Sashe 11
Mai Daki Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tun Fiddausi tana jin abun ciwo sama- sama har ya zama tana ji sosai cikin ta da marar ta kamar an had’e su waje d’aya saboda azaba, sai wani kuuuuu cikin ta yake mata kamar an saka masa wani abun a ciki yana vibrating a cikin sa. Jikin ta rawa yake tana juyi tana kukan azaba sai juya kai take tana gumi dan sosai take jin ciwo musamman marar ta da take ji kamar zata b’alle. Ta d’auki mitina goma a haka kafin ta fara jin jini na zuba daga jikin ta kukan ta ya k’aru tayi karamar k’ara a lokacin da jini yake zuba.
Numfashi take ja a hankali azabar da take ji tana raguwa a lokacin ta kalli jikin ta taga jini ga kuma gudan abu da take ji a jikin ta. Kuka take sosai ta mike tsaye sai tayi saurin komawa ta zauna jin kanta na juyawa kamar zata kofa ga ciwon da take ji har lokacin bata daina ji ba sai dai ya ragu sosai. K’ofar aka bud’e bata kalli wanda ya shigo ba aka k’araso akace, “Hajiya Alhaji ne ya turo ni akan na taimaka miki.” Kallon wacce aka turo tayi ta mayar da ido ta kulle tana ji kamar ba’a duniyar take ba a wata duniyar take daban ba wacce ta saba rayuwa ba.
Da taimakon ta Fiddausi ta iya tashi ta kaita bandaki kuma ta fito tana gyara wajan tana girgiza kai cikin tausayin Fiddausi tace, “ban san meyasa kyawawan mata suke kawo kansu wannan gidan ba, ban San me suke gani a jikin Alhaji suna maqale masa ba, basu san azabar da take cikin sa ba amma duk shekara sai wata tazo kamar basu da na gaba dasu da za’a bincika a gano waye ma Alhajin. Mtswww Allah ya kyauta ya kiyaye mu daga kwad’ayin abun duniya.” Wajan ta gyara tsaf ta koma bandakin ta samu Fiddausi tana niyar fitowa bayan tayi wanka ta taimaka mata ta dawo da ita ta zauna tace, “Hajiya kina son jin wani abun ne?.”
Fiddausi ta kalle ta tace, “k’arfe nawa?.” Ladidi ta kalli agogo tace, “karfe shida ta safe yanzu, anyi sallar asuba.” Fiddausi ta sauke numfashi tana kanta nayi mata ciwo sosai haka marar ta tace, “bani riga a kayan can.” Ba musu ta tashi ta d’auko mata a cikin kayan da ta nuna mata ta kawo mata, tana daga zaune ta saka Ladidi ta fita ta barta a wajan. Ba jimawa ta dawo da shayi a hannun ta mai kauri da maganin da Alhaji ya bta ta kawo mata amma sai ta tarar Fiddausin tayi bacci sai ta ja mata k’ofar ta koma inda ta fito.
Fiddausi ta jima tana bacci har rana tayi sosai bacci take yi shigowar sa ce ta tashe ta ta ganshi a tsaye a kanta yana kallon ta da murmushi akan fuskar sa, kallon sa tayi taga ba fuskar ta yake kallo ba sai ta duba jikin ta taga gabad’aya rigar da ta saka ta tattare daga k’asa haka daga sama ma na ganin komai na jikin ta.
Da sauri ta mik’e zaune ya gyara rigar tana dafe kanta dan ciwo yake mata sosai har lokacin ya zauna kusa da ita yace, “Fiddausi my Baby, ya jikin naki?.” Mugun haushin sa take ji a zuciyar ya mai had’e da tsana ta lokaci d’aya hakan ya saka bata ma kalle shi ba yayi murmushi yace, “to meye kuma? Laifi nayi?, to ki yi hak’uri shikenan?.”
Bata kula shi ba ya yi dariya ya mike yana kallon ta yace, “Zanje na dawo, ko shirya Karb’ar mijin ki” ya fad’a yana murmushi sosai ya fita yana darıya ya barta zaune kamar gunki. Da kallo ta bishi har lokacin ta kasa gasgata abinda ya faru ba mafarki tayi ba, dan yadda ta farka yanzu taga shigowar hakan ya bata tabbacin mafarki tayi a bayyane tace, “kodai daman mafarki nayi? Tunda gashi yazo yana ce min Baby, mafarki nayi ko ba mafarki bane?.”
Kiran sallah taji a wayar ta kalli agogo taga karfe d’aya Saura na safe ta tashi ya shiga bandaki tayi wanka ta fito ta saka kaya tayi sallah tayi shiru tana tunanin abubuwan da suka faru gaske ne ko kuwa ba gaskiya bane ba dan ita ta kasa gasgawata ganin abin take kamar fa mafarki ne.
Sallama aka yi aka shigo d’akin jin muryar matan da suka gaisa ya saka ta kallon wajan suka karaso da murmushi Aliya tace, “Amarya ashe baki da lafiya?.” Zama sukayi a kusa da ita suka saka ta a tsakiya Naja’atu tace, “Baba Ladidi itace ta sanar damu kin yi b’ari da safe, Allah ya tsayar miki iya haka ya saka baza ki sake wani cikin ba.”
Fiddausi ta shafa cikin ta ta kalle su tace, “kenan abubuwan da suka faru ba mafarki nayi ba da gaske ne?.” Aliya tace, “ai indai a gidan nan ne zaki ta ganin abubuwa tamkar ba’a duniya ma kike ba. Abinda kika gani ba komai bane indai a duniyar gidsn Alhaji Bello ne.” Fiddausi ta dafe kanta zuciyar ta nayi mata bugu tace, “baza ku gane abinda ya faru ba shiyasa, gaskiya ba a gaske hakan ta faru ba mafarki nayi.”
