Sashe 32
Nasreen Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Allah Sarki! Labari mai tsawo ba su rabu ba, a wannan lokacin amma yanzu ya saketa. Mu je na kaiki gidan su Nasreen." Ta ce tare da kama hannunta cikin tsananin farin ciki.
Babu musu suka shiga cikin mota ta ja motar. A hanya duk ta ƙosa ta yi toxali da Nasreen.
Tsananin mamaki ya kamata a lokacin da suka shiga wata unguwa ta talakawa sosai. Ta kasa daurewa har sai da ta biyo ta kalle ta.
"Eh, nan za ki shigo da motar na ki lungu ne, ki yi a hankali karki faɗa cikin kwalbati, musamman da an yi ruwa." Ta ce mata tana nuna mata inda za ta bi.
"To,"Ta ce a zuciyarta tana mamakin nanne gidan su.
"Anan ta yi rayuwa Faruk ya aure ta?" Ta yi ma kanta tambayar tana mamaki tare da gane dalilin da ya sanya ya rainata kuma ya raina mahaifinta.
Da ƙyar ta samu ta yi parking don har sai da ta zurma cikin kwata."Oh kin ga dai duk gudun da muke yi kar ki faɗa, sai da kika faɗa."
"Wallahi kuwa bari na yi parking kawai in za mu tafi sai mu nemi yara su fitar mana." Ta ce tare da fita daga motar burunta kawai ta yi toxali da Nasreen.
"Ok, to mu shiga ciki." Ta ce mata tare da nuna mata wani gida da babu ƙafa sai buhu aka sanya aka kare gidan.
"To,"Ta ce tare da satan kallon gidan tana mamaki sosai.
Da sallama suka shiga cikin gidan. Babu kowa a tsakar gidan sai hayaniya da yake tashi a cikin ɗakunan. Sai da Maman Muwaddat ta ƙara sallama sau biyu a ƙofar ɗakin Mama, sannan Mama dake zaune kan ƙaramar kujerar ta amsa.
"Shigo kamar muryar Mama Muwaddat?"
"Ni ce Mama baƙin yamma ku ka yi."
"To shigo sannu da zuwa." Ta ce mata daidai lokacin da ta buɗe ɗakin tare da sallama.
Amsa sallamar ta yi idanunta na kan Marwana tana son gane fuskar."Nasreen, ki fito Maman Muwaddat ce."
Amsawa ta yi ta ce,"Gani nan Mama, ina canzawa Musaddik kaya ya jiƙa su."
"To," Ta amsa tare da kawo musu ruwa.
Ganin Maman Muwaddat ta ɗauki ruwan tasha, ya sanya ta ɗauka ta ɗan kurɓa sannan ta ije. Tana kallon gidan yayin da matuƙar tausayin Nasreen yake ƙara shiga cikin zuviyarta."Ashe haka suke cikin ƙangin talauci? Shi ya sa Faruk yake wulaƙanta ta, saboda ya san cewa rayuwar gidansa, tafi na gidan su. Da yake mahaukaci ne bai san Allah yake azurtata ba?" Ta yi ma kanta tambayar daidai lokacin da ta fito tana faɗin,"Yar halak kin ƙi ambato. Dama yanzu na gama maganarmu ya kamata na tura miki kuɗin hijaban, jira na ke a yi mana albashi, saboda na taɓa kuɗin na kai Musaddik asibiti."
"Ai ba shi ya kawo ni ba don na zo miki da da abin da yafi..."
"Mene?" Ta ce tana shaƙar ƙamshin da take jin kamar ta san mai shi.
"Kalli wacce take gefena." Ta ce ta tana nuna Marwana da fuskarta ya kike da hawaye.
A hankali ta ɗaya idanunta tana tunanin wacce take gefenta, domin sam ba ta lura da kowa ba. Idanuwansu ya tsarƙe da na juna. Kasa cewa komai ta yi har na tsawon lokaci cikin tsananin mamaki. A hankali ta yi nasarar buɗe bakinta cikin rawar murya ta ce,"Marwan..." Ta furta sai kawai ta kasa ƙasarwa ta tsaya tana kallonta kamar kungi. Mamaki da al'ajabi ya kamata domin ba ta taɓa tunanin ganinta ba, ta ɗauka ita da ganin ta har abada.
