← Book details Mai Daki Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 93

Sashe 10

Mai Daki Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Malamin yace, “Ai kuwa haka zaka samu ko ta tsiya ko ta arzuki, kasan dalilin da ya saka aka auro ta kenan in akace ana zaune har zuwa yanzu ba’a yi komai ba akwai yuwar arzukin ka zaiyi kasa da kashi sittin cikin d’ari. Sannan kuma akwai yuwar samun nak’asu a fannin kasuwancin ka abokin adawar ka kuma zaiyi sama. .

Cikin tashin hankali Alhaji Bello yace, “Da farko na d’auka zata amince Kasancewar ta mace mai son kudi amma nayi-nayi tak’i yarda sai ma ayoyi da hadisai da take jawo min, gashi kace anfi so ta amince aikin zai fi yin kyau.”
“Yadda kayi kokari ka samo ta a matsayin wacce aka lissafa ana so a samo a aura saboda wannan burin dole kasan yadda zaka kasance da itata baya kamar yadda aka tsara, in hakan ta kasance shikenan komai zai cigaba fiye da baya, sannan ka tabbatar bata yi ciki ba dan ba’a so hakan ta kasance in da ciki a jikin ta. Kafin hakan ya faru ka tabbatar babu ciki a jikin ta, inda hali ma anfi son hakan ta kasance tana cikin jini dan tabbatar da rashin ciki, amma saboda d’aukar lokaci in kasan babu ciki zaka iya aiwatarwa.”

Alhaji yace, “Zanyi malam zan tabbatar nayi maganin komai, Tunda a yanzu zan iya amfani da ita ta k’arfi hakan yazo da sauki ko maganin bacci zan bata nayi in yaso in ta farka zan iya sakin ta tunda amfanin ta ya riga ya kare.” Malam yace, “kayi komai banda maganin bacci, ka dai saka a d’aure ta kamar yadda kake yiwa masu taurin kai irin ta, amma maganin bacci in aka bata ai bata hayycin ta kenan zai zama a banza aikin tunda ba’a cika sharud’an ba. ka tabbatar dai babu ciki in ba haka ba za’a yi a banza.”

Da to ya amsa da girmanawa kafin ya sake cewa, “matuk’ar ta sanar da wani wannan abun komai zai lalace, kar ka bari wani ya sani ka hanata fita in ta kama ta daina amfani da waya har sai tayi wata guda da aikata luwad’i da ita a wannan lokacin zaka iya sakin ta.” Ya amsa cikin gamsuwa kafin ya kashe wayar yana tunanin hanyar da zai bi wajan ganin ya kusanci Fiddausi ba tare da ya sha wahala ba.
D’akin Fiddausi yazo zai koma halin da ya hango Nabila a ciki ne ya saka shi kasa wuce ta ya koma ciki da sauri ya kullo k’ofar yayi kanta.

Duk wani hankali da ake samu a jikin d’an Adam ya fita daga jikin Fiddausi, numfashi kawai take ja ta zubar da komai na d’akin gabadaya bata cikin hankalin ta tayi wani iri lokaci d’aya.Jikin ta mugun rawa yake yi ko mafarki bata tab’a kawo hakan ba, ko a film bata tab’a ganin irin wanna k’azantar da Alhaji ya aikata ba. Har lokacin gani take mafarki take yi ta kasa tabbatarwaa gaske ne ba mafarki ba sai juya kai take cikin yanayi Mara dad’i.

Ta rasa ma abinda zatayi gabadaya ta gigice ta fita daga hankali ta rasa abinda yake mata dadi sai numfashi take yi dakyar kanta ya kulle ta rasa irin tunanin ma da zatayi. _mijin ki fa da wata har cikin dakin ki, mijin ki ne yake kwanciya da wata a daki kuma kike a zaune?._ abinda zuciyar take fad’a mata kenan sai kuwa ta zabura ta fito daga d’akin ta nufi d’akin da suke ta bud’e ta shiga.

“Innalillahi wa’inna ilahir raji’un!” Ta fad’a tana Jan wani irin numfashi tare da zubewa a wajan a sume ganin abinda bata tab’a gani ba yana wakana a tsakanin mijin ta sa wacce bata san wacece ba. Jiyowa yayi ya kalle ta Nabila taja tsaki muryar ta a shak’e tace, “Cigaba Sugar, ka cigaba ka kyale ta kawai.” Kamar daman jira yake ya cigaba da abinda yake yi tana sake rik’e dan ta rikita shi da kukan da take masa yana sake bada himma wajan aikata abinda yake yi Fiddausi ta kwance a wajan a sume.

Sai da suka kammala Nabila ta sakko daga kan gadon ta wuce ta tayi wanka ta fito shima ya shiga ya fito ya saka doguwar riga sannan ya k’arasa inda take ya yafawa fuskar ta ruwa amma bata motsa ba yayi tsaki ya juya ya d’auki waya ya saka a kunne yace, “Kana ina ne?.” Yayi shiru alamun Ana bashi amsa kafin yace, “okay kar ka damu ba wata babbar matsala bace.” Yana fad’a ya yanke wayar ya d’auki ruwa roba guda ya juye a fuskar Fiddausi sai a lokacin taja numfashi amma bata bud’e ido ba.

