Sashe 42
Nasreen Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushi ya saki yana kallonta ganin yadda ta birkice. Ƙara kallonta ya yi daga sama har ƙasa yana kashe mata ido, sannan ya wuce zuwa inda motarsa take
Saboda haushin kutsen da yake son ya yi mata, raka shi da idanun ta yi cikin tsanannin takaici tana jin kamar ta rufe shi da duka.
Ganin ya nace sai ta jingina da bango tare da sakin nannauyar ajiyar zuciya. Cikin sanyin jiki ta koma ofis tana ƙoƙarin kiran Mama ta sanar da Mama zuwansa.
Ingawa kuwa a hanya tafiya yake yana murmushi. Tun ranar da ya fara ganinta ya ji ta yi masa, musamman natsuwarta da sanyin ta. Sannan tana da kyawu da yadda take komai nata cikin tsari. So yake ya aureta in har za ta ba shi dama. Matarsa ɗaya ce da yaransa gida uku.
Da ya isa ƙofar gidan ya cika da mamaki saboda kalarta bai yi kama da gidan ba. Wani irin ƙaunarta da tausayinta ya ƙara kama shi, har ya ɗauki alƙawarin kula da rayuwarta.
Cikin natsuwa Mama ta fito duk tafi asibitin. Shi ya kula da komai har aka gama mata allura. Ya so sanya mata drip, amma sai kuma likitan ya sanar masa da su bata maganin kawai.
A hanya siyayya sosai ya yi wa Raihan da Mama, har sai da ta kasa masa godiya saboda mamaki. Kallon Raihan yake yi ganinta kyakkyawar gaske kamar uwarta. Yana son ya tambaya yaranta nawa, amma yana shakkun tambayar. Haka nan ya
Masha Allah Nasreen ta zama celebrity.💃💃💃💃💃💃 Ta fara zama ajebota jiki duk madara kalar ganta💃💃💃 Yau wannan Page din na gas ɗin Nasreen ne sai su fito su yi ruwan comments na murna.
In ana son na ci gaba da posting safe da yamma sai na ga ruwan comments.
WASU MAZAN na kuɗi ne, 500 ne kacal, in kuma aka kammala ya zama document 800. 'Yar'uwa ki biya ki karanta hankalinki ki kwance. 🙏_
*08144072423*
Duk wacce ta shirya biya sai ta tura kuɗin ta a wannan asusun
8144072423
Jamila lawal opay
Sannan a tura shedar biya ta waɗannan numbar nan. 08144072423
FOR WHATSAPP: 07072971093
CALL: 08144072423
Ga masu buƙatar turo katin waya sai ku tura ta wannan numbar 08144072423
Ko kuma wannan 07072971093 a Turi da sheda ta ɗaya daga cikin wannan numbar ta Whatsapp.
*WASU MAZAN*
BOOK 2
NA
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*FIRST CLASS WRITERS*
MARUBUCIYAR
Sakacina ko halin maza
Kura da fatar akuya
Ranar wanka...
And now
Wasu mazan
08144072423
PAGE 22
Dage kansa ya yi da yake bugawa yayin da yake jin zuciyarsa babu daɗi, domin a duk lokacin da ya kalle ta ya ga tana farinciki, sai ya ji ransa ya ɓace bayan ta gusar masa da na shi farincikin.
A hankali ya shiga da motar, tare da watsa mata mugun kallo, da take son ta gaishe shi amma ta kasa.
Idanu ta raka motar da shi, yayin da zuciyarta ke bugawa da sauri, saboda tana tsoron ke su haɗu a farfajiyar kampanin, sai ta kasa shiga har sai da ta tabbatar da ya shige ciki. Tana ƙoƙarin shiga motar Ingawa ta sanyo kai. Da sauri ta ɗauke kanta, tana jin kunyar abin da ta yi masa ta shige ciki.
Ganinta ya ƙara gudun motar da ya shiga ya yi parking.
