Sashe 72
Nasreen Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abin da ta rubuta ya sanya ta sakin dariya sosai, domin ita kanta ta fara zargin yana sonta, saboda yadda yake zuba mata shanyayyun idanunsa waɗanda suke sanya ta kasala.
Ga mamaki sai ta je calls ta duba numbarsa ta yi saving, sannan ta sauka online ɗin. Ba ta jima da sauka ba ta ƙara hawa, saboda har lokacin bacci ya ƙi ɗaukar ta. Tana ƙara duba status sai ta ga ya ɗaura biyido da hutunan su Little Marwana da Raihann, Musaddik ya rubuta my family da stikers na ƙauna.
Sosai hakan ya burge ta, don ji ta yi kamar za ta shiɗe, saboda tsabar farinciki har ta kai hannu za ta yi masa reply, sai kuma ta sauka gabakiɗaya online don kar ya ga saƙewarta. Rintse idanunta ta yi, cikin damuwa ganin ta kasa daina tunaninsa, lokaci guda yana son doke Annnur a cikin zuciyarsa, da ma Ingawa a matsayin Ya ta ɗauke shi.
Kamar yadda ta kasa bacci, haka shi ma yana cikin kogin tunaninta. Bayan ya ɗaura status ɗin, duk minti sai ya duba ko ta duba so yake ta gani. Yana son ya yi amfani da yaran ya sace zuciyarta, amma sai jikinsa ya yi sanyi ganin ba ta duba ba. Damuwa ya ƙara kama shi ya fara tunanin ƙila ba ta yi saving numbarsa ba.
WASU MAZAN na kuɗi ne, 500 ne kacal, in kuma aka kammala ya zama document 800. 'Yar'uwa ki biya ki karanta hankalinki ki kwance. 🙏_
*08144072423*
Duk wacce ta shirya biya sai ta tura kuɗin ta a wannan asusun
8144072423
Jamila lawal opay
Sannan a tura shedar biya ta waɗannan numbar nan. 08144072423
FOR WHATSAPP: 07072971093
CALL: 08144072423
Ga masu buƙatar turo katin waya sai ku tura ta wannan numbar 08144072423
Ko kuma wannan 07072971093 a Turi da sheda ta ɗaya daga cikin wannan numbar ta What
*WASU MAZAN*
BOOK 2
NA
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*FIRST CLASS WRITERS*
MARUBUCIYAR
Sakacina ko halin maza
Kura da fatar akuya
Ranar wanka...
And now
Wasu mazan
08144072423
PAGE 38
Sosai hakan ya burge ta don ji ta yi kamar za ta shiɗe, saboda tsabar farinciki har ta kai hannu za ta yi masa reply, sai kuma ta sauka gabakiɗaya online, don kar ya ga zaƙewarta. Rintse idanunta ta yi, cikin damuwa ganin ta kasa daina tunaninsa, lokaci guda yana son doke Annnur a cikin zuciyarsa, da ma Ingawa a matsayin Ya ta ɗauke shi.
Kamar yadda ta kasa bacci, haka shi ma yana cikin kogin tunaninta. Bayan ya ɗaura status ɗin, duk minti sai ya duba ko ta duba so yake ta gani. Yana son ya yi amfani da yaran ya sace zuciyarta, amma sai jikinsa ya yi sanyi ganin ba ta duba ba. Damuwa ya ƙara kama shi, ya fara tunanin ƙila ba ta yi saving numbarsa.
Washegari da safe, ta shirya su Raihann suka tafi makaranta. Ƙarfe uku suke tashi daga makarantar, a ranar Damir ya ɗauko su, da yaje ɗaukar Little Marwana. Take away ya yi musu, sannan ya kawo su kafin a tashi. Dukansu a gurinta suka wuni, har sai da lokacin tashi ya yi, sannan ta koma gurinsa suka tafi.
Tun da suka shiga makarantar, kusan tsawon sati shi yake ɗauko su yana kawo suna gurinta. Abinci mai daɗi yake siyan musu.
