Sashe 73
Nasreen Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Bana so ina da kuɗina" Ta ce mishi zata fice. Ganin da gaske yake yi sai suka riga da gudu za su kamata, ita kumata fara gudu zata fita. Tare ƙofar Ahmad ya yi sai kuma ya bita ganin ta yi falo, suka cigaba da zagaye falon har suka kamata. Takura ta yi ta ce,"Mama Ya Ahmad da Marwana ashe so...." Da sauri suka rufe mata baki suna roƙonta.
Dariya tayi cikin farin ciki ta rungume su."Ina fatan soyayarku ta ɗora har ku yi aure, Ya Ahmad ka riƙe ta da kyau, domin hakan ne kawai za ka saka mata. Na yi tsananin murnar fara soyayyarmu, dama ni da Mama muna ta tunanin yadda za mu haɗaku, yau sai ta yi matuƙar farinciki."
"In Sha Allahu za ki same ni mai adalci ga ƙawarki." Ya ce yana mata kallon ƙauna
"Allah ya ba ka iko ta cancanta."
"Yanzu an going to be your Anty start calling me anty." Marwana ta faɗa tana dariya.
"I will call you Anty Marwana, am so excited you will be my Anty, and a spouse to my brother."
Dariya suka kwashe da shi cikin tsananin farinciki.
"Saura soyayyar ku da Ya Samir muna fatan ku haɗa kanku kuma."
Kunya ta ji ta riga da gudu, zuwa ɗakin Mama ta bar su suna mata dariya.
Cikin tsannanin mamaki, ta ƙarasa tare da zama gefenta da take shafa mai."Mama wai kin san Ya Ahmad da Marwana soyayya suke yi?"
Mamaki, firgice, da al'ajabi har ma da farinciki ya kamata."Wai kina nufin da gaske?"
"Wallahi Mama ashe tun da ya dawo suka fara soyayya."
"Alhamdulillah Masha Allah. Ubangiji na gode da ka nuna mini wannan ranar." Ta furta cikin tsannanin farikciki.
Marwana saboda kunya, ba ta yi wa Mama sallama ba ta fice gidan da gudu, don ko Little Marwana da za ta tafi da ita ba ta tsaya ba.
"Kin ga Anty Marwana ta tafi ba ta ɗauke ki ba."
"Umma, ni ba zan bi ta ba ki gaya wa Daddy na dawo nan."
Dariya ta yi jin shirmen ta cikin kaunarta.
Da daddare bayan sun yi dinner ta yi musu wanka, sannan suka zauna suna kallo, tana kwance tare su. Damir da ya kasa bacci ya kira wayarta.
Ganin kiran tsadadden murmushin ya bayyana a fuskar ta. Ɗaga wayar ta yi, tare da kanga ta a kunninta, sannan ta yi sallama cikin sanyi.
Jin muryarta ya sakar masa da natsuwa, har sai da ya saki ajiyar zuciya. Rintse idanunta ta yi tana jin wani iri domin saukar nishinsa kawai kawai yana kai mata tsaƙo.
"Little Marwana na ɗauka za ta dawo da Marwana?" Ya yi mata tamabayar jin sun yi shiru bayan sallama.
"Na yi da ita amma ta ƙi zuwa."
"Ko na zo na ɗauke ta ne?" Ya ce mata yana addu'ar amincewar domin so yake ya ganta.
"Ok ba matsala." Ta ce masa. Da sauri ya kashe wayar sannan ya ɗauki makullin motarsa ya fice.
A hankali ya ke tuƙin cikin farinciki har ya isa ƙofar gidan. Kiranta ya yi sannan ya gaya mata ya iso. Kama hannun Little Marwana ta yi, sauran yaran suka biyo ta.
Yana zaune a cikin motar ta karaso da sallama. Ƙamshin turarenta ya bugi hancinsa. Lumshe idanunsa ya yi yana shaƙa.
"Sannu da zuwa."
