Sashe 9
Mai Daki Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta girgiza kai ya lumshe ido ya bud'e tace, "zan wuce, sannan ta bani hak'uri ta kuma gyara kan gadon da muka tashi." Yayi murmushi yaja hancin ta yace, "An gama Sugar." Murmushi tayi tana kallon sa tace, "muci abinci zuwa dare sai mu tafi ." Kafad'a ya d'aga alamun to tayi gaba ya bita a baya dan cin abinci.
Basu jima ba suka gama cin abincin suka sake komawa ruwa har dare sannan suka shirya ta d'auki jakar ta ya dauki key ma mota itama
Haka suka fita tare, ya shiga mota daban itama ta shiga suka d'auki hanyar gidan.
Suna shiga gidan ya ajjiye mota itama ta ajjiye ya nufi b'angaren da ya saka a ajjiye Fiddausi itama tana bayan sa tana takun isa da tak'ama da son nunawa Fiddausi iyakar ta. Gidan shiru babu motsin kowa sai kukan tsuntsaye a haka suka k'arasa har k'ofar da zata kai ka falon Fiddausi ya bud'e mata ta shiga ya biyo ta a baya.
Bata wannan falon suka shiga d'ayan tana zaune akan kujera tana charting Nabila tace, "Sugar ka ganta ma hankali kwance charting take yi." Jin muryar mutane ya saka Fiddausi tashi zaune tana kallon su shida da ita ba, kamar ita kallon ta take yi domin kamar aljana saboda kyau gata siririya sai kad'a jiki take tana tauna cingom tana yi mata kallon d'ay-d'ay.
Fiddausi ta tashi tsaye ta matso kusa dashi tace, "Baby Ina ka shiga ne? Wacece wannan?." Nabila tayi murmushi ta wuce ta zauna a kan kujera ta dauki remote tana canja channel bata ce komai ba. Fiddausi ta kalle ta ta sake kallon sa tace, "Wai Wacece wannan? Da alama da ita muka yi magana d'azu a waya, Wacece ita?." Ya kalle ta yace, "kinga fiddausi tambayar wacece ita ba naki bane zaki gani a zahirance, kar na sake ji kin tambayi Wacece ita indai kina son zaman Lafiya."
Nabila ta mik'e tsaye tace, "Baby bacci nake ji fa, muje ciki" ta fad'a tana wucewa sai kuma ta tsaya tace, "Sugar ina ne hanyar ne?." Da Sauri ya k'arasa ya bud'e mata suka shiga suka bar Fiddausi baki sake tana kallon su cikin tashin hankalin da bata tab'a shiga irin sa ba, shin me hakan yake nufi wai...? Matar sacs itama ko kuwa wacece din sa.....?.
#Mai daki
#book 3
Book2
006
A fusace ta nufi d’akin da suka shiga ta banka k’ofar ba tare da ta kwankwasa ba ta samu Nabila ta cire dankwalin kanta shi kuma yana tsaye a kusa da ita yana yi mata magana, jin k’arar bud’e k’ofar ne ya saka duk suka juya Fiddausi ta shigo a fusace tace, “Wai wacece wannan ne? Wacece ita da zaku shigo d’aki tare da ita? Itama matar kace ko Wacece nan ka fad’a min.”
Nabila da take zauna a gefen gadon tace, “ni ba matar sa bace amma nafi matar sa a wajan sa, duk wannan rawar kan da kike yi ke ba komai bace a wajan sa, ko yau nace ki bar gidan nan sai kin bari” ta kalle shi tace, “Ka tabbatar mata da abinda na fad’a yanzun nan dan kasan bana son raini ko kad’an.” Ya kalli Fiddausi da take tsaye ya dawo da kallon ta ga Nabila yace, “kina ji Sugar muje waje muyi magana.”
“Babu inda zani sai ka tabbatarwa da yarinyar nan matsayina yafi nata, ni zata zo tana d’agawa murna a gaban ka kuma ka tsaya kana kallon ta? Wacece ita a wajan ka? Wanne matsayi ne da ita da ka kasa nuna mata wacece ni a wajan ka?.” Ya kalli Fiddausi da take kallon sa yace, “Fiddausi jeki waje ki bar dakin nan.”
Fiddausi tace, “Wallahi babu inda zanje sai ka fad’a min wacece wannan? Meye tsakanin ku da baza ka fad’a min ba?.”
“Nace kije waje ko?!” Ya fad’a da karfi yana kallon ta Fiddausi ma tace, “Wallahi babu inda zanje, sai ka fad’a min wacece ita, in kuwa baka fad’a ba babu inda zanje wallahi.” Nabila ta kalle shi tana tab’e fuska fuska tace, “Kenan ta fini ko? Shikenan na gode” ta fad’a tana niyar barin wajan yayi saurin rik’o hannun ta ya dawo da ita baya ya kalli Fiddausi yace, “Wallahi in baki bar d’akin nan ba zan fasa miki baki.”
Fiddausi tace, “Wallahi bazan fita ba sai dai kayi duk….” Kafin ta karasa ya zabura ya tsinke ta da mari yana zade mata idanu yace, “ni zaki yiwa iskanci ina miki magana kina mayar min da amsa? An fad’a miki ni irin lusarin tsohon mijin ki ne?” Ya nuna ta da yatsa yace, “Ki fita nace yanzu nan kafin na yi miki dukan tsiya.” Kallon mamaki da tsoro mai hade’e da tashin hankali idanun ta a waje hannun ta dafe da kuncin ta tace, “ni ka mara saboda na tambaye ka wacece ita?.”