A haka shaƙuwa sosai ta ƙullu tsakanin yaran. Ita kanta Nasreen ta saba da Marwana ji take kamar su rayu guri ɗaya. Little Marwana inta koma gida ba ta da magana sai na su. Shi kansa mamaki yake yadda ta shaƙu da su.
A ranar Friday da yake suna tashi da wuri. Da ya ɗauko su ya kai su gurinta har lokacin tashi. Kai mishi little Marwana ta yi, amma sai ta noƙe kafaɗa ta ce,"Daddy zan bi Anty Nasreen."
Zare idanunsa ya yi ya ce,"Oya let's go home."
Hijabinta ta kama tare da riƙe wa sosai."No daddy."
Rasa abin da zai ce mata ya yi yana kallon ta. Ganin yadda ta yi, sai Nasreen ta yi dariya ta kalle shi a kunyace.
"Abban Marwana, ka bari ta bimu don Allah sai Marwana ta dawo da ita." Yadda ta yi maganar, da sunan da ta kira shi da shi suka sanya shi shiga cikin wani yanayi.
Da sauri ya ɗago yana kallonta, wanda ya sanya ta sunkuyar da kanta cikin jin kunya. Shafa suman kansa yi, tare da ƙara watsa mata wani kallo.
"Ba za ta takura miki ba?"
"Haba babu takura tana da natsuwa."
"Ok bye kar ki yadda su sanya miki ciwon kai."
Murmushi ta yi tare da kallon sa kawai.
"Idan ta takura miki call me na ɗauke ta, don haka in kina son zama be a good girl."
"Ok dad." Ta ce masa jin abin da ya ce.
Mota ta shiga sannan ta kunna. Tana ƙoƙarin fara tafiya, ta hange shi ta madubi yana ƙoƙarin ƙarasowa inda motarta take.
Fasa tafiya ta yi, sai ta rinƙa kallonsa ta madubin, ta ci gaba da kallon sa tana ayyana surarsa.
"Please drive safe kina tare da yarana."
"I will." Ta ce masa tare da watsa masa kallon da ya birkita kwanyarsa, sannan ta fara tafiya.
Yana tsaye har ta fice, sannan ya ja jiki tamkar mara lafiya, domin kallon ya sanya shi kasala. Mota ya shiga tare da kallonsa ta madubi. Kunyar kansa sosai yake ji. Abban Raihan da ta kira shi da shi sosai abin ya burge shi. Sosai yake son sunan, ya yi fatan ta ci gaba da kiran sa da haka.
Surarta da fuskartarta, yake tunawa cikin yanayi na kewa. Tamkar mai koyon mota ya ja motar yana cikin nishaɗi, ba tare da jin kunyar ko an gansu tare ba.
Da ta koma gida, Mama ta yi mamakin ganin Little Marwana da ta sake ta haye kujerar tana kallon cartoon. Sosai ta ba su mamaki, don ko da aka sako musu abinci ta ci sosai.
Zama ta yi a cikin falon tana ta kallon yaran cikin so da ƙauna, ba tare da ta damu da surutun da suka cika falon da shi ba.
Daga makaranta Marwana ta wuto gidansu Nasreen ba tare data gaya mata ba, domin zuwan ba na ta bane. Ahmad ta gaya wa ta yi sabon lallli wata 'yar ajinsu ta yi mata ya yi kyau. Ɗauka ta yi ta tura masa, amma sai ya roƙe ta ta zo ya gani. Don a waya bai yi masa ba. Babu musu ta biyo ta gidan.
Da sallama ta shigo cikin ɗakin yaran suka sheƙo zuwa gurinta. Turus ta yi ganin Little Marwana. Ganin yadda ta cika da mamaki, sai Nasreen ta ƙaraso tana faɗin,"Kin yi mamakin ganinta ko? Rigima ta sanya wa Ya Damir ya barta muka taho, dama na ce za ki koma da ita. Kin zo kan gaɓa, in kin tashi tafiya sai ki tafi da ita."