"Yauwa." Ya amsa yana kallon yaran.
"Daddy ni fa babu inda zanje, ina son na zauna a gidan nan, ko kuma su koma gidanmu."
Dariya suka yi yana kallon ta. Hannunta ya kama ganin ba sa hira."Mu je gida." Ga mamakinsa sai ta saka mishi kuka. Kan dole ya saki hannunta yana kallonta.
Nasreen sai ta ji babu daɗi, sam ba ta son ya ga kamar za ta rabu su, musamman yadda yake sonta sosai.
"Ki je gida gobe sai ki dawo."
"Ok, zan je amma Daddy ya fita damu har da ke Umma."
Maganar da ta yi ya sanya su zaro idanu."Ke! Wai yaushe kika iya zance ne?"
"Please daddy." Ta ce mishi a maimakon ta amsa.
"Ki tafi gobe ni zan fita dake, na siya miki teddy." Ta ce tana shafa kanta.
"In babu damuwa let's go akwai wani guri babu nisa sai mu je." Ya ce yana kallon agogonsa.
Kallonsa ta yi kuma ta kasa musa mishi. Buɗe bayan motar ta sanya yaran ya tabbatar masa da za ta je. Sun shiga motar yaran kawai suke murna da hayaniya, amma sun yi shiru babu mai magana. Damir ne kawai ya ke waiwaya wa yana kallonta wani lokacin, yayin da hankalinta yake kan titi.
Sam ba ya son yadda suka kasa sakewa da juna. So yake su saba suna hira da wasa da dariya tsakaninsu, domin shi mutum ne wanda yake hira sosai, musamman ga abin da yake so.
Da suka isa parking ya yi sannan suka fito. Shi ya zagaya da yaran tana bin shi a baya, har suka gama soyayyar, sannan ya dawo da su gida .
"Umma, sai da safe." Little Marwana ta ce tana sha ice cream ɗin ta.
Kalmar da ta ce mata, ya sanya shi waigawa yana kallonta don ya ga reaction ɗin ta.
"Sai da safe babyna." Ta ce mata tana ɗaya mata hannu fuskarta ɗauke da murmushi.
Harɗe hannunsa ya yi yana kallonta, sosai ji yake kamar ya rungume ta. Wani irin ƙaunarta yake ƙara kama shi duk lokacin da suka haɗa ido.
"Nasreen." Ya ji ya furta sunanta ba tare da ya shirya hakan ba.
A hankali ta kalle shi tare da motsi da bakinta ta amsa.
"Wane hanya kike tunanin za mu bi don ki zama kusanta yaran tun da sun saba da juna?" Yadda ya yi maganar da muryar da ya yi amfani da ita ya sa ta kauda fuskarta ta rasa amsar da za ta na shi. Ganin haka ya gyara tsayuwarsa har zuwa lokacin ita yake kallo.
"Ina nufin duk hanyar da kike ganin ya kamata kuma zai kusanta su. Bani da matsala zan amince domin farinciki yaran.
Ɗago kanta da sauri ta yi, tana kallon da wato so yake ya yi mata wayo ita ta furta tana son shi kenan. Har yanzu akwai sauran girman kai shi ne zai biyo mata ta wannan hanyar. Tuni ta gane wayonsa, don haka ta lalle shi ba tare da ta ce komai ba.
"Zan ba ki lokaci ki yi tunani, any time kika dama gaya mini, ni kuma na amince da duk shawarar da kika kawo."
kunya ta kamata ganin idanunsa kawai sun gaya mata tsaƙon zuciyarsa, amma ya gaza furta mata. Hannun yaranta kama."Sai da safe."
"Ok bye, good night." Ya ce mata yana kallon ta. Juyawa ta yi ta fara tafiya, sannan ta shige cikin gida.
Murmushi ya saki, tare da shafa suman kasa yana mamakin kansa. So yake ya yi mata wayo ta fara furta abin da yake zuciyarta, ganin yadda ta kamu da sonsa. Cikin nishaɗi suke tafiya har da Marwana dake ta ba shi labarinsu.
Nasreen da ta shiga cikin gidan, sai da ta tsaya tare da dafe zuciyarta."Da gaske Marwana take Ya Damir sona yake yi." Ta furta cikin tsananin farin ciki, tana tunanin wani irin soyayya za ta samu in suka yi aure.
"Aiko an zamo baiwa a gareka matuƙar zan samu farinciki, zan saka maka da da jinin da ka ba ni ya zama sanadin matarka." Ta furta a fili sannan ta shiga cikin gida.
Tun daga ranar, ta fara jin kunyarsa take kasa haɗa ido da shi. Ko muryarshi ta ji sai ta rasa sukuninta.
A ranar talata suna zaune za yi meeting. Hankalin Nasreen a tashe yake, saboda ita ya sanya za ta yi bayanin sabon tsarin da aka kawo.
Cikin natsuwata fito ta amshi mic ɗin. Bayani ta fara muryarta na rawa ganin yadda ya kasheta da ido. Da ƙyar take bayanin domin so take ta fita hayyacinta. Ganin haka sai ya miƙe ya fice yana murmushi sosai. A yadda ta canza kwanakin take rikicewar, ya san cewar duk cikin waɗanda suke sonta shi ne gwarzon.
Yana fita ta saki ajiyar zuciya, tare da satan kallon hanyar da ya bi, sannan ta fara bayani cikin natsuwa da burgewa. Lamarin da ya faru da kuma ganinsu tare, da yadda yake farinciki ya tabbatar musu da gulman da suke yi na tunanin soyayya suke yi. Wasu sun yi mata murna sosai, domin samun miji kamarsa ba ƙaramin abin farin ciki bane. Kowa ya san yadda ya gudanar darauwarsa da matarsa. Soyayya ya ke yi da ita ba tare ba tare daya ji shakkar kowa ba. Hatta kallon da yake mata daban ne. Ko kampani ya zo da ita shi yake buɗe mata mota kuma ya rufe. Damir yana girmama mace sosai ya ɗauki mace a matsayi mai girma. Idan yana son abu sam ba ya iya ɓoyewa, domin ko kallon da zai yi mata ya bambanta da sauran na mutane, wannan dalilin ya sanya aka gano soyayarsu da wuri tun kafin ta yi nisa, saboda idan ya yi mata kallon sai ta rikice ta ji kamar za ta bar gurin. Ita da Faruk kallon da yake yi wa mutane a waje ya fi na ta mutunci, amma sai yanzu kuma ta samu wanda zai kalle ta da daraja kuma yana aika tsaƙo a zuciyarta
WASU MAZAN na kuɗi ne, 500 ne kacal, in kuma aka kammala ya zama document 800. 'Yar'uwa ki biya ki karanta hankalinki ki kwance. 🙏_
*08144072423*
Duk wacce ta shirya biya sai ta tura kuɗin ta a wannan asusun
8144072423
Jamila lawal opay
Sannan a tura shedar biya ta waɗannan numbar nan. 08144072423
FOR WHATSAPP: 07072971093
CALL: 08144072423
Ga masu buƙatar turo katin waya sai ku tura ta wannan numbar 08144072423
Ko kuma wannan 07072971093 a Turi da sheda ta ɗaya daga cikin wannan numbar ta What
*WASU MAZAN*
BOOK 2
NA
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*FIRST CLASS WRITERS*
MARUBUCIYAR
Sakacina ko halin maza
Kura da fatar akuya
Ranar wanka...
And now
Wasu mazan
08144072423
PAGE 39
Duk da bai furta mata soyayya ba, amma ta haukace ta xuxuce a kansa. Ita kanta san tana son shi sosai, domin ya goge fadar kowa. Hatta Annur ba ta yin sa, saboda shi kansa ya gane hakan.