Aliya tace, “Yazo da Nabila sun kwana a daki d’aya sannan ya saka an zubar miki da ciki.” Jin hakan Fiddusi ta kalle ta jin tasan abinda ya faru sai Aliya tayi murmushi tace, “Fiddausi wannan ai karamin abu ne a gidan nan, ki gode Allah ma da iya hakan abin ya tsaya bai had’a ki Keda Nabila a lokaci guda yayi amfani daku ba, shi yayi amfani dake itama tace kin burge ta kina ji kina gani zaki aikata lesbian babu abinda kika isa ki yi kuma.”
Hankalin Fiddausi ya tashi sosai tace, “kenan kuma kun san da hakan?.” Naja’atu tace, “dukkan mu babu wacce hakan bai faru da ita ba, ke kinji dadi ma da aka zubar da cikin mu da muka Haifa fa? Gasu nan a ajjiye har bana so na tuna ina da d’a tare dashi. Domin ban samarwa d’an nawa uba na gari ba, gwara ace a waje nayi cikin sa na haife shi da ace a gidsn nan na haife shi.” Fiddausi ta rasa ma tunanin da zatayi jijiyoyin kanta suna harbawa ta kalli Naja’atu tace, “Wai dan Allah Kun San daman yana aikata abinda yake yi?.”
Aliya tayi murmushi tace, “Ai Tunda muka ga an dawo dake gidan nan daga k’asar waje muka san kema irin mu ce kina bashi matsala ta wajan yin mu’amala dake ta baya, inda kina bashi had’in kai kamar Nabila da yanzu bakya Nigeria kina can duk abinda kike so kuma zaki samu. Dan in jirgin sama kike so yana da kudin da zai iya siya miki, domin manyan mutanen da yake dasu a turai jirgin sama ba komai bane a wajan sa face k’aramin alhaki.”
“Innalillahi wa’inna ilahir raji’un! Kenan Kun San da cewa Alhaji yana luwadi da matan sa?.” Naja’atu tayi dariya sai ga hawaye ya sakko mata tace, “nida Aliya babu wacce bai kusanta ta baya ba Fiddausi, na tabbata kema hakan zata zo gare ki. Ba wai fata muke miki ba amma da wahala ki tsallake wallahi.” Fiddausi ta fara girgiza kai tana hawaye tace, “A’a wallahi badai ni ba, wallahi bazan amince ba, badai ni ba, bai isa ya saka na aikata sab’on Allah ba.” Suka yi murmushi ko wacce tana kuka Aliya tace, “kar ki cika baki, in ba Allah ne ya taimake ki ba wallahi sai yayi dake. Kinga ni maza ya saka har guda hud’u suka rik’e ni, biyu suka rik’e k’afa biyu suka rik’e hannu a gaban su yayi amfani dani ta baya ina kuka a karshe sai da na suma na kwana ban San lokacin dana farfado ba, Naja’atu maganin ya bata tasha yayi amfani da ita cikin maye, kema kuma ki jira naki lokacin.”
Fiddausi jikin ta rawa yake yi sosai tana kuka hankalin ta ya kai k’arshe wajan tashi Naja’atu tana kuka tace, “Baya kishin ko wacce mace indai ba Nabila ba, ita kad’ai ce yake kishin ta kuma ba matar sa bace karuwar sace amma ta fiki a wajan sa. Zai iya amfani dake a gaban maza masu irin halin sa amma bazai iya yi da Nabila a gaban wani ba saboda iya yake kishi ba mu ba. Gwara Aliya Tunda yayi amfani da ita sau d’aya bai sake ba ni kuwa sau uku yana yi dani, babu yadda na gani jaka zai saka a rik’e ni ko a d’aure masa ni ban isa nayi motsi ba daga ranar bazan sake ganin sa ba sai hakan ta sake rayo masa” ta fad’a tana kuka sosai wanda ya bayyana ya cika dakin.
Fiddausi tayi suman zaune baza ka banbance a wanne yanayi take ba a lokacin sai zare idanu take yi ta rasa abinda zata ce dan abun fa yafi karfin kanta Aliya tace, “a gaban idanun ki zai kwanta da Nabila baki isa kiyi magana ba, kema yana lallab’a ki ne a yanzu saboda bai samu abinda yake so ba amma da zarar ya samu shikenan kin zama tamkar bolar sa, sai sanda ya ga dama yaji yana ra’ayin ki zai neme ki kuma dole kije babu uzurin kina al’ada indai yaso sai yayi amfani dake ko da tsarki ko babu. Bawai zaki kai kanki bane ta karfi za’a yi amfani dake dan zai shammace ki ne yazo a lokacin da bakiyi tsamani ba kafin Kiyi k’ok’arin guduwa ya kama ki.”
Jiri Fiddausi taji yana d’aukar ta kanta ya sara ta dafe kai tana juya kai ta rasa ma abinda zata ce dan bakin ta yayi nauyi sosai harshen ta ya sarqe ta kasa cewa komai Aliya ta dafa ta tace, “kiyi hak’uri kawai addu’a ce zata fitar dake daga gidan nan.” Wani irin abu Fiddausi ta fara kamar mai shaquwa tana kuka da sauri Naja’atu ta d’auko mata ruwa ta sha sai ta bud’e murya sosai tana kuka sosai. Dukkan su kuka suke yi babu mai bawa wani hak’uri kusan mintina biyar a haka kafin Fiddausi tace, “zaman ne kuke a gidan da baku gudu ba?” Ta fad’a muryar ta na rawa sosai.