"No Umma, anan zan kwana." Ta ce za ta yi kuka.
Sosai ta ji daɗin sunan da ta sanya mata, har sai da ta shafa kanta.
"Kwatar da hankalinki Babanki ya zo ya ɗauke ki ai." Ta ƙarashe maganar tana kallon Nasreen cikin tsigar tsokana.
"Ban gane ba wai an yi yamma da kare? Lamarin ke daYa Damir. Are You guys dating?"
"Dating kuma? Kawai ya ɗauki ƙaddara ne ya haƙura, kin san kamar yayana na ɗauke shi."
"Hmmmmh! Haka ne ni ma babyna ai yayana nake kiransa."
"To ni ba iri na ki bane."
"Ni kauce na zauna munafukai kawai." Ta ce tare da zama a gefen kujerar da take.
"Ko kuma kece munafukar Marwana, da sannu zan gano wanda kike waya da shi."
"Ashe za ki bushe kuwa." Ta ce mata tana dariya.
Sallamar Ahmad ya katse hirar ta su. Haɗa idanu suka yi sannan suka sakarwa juna murmushi. Ahmad har da kashe mata ido. Nasreen da ta gama gane abin da yake tsakinisu, kallonsu tayi yadda suka wani bone.
"Munafukai za ku sani." Ta ce saboda ta fakaice idanun Ahmad ta ɗauki wayarsa, inda ta sha ruwan mamaki ganin chatts ɗinsu na soyayya.
"Marwana ina zuwa, bari na kawo miki abin da kike so yau Mama shi ta yi." Ta ce tare da miƙewa da sauri ta fita kafin ta amsa. A ranta tana faɗin,"Munafukai zan kama ku yau."
Tana fita Ahmad ya dawo kusa da ita yana sakar mata murmushi."Yauwa baby a nuna mini ƙunshin."
Cikin jin kunya ta miƙa masa hannun a gabansa yana kallo."Wow ya yi kyau, amma ita za ta yi miki ranar bikinmu ko?"
Kunya sosai ya kamata jin abin da ya ce. Ganin ta rufe idanunta sai ya matsa kusa da kunninta cikin raɗa ya ce,"Please Marwana ki ba ni dama na tura iyayena sonki zai haukatanni."
Da sauri ya matsa, yana zare idanu cikin jin kunya ganin Nasreen ta shigo ta kama su a haka.
"Allah ya tona asirinku wallahi! Dama za ku iya soyayya ba tare da kun gaya mini ba?" Ta yi musu tambayar cikin zallar mamaki.
Kasa cewa komai suka yi sosai suka ji kunya. Ahmad sosa kansa yake yi cikin jin kunya.
"Na rantse na ɓata daku saboda ban ɗauka za ku yi mini haka ba. Ni da Mama muna ta tunanin yadda za mu haɗaku soyayya, amma ashe kuna nan kuna soyewa."
Kamota ya yi cikin murmushi ya ce,"Sorry 'yar ƙanwar surprised muka so mu yi miki, don ki yi farin ciki sosai."
Fisge jikinta ta yi tana harararsa ta ce,"Ban yarda ba, har dake Marwana duk yadda muke da ke?"
"Haba Nasreen kin san ba zan yi miki haka ba. Dama yau xan gaya miki."
"Na rantse babu abin da za ku gaya mini na yarda, kula yanzu zan gaya wa Mama cewar kuna ta soyayya a gidanta har da riƙe wa Marwana hann.."
"Ke ban san sharri yau she kika ga haka?" Ya yi mata tambayar da mamaki.
"Ba gani kuma sai na gaya mata." Ta ce tana neman hanyar fita yayin da dariya take subce mata, ganin yadda suka razana.
"Ba ni za ku munafunta ba? Sai na yi maganinku."
"Zo ki ji 'yar ƙanwata kar ki gaya mata zan canza miki mota." Ya ce cikin sigar rarrashi, yana kallon Marwana da ta ɓata fuska cikin jin kunya za ta yi hawaye.