Yana ƙoƙarin buɗe motar ta ƙara da sauri za ta wuce."Nasreen," Ya kira sunanta yana takowa inda yake.
Jin ya ambaci sunanta, ya sanya ta tsaya tare da rintse idanunta xuciyarta san babu daɗi.
Da ya ƙaraso ganin ba ta juyo ba, sai ya tsaya bayanta yana kallonta. Da sauri ta juyo domin a tunaninta bayanta yake kallo.
"Ina kwana?" Ta ce masa tana son gane inda ya kalla.
Dariya ce ta kubce masa ganin yadda ta yi."Lafiya lau gimbiyar mata." Ya ce mata yana kashe mata murya.
Jin abin da ya ce sai ta kalle shi kawai, domin sam kalaman ba su burge ta ba. A yanzu tana jin babu wata kalma da ɗa namiji zai gaya mata ya sosai zuciyarta. Don haka ko da ya gaya mata cikin salon shi n jan hankalinta, ba ta ji komai a xuciyarta ba, sai ma wani haushi da kallon yaudara da ta yi masa.
"Jiya kin kyauta?" Ya yi mata tambayar tare da ƙara matsawa kusa da ita.
"Ka yi haƙuri don Allah."
"Babu komai na fahimta, dama samun matsayi a cikin zuciyarki ba abu bane mai tsauƙi. Kina da kyau da hankali sannan da ilmi dole sai na zama almajirai na miƙa ƙoƙon barata."
Yadda ya yi maganar sai ya ba ta tausayi."Ka yi haƙuri duk abin da zan ka yi, ba za ka taɓa mallakar xuciyarta ba, saboda na riga na jingine aure, sannan bana tunanin akwai wani namijin da zan iya mallaka masa xuciyarta. Xuciyarta cike take da tabon ɗa namiji. Kana da kyau da kuɗi za ka iya auren wacce ta fini."
Hankalinsa ya tashi sosai jin abin da ta ce. Kallonta ya yi, yana gasganta duk abin da ta faɗa a cikin zuciyarsa.
"Wannan dalilin ya sa za ki tsani maza? Nasreen kamar yadda mata ba halinsa ɗaya ba, haka maza don Allah kar ki wa maza jam'i ki cutar da waɗanda za su so ki. Ance yabon kai jahili, amma zan iya sanya kaina a cikin mazan da suke koyi da yadda Annabi ya gudanar da rayuwarsa da matansa. Matata akwai kyakkyawar fahimta a tsakaninmu sannan ita ce murfin sirrina. Ko auren nan da zan yi, wallahi ba ta rage ni da komai ba, ina da burin auren mace fiye da daya, kuma ba ni da matsala domin mun samu kyakkyawar fahimta a nan."
A karo na farko da ya fara samun matsayi a zuciyarta, jin yadda yake yabon matarsa. Ta tuna lokacin da Faruk zo ƙara aure, har faɗawa Rashida cewa bata iya kwanciya ba, sirrin da ya kamata daga ita sai shi su sani. Ya burgeta sosai domin tana matuƙar son taga namiji yana kula da matarsa, wannan dalilin Damir ya samu matsayi sosai a cikin zuciyarta duk da tsanarta da ya yi.
"Ka yi hakuri duk da cewar ka burge ni, saboda yadda kake faɗin kirkin matarka, saɓanin WASU MAZAN, amma ba zan iya auren ka."
Ƙara kallon ta ya yi jin yadda take gaya masa ba ta sonsa, duk da cewar ya san ba shi da makusa, amma yadda ta bayyana masa abinda ke xuciyarta, sai ta ƙara burgesa." To shikenan na gode da kika bayyana mini abin da ke zuciyarki, amma za ki iya ɗaukana a matsayin aboki?"
"Dariya ta saki jin abin da ya ce,"Babu abota a tsakanin mace da namiji, amma na ba ka matsayin ɗan'uwana."
"Ina godiya domin matsayin da aka ba ni yafi wanda a nema ƙanwata."
