gangaro mata.
"Dole na yi kuka ina son shi kawai a aura mini shi. Ina son shi ban damu ba da dole sai mun haihu ba."
"Yara sune rayuwar aure ko da yanzu ba ki damu ba, nan gaba dole ki damu. ki yi haƙuri ki roki Allah ya kawo wanda za ki so shi kamar shi."
"Babu shi Nasreen, ina matuƙar son shi, saboda he deserve to be my husband."
"Allah ya san dalilin da ya raba ku, kuma zai ba ki wanda ya fi shi " Ta ce mata cikin kuka.
Rarrashinta ta rinƙa yi ganin ta ƙi yin shiru sai ta buƙaci su haɗu. Saboda halin da take ciki direba ya tuƙa ta. Tana ganinta ta ƙara fashewa da kuka sosai. Ta jima kafin ta yi shiru sannan ta share hawaye ta. Sun daɗe tana ba ta baki kafin ta haƙura suka rabu.
Mommy kuwa, ba tare da ta dandara ba ta ƙara nema masa 'yar ƙawarta, sai dai abin da ya aikata har yafi wancan, domin har sai da ya mareta a gidansu, ganin za ta yi masa kwarkwasa da fitsara.
Rashin mutunci sosai mahaifiyarta ta kira ta yi ma Mommy. Ranta ya ɓaci amma babu yadda za ta yi haka nan ta daure.
Yana dawowa ta sauke masa . Ba tare da ya kula ba har ta gaji ta haƙura domin babu halin duka.
A ƙalla sai ta da nema masa 'yan mata biyar yana wulaƙanta su, da yi musu barazanar da zai sanya su ce ba za su aure shi ba. Ta yi fadan ta yi rarrashin, amma duk a banza tura agwagwa a ruwa, saboda har yanzu yana nan kan bakanshi na cika alkawarin da ya ɗaukar wa Batula. Daga ƙarshe fushi ta yi da shi mai zai fi, amma shi ma ba ta samu nasara ba, saboda kullum sai dai ya zo ya isheta da magiya, kuka yana nan kan bakanshi.
Tafiya ce ta kama shi zuwa waje shi da Muhsin, sai ya ji daɗi sosai don zai huta da ƙorafin da take masa.
Ganin da gaske yake yi, sai kawai ta nema masa mata aka fara shirye-shiryen aure. Ba tare da sanin sa har aka ɗaura aure. A ranar da ya dawo ta sanar masa.Hankalinsa ya tashi sosai. Tsananin mamaki ya kamata a lokacin da ta sanar masa da ta yi masa aure. Sosai yake hawaye ya ce,"Mommy, ko gafarce ni domin ba zan iya rayuwar aure da matar da kika aura mini ba, ki yi hakuri zuciyata b za ta iya zama da wata 'ya mace ba."
"Dole ka zauna da ita maza ka je ga matarka."
Tamkar kububuwa ya fice daga cikin gidan. Tuƙi yake da kyar ya isa gidan yana tunanin abin da zai yi mata. Ikram tana jin alamun shigowar motarsa ta mike tana son ganin angon na ta.
Murmushi ta saki ganinsa cikin shiga mai kyau. Dama ta san shi sosai tuntini take fatan ya zama mijinta, amma ta san da wuya tun da ko kallon kirki ba ta taɓa samu ba. Ina yana tare da Batula ko iya kallon mace ba ya yi.
Turare ta ƙara fesawa ta fito fili tana jiran ya shigo. Tana tsaye ya murɗa ƙofar ya shigo."
To mijin marigayiya ko za a iya amarcin oho?
In ana son na ci gaba da posting safe da yamma sai na ga ruwan comments.