Marwana miƙewa ta yi tare da ware hannunta sai kawai ta faɗa suka fashe da kuka."Ashe dama Idanuwsa za su ƙara toxali da ke Marwama? Ashe zan ƙara ganinki a cikin duniyar da kewarki da ya Ahmad suka cika zuciyata?" Na yi kewar rashinki na zubar da hawaye har sai da na ga cewar hakuri she ya zamar mini dole. Hotonki da na Ya Ahmad su suka zama abincin idanuna a duk lokacin da na tuna ki." Sai ta ƙarshe maganar tare da ƙara rungumeta tana kuka.
Kuka suke yi sosai kamar ransu zai fita. Har sai da Maman Muwaddat ta ga ba za su daina ba, sai ta kama su ta zaunar da su."Ba kuka za ku yi ba, godiya za ku yi ga Allah da ya ƙara haɗa fuskokin ku."
Kara rungume juna suka yi suna hawaye."Ya Allah yadda ka nuna mini Marwana ka bayyana mini ya Ahmad." Ta ce tare da share hawaye ta ta riƙe hannunta kamar za ta ɓace mata.
"Ashe zan ƙara ganinki?" Ta ce tana dariyar farinciki.
"Na ji abin da ya faru dake Nasreen ki ci gaba da addu'a. Allah zai kawo miki mafita, kuma zai bayyana mana Ya Ahmad. Na ji duk abin da ya faru Asmy ta gaya mini. Da na je gidan Faruk ya yi mini rashin mutunci."
Murmushi mai ciwo ta yi."Zai yi miki fiye da haka, saboda ya tsani duk wanda ya sanni. Ballantana ke da ga lamarin da ya faru."
"Ni fa ina zargin shi da sace..."
"Farouk ba zai sace Ya Ahmad ba, saboda na san halin abinnda zai iya. Farouk ba ya ƙaunata ba zai taɓa sace Ya Ahmad ba, don na koma rayuwarsa. Akwai dai abin da ya faru Ubangiji kawai ya barwa kansa sani."
"Allah ya bayyana mana shi."
"Amin," Ta furta tana kallon ta.
Sun kasa ɗauke idanunsu a kan junansu sai murmushi suke yi, idanunsu na cikin junansu, suna sakar wa junansu murmushi tamkar wasu sabbabin masoya.
"Ina Mommy da Little Marwana?" Ta yi mata tambayar cikin tsananin farin ciki.
Marwana fuska ta haɗe kadan jin ba ta ambaci Damir ba, domin a tunanin ta shi za ta fara tambaya.
"Ba zan gaya Miki ba domin ba su ya kamata ki tambaya ba."
"Ki yi haƙuri Ya Damir ko?" Ta yi mata tambayar yayin da zuviyarta ta yi wani irin bugu.
"Yes," Ta ce tare da ɗaya mata gira.
"Yana lafiya? Fatana ya manta mugun dafin da bar masa na..."
"Kar ki tuna lamarin domin Ya Samir ya manta komai ya ci gaba da rayuwarsa, abu ɗaya ya koya bayan rasuwar ta."
"Mene?" Ta yi tambayar cikin sanyi murya.
"Masifa he is very strict." Ta ƙarshe maganar tana murmushi.
"Allah Sarki Allah ya sanyaya masa zuciyarsa." Ta ƙarashe maganar tare da zubosar hawaye na tausayinsa.
Dariya ta yi tare da ɗauke hawayen da yatsa."No, kar ki yi kuka ai tun da kika rabu da Faruk a rayuwar ki, kin daina kuka. Yanzu za ki yi farinckin ki kwantar da hankalinki ki samu aiki za ki ga namijin da zai zo ya aure ki. Faruk sai ya raina kansa."
"Ba zan yi aure ba na haƙora zan raini yarana."
"Za ki yi aure Allah zai kawo miki miji na gari." Marwan ta ce tare da kama hannunta.