“Nan gaba in kika sake abinda yafi mari zanyi miki, babu ruwan ko da ko wacece abinda na sani kawai tana da mahimmaci da ke baki dashi a wajena kin gane? Tana da ikon zama a gidan nan a kuma duk inda taso abinda ke bashi dashi, Dan haka fita ki bani waje yanzun nan ko nayi miki abinda baza ki manta ba” ya fad’a yana nuna mata hanya zata kuma magana yace, “ki fita nace Malama!.”
Ta kalli Nabila da take zaune tana kad’a k’afa ta juya jiki a sanyaye ta fita tana fita ya saka lock a k’ofar ya koma kusa da Nabila yana kallon ta yace, “Amma kin san na fad’a miki sabuwa ce ita bata san kan komai na gidan nan abi komai a Sannu a hankali zata gane matsayin da kike dashi, su Aliya ai basu isa suyi miki haka ba saboda sun san wacece ke, ita bata san komai ba shiyasa kika ga bana zak’ewa akan lamarin ta. Dan Allah kiyi mata uzuri na kwana biyu na cimma abinda nake so na rabu da ita.”
Nabila tace, “Yanzu ai ya kamata ta sani dan naga alama tafi sauran rawar kai, kai kasan sauran bana yi musu hakan saboda su biyayya suke yi min babu ruwana dasu har kai nake bar musu ka kwana dasu saboda basa gabana, amma ita ka kalla fa ni take d’agawa murya tun ba’a je ko ina ba.”
“Na sani Sugar, amma Ina so ki tuna amfanin ta bai kare a wajena ba akwai saura, in kika fusata ta fa?.”
“Ta bar gidan.”
“Kin san babu inda mata ta take zuwa matuk’ar ba sakin ta nayi ba.”
Ta kawar da kai gefe tana kallon wani wajan daban kafin ta fara cire kayan jikin ta ya rage daga ita sai Bra da pant ya zauna kusa da ita yace, “Kiyi hak’uri ki bata lokaci Sugar, akwai abu mai mahimmaci da nake son samu a wajan ta in tayi fushi yanzu a Ina zan samu?.” Ta kalle shi tace, “me kake so ka samu din Wanda ni bani dashi?.”
“Kedai ayi shiru kawai” ya fad’a yana tallafo fuskar ta tare da fara kissing din ta.
Fiddausi tana zaune a jikin k’ofar d’akin da suke sai raba ido take kallon abun take kamar a mafarki, ta saka hannun ta a kuncin ta ta mara ta tabbatar dai ba mafarki take yi ba ta sauke numfashi kirjin ta yana bugawa a guje tashin hankali ya bayyana a tare da ita kana kallon ta kasan a firgice take.
Nishi take jiyowa k’asa-k’asa daga cikin d’akin kafin ta fara jiyowa sosai musamman muryar Alhajin ta da take ji da alama baya cikin hayyacin sa. Da sauri ta tashi ta mik’e tsaye ta kasa kunne sosai a daidai lokacin da Alhaji yayi wani irin ihu ba shiri tayi baya ta zube a wajan idanun ta a waje baza ka tantance suma tayi ko kuma idanun ta biyu ba.
A haukace ta mik’e tana dukan k’ofar d’akin da iyakar k’arfin ta amma k’ofar kk motsin kirki bata yi, wani irin abu Fiddausi take ji hankalin ta a tashe ta tashi tana waige-waige nan ta hango wani bottel mai kyau na kwaliyya da yake a ajjiye ta d’auko a fusace ta dinga makawa k’ofar amma kamar ba yi take yi ba.
A wajan ta zube tana kuka sosai wanda yake fitowa daga k’asan zuciyar ta cikin rashin sanin abinda zata yi, ji take zata iya yin ko meye ma akan ta bud’e kofar hakan ya saka ta zabura zata tashi aka bud’e k’ofar sai tayi cikin dakin ta fad’i ruf da ciki ta d’ago tana kallon Nabila da take tsaye tana kallon ta daga ita sai k’aramin towel wanda bai wuce cinya ta kalle ta tace, “ki shiga cikin miji ki zaiyi magana dake” ta fad’a tana tsallake ta ta fice tana baza gashin kanta.
Cikin d’akin ta kalla tana kuka sosai harda majina taga Alhaji daga shi sai k’aramin wando ya nufo ta a nan ta samu k’arfin guiwar zabura ta fita a guje ya bi bayan ta amma kafin yaje ta kulle k’ofar yana jin kara da alama watsar da kayan dakin take yi dan yaga alamun kamar abun ya d’an tab’a mata kai,
Kai ya dafe sam bai so hakan ba shima baya son nuna mata waye shi sai ta gama amfanin da ya d’auko ta dan shi tukunna sai komai ya bayyana, amma baya son b’acin ran Sugar dole yayi abinda tace kodan ya samu farin ciki shima. K’arar wayar sa da ya jiyo ya saka shi komawa d’akin a lokacin Nabila ta dawo tana shan tea tana kad’a k’afa. Wayar ya d’auka ya fita ganin mai kiran ya koma can dakin k’arshe ya shiga bandaki ya saka wayar a kunne yace, “Malam barka da dare.”
Daga can b’angaren Malamin yace, “Barka dai Alhaji Bello, na kira ka da daddare fatan babu damuwa.”
“Babu damuwa malam ko yaushe kana da ikon kirana, komai Lafiya dai?.”
“Ka samu damar kasancewa da matar ka ta baya?.”
“Wallahi tak’i bani had’in kai ne, nayi-nayi amma yarinyar nan tak’i na rasa ya zanyi.”