WASU MAZAN na kuɗi ne, 500 ne kacal, in kuma aka kammala ya zama document 800. 'Yar'uwa ki biya ki karanta hankalinki ki kwance. 🙏_
*08144072423*
Duk wacce ta shirya biya sai ta tura kuɗin ta a wannan asusun
8144072423
Jamila lawal opay
Sannan a tura shedar biya ta waɗannan numbar nan. 08144072423
FOR WHATSAPP: 07072971093
CALL: 08144072423
Ga masu buƙatar turo katin waya sai ku tura ta wannan numbar 08144072423
Ko kuma wannan 07072971093 a Turi da sheda ta ɗaya daga cikin wannan numbar ta Whatsapp.
*WASU MAZAN*
BOOK 2
NA
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*FIRST CLASS WRITERS*
MARUBUCIYAR
Sakacina ko halin maza
Kura da fatar akuya
Ranar wanka...
And now
Wasu mazan
08144072423
PAGE 18
Turare ta ƙara fesawa ta fito fili tana jiran ya shigo. Tana tsaye ya murɗa ƙofar ya shigo."Sannu da zuwa babyna ya hanya?" Ta furta tare da isa gare shi za ta faɗa jikin shi.
Mari mai kyau ya saukar mata tare da daka mata tsawa."Maza tattara komai na ki ki bar gidannan nan, sake ki saki uku, saboda ba da ra'ayina aka aura mini ke ba, kuma ba zan zauna da ke ba"
Kuka ta fashe da shi jin wulaƙancin da ya yi mata."Sakina ka yi fa da aurenmu kwana uku?"
"Ko yanzu aka ɗaura sai na sake ki!" Ya ce yana zare mata idanunsa, sai kuma ya ɗora da cewa,"Ma za kafin na fito ki tattara ki bar mini gidana, in ba haka ba na fito na ganki, sai na lahira yafi ki jin daɗi." Ya ce tare da haye wa sama.
Cikin kuka ta ɗaga waya ta kira Mommy ta sa ta mata."Innalillahi wa inna ilahir raju'un! Ya sake ki saki nawa?" Ta furta cikin tsanannin tashin hankali, domin ba ta taɓa tunanin zai iya sakin ba.
"Saki uku fa ya yi mini lokaci ɗaya, wallahi na yi dana sanin yarda da na yi aka haɗa auren, ga shi zai ja mini zama bazawara." Ta karsshe maganar tana kuka mai sauti.
"Ki yi shiru gani nan zuwa dole ya mayar da sakin ba uku ba. Mara mutunci kawai."
"Ni kawai gidanmu zan koma, tun da ba ya sona sai ya kashe kansa ya je ya samu matacciyar matarsa, amma ba zan yarda ya wulakanta ni kan wacce ba ta raye ba." Ta ce cikin kuka tare da kashe wayar.
Sororo ta riƙe wayar tana kallo jin yadda ta yi mata maganar. Ƙuta ta yi tare da miƙewa ta nufi gidan. Kamar ya san za ta zo. Ikram na fita ya kulle gidan zuwa gidan abokinsa kafin ta huce.
Da ta shigo maigadi kawai ta samu, ya gaya mata da baya nan. Ta san cewa guduwa ya yi. Ciƙin damuwa ta rinƙa kiran wayarsa, ita ma a kashe. Kan dole ta haƙura ta koma gida.
Rashin mutuncin da iyayen Ikram suka kira ta suka yi mata, ya ƙara tunzura ta. Ya yi ninyar gurza masa rashin mutunci in ya dawo, amma har sai da ta gaji ta yi bikonsa.
Haƙura ta yi ta zuba masa idanu tana yi masa addu'a.
Marwana hankalinta ya tashi lokacin da ta rinƙa tursasa shi auren, amma da ta ga ya ƙi zama da matar sai hankalinta ya kwanta. Yanzu ne za ta fito da abin da take ninyar yi, kuma tana fatan Allah ya bata nasara.
Washegari da safe bayan ta tashi ta gama abin da za ta yi. Kicin ta shiga ta haɗa breakfast.
Suna zaune a dining suna karyarwa ana hira. Ganin suna cikin nishaɗi sai ta yi ƙundumbala tana son ta fara aiwatar da ƙudurinta.