Hira suke yi cikin tsananin farinciki wani su yi dariya wani kuka. Marwan ta dade sosai a gidan. Nasreen ta rasa inda za ta sanyata. Ita gani take yi kamar wasa wai yau Marwan ta zo gareta.
Sun jima sosai har sai da dare ya yi sannan ta yi mata sallama, tare da alƙawarin za ta dawo. Maman Muwaddat ta mayar gida sannan ta koma gida. A zuciyarta tana tunanin yadda zata shawo kan ajalinta su aminta ta koma rayuwarta, don yanzu ne take buƙatar taimakonta. Yanzu ya kamata ta tallafa wa rayusarta saboda rashin Ahmad, ta zama wata ana ta yadda Faruk zai gane kuransa, amma to ta yaya? Bayan danginta sun tsane ta."Gabanta ne ya yi mummunar faɗi tuna mummunar lafazin da Mommy ta yi mata.
Da dadddare da ta zo bacci ta kasa saboda Nasreen da take gani da yanayin rayuwar da take ciki. Ta shi ta yi ta zauna a tsakiyar gado.
Barka da sallah fans ɗina ina yi muku Barka da sallah tare da fatan Allah ya karbi ibadunmu. Sai na zo muku yawon sallah. Tamu Jamila lawal Zango Jamsy❤️❤️❤️❤️❤️🙏🙏🙏💃💃 Nasreen, Damir, Marwana, har ma da Faruk capacity yana muku barka da sallah.
WASU MAZAN na kuɗi ne, 500 ne kacal, in kuma aka kammala ya zama document 800. 'Yar'uwa ki biya ki karanta hankalinki ki kwance. 🙏_
*08144072423*
Duk wacce ta shirya biya sai ta tura kuɗin ta a wannan asusun
8144072423
Jamila lawal opay
Sannan a tura shedar biya ta waɗannan numbar nan. 08144072423
FOR WHATSAPP: 07072971093
CALL: 08144072423
Ga masu buƙatar turo katin waya sai ku tura ta wannan numbar 08144072423
Ko kuma wannan 07072971093 a Turi da sheda ta ɗaya daga cikin wannan numbar ta Whatsapp.
*WASU MAZAN*
BOOK 2
NA
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*FIRST CLASS WRITERS*
MARUBUCIYAR
Sakacina ko halin maza
Kura da fatar akuya
Ranar wanka...
And now
Wasu mazan
08144072423
PAGE 17
Da dadddare da ta zo bacci, ta kasa saboda Nasreen da take gani da yanayin rayuwar da take ciki. Ta shi ta yi ta zauna a tsakiyar gadon, hawaye tana bin ƙuncinta. Har cikin zuciyarsa take son taimaka mata. Allah ya ga zuciyarta na son taimakon da take son ta yi, don haka za ta bijirewa umurnin Mommy, don Allah zai fahimci ninyarta. Wani irin sonta a da ƙaunarta, ya ƙara shiga cikin zuciyarta fiye da yadda take ƙaunarta.
Washegari da ta tashi ta yi wanka ta shirya. Sallama ta yi wa Mommy za ta tafi makaranta. Mommy na zaune a cikin ɗakita da waya tana dannawa. Ganin ta shigo da sallama ya sanya ta ije wayar.
"Yauwa Marwana, dama ina son magana dake."
"To Hajiyata." Ta ce tare da zama a gefen ta tana matsa mata ƙafafunta
"Yayanki ya gaya miki ya kamata ku je gwajin jini da Ashaman?"
"Eh, ya gaya mini kuma shi ma ya gaya masa. Weekend ɗin nan ya ce zai zo."
"Ok, Allah ya kaimu."
"Amin," Ta amsa cikin jin kunya.
"So na ke na kira Hajiya A'isha, yarinyarta Shufa'a na ke son na yi mata magana Yayanki ya aura."
Wani irin faɗuwar gaba ta ji har sai da fuskarta ya nuna."Hajiya, kin yi masa magana ne? Kin san halin Ya Damir.."
"Sai na yi masa zan haɗa auren, in na biye masa kina ganin zai yi aure? Ba zan gaya masa ba, sai magana ta kankama sai na ce ya je ya ganta."
"Da kin yi masa.."