D’aukar ta yayi cak zuwa d’akin ta ya kwantar da ita a kan gadon ya zauna yana kallon ta a lokacin ta bud’e ido, ta bud’e baki zatayi ihu yace, “Shiiii! Kar ki yi min wata magana, tun farko ai na fad’a miki ga abinda nake so kika k’i laifi ne dan na nema a wajan wata? Ki bani ki gani in bai daina kula ta ba mana.” Ita dai Fiddausi kallon da take yi zuciyar ta nayi mata wani irin abu dan ta kasa banbance abinda take ji sai kallo kawai ya rik’e ta ta fincike tace, “Kar ka sake tab’a ni.”

Murmushi yayi yace, “ke ki shiga hankalin ki kin gane ko? Bana son shirme da hauka. Kina da ciki?.” Bin sa kawai take da ido ta kasa magana yayi tsaki ya sake d’aukar waya ya saka a kunne kafin yace, “İn ka kammala kazo gida yanzu Ina so za’a gwada min jinin wata ne” yana fad’a yana yanke wayar yana girgiza kansa dan so yake ayi komai a gama kafin Fiddausi ta bashi matsala

Shiru babu wanda ya sake magana aka yi masa waya ya fita ta bishi da kallo ta rasa ma wanne irin tunani ya kamata tayi, kanta ya toshe gabadaya bata da nutsuwar da zatayi tunani ta jingina kawai ta lumshe idanun ta zuciyar ta nayi mata zafi sosai.
Shida wani dogon mutum suka shigo ya kalli Fiddausi yace, “jinin ta nake so a d’aukar min aga tana da ciki.” Ba musu yayi inda Fiddausi take ya kalle ta ya kalli Alhaji yace, “Ai a yanayin ta ma Alhaji ya nuna tana da ciki k’arami, amma saboda ka tabbatar bara mu duba” ya fad’a yana rik’e hannun Fiddausi ya d’aure ya d’auki jinin ta.

Ita dai kallon sa akwai take yi kamar wacce ta samu tab’in hankali dan abinda ta gani ya saka ta zama mahaukaciya ta wucin gadi likitan ya fita shi kuma ya zauna a kusa da ita yana jira ga dawo yaji abinda zai ce. Nabila ce ta shigo ta kalle shi tace, “Sugar” ta fad’a tana k’arasowa inda yake tana kallon sa tana kallon Fiddausi.

Murmushi yayi mata yace, “Sugar ina zuwa yanzu zan dawo.” Ta tsaya ta hard’e hannu a kirji tana kallon Fiddausi tace, “Akwai cikin ne?.”
“Bamu tabbatar ba har yanzu.” Ta tab’e baki tana kallon Fiddausi kafin tace, “kaima kai ta raba jikin ka a wajan irin wad’anan gidadawan matan wanda basu San mutunci ba, ai wallahi kana bani kunya banga abin nema a wajan wannan yarinyar ba.”

Murmushi yayi yace, “banda abin ki sugar ai irin su ake samu a d’auko cikin ruwan sanyi ba tare da ka sha wahala ba, ki duba ki gani kwata-kwata a kwana nawa ya d’auko ta tazo gidan nan?. İrin su Sune daidai ni dan nafi jin dad’in su.” Ta tab’e baki bata ce komai ba.
Likitan ne ya dawo da sallama Alhaji Bello ya kalle shi yace, “Ya ake ciki? Akwai cikin kuwa?.” Likita yace, “Eh akwai na sati biyu, ga sakamakon” ya fad’a yana mik’a masa takardar.

Alhaji yace, “basai na gani ba ai, ka tawo da allurar?.”
“Eh gata” ya fad’a yana d’auko allurar yaja a sirinji ya kalli Alhaji shima shi yake kallo yace, “yi mata allurar.” Abinda yazo kunnen Fiddausi kenan ya ratsa zuciya ya kaiwa kwakwalwar ta ziyara ta zabura ta mike tana cewa, “A’a kar a yi min allura kar a zubar da cikin.” Kamar mahaukaciya haka take magana tana kallon su, Likitan ya dakata da nufar inda take ya kalli Alhaji shima ya kalle shi sai ya mik’e tsaye ya nufi inda take ya rike ta yace, “Zo kayi mata sai an zubar da cikin ko tana so ko bata so, ban kawo ta dan tayi ciki ba.”

#Mai daki
#Paid
#500
#Nana Haleema
#Book3

Book3
07

Fiddausi ta fara fizge-fizge amma ya rik’e ta gam yadda ko motsi ta kasa tana ji tana gani aka yi mata allura a bayan ta ya gama ne ya sake ta ya kalli likitan yace, “Zuwa nan da yaushe cikin zai fita?.” Likitan ya kalli agogo yace, “Zuwa nan da minitina goma zai iya fita saboda karami ne sosai bai fara girma ba kuma allurar mai k’arfi ce sosai.” Alhaji Bello ya kalli Fiddausi da idanun ya suke a kulle hawaye na sauka yace, “Da zarar ya fita shikenan ko?.”

Likitan yace, “Shikenan Alhaji babu wata matsala sai dai in da matsala yazo.” Alhaji Bello yace, “Shikenan na gode.” Likita yayi godiya ya fita shi kuma ya kalli Nabila yace, “Sugar muje mu barta a nan ta gama jinyar ma dawo.” Nabila ta k’araso kusa da Fiddausi ta shafa fuskar ta tace, “Sorry amarya lokacin haihuwar ki baiyi ba, ki jira lokacin yayi amma yanzu dole wannan cikin ya fita” tana fad’a ta juya ta fita har ya fita sai ya dawo ya k’araso inda take ya d’aga rigar jikin ta ya zare pant din ta yace, “yadda zaki fi samu sauki My Baby” ya fad’a yana shafa fuskar ta ya fita ya barta.
Chapter 10 · 0% Book details