Ita ma dariya ta yi jin abin da ya ce. A tare suka jera suka fara tafiya.
Damir tsaye a cikin ofis ɗin da yana kallon windo. Tunanin yadda zai takurar mata yake yi, saboda ya tsani ganinta a cikin campany. Ji yake yake ganin Marwana ba ta yi masa adalci ba, domin duk lokacin da ya tuna sai mutuwar Batula ta dawo masa sabuwa. Ga shi tun da ta fara aiki ba ya iya minti biyar, ba tare da ya tuna maƙiyiyarsa tana cikin campany ba.
Yana buɗe windon idanunsa suka hango masa ita, da Ingawa suna tafe suna murmushi suna dariya. Wani irin ɓacin rai ya ziyarci zuciyarsa. Da sauri ya saki labulen yana jin yadda zuciyarsa take tafasa tamkar za ta fito waje.
"Mai yarinyar nan take nufi?" Ya yi ma kansa tambayar dai kuma ya ba wa kansa amsa da cewa,"Tana nufin ta kashe matata, ta bar ni cikin sha'awa da kewa, sai kuma ta biyo ni cikin rayuwata tana nuna mini tana farinciki? Ina hakan ba zai taɓa faruwa ba, saboda yada ta raba ni da matata ta bar ni cikin kewa da sha'awa haka ita ma za ta ƙare babu aure matukar tana cikin rayuwata." Ya ce tare da sakin labulen cikin fushin zai fita, sai kuma ya fasa, zuciyarsa ta ba shi haƙurin kar ya je ya yi musu rashin mutunci.
Dawowa ya yi ya zauna yana tunanin abin da zai yi musu. Ya san Ingawa mutumin kirki ne domin yana cikin ɗaya daga cikin ma'aikatan da ya yarda da su. Tun da ya ga masa tare da ita aurenta zai yi,wanda hakan ba zai taɓa yiwuwa ba in har yana duniya.
Wayarsa ya ɗauka ya kira numbar Muhsin.
Muhsin da yake hanyar shigowa ofishinsa don ya kawo masa takaddun da ya manta da su. Ganin kiran sai ya ɗauka da nufin ya gaya masa ya ɗauko masa, domin a tunaninsa saboda takaddun ya kira shi.
"Ina kan hanyar hawa ofishinka, kuma Marwana ta ba ni takaddun da ka ije a dining."
Tsaki ya yi tare da kashe wayar yana jiransa. Da ya shigo sai ya ƙarasawa tebur dinsa ya ije.
"Ga shi Yaya na san dama mantawa ka yi dasu."
Amaimakon ya ba shi amsa, sai ya buɗe baki cikin ɓacin rai ya ce,"Ina so ka haɗa mini meeting yanzu nan, kowa ya halasta zan akwai wasu daga cikin ma'aikatan da suka ɗauki aikin for granted suna wasa da shi, zan ja musu kunni saboda wallahi duk uban da ya yi wasa da aiki, zan sallamae shi kuma ba zan samu da uban da ya kawo su ba, ko mutuwa za ta yi ba zan damu ba." Ya ce cikin fushi.
Kallonsa ya yi yana mamakin abin da ya ce,"Yaya meeting at this time? Sauran ma'aikata ba su gama zuwa ba, saboda har yanzu akwai fifteen minutes lokacin ya cika."
"I don't bloody care, haɗa mini meeting na gaggawa, kuma duk wanda bai zo ba sai na cire kuɗin da, daga yau in har na zo kowa ya zo daga baya latti ya yi."
Da sauri ya kalle shi jin tsautsaurar hukuncin da ya yanke." Ya Damir lafiya, why all this passive aggressive things?" Ya tambaye shi ganin yadda ya bircike.
"Go and tell them the meeting will hold in the tree minutes, duk wanda ya wuce lokacin ba tare da ya shigo ba ni da shi ne, sannan har da wannan yarinyar da Marawana ta kawo." Ya ce tare da wucewa ɗakin taron..