Sashe 40
Nasreen Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun da Baba ya ji ta samu aiki ya fara rara gefe burinsa ta yi albashi ta ba shi nasa kason.
Kamar wasa ta yi wata ɗaya da fara aikinta. Duk da cewar ba a ba ta ofis ba, amma sai da aka yi mata albashi. Tsanananin farinciki ya kamata ganin maƙudan kuɗin a account ɗinta. A ranar kowa ya ganta ya san tana cikin farin ciki. Daga ma'aikatar kasuwa ta wuce. Sai da ta yi musu siyayyar komai duk abin da suke buƙata, sannan ta dawo gida. Naira dubu goma ta bawa Baba sai mutanen gida ta raba musu. Ta kuma umurci a rinƙa girki duka gida, da kayan abincin da ta siyo, saɓanin da kowa sai dai ya nema abincinsa.
Kuɗi ta basa Mama ta ja jari hatta Zainab sai da ta bata kuɗi. Ta shiga kasuwa ta tsintowa su Raihann kayan sawa. Zobe mai kyau ta siyawa Marwana, domin ta rasa abin da za ta siya mata. Kasancewar ta son tana son zobe sai ta siya mata tare da turare.
A ranar da ta cika wata da kwana goma a ka bata ofis dinta, mai ɗauke da kujara zamanta sai kuma na zama guda uku. Computer biyu ne a cikin da desktop sai kuma lapton mai tsadar gaske mai ɗauke da logo na kampanin.
Sosai take murna ganin katon ofis ɗin mallakinta ne. Tabbas karatun boko yana da daɗi, domin yau ya kaita matsayin da bata taɓa tunanin kaiwa ba, duk da cewar ba a cire rai da rahamar Ubangiji, amma bata taɓa tunanin za ta yi mingling da mutane irin waɗanda take yi da su ba.
Ta fara aikinta cikin nasara da kwanciyar hankali. Gabakiɗaya ba ta da damuwa Inta fito aiki tun safe sai huɗu take komawa gida. Duk wani hidimar iyayenta ita take ɗauke wa. Duk bani bani da Baba yake mata, ba ta taɓa gazawa ba, duk da cewar abin na sa yana wuce gona da iri.
Albashinta na biyu ta koma ta kudin da Marwana ta kashe ta yi mata siyayya za ta bata. Babu musu ta tura mata account ta tura mata. Shiryawa ta yi ta je kasuwa ta siyo masa kayan masu kyau.
"Kina da buƙatar kaya sosai Nasreen in kana shiga cikin manya dole ka yi kaya. Yada kike da kyau in kina sanya kaya mai kyau ba ƙaramin haskaka za ki yi ba, dubi yadda kika yi kiɓa kika canza kamar ba ke ba. Farouk mugu ne kashe ki ya so ya yi a gidansa. Dubi fatar jikinki har canzawa ta yi. Da ace yanzu zai ganki sai ya yi mamaki."
Bana fatar ƙara haɗuwa da shi Marwana. Bana son ko jin sunan da domin ya cutar da ni."
"Tabbas amma komai ya zama tarihi ai, domin bayan wuya sai daɗi. A wanna lokacin za ki tsaya ki yi hankali ki natsu, saboda maza da yawa za su zo miki ganin kina aiki ba za ki zamar musu liability ba, sai kin natsu kin tsaya kin fahimci mutum kafin ki aminta da shi."
Kallon mamaki ta yi mata jin abin da ta ce."Kin tunanin akwai wani ɗa namiji da zan kara aminta da shi? Aini da aure kuma babu shi a tsarina, burina na inganta rayuwata."
"Ko da ace ni na kawo miki mijin?"
Dariya ta yi mai sauti jin tambayar da ta yi mata."You Are so funny Marwana mu bar maganar aure, kin san dai kin da matsayi a cikin rayuwata?"
Ita ma dariya ta yi, sai ta bar maganar duk da cewar ba ta amsa mata tambayar ta ba.
Nasreen rayuwa ta canza ta yi ƙiba sosai kamar ba ita ba. Ita da ada babu tsoka a cikinta sai kashi, amma yanzu ta jiki ta yi hibs kamar ba ita ba. Duk wannna ramar babu. Hatta su Raihann sun murje saboda yanzu ba su da matsalar abinci. Albashinta yana isa ya siya musu abincin da za su. A ɗan wata biyu da ta yi ta san mutane sosai a cikin kampanin. Ta saki jiki ta yadda suke haba-haba da ita. Ganin haka ta sari hijabai da yawa da dan kunnaye tana musu tallah. Sosai kuwa suke siye. Kuɗi ko ta ko ina suke shigo mata ga shi ana yawan basu alwus a kampanin.
Shawara ta yanke ta siyawa Mama firiza ƙaton gaske, sannan ta ja musu wuta, saboda dama Ya Ahmad yake biya tun da ya ɓace aka yanke. Aiko ta yi shawara mai kyau. Kasancewar unguwar marasa ƙarfi ne ba ƙaramin ciniki suke yi ba, don ruwan sanyi kawai da ake siye ba ƙaramin samu suke yi ba. Gashi tana zoɓo, dinja kunun aya da su fanta da duk sana'ar da ake yi da frij. Zainab kuma tana cincin da sayar da gawayi. Lokaci guda suka samu sauƙin daga cikin tsananin talaucin da suke ciki. Baba ne kullum yake aikin bani-bani in aka hana shi ya yi ta zage-zage yana mata gorin ba ita kaɗai ta haife ta ba. Ko kunya ba ya ji tun da ya ga ta samu abin yi bai ƙara mata maganar aure ba. Duk a gidan yanzu babu wacce yake so kamarta. Hatta yaran da yake hantararsu, a yanzu ba shi da masoya irin su.
Yusuf ya ba ta shawarar su yi noma ya ce,"In har za ki yi xan kula da komai, saboda yanzu in har kana noma lokaci guda za ka yi kuɗi. Wadannan masu kuɗin da noma suke haɗawa ."
"In ban da abin ka ina mace ina ni ina noma?"
Jin tambayar da ta yi masa sai ya yi dariya."Mata nawa suke noma? In har kina kuɗin ki za ki yi noma, abin da kawai kike buƙata wanda zai kula miki."
"To shikenan, ka je ka yi magana zan biya komai ka samu gonakin."
"To," Ya ce tare da fita.
Masha Allah Nasreen ta zama celebrity.💃💃💃💃💃💃 Ta fara zama ajebota jiki duk madara kalar ganta💃💃💃 Yau wannan Page din na gas ɗin Nasreen ne sai su fito su yi ruwan comments na murna.
In ana son na ci gaba da posting safe da yamma sai na ga ruwan comments.
WASU MAZAN na kuɗi ne, 500 ne kacal, in kuma aka kammala ya zama document 800. 'Yar'uwa ki biya ki karanta hankalinki ki kwance. 🙏_
*08144072423*
Duk wacce ta shirya biya sai ta tura kuɗin ta a wannan asusun
8144072423
Jamila lawal opay
Sannan a tura shedar biya ta waɗannan numbar nan. 08144072423
FOR WHATSAPP: 07072971093
CALL: 08144072423
Ga masu buƙatar turo katin waya sai ku tura ta wannan numbar 08144072423
Ko kuma wannan 07072971093 a Turi da sheda ta ɗaya daga cikin wannan numbar ta Whatsapp
*WASU MAZAN*
BOOK 2
NA
*JAMILA LAWAL ZANGO*
*FIRST CLASS WRITERS*
MARUBUCIYAR
Sakacina ko halin maza
Kura da fatar akuya
Ranar wanka...
And now
Wasu mazan
08144072423
PAGE 21

Damir tun lokacin da ya san cewa tana cikin kampanin yake wasan ɓuya da ita. Sam baya ƙaunar ya ganta. So yake har ta bar kampanin ba tare da ya ganta ba.
Akwai ranar da suka fito daidai ya fito daga masallacin kampanin yana lura da ita, ya koma har sai da suka wuce. Ko meeting zai yi in har duka ma'aikatan ne sai dai Muhsin ya jagora.
Damir ne ya shigo da motar da cikin kampanin shi da abokinsa Annur. A harabar kampanin suka tsaya suna hira yana nuna masa gurin da yake son ya gini, kasancewarsa injiniya ne shi. Bayani yake masa hankalinsa na kan gurin yana sauraren bayaninsa.
Kamar ance ya ɗaga idanunsa sai ya yi arba da Nasreen da ta shigo hankalinta na kan wayarta, da suke chatting da Marwana. Labarin lecture da suka yi da kuma iskancin da lecturer ya so ya yi mata rashin mutunci Dariya take mata jin abin da ta yi masa. Sosai take murmushi idanunta kan wayarta.
Damir da yake wa Annur bayanin yadda yake son ya yi ginin, sai ya fahimci magana yake yi, amma hankalinsa na wani gurin. Bin inda yake kallo ya yi, daidai lokacin da ya buɗe baki ya ce,"Wow! Ji wata kyakkyawar halitta a kampanin ka Damir, ma'aikaciyarka ce tun da na ga rigar kampanin ku a jikinta. Is she married?"
Kallon da yake mata da tambayar da ya yi masa ya ƙular da shi. Kallon banza ya watsa masa, sannan ya ƙara kallonta a wulaƙance ganin Nasreen ce.
"Annur are you insane!" Ya ce masa tare da fisge zanen ginin da ya yi."Bana son aikin na fasa ba ka contract ɗin, I will look for another person." Ya ce cikin tsananin fushi yana aika masa da mugun kallo.
"Why Damir? The girl is so pretty, wallahi aurenta xan yi in ba ta da aure. ."
"Annur, get out of my company!" Ya daka masa tsawa yana faɗin haka.
Nasreen ya bi da kallo yana admiring ɗin ta har ta ɓace."Ina sonnta kuma in har za ta so ni, I will marry her Kai ne gaba a auren tun da worker ɗin ka ne."
Ganin abin da ya ce ya ƙara tunzura shi sai ya yi dariya ya shige cikin motar sa."Gobe zan gyara inda bai yi maka ba, sannan ka fara kai ƙoƙon barata kafin ka raka ni zance."Ya ƙarashe maganar cikin tsokana. Yana fita ya bi inda ta wuce da kallo cikin tsananin fushi.