Sashe 16
Nasreen Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cije lebbensa ya yi don ya san magana ya gwaɓa masa amma sai ya daure.
"Haka nan na nufin za ta ci gaba kenan?"
"Ba ni da matsala matuƙar za ta kiyaye sharuɗan da zan kafa mata, kasancewar ina da kishi."
"Nasreen, tana da tarbiya na san ba za mu samu matsala ba."
"Ai shikenan, ni kuma zan biya mata har ta gama."
"Alƙawari ka yi."
"Eh, ina da abin yi." Ya ce tare da miƙewa.
Ba tare da ya ce masa uffan ba ya fice daga ofis ɗin.
Harara ya raka shi da shi har ya fice. Wawan tsaki ya ja sannan ya kwashi fayal ya fice daga ofis ɗin bayan ya kulle ƙofa.
Nasreen ta yi kuka ta nuna ba ta son auren, amma ita kanta ta san ihu take bayan hari, domin babu abin da zai fasu game da auren, tun da ya amince.
Tun tana yin bore har ta aminta ganin babu yadda za ta yi. Baba ya so ya ba shi sadakin a hannunsa, saboda ya ci burin ya kashe kuɗin, don ba zai yi mata komai ba, tun da ya ce ba ya buƙata.
Kamar ya san bin da ke ransa ya sanya aka je har gurin aikin Ahmad aka kai masa dubu ɗari biyu.
Karbar kuɗin ya yi tare da haɗawa da na gurinsa, aka siya mata kayan kicin masu tsaɗar gaske.
Zagi kuwa babu wanda ba su sha ba, da ya ji sun kaiwa Ahmad kuɗin. A ranar Ahmad da Faruk Allah kaɗai ya san zagin da ya yi musu.Shi dai Ahmad bai damu ba, tun da ya yi abin da ya kamata.
Saboda baƙi cikin abin da ya yi masa, ya rantse ko masara ƙwaya ɗaya ba zai kawo ba, kuma haka akayi duk abin da aka ci ƙoƙarin Ahmad da Faruk ne.
Faruk ya cire maƙo ya zabga akwati na ban mamaki. Ita kanta da ba ta son auren sai da ta kalli akwatin. Ba tare da sanin cewar da ƙyar ya ba da ƙudi masu ɗan soka. Yayinda da mahaifiyarsa suka yi akwati na gani na faɗa.
Fadila ita ce amara ƙirjin biki. Anci an sha kuma an cashe. Da ma Faruk na jiran ranar ya haɗa shagalin da zai fi na abokan sa. Da wannan ƙudirin ya haɗa dinner lunche.
Amarya ta yi kyau iya kyau sosai, domin Su Anty sun yi matukar ƙoƙarin su gurin gyara ta da su dilka.
Faruk ya kashe kuɗi sosai, gurin siyen tibin bango kayan furniture da kuma su gas.
Ba ta shiga tashin hankalin ba, sai da aka tasa ta ana mata nasiha za a tafi da ita. Ta yi kuka sosai ta so ace ta yi auren soyayya, amma ga yadda ƙaddara ta kasance, saboda ko kaɗan babu soyayyar Faruk a ranta. Sai dai, dole ta yi ƙoƙarin sakawa ganin ya zamo mijinta, wanda aljannarta take tafin ƙafarsa. Ya zama dole ta koya ma kanta sonsa.
Nasreen bayan an kaita, kowa ya watse sai Fadila da take ta ba ta baki. Ita kanta ta yi mamakin gidan Faruk, domin ya haɗu iya haɗuwa. Kallon gidan take cikin sha'awa tana tunanin ina ma ace ita ce a gidan, musamman falon ta da ya sanya kujeru masu kyau da ƙaton tibin bangon dake barazanar cinye bangon falon.
Nasreen rungume ta yi cikin kuka tana faɗin,"Yanzu tafiya za ki yi ki bar ni da mutumin da babu sonsa a zuciya?"
"Haba Nasreen, kar ki zamo mai taurin kai mana. A tunanina nasiha da su Anty suka yi miki ya wadatar. Ke da za ki ɗaga hannu ki godewa Allah. Ki tuna gidan da kike rayuwa, amma yau dubi gidanki."
"Ina jin babu daɗi ne, saboda sam babu shaƙuwa a tsakaninmu ban san yadda zaman namu zai kaya ba."
"Alkhairi. Ki yi wa auren ki fatan alkhairi kin ji?"
"To," Ta ce tare da share hawaye har ta saketa sai kuma ta rungume ta ta fashe da kuka.
"Ki ta ya ni addu'ar na so shi kar na faɗa halaka saboda ƙiyayyar da na ke masa."
"In sha Allahu, za ki so shi ku zauna lafiya."
Bayan sun tafi gidan ya yi shiru. Sai ta fara jin tsoro, saboda girman gidan. Ji ta yi kamar ana magana a cikin ɗaki. Da sauri ta dawo falo ta zauna.
Wayarta ta ɗauki wanda ya siya mata tun tana gida, amma ko da aka ba ta kasheta ta yi, ta sanya ta can kasan akwatinta. Sai yau da ta ga babu makawa aurensu ta ba wa Ahmad ya yi mata caji.
"Ya Ahmad.." Ta ce cikin muryar kuka.
Tsoro ya ji da ya ji muryar ta a haka.
"Lafiya Nasreen?"
"Tsoron gidan na ke ji, babu kowa."
"Kai Nasreen rigima. Dole ki koyi zama ke kaɗai, saboda yanzu kin girka kin zama matar gida. Zai shigo ki ci gaba da fadin La'ilaha illa anya subuhaka inni kuntu mizzalimin."
"To Yaya," Ta ce tare da kashe wayar cikin jin kunya.
Miƙewa ta yi tare da shiga cikin bayin, ta yi wanka sannan ta shirya cikin less mai kyau. Tsayawa ta yi tana ƙare wa ko ina kallo a cikin gidan.
Mamaki sosai take yi don ba ta yi tunanin Faruk yana da kuɗi haka ba.
Tana zaune ta ji alamun an buɗe gidan da makullin. Gabanta ne ya faɗi sosai.
Faruk kuwa bakinsa har kunne saboda tsananin murnar da ya ke ciki. Duk da cewar ba ta wani saki jiki da shi ba har aka yi aure, amma ba shi zai hana shi more aurensa ba. Ya sanya a ransa yau zai fanshe duk kuɗin da ya kashe ma ƙwaɗayyan tsohon ta.
Ya yi kyau abin da matuƙar gaske! Yana cikin shiga ta alfarma. Shadda bugaggiya gizna ya ɗin ka. Sai ɗaukar idanu take tana sheƙi. Farar ƙal mai kyau.
Yana tafe a gaba suna binsa abokansa.Mus'ab ya kalle shi cikin tsuma ya ce,"Ka ga ango jiki har rawa yake ya isa ga amarya?"
Dariya suka kwashe da shi suna kallonsa.
"Laifina za ku gani? Ba kwaka ganin yadda Allah ya kashe ya bani zuƙeƙiyar mata. Ai yau duniya tamu ce daga ni sai ita a ciki."
"Haka ne kuwa domin duk wayon amarya, sai an sha manta."
Suna wannan barkwancin suka hada baki suka yi sallama. Da fari ɗaki ta shige, amma sai ta ga rashin dacewar hakan. Da sauri ta dawo falo ta ƙudundine da gyalenta.
Sallamar ta amsa murya ƙasa-ƙasa, yayin da ganbanta yake dukan tara-tara.
Faruk kai tsaye kujerar da take, ya nufa ya zauna dap da ita sun jin numfashin juna.
Ƙoƙarin matsawa nesa da shi ta yi ta kasa ce musu komai.
"Amarya ba kyau laifi." Mus'ab ya ce yana kallonta cikin lulluɓi.
"Ko da ta kashe ɗan masu gida." Faruk ya amsa sannan suka kwashe da dariya.
Ki gaisuwa ba su samu ba, domin jinta yi ta matuƙar takura. Tana ji suna ta barkwancin su da tsokanarta, wanda Faruk yake kare ta har suka gaji suka yi addu'a, tare da yi musu fatan alkhairi sannan suka tafi.
Raka su ya yi har bakin get, bayan sun fita ya rufe get ɗin ya dawo ciki. Zama ya yi gaba da ita.
"Nasreen," Ya kira sunanta cikin wata irin murya.
Ɗagowa ta yi ta kalle shi daidai, lokacin da ya ɗaya gyalenta tare da ƙura mata idanu.
"Kina ta kaucewa ba kyau sona, ga shi Ubangiji ya ƙaddara aurenmu."
Hawaye ta fara wanda ya ɗan ja ƙaramin tsuka.
"Ni fa Malama ban ce ki yi mini kuka ba. In kika kike son yi za ki.."
Don Allah ayi mini haƙuri daga yau zan rinƙa posting page ɗaya, sai bayan sallah na ci gaba da biyu.🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
*_WASU MAZAN na kuɗi ne, 500 ne kacal, in kuma aka kammala ya zama document 800. 'Yar'uwa ki biya ki karanta hankalinki ki kwance. 🙏_
*08144072423*
Duk wacce ta shirya biya sai ta tura kuɗin ta a wannan asusun
8144072423
Jamila lawal opay
Sannan a tura shedar biya ta waɗannan numbar nan. 08144072423
FOR WHATSAPP: 07072971093
CALL: 08144072423
Ga masu buƙatar turo katin waya sai ku tura ta wannan numbar 08144072423
Ko kuma wannan 07072971093 a Turi da sheda ta ɗaya daga cikin wannan numbar ta Whatsapp.
*WASU MAZAN*
BOOK 2
NA
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*FIRST CLASS WRITERS*
MARUBUCIYAR
Sakacina ko halin maza
Kura da fatar akuya
Ranar wanka...
And now
Wasu mazan
08144072423
PAGE 9
Ɗagowa ta yi ta kalle shi daidai lokacin da ya ɗaga gyalenta tare da ƙura mata idanu.

"Ni fa Malama ban ce ki yi mini kuka ba. In kuka kike son yi za ki yi mai dalili ai. Ni sam bana son kukan yaro, ballantana ke ƙatuwa dake." Ya ce cikin ɗaya murya tare da miƙewa ya rage babban rigarsa.
Ledar da ya shigo da ita ya janyo.Kaji guda biyu ya fito da su da lemu.
"Ga shi ki ci mu je mu kwanta."
Gabanta ne ya fadi! Ta kasa ko da motsawa jin abin da ya ce.
Ganin ba ta ɗauka ba, ya sa ya hannu ya buɗe kazar ya ɗauki nasa, sannan ya miƙa mata na ta. Ki mai ya tuna oho sai ya tashi ya je kicin, ya ɗauko filet ya yanka mata.
A baki ya miƙa mata. Ganin haka ta kauda kanta cikin jin kunya. Ijewa ya yi ya fara gayar ta sa.
"Tun da kunya kike ji bari na ci tawa." Ya ce yana kai kai cinya a bakinsa.
Tana zaune ya ci ya ƙoshi ya yi gyasa sannan ya kira da juice. A maimakon ya tattasheta ta ci saboda rabonta da abinci, za ta iya cewa tun safe shi ma Ahmad ne ya sanya ta ci shinkafar ɗaurin aure da ya sanya aka dafawa abokansa.
"Tashi mu je mu kwanta." Ya ce mata yana mata wani irin kallo.
"Ni bana jin bacci." Ta furta masa cikin